Sashe 140
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta juya ta bar falon Araab,
Araab jiyai Ummynshi ta burgeshi tabbas mai ha
uri in aka kaishi bango ya iya maida martani ya kalli Nuratu yace
You are so selfish, wata uku kin kasa daurewa amma kin raba Ummy dashi tsawon shekaru goma sha bakwai
." Nuratu wani ba
in ciki ya cikata tayi kan Hassan tana cewa
Kana gani ana tozartani ba zaka iya daukar mataki ba?"
Hassan ya sake ri
eta yace "Bana son shirme ni nasaki ki juya mahaifarki?
Sannan ra'ayinki ne ban tilasta miki bai zama dani ba, gidan nan kuma karki
ara zuwanshi."
Yana kai nan yajata waje yasata a mota, ihu ta hau yi tana dukan sityari shidai ya fita daga gidan.
****
o ce ta kalli gidan ta sake duba address din da Haneefa ta bata, tabbas nan ne.
A hankali ta fito tare da kiran wayar Haneefa, da sauri ta
aga jin ta iso yasa ta fito.
Cike da murna suka rungume juna kamar sun da
e basu ha
u ba, kallon girman gidan takeyi dan kana ganinshi kasan gidan yawa ne na babban mai ku
i, part
in Ammi suka wuce kai tsaye, suna shiga Haneef ya rugo a guje ya
ane ta, rungumeshi tai cikin matu
ar jin da
in ganinshi, ta mi
a mai jakar hannunta irin gift bag
in nan tace "Ga birthday present
inka, ayi hakuri ban kawo da wuri ba."
Cike da murna ya amsa yai ciki yana k
wallawa Ammi kira.
Sanye take da wani ha
en lace, ba kwalliya tai ba sai dai tayi kyau sosai, kallon juna sukai cike da jin da
i ta
arasa ta tsugunna tana gaisheta.
Ammi tana murmushin da ya kasa barin fuskarta ta amsa, tace "Tashi ki zauna."
Cike da kunya ta girgiza kai tana gyara zamanta a
asa, dariya Haneefa tai tace "Kingani ko?
Dama na fa
a miki kunya ce da ita kamar mutanen da."
Kallanta take cike da sakewa tace "Tashi ki zauna kan kujera kinji, ki saki jikin ki."
o tana murmushi tace "Allah nan ma yayi."
ewa tai tace "Bari na koma ciki kuji da
in sakewa toh."
"Mu
aki zamu shiga Ammi." Maganar Haneefa ce ta tari tata, komawa tai ta zauna, Haneef sai faman bude motarshi ta wasa da Mun
o ta kawo mai yakeyi.
"Kema da
ari harda wani wahalar gift." Cewar Haneefa
"Bakomai, ai
anina ne nima, ko Haneef?"
aga kai yana dariya yace "Binki ma zanyi."
"To shikenan abin mu."
Haka suka shiga
aki, Ammi na sake jin da
in ganin
ar tata da
awa kamar Mun
o, yarinyar da bata ta
a kawo wani gidan ba sai yau, sosai takejin da
in kasancewarta cikin rayuwar Haneefa, tana ganin a kalla tanada
awar da zata dinga
ebe mata kewa banda gida irin wannan ba Husna ya kamata ace akwai shak
uwa sosai tskaanin su sun zama aminan juna, tayi iya
arinta na ganin hakan ta kasance sai dai Hajiya Zinnira ta riga ta gurbata tarbiyar yaran nata.
aki suka shiga suka zauna akan gado suka hau hira, Ammi tasa Danejo ta kawo musu abincin da aka shirya dominsu, ko da ta shiga
akin Mun
o ta shiga ban
aki yin alwala, hakan yasa bata ganta ba, ta ajiye kayan abincin sannan ta juya ta fita cikin takatsantsan kada akaiwa su uwaliya wani rahoton akanta,
Jin ba wani abu da ake bu
atar tayi yasa ta juya ta koma
angarensu, Mun
o ta fito sukai sallah sannan sukaci gaba da hira, har sai k
arfe biyar, Araab ya mata text akan yana waje.
Danejo tana zaune tana yanke farcenta, wanda duk tsufa yasa ya canza, Uwaliya ce ta shigo cikin fa
a tace "Dan iskanci meyasa ba'a sanar dani anyi bakuwa a
angaren Hajiya
arama ba?"
Danejo tace "Kiyi hakuri gani nai ba
uwar Haneefa ce."
"Ko ta Haneef ce wajibi ne duk wani mai shige da fice a gidan nan in san dashi, balle wannan da Husna ke cewa bafillatana ce sunan ta ka
ai zaisa kasan daga ruga take waya san ko wani abun zata kawo musu
Ta k
ara da cewa "Ko daga jin wannan suna wai Mun
o?
Kamar wata faifayi?
To koma dai menene karki sakemin haka kinji na fa
a miki."
Danejo a rikice ta kalli Uwaliya tace "Me kikace sunan bakuwar?"
Wani kallo ta mata tace "Mun
o ne ko Man
o ni ko yaji ne ba damuna yai ba."
Danejo ko takalmi bata sa ba ta ja baya ta fice cikin hanzari, sauri-sauri take gudu-gudu kasancewar girma yasa bazata iya gudu sosai ba, tana tafe tana girgiza kai tana cewa "Mun
o ta nasan batakai taga manyan mutane haka ba,
ila suna ne kawai." Ta fa
a duk da haka bata karaya wurin zuwa
angaren Ammi ba, ganin babu takalmin da ta gani
azu ba ya tabbatar bata bak
uwar ta wuce, tayi hanyar waje, cike da fatan Allah yasa bata jima da fita ba, gwiwarta harta fara zafi dan kwanan nan ciwon
afa take fama dashi.
Haneefa ta kalli Araab dake cikin mota ta gaisheshi, mutumin ba
aramin shakkarsa take ba dan sam ba wargi a fuskarshi, kallanta yai yace "Haneefa yanzu dai sai a daina mata
orafi tunda tazo."
Tana dariya tace "Insha Allahu!"
Ta kama
ofa zata shiga taji ance "Mun
Cak ta tsaya saboda yanda taji kiran da kuma muryar mai kiran, Haneefa itama ta waigo, shima Araab sai daya kalli matar ta madubi dan yanda akai kiran kirane cikin kakkausar murya mai tattare da alamomi dayawa.
Hannunta ta saki a hankali daga jikin
ofar a tsorace ta fara waigawa, yanda Araab yaga yanayinta yasa shi fitowa daga motar, da gudu yaga ta ruga hankali a tashe shima yabi bayanta, tana zuwa kusa da Danejo ta rungumeta tasa wani irin kuka mai matu
ar wahala wanda kana iya fahimtar halin da me yinta yake ciki.
Kuka take iya
arfinta, Haneefa tace
Inna Danejo dama kun san juna?
Araab jin sunan Danejo mamaki ne tsantsa ya bayyana a fuskarsa, Danejo?
Matar da sukai ta nema ko yace suke ta nema itace a nan?
Kuka suke dukkansu na farin cikin ganin juna,
Araab ne ya mata alama datai shiru, hakan yasata yin shiru amma suna
ame da juna.
^********
Salame ce ta kalli Raheena tace "Wallahi tashi ki tattara ki koma cikin gari, sam bakin cikinku bazai kasheni ba, ni ganin wannan tsohon cikin yafi komai
onamin rai yanzu a duniyarnan, kin hanani shiga mutane, duba yaushe rabon da wata kawata tazo gidan nan?
Banda iskanci so kike ki haihu a cigaba da ganinki anan?
To bazai yiwu ba ni wallahi bazaki cigaba da zubarmin da mutunci ba ehe."
Raheena tana kuka tace "Umma dan Allah kiyi ha
uri karki turani gidanku, wallahi da inje nan gwara naje
auye."
"To ki fito da uban shegen ki aura, haba wannan wani irin bala'i ne, kina zaune shashasha yarinyar data taho daga daji ta auri mai ku
i yanzu haka ranar akacemin makaranta take, nifa bazan yadda da wannan
ancin ba kinji na fa
a miki."
"Ko baki yarda ba babu inda zata, nan ne gidan ubanta, sannan mutuncinki da kike magana tuni ya riga ya dad
e da zubewa, Kalaman Jauro ne suka daki kunnenta, ta waigo zatai masifa ta ganshi ri
e da leda tace "Sannu da zuwa, dama raina ne ya
aci kalli kafafunta yanda sukai suntum, ga bakin cikin tajamana abin gori kaf dangi ita ka
ai ta ta
a yin cikin banza." Tai maganar tana amsar ledar tana bu
e wa ganin kayan kwalam na tsire da yogurt yasa ta sake dariya tace "Shareta ma, muje
aki mu tattauna."
Yasan halin Salame sarai shiyasa baiyi mamaki ba.
Raheena kam hawaye ta share tana mamakin rayuwa yadda yanzu tsakaninta da mahaifiyar tata banda hantara da wulakanci ba abinda ke ha
a su, sab
anin lokutan baya da take nuna mata so da tarairaiya na uwa.
Kallon wayarta tai wanda Sallau ya turo mata katin
ari biyu saboda sa
on taimakon kati na gaggawa data turamai, hawaye ta share ta fara lalubo number wani saurayinta data kusanta a watan, sai dai yana ganin
iran ta ya kashe, data sake
ira ma sai jitai ance a kashe wayar take.
Haka ta ajiye tai zugum tana sake fahimtar lallai rayuwar nan abin tsoro ce lokaci
aya kowa ya juya mata baya.
****
Bilal ne ya kalli Meenal sannan ya sake matsowa yace "Yau dai duk wani abinki sai kin sau
eshi." Ya fa
a yana
an daga mata gira, matsawa tai daga inda yake tace "Wai ni ana dole ne?
Nace kasan bazaka iya ba akan me kace zakayi?"
Nan danan ya
aure fuska sosai yace "Wai kina nufin kuskuren da nayi kacal akan shan giya shi zaisa kiyi ta wanani?
To wallahi yau sai dai ayi
unar bakin wake, wata hudu haukane, gaba
aya kin gama rainamin hankali kullum na dawo sai naga
ofa a gar
ame?
Randa nai sa'a kamaki sai kice al'ada kike, haka nai wata ina
arina ban sha komai ba, shine daga ranar tsautsayi ya afka sai kice komai ya ruguje? dan kin maidani wani sauna shine yanzun ma dan tsautsayi ya sake afkawa kice komai ya ruguje?"
Harararshi tai tace "Nidai na fa
a ma sai kayi wata guda cir babu wannan abubuwa guda biyu." Tasan tabbas bazai iyaba, shiyasa take ta amfani da hakan, a fusace ya mi
e ganin yayo kanta yasa ta ruga
aki sai dai kafin ta
ja
ofa ya hanka
ofar, ganin idanunsa sunyi jaa yasa tace "Kafa bari banaso."
arfi ya cafkota ya shiga sumbatar wuyanta cikin karfin tsiya, tasa hannu ta tureshi nan ya kaita kan gado yana neman kwatar ha
insa, tace "Amma kaikamin al
awari sai ka daina ko?"
"Wallahi na daina daga yanzu, in kuma har na sake naji kimin duk abinda kikaga dama."
Tana kwace jikinta yana sake danneta a haka dai mai afkuwa ta afku, aikam yasha yakushi da cizo dan saman hannnsa har sai da jini ya
an fito, ihu kuwa tashashi kai kace akan Meenal aka fara raba mace da budurci.