Sashe 7
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kusa da inda macijin ya sare shi taje ta
ago
afar tana neman saka bakinta dan ta zuke dafin, da sauri Baffan ya
age yana neman kwace kafarsa, sai dai gaba
aya
arfinsa ya tafi ya kasa zarewa daga hannun nata.
Ita sam bata san ya ake zu
e dafi ba, ranar nan ne kawai taji ana labarin yanda Lado a kauyensu yake cire dafi da bakinsa.
Hawaye kawai ta saka ganin data ja ma kasa fitar da bakinta takeyi.
Kuka kawai ta fashe dashi tana dukan cinyarta tana kiran taimako cikin
aga murya.
Kamar daga sama taji wani tsoho yace "
ar nan menene?"
Waigowa tai cikin sauri ta sauke idanunta akan tsohon nan idanunta duk sun fara jemewa da kuka, saboda duhun magriba ba sosai ta gane mutumin ba, sai dai duk ba wannan bane a gabanta ita kawai burinta a taimaki Baffanta.
Da sauri tasa hannu ta riko
afar wandansa tace "Baba dan Allah ka taimakeni Baffana zai mutu ka taimakeni..." kuka ne ya kwace mata cikin muryar da bata fita sosai Baffan ya riko rigarta yana sauke numfashi da kyar yace "Mun
Kuka take sosai tana sake rokon tsohon nan tace "Maciji ne inaji ya sareshi dan Allah ka taimaka mana."
Karasawa yai yana dingishi ya ciro
ar jakar dake rataye a wuyansa ya ciro
aramar wuka ya saka a gun, nan danan wani bakin jini ya fara fita, Baffa yana rintse ido saboda azaba, nan danan jikinshi ya
auki zafi na zazzabi.
Tsohon yasa wani magani agun kafin kace mene tuni Baffa taga ya sume.
Jikinta ne ya hau karkarwa ta kalli tsohon tana kuka tace "Shikenan!
Shikenan Baffana ya mutu na shiga uku na lalace aradun Allah nima mutuwa zanyi banni iya rayuwa a duniyar nan babu Baffa......."
Tsohon ya mike ya kalleta yana
an tari yace "Ki kaishi a bashi magani, in ya dade bai sha magani ba zai iya mutuwa.
Yanzu dai na fitar da dafin amma wanda ya shiga ciki bazan iya fitar dashi ba."
Hannu tasa akan hancin Baffa jin numfashi yasa ta dago dan tawa tsohon nan godiya, sai dai me?
Babu shi babu labarinsa.
Tsoro ne ya kamata gashi duhu yayi ga shi ita kadai ce a wajan, ya zatai ta kai Baffa kauyensu?
Kuka kawai take tana
agoshi, sai dai daga ya
ago yake
ara fa
uwa.
Tunani ne yazo mata da sauri ta zare
an kwalinta, ta cire zanin data
aura tabar patarin ciki wato under wear, ta shimfi
a zanin a
asa ta mirgina Baffan sannan ta
an daure gun da
an kwali ta fara janshi iya
arfinta, sai dai hakan bai yiwu ba dan sai datai sama da minti goma kafin tai taku shida.
Kuka take iya karfinta tana sake janshi, dakyar-dakyar ta kawoshi kan hanya duk ta galabaita.
Zubewa tai a
asa saboda rashin
arfin da taji jikinta yayi.
"Shikenan Baffa
arka batada amfani a wajan ka wayyo ni!" Abinda kawai take cewa kenan cikin dashashiyar muryarta.
A can rigar Jiji kuwa, duk rai ya gama
aci, itakam Danejo sam ta kasa nutsuwa, ta kira Salau wanda kaf kauyen shine abokin Macci
o tun bayan abinda ya faru shekarun baya.
Ta jashi bayan gari tace "Salau hankalina yaki kwanciya, Macci
o ko shi kadai ne baya dare haka ba tare da an sani ba, ina tsoron ko wani abin ne ya faru."
Kai ya jinjina shima cike da gamsuwa yace "Bari nabi sahu nadai san jiya yace zai shiga kauye Allah yasa ba wani abin bane ya faru."
Godiya tamai ya
au sandarsa yabi ta baya, Mun
o ta daure ta
ago Baffanta, jijigashi take sai dai har yanzu bai dawo hayyacinsa ba sai jikinsa dake sake
aukan zafi, jan zanin take sai dai dakyar take iya motsa shi, tsoro ya gama kamata gashi ba alamar mutane, hasken fitilar data hango daga nesa ne yasa ta shiga
aga hannu tana kwalla kiran taimako.
Ajiyar zuciya ta shiga yi ganin sun nufo inda take, ta matso kusa da Baffa tana jijjigashi tace "Baffa ga wasu nan zasu taimaka mana!
Ka tashi dan Allah Baffa."
Suna karasowa suka hasketa da touch light idanunta duk sunyi jaa tana kallansu.
"La'ila ha illa lahu!
Aradun Allah ta lamushe mahaifinta."
Kalmar dataji ta doki kunnenta kenan, ba muryar kowa bace sai ta Lado mutumin da gaba
aya baccinta na jiya mafarkinsa kawai take yana konata.
Sulalewa tai ta fadi a
asa ta ha
e hanayenta tace "Dan Allah kawu Lado ka taimaki Baffana maciji ne ya cijeshi."
Ji tai an maka mata sanda a bayanta, kara ta saki tare da rike gun, kafin ta sake motsi ya kara maka mata "Ni dama shi yasa tun
azu nace kuzo muje mu dubo shi gashinan kuwa abinda nake zargi yau kuwa zakici buhun ubanki."
Yana kai nan ya fizo hannunta ya fara janta a
asa.
Su kuma ragowar mazan da suka taho tare suka
au Maccido sukai kauyen dashi.
Salau wanda shima ya taho ya hangosu jikin bishiya ya tsaya anan yaji abinda suke cewa, zagaye yai da sauri dan ya sanar da Danejo halin da ake ciki.
Janta kawai Lado yake yi dakyar ta tashi ta ke binshi dan hannunta gam cikin nashi.
In sukai nisa ta
an fa
i sai ya
aga sandarshi ya maka mata.
******
KANON DABO.........
Zubair yana fita daga
akin Ummy falo ya nufa, Ilham dake zaune a falo tana kallo tana ganinshi ta mike tace "Yaya."
Fuskarsa a
aure yasa hannunsa
aya a aljihunsa yace "
auko abincin Ummy kiyi warming ki sake kai mata."
Da sauri tace to,
akinsa ya koma saboda wayarsa dake ta kara a aljihunsa.
Zaro wayar yai ya kalli sunan Meenal dake jikin wayar, katse kiran yai ya kashe wayar gaba
aya sannan ya zauna akan kujerar sa ya bu
e laptop
inshi, sai dai har yanzu kalaman
azu ne ke sake dawo mai.
Juyowa yai ya kalli kofarsa da aka bu
e cikin tsawa yace "Na baki izini ne kika shigo?"
Ilham a tsorace tace "Yaya kai hakuri, naje kaiwa Ummy abinci ne tace na kawo maka waya Aunty Meenal nasan magana dakai."
Mikewa yai ya amshi wayar yace "Okay out!"
Juyawa tai bayan ta maida
ofar ta rufe, kallan wayar yai kamar zai kashe sai dai yasan damun Ummy zatai tayi, kara wayar yai a kunnensa yace "minutes only."
Yawon bakinta ta ha
iya tace "Yaya dan Allah kayi hakuri wallahi bada wani abin su Dad sukai maganar ba, kayi hakuri ka dawo dan Allah kasan dai yanda......"
"50 seconds."
Ido ta runtse tace "Ya Zubair dan Allah karka hanani auranka wallahi in har na rasaka zan iya rasa rai...."
"Nyt." Kafin tai yinkurin wani abu ya kashe wayar, sumar kansa ya shafa takaici duk ya kara rufeshi, shi sam in za'a mai abu koma menene baya damuwa amma fa kar a kuskura a ta
a mai Ummy.
Wayar ya ajiye kawai ya zauna ya fara danna laptop dinsa.
******
Jauro ya dunkule hannunsa cike da damuwa akan abinda ke faruwa, ina zai samo kudi?
Ko iyalansa zasu dawo su cigaba da saurararshi kamar da?
Banko
ofar Salame tai ta turo
aurin
ankwalinta gaba tana tauna cingam.
Zama tai a bakin gado taja dogon tsaki tace "Yanzu kalli gidan mu ne kawai ba solar a layin nan mu kenan da bu
e inji shima dan asara ko tv in aka kunna sai yahau rawa, haka kake so mu cigaba da zama?
Yanzu bikin
an gidan kawata Bilki da za'ai tun yaushe nake maka maganar ankon da zamu yi na kawayen uwar Ango amma ko dubu ashirin ka kasa bani.
Sannan kace Raheena ta zauna a gida?
To in ita bata nemo min kudi ba wa zai nemo min?"
Kallanta yai ya dawo inda take ya kamo hannunta ya rike yace "Salame dan Allah ki dawo cikin hankalinki, a ina
arki budurwa zata samo kudi bayan ba sana'a take ba?
Haka zamu cigaba da yiwa kanmu karya?"
Fizge hannunta tai tace "Kaga Malam ka barni da
acin ran daka sakani, kuma wallahi duk abinda ya samo yarana kasani hakkin a kanka yake, banda asara da rashin sanin darajar mu sau nawa zance ma kaje Rugar Jiji gun Danejo ko Macci
o ka amso mana kudi amma ka
Yawun bakinsa ya ha
iya yace "Salame kin manta duka shanayen mu na gado ni nai amfani dasu na siyar na gudo birni dasu muke juyasu tsawan shekarun nan?
Yanzu kuma dan ku
in sun kare sai na koma nace ta taimakamin?
Bayan na ha'inceta."
"To shikenan ka bari
anka su yi yanda sukeso su samo mana kudin."
Goshinsa ya dafa yace "Salame baza dai ki fahimceni ba kenan?"
A fusace tace "Fahimta?
Bazan fahimci komai ba sai ka wadatamu shine kawai abinda zakai da zai sa yaranka su daina yawon.
In kasan bazaka amso kudin ba to ka kyalemu muyi abinda mukaga dama dan saboda kai bazan bari a rainani ba a dinga min kallan talaka."
Tana kainan ta kwanta akan gado ta juyamai baya tare da jan tsaki.
Jauro ya sauke numfashi, duk yanda zai yi yaga bashida wata mafita sai dai yaje gun Maccido ya rokeshi ya taimaka mai da shanayen da zai sai da ya samu kudi.
Da wannan shawarar ya kwana akan zaije Rugar Jiji ya amso ya dawo dan tabbas bazai cigaba da zuba ido
ansa na yawon titi ba.
******
Kafin su isa kauyen duk bayan Mun
o ya fashe da duka, da yake sanyi ne duk an fifito an ha
a wuta a waje ana shan
umi, suna daban daban sai dai yawancinsu zagin Mun
o suke yi, kowa da abinda yake cewa.
Tunda suka iso Lado yake kwalla kira cikin garaji yake cewa "Ku fito wannan tsinaniyar ta lamushe ubanta, dama na fa
a muku daga sanda ta gaji da cin mu kan jininta zata koma."
Danejo ko takalmi bata sa ba ta fito da gudu dan isowar Salau kenan.
Sai dai a ka'idar fulani baka isa kaje daf da
anka na fari ba.
Dadda ce ta karaso aka matsa mata zuwa inda Maccido yake kowa na sallalamin abinda ke faruwa.