← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 90 OF 187

Sashe 90

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ya fito ya shiga mota ajiyar zuciya ya sauke yace
Ita ai tana bukatar babba saboda karatunta ba wai dan nafi damuwa da ita bane yasa na sai mata babba.
arsa ya shafa, yau jinshi yake wani daban, haka ya dawo gida, garin saurin ya shiga ya manta da na su Ilham a mota kawai ya
au nata ya fito.

Tana kwance a falo da alama karatu take bacci ya
auketa dan littafin Riyadul Salihin na saman fuskar ta, kallanta yayi yana tuno yanda ta kula dashi da bashi da lafiya anya ya kyauta kuwa da ya fita ya barta, kusa da ita yaje ya zare littafin daga fuskarta a hankali sannan ya sa wayar daga gefenta, bakinta ya kalla murmushi yayi da alama lafiyarta kalau, kamar wanda aka tsikara mi
ewa tsaye yayi kawai ya fito, yana nufar motara sa ya
au waya ya kira abokinshi ACP Adnan ya sanar dashi abinda ke faruwa, kai tsaye yace
Gasunan zuwa.

Ya shiga motarsa ya fito waje yana jiran isowarsu, basu fi minti talatin ba sai gasu sun iso, ya nuna musu gidan sannan ya har
e hannu cikin aljihu yana jiran abinda zai faru.
******
Salame tana zaune tana cin masara dafaffiya, Bilal na zaune shima yana ci yana danna wayar Samsung
in hannunsa, ta harareshi tace
Wai bazaka fa
amin inda ka samo wayar ba?

Ke dai Mumcy ki kwantar da hankalinki arziki ya zo miki kina daga nan zakiji ana Hajiya Salma ina kwana?

Ji sukai ance
Mutanen gidan na nan?

Dariya tayi tace
Wai har an fara zuwa gaisuwar?

Lallai Bilal ka taki sa
Ganin
yan sanda ne yasa maganarta ta makale, cike da mamaki take kallon su.

Dubansu suka ita da Bilal, Daya yace
kaine Bilal?

Cikin tsoro yace
Eh amma menene?

Wani officer ne ya tanka
o keyarsa yace
Kara aka kaika shashasha kawai wato kune masu ha
a ma
aurata fitina ko?

Ku dinga tura sakonni da hada karya?

Bilal a rikice yace
Wani sakon?

Makamai gora da akai a kai ne yasa ya susuce yace
Wayyo Umma!

Salame a rikice tace
Bayin Allah me yayi?

Dan Allah kuyi hakuri.

Hanka
e Bilal aka sakeyi yana ihu suka sashi a mota, Salame ko mayafi babu ta fito tana bada hakuri.

Police station suka nufa ana zuwa aka hanka
ashi a cell maka ya fara sha ya hau ihu yana neman taimako, Adnan sai dayaga ya ji jiki sannan yace
amin meyasa kake tura musu wannan sakonnin?

Ya nuna mishi sako a waya.

Kai ya shiga girgizawa yana ihu yace
Wallahi bani bane dan Allah kumin rai.

Gidan su daka haura fa?

Wannan kuskure ne a gafarceni bazan kara ba.

Aka kara makamai gora yasa ihu yace
Wallahi na daina
Goshinshi ne ya fashe yace
Dan Allah kumin rai wlh na daina ni ko hanyar gidan ma bazan sake yi ba, Mun
o ko ganinta nai zan rufe ido na ma.

Idan ka sake wallahi anan zaka karaci rayuwarka wannan warning aka baka." Bilal yace
Na rantse da Allah bazan kuma ba."
Takarda suka bashi yasa hannu sannan suka turoshi waje, Adnan ya kira Araab yace
An koyamai hankali bazai sake ba.

Thanks abokina.

Ya fa
a tare da kashe waya.

Bilal fuska duk ta kumbura ga tafiyar ma dingishi yake, lallai sai yaci mutuncin yarinyar nan yana zaune zaman-zamanshi taja mai masifa?"
Zama yayi a bakin titi yana tunanin ko ku
i bai
auko ba, mota ce ta tsaya a gabanshi ya mi
e cike da san a taimaka mai.

Sauke glass akai idanunsa yakai kan Araab dake sanye da glasses, zarewa yai yace
Kayi denying akan ba kai bane ke tura sakonni kuma nasan ba wanda zaiyi haukan nan sai kai, to ka
an na maka in har ka sake zuwa neman matata ko ka mata sharri ko ka kuskura ka fa
i mumunan abu wallahi sai kayi dana sani, idiot kawai.

Yaja mota yayi gaba, Bilal ya saki wani ihu ya
au dutse ya cila sai dai bai samu motar ba ya samu wani adaidaita sahu, yayi parking cikin zafin rai ya cakumo Bilal yace wallahi sai ya biyashi ku
in madubin adaidaitarsa, haka ya lalube Bilal ya
auke Samsung
in nan sannan ya ja ya tafi.
(Yau Bilal BG ya haka ne
******
Mum ce ta kalli Yussy tace
Wai ba bazaki hakura da Araab ba Yussy."
Mum ina jin shi kamar rayuwata, bazan ta
a iya auran wani ba sai shi.

Taja numfashi tace
Shikenan ga information akan shi da tarihinshi da mukasa a samo, ki turawa Auntyn taki.

Ihu tayi ta rungume Mum tare da manna mata kiss.
****
Alhaji Husaini ne ya kalli Mumy yace
Amma yaron nan kina ganin bai kamata yazo ya gaishemu ba?

Ya kuma duba yanda yarinyar nan ta iso?

Cike da san kwantar mai da hankali tace
Aiki kasan hidimominshi dayawa, amma tace sunyi waya ai.

Kallanta yayi cike da gamsuwa yace
In anyi auransu zansamu na amshi company
inmu mu bunkasashi, wannan karamin gun duk shi ke jawo mana bama samun abinda ya kamata.

Itadai cike da tsoron abinda zai faru tace
Hakan yayi..
(Hmmm
MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Zee Yabour
Ayusher muhd
(MAI HAKURI.....)
ZEE YABOUR
AYUSHER MUHD
Bilal ji yake kamar zai yi karamin hauka, tsohuwar wayar sa vivo ya
auko ya zauna kan wani dakali ya kira number Meenal.

Tana daga kwance zuciyarta nata sakawa da kuncewa, ya zatayi da Dad
inta?

Dan tabbas in har yasan ba soyayya take da Araab ba sai ta ha
u da mummunan
acin ransa, watakila ma yace ta bar masa gida.

Wayarta dake gefe taji tana ringing, ganin sunan 'Sokon Mun
o' a jikin allan wayar yasa taja tsaki bata son takura, kamar bazata
auka ba wata zuciyar tace in kuma akan case
in jiya ne fa?

Anyi nasarar korar Mun
Hannunta har rawa yake sanda ta
auka saboda sauri
"Malama kina ina?"
"Bangane wannan tambayar ba?

Na
auka zancen Mun
o zakamin?"
A ranshi yace "Wato ke shi ka
ai kika sani ko
Amma a fili yace "Eh shine, kizo kan titin Unguwa uku wajen police station gashinan Araab ya korota ita kuma wai kara zata kaishi."
Wani irin ihu ta saki wanda yajishi har cikin kunnansa, tace "Kai Alhamdulillah ganinan zuwa yanzun nan."
"In kin tashi zuwa ki taho da ku
i dan mu bata ta koma kauye."
"Wannan ba matsala bane, amma kai ka hakura da ita ne?"
Dariya ya kwashe dashi, jin zugi a fuskarsa yasa ya daina, ya sake danne goshinsa da handkerchief wanda ke dan jini yace " Ni dama ai nafi karfinta, danawa kawai nakesan yi ."
Baki ta tabe tace "Yanzu dai karka barta ta shiga ganinan zuwa."
Cikin sauri ta yafa mayafi ta fito ta shiga
akin Mumy wacce ke zaune tana waya da Kubrah, jin shigorta ko sallama babu yasa tai ma Kubrah sallama ta kashe wayar, kallonta tai fuska a
aure tace "Dama jiranki nake, yanzu Meenal haka kikeso kiyi ta rainawa mahaifinki hankali?

Ko so kike daga ni har ke ya sallame mu?"
Hannunta ta kamo tace "Mumy karki damu da wannan dan Allah, yanzu akwai abinda zanje yi in na dawo zan sanar dake abin farin ciki, Dan Allah kinada ku
Hannunta ta zare tace "Duk ku
en da aka kashe akanki har wasu ku
i kike nema?"
"Mumy please, wannan karon yafi komai amfani a gareni."
Ido ta kura mata kafin tace "Duba drawer ta ki
ai Atm
ina amma karki kuskura ki cire sama da 30k kinji na fa
a miki."
Da sauri ta kai hannu ta
auka ta fito ta
au key
in mota ta fita, ki
a tasa wakar Hamisu Breaker tanajin wakar soyayyar har cikin ranta, sai dataje inda Bilal ya sanar da ita sannan ta kirashi a waya tace "Kuna ina?"
Kallon motarta yayi dake parking a gefen titi ya mi
e da kyar yana dingishi ya nufi inda take.

Kofar motar ta gaba kawai ya bu
e ya zauna.

A zabure ta kalleshi tace "Menene........"
Ganin fuskarshi yasa ta zaro ido cike da mamaki wanda ya bayyana sosai a fuskarta tace "Dambe kai aka kuleka shine ka kirani?"
Ya kalle ta da kumburaren gefen bakinsa, ya cire handkerchief
in ya taho inda take, da sauri tai baya wanda yasata jingina da kofar motar cike da tsoro take dubanshi tace "Meye hakan?"
Yatsa ya nunata dashi yace "Kalli abinda kika sa aka mun?"
Ido ta kikifta na tsoro tace "Yaushe?"
Wani kallo ya mata cikin masifa yace "Tunda nake ba'a ta
a tozarta ni kamar yau ba, kinsa Araab yasa an mun duka banji ba bangani ba, sannan an mun sharri, haka kawai ina zaman zamana."
Jikinta har tsuma yake tace "Araab?

Kana nufin shi yasa aka ma haka?

Mun
on fa?

Bai koreta ba kenan?"
Tsaki yaja yace "Ke dai da alama bakida kai kila shiyasa Araab
in ma ko kallo baki ishe shi ba, ina miki maganar yasa an min duka saboda matarshi me kike tunani banda ya fahimci sharri ne?

Sannan yana son abarsa?".
Chapter 90 · 0% Book details