← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 122 OF 187

Sashe 122

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kallon shi tayi tana jin zuciyarta na zafi, hannu yasa ya amshi kaskon ya ajiye ya
aga ta ya
aura ta akan table
insa sannan yasa hannu a gefe da gefe, yana binta da ido, kanta har yanzu a
asa yake, sai dai yanayinta ya canza sosai, ba dai dalilinshi na wanka kenan ba saboda sha
awa?

Kai ta girgiza da sauri dan tasan Araab ba mazinaci bane, hannu yasa ya
agota sosai yace
Baki so naje ba?

Ni na isa na hanaka?
a min in har bakyaso sai na duba na tausaya miki na daina zuwa.

Kallanshi tai da idanunta rau-rau kafin tace
To ince me?

Kice bakyasan auren nan kina kishi kar na sake zuwa.

Ban isa ba sannan kaine fa zaka zauna da ita, in kana sonta na isa na hanaka?

Ni a wa?

Bayan
azu ina kallan yanda ka damu da ita har da maka k
Shiru tayi bata
arasa ba, a ranshi shi kuma yana fatan tace
Ya Araab ina sonka please karka sake kulata.

Sai dai kash ba abinda ta fa
a kenan ba.

A fili yace
Dan tamin kiss?

To ke kin ta
a min ne?

Ta turo baki tace
Kace kana so ne?

Sai nace inaso?

Kai ta sunkuyar tana wasa da hannunta to yanzu ko tace zata dinga mai sai me?

Bayan wata zai auro
Hannu yasa akan saman kuncin sa yace
A fara na gani.

Cike da shagwa
a ta kauda kai, ganin da gaske ba zatayi ba yasa ya mi
e, Araab me kake tunani?

Abinda yaji zuciyarshi tace masa kenan, hannu tasa ta ri
o hannunsa wanda hakan yasa shi tsayawa,
an dawo dashi baya tai cike da kunya ta sumbaci kuncinsa, ajiyar zuciya ya sauke yana mamakin yanda akai zuciyarshi ke son abu daga gareta, wani kallo ya mata wanda ke tattare da abubuwa dayawa, nan danan ta dinga jin jikinta na wani irin sanyi.

Hannu yasa ya nuna
ayan kuncin, ta sake lumshe ido ta sumbaci gun, kallanta yai ina ma zata furta tana son shi?

Da tabbas sai ya nunawa duniya ita
in matarsa ce da baya son kowa ya
ata masa, sai dai abin takaicin ya rasa meyasa zuciyarshi ta damu taji ko taga soyayyarsa a tattare da ita.

Hannunsa da ta ri
e ya kalla sannan ya kalleta tana
an motsa baki saboda kunya, cikin dashashiyar murya yace
Daina motsa bakin nan.

Da mamaki tace
Naam?

Bakinta yake sake bi da kallo yana jin wani abu na sake
taso masa, kan le
ensa ya nuna yace
Saura nan.

Kai ta sunkuyar da sauri, yace
Allah in bakiyi ba zakiga fushi na.

Ta kalle sa tace tace
Kai da kullum cikin fushi kake?

Wannan karon fushin mai
arfi zaki gani, na daina miki magana.

Ido ta zaro tace
Daga
an wannan laifin?
a ne ma?

Shiru tayi tana tunani kafin ta daure a hankali ta sumbaci bakinshi, tana neman
auke bakinta ya bu
e bakinshi tare da kamo kasan le
enta, ya fara tsotsa, harshen shi yasa cikin bakin ta bata san sanda ta fara maida mai martani ba, sun da
e suna sumbatar juna kafin ya saketa yana maida wata ajiyar zuciya yana jin tabbas bazai iya hakuri da ita ba yau.

Sake ri
o kanta yai ya
ara maida bakinshi cikin nata yana sauke mata wani salo da ita kanta batasan dashi ba, jinta take tana buk
atar shi dan ya da
e bai yi ba, a hankali ya
ago yana ha
a goshinsu, a tare suka sauke wani numfashi wanda yasa shi kallanta, ga mamakinshi yanayinta ka
ai ya nuna tana bu
atar shi itama, kenan ba shi ka
ai ba ne?

Cikin numfashin dake tattare da sha
awarta yake sake binta da kallo, kafin cikin shau
i ya sake janta jikinsa, a hankali yana sumbatarta ya rabata da kayan jikinta, ya
aga ta daga kan table
in yai gado da ita, bakinsa yakai saman dukiyar fulaninta yana mata salon da gaba
aya ya birkitata, ji take kamar ba
a duniyar take ba, ya zatai in yaje ya samu wata ya nuna mata wannan salon?

Shikenan tasan mantawa da ita zaiyi.

Juyata yai ta baya ya kai bakinsa kan wuyanta, wani
aramin numfashi ta sake ja wanda ya
ara tabbatar masa da itama tanajin da
asan bayanta ya sumbata ta sake narkewa, nan ya
ara shiga wani shau
i, yana sake mata wasu salo masu rikitarwa tana
an matar masa martani cikin abunuwan da ta koya a group,
yau ya samu natsuwa sosai dan da
ma ya da
e yana tara sha
awarshi yana jiran ta gama exams, yau ya sauke sha
awar tas, kwanciya yai a bayanta yana sauke numfashi.

Sun da
e a haka kafin ya mi
e ya koma toilet, tunani ka ne kala-kala suke yawo akanshi wanda yana watsa ruwa yake sake lissafi, wani sanyayan murmushi ya saki yace
Ka ga ka jefi tsuntsu uku ma da dutse
aya, na kuma tabbatar wannnan shine best revenge da zai san abinda ya mana.

Sake murmushi yai ya
arasa wanka ya fito, bata
akin hakan yasa ya saka kaya kawai ya zauna akan table yana sake tunanin abinda yake planning, kan gadonshi ya kalla abu mafi muhimmanci dole ne Mun
o ta yarda tana sonshi, dan yau ya tabbatar da akwai son shi a idanunta, ido ya lumshe kana ya bu
e su ya fara duba wasu sa
onnin da aka turo masa.
******
Bilal tunda yasa hannu hankalinshi ya
i kwanciya karfa mutanen nan susa a kulleshi a prison in sukaji k
arya yake maganar ciki, nan danan tsoro ya sake shigar sa, ya dinga sintiri yana matse hannayenshi, ya zaiyi?

Wayarsa ce tayi
ara ya
aga abokinsa ne ya kira yace
Kaga Malam ya muna jira mu kaika gun Amarya kak
i bayyana?

Yace
Ganinan zuwa.

Nan ya fito ya shiga mota sai lissafi yake sam zumu
in nan ya daina, zuciyarsa fal da shakka.

Salame tanata nunawa
awayenta gida, ana tayata murna, ta dawo
aki gun Meenal tace
Ke ba
awayenki ne?"
Banza Meenal tai da ita, Salame ta ta
e baki tace
Yaran masu ku
i sam basuda kunya amma zan gyarata da kaina.

Fitowa sukai suka wuce gida, basu dad
e ba su Bilal suka iso, yana jin abokansa suna zolaya Meenal sam bata tanka ba shima yak
e kawai yake cike da tunani kala-kala.

Suna tafiya ya taho gunta yana san yi mata da
in baki, cike da
ar fara
arsa ya matso yace
Meenal kiyi hak
uri wlh nima bansan abin nan zai kasance ba,
ya
arasa maganar yana
arin ta
a ta, a fusace ta zare mayafin kan fuskar ta, baya yai da sauri saura ka
an ya buge bayanshi, yana binta da kallo cikin tsoro yace
Me nake gani?

Me kikeyi da wu
Me nakeyi kake tambaya?

Ni zaka maida
ar iska?

Abinda zakacemin daban abinda zakacewa iyayena daban?
ara mi
ewa tana nuna masa wu
ar tace
Wallahi sai kayi dana sanin aurena, sai ka ro
eni na koma gidanmu saboda tashin hankalin da zaka fuskanta daga yau.

Yawun bakinsa ya ha
iya yace
Yar daba kika zama?

Ai bakaga komai ba wallahi, tashi ka barmin
aki kafin irga uku dan wallahi ko na kasheka ba abinda zai faru dani, iya kaci ince karfi kazo nunamin tsautsayi ya afka ma sannan
arya da sharri kayi ka aureni.

Ai Bilal a guje ya fita daga
akin yana maida numfashi, zama yai a falo yace
Nashiga uku ni da nayi auren jari ya abu yake neman komawa ajalina?

Yunwa ce take nu
usarsa ga kazar daya siyo da yoghurt
in suna
akin ta shi kuna bai isa shiga ba, haka ya kwanta akan kujera sai juyi yake yana tsoron kar yaje yana bacci ta kashe shi.
******
Ummy ce ta kalli Araab tace
Kana ganin hakan da zakai shine daidai?

Eh Ummy ina ganin gaskiya kanshi ba
alau ba, in har muka cigaba da biyeshi mune ran mu zai
aci dan haka na samu wannan shawarar, sannan koma menene ha
inshi da yarinyar duk da bamu san tak
amamai dangantakar su ba, hakan zai sa mu fanshe abinda yake mana.

Shiru tayi tana kallanshi tace
o nake ji.

Kai ya girgiza yace
Karki fa
awa kowa Ummy, ita ki barta dani.

Ajiyar zuciya tai dan batasan me zatace ba sannan hakan tana ganin shine daidai tunda shi baisan mutunci ba.

Haka ya fito ya koma
angarensa lokacin Mun
o na falo tana kallon wani indian film Kal Ho Na Ho, zuciyarta ta gama rauni sai hawaye take na tausayin abinda ke faruwa a ciki, da alama itama in Ya Araab yai aure ciwon zuciya ne zai kasheta, dan magana ta gaskiya bazata iya ganinshi da wata mace ba, yau ta sake tabbatar da hakan, inama zai amince ya zauna da ita ita ka
ai?

Sai dai tasan bata isa ba dan ba sonta ma yake ba balle tasa ran ya zauna da ita ba tare da auro wata ba.

Muryarsa ta jiyo yana shigowa ciki yana magana da alama waya yakeyi.

Eh zan shigo anjima sai mu tattauna, ki sanar da Uncle
in naki na amince da auren.

A fusace Mun
o ta mi
e tsaye tana kallanshi ji take zuciyarta kamar zata fashe, daga speaker wayar kuwa ihun Yussy ne take yinshi alamun tsananin farin ciki, kafin tace
Ko dai ni nazo?

Dan mu gaisa sosai da Ummyn mu?

Yana kallon Mun
o yace
Kar ki wahalar min da kanki, ni zanzo na ganki.

Cike da sakalci da salo tace
My handsome I just want to see you now.

Karki damu yanzu zaki ganni.

Awww see you love!

Ta sake kissing
in wayar, a fusace Mun
o ta mi
e tai
aki, da k
arfi ta banko k
ofar
akin kallan
ofar yai ya shafi sumar kansa tare da cewa
Muna nan dake sai kince Ya Araab plz karkai auren nan, mu zuba ni dake, tunda ke da gaske bazakice kina sona ba.
o kuwa a
ufule ta shiga
aki taja wani tsaki, tace
Aikin banza, banda karuwanci mace ta dinga yiwa namijin da batada ha
i dashi kiss a waya.
Chapter 122 · 0% Book details