← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 142 OF 187

Sashe 142

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

"Aikatau?" Ummy ta nanata da mamaki
asan ranta kuma farin ciki ne na ganin an gano babban jigo a cikin ahalin rayuwar Mun
o, ta maida kallonta kan Danejo tace
Lale maraba!

Mun jima muna nemanki, haka
an uwanki Jauro shima kullum cikin cigiyarki yake.

Danejo jin an ambaci Jauro zuciyarta ta
an yi sanyi kenan ya san da zaman Mun
o anan, Danejo murmushi tayi tace
Ni kaina kullum cikin fata da addu
a nake Allah ya ha
ani da Mun
o sai gashi yau Allah ya amshi addu
ata." Mun
o tace
Amma Danejo meyasa baki zo gidan kawu ba, ya akayi kika fara aikatau?

Danejo ta numfasa ta sanar dasu komai da ya faru har barowarta Ruga a ganinta ba sauran wani
oyo na dalilin barinta Rugar jijji, sannan ta
arasa da cewa
Sannan bansan inda Jauro yake zama ba dama Maccido ne ya sani balle dana shigo nazo.

Wani abu ne ya tsayawa Mun
o tun tashin ta rugar duk irin musgunawar da suke mata bata ta
a jin zafi abunda suka aikata ba sai yau da taji irin abunda Ardo da Dadda suka ri
a ma Maccido har ya rasu har zuwa abunda suka ma Danejo ta bar rugar, sosai ranta ya
aci, hawaye kawai take sharewa, Araab shi kansa yaji wani
acin rai da bai san sanda ya furta
Wane irin mutane ne su lallai duhun jahilci yana
awaniya dasu." Danejo wacce tuna bayan ya saka zubar da
walla tace
Kwarai da gaske tsantsar jahilci ne da sanin addini, wanda ni kaina sai shigowata birni na sake fahimtar haka, sannan wahalar da Mun
o tasha ai batakai tamu ba, sai dai haryanzu in na tuna Maccido
Kasa
arasa wa tai saboda zafin da takeji a ranta.
o kam kuka ne ya kubce mata wanda Araab yake jin sa har cikin ransa, sam ya manta ma dasu Ummy dake gun, tasowa yayi ya kamata hannun ta yace
Muje!

Yai maganar yana ri
o hannunta, haka ta mi
e tabi bayansa.

Ummy ajiyar zuciya ta sauke ita kanta tausayin Danejo da Mun
o na sake kamata lallai sun ha
u da jarabawar rayuwa, kallonta ta mayar kan Danejo tace
Kiyi ha
uri Danejo, kowane
an adam dama da tasa
addarar.

Ta jinjina kai tace
Hakane, amma Dan Allah ina so naji yadda akai Mun
o ta dawo nan gida, da alama ma kamar wancan da yaja ta mijinta ne ko?" Ummy ta numfasa ta sanar da Danejo komai, wacce bata san sanda ta kamo hannun Ummy tana cewa
Nagode nagode Allah ya saka miki da alkhairi Allah ya faranta rayuwarki kamar yadda kika faranta rayuwar Mun
o kika inganta ta, gaskiya samun mutum kamar ki yana da wuya, Allah ya albarkaci ahalinki gaba
aya.

Ummy
Amin kawai take cewa tana murmushi da jin da
in addu
in Danejo,
Ashe shima Jauro ya ri
eta da amana ya taka rawa wurin inganta rayuwarta.

Ummy tace
warai da gaske, bari ma na kira sa dan shima ya da
e yana nemanki.

Ta
auki wayarta ta kai kan number Jauro wanda bugu biyu ya
auka, bayan sun gaisa tace
Kazo ga Danejo an ganta.

Zumbur ya mi
e yace
An ganta?

A ina?

Alhamdulillah Allah mun gode maka, gani nan zuwa." Ya kashe wayar yana yo waje, ko Salame bai tsaya amsawa tambayarta ba, tabi bayansa da kallo ta ta
e baki tace
Indai Danejo ce ba yau aka saba kira ace maka an ganta ba kaje kuma kaga ba ita ba ce aikin banza." Ta koma tai kwanciyarta dama kwance take tana hutawa wai bayanta ke ciwo.
****************
Araab yana ri
e da hannun Mun
o har zuwa
akin sa, ya zaunar da ita bakin gado, a hankali ya sunkuyo gabanta, yana mata wani irin kallo mai isar da sa
o cikin laushin murya yace
Baki san kukan ki na sakani jin pain ba, ina jin kukan ki har cikin raina." Jikj a sanyaye ta tsaya, Mun
o ta
an tsagaita kukan tana kallon sa, cikin wani yanayi hannun sa ya kai kan kuncinta ya share mata hawayen yace
Bana son sake ganin hawayen nan, nasan me kike ji amma banasan ganin
igon hawayen ki, kinji?"
Kai ta
aga masa, a hankali Yace
Oya to yi murmushi na gani." Dan dole tai murmushi, ji tayi ya rungumota jikinsa yace
Cry cry baby kawai, idan kika haifo baby wa zai lallashi wani cikin ku?" Cusa kanta tayi kan
irjinsa tana jin alamun kunya, ya sake matse ta da jikinsa yana sha
ar dadda
an turaren ta, wanda ke saukar da wata kasala ga gangar jikin sa, bakinsa ya kai kan wuyanta ya sumbata, sai ta lafe jikin sa, baya yai da ita tare da kwantar da ita tana kallon sama, ya hawu kanta sai dai bai saukar mata duka nauyin sa ba, Mun
o tsintar kanta tayi da zagaye hannayenta kan
ugun sa, jiki a sanyaye yace
Mu koma gun Danejo?
aga kai kafin tace
Ko mu barta da Ummy ta dan sake?

Dan inta ganni kukan kamar bazai tsaya ba.

Kainya jinjina cike da gamsuwa yana mata wani kallo, cikin idonta ya kalla da nasa da suke
arin lumshewa tsabar sha
awar dake fisgar sa yace
Are you ready for me?

Mun
o duk da kunyar da take ji haka ta daure ta
aga masa kai, Araab wani shau
i yaji ya sake
i bar sa, ya kai bakinsa kan dukiyar fulaninta wata irin tsotsa yake musu da ya saka dukkanin jikinta sanyi, ta shiga yi masa nata salon da ita kanta bata san ta iya su ba, a take suka rikita juna kowane da nasa salon, sun
auki tsawon lokaci yau suka abu
aya kowane yana yi out of love, kowa ya tsunduma cikin tsananin so da
aunar
aya, Araab wata muguwar
aunarta ke ji na
awaniya dashi, har yana jin bazai iya nisa da ita ba, Sosai tasha sumbatu yau a bakinsa har kunya ya dinga bata.
*************
Jauro yana zuwa gidan kai tsaye
angaren Ummy ya shiga, idonsa ya fara sauka kan Danejo wanda itama shi take kallo, gabanta ya
arasa ya zube yace
Kafin nace komai Dan girman Allah ki yafe mun Adda Danejo." Murmushin farin ciki tai na ganin
anin nata tace
Tuni na yafe maka da na samu labarin ka kula da Mun
o." Cike da jin da
i yace
Nagode nagode Adda.

Tai murmushi, nan suka shiga tattauna bayan rabuwa shima ta sanar dashi yadda akai tazo kano har ta tsinci kanta gidan aikatau, yaji takaici sosai na halinsu Ardo, Yacewa Ummy zai tafi da Danejo gidan sa, Ummy ta ro
esa ya bar Danejo anan tana tare da Mun
o itama zata fi jin da
i, Ya
an yi
asa da murya yace
Amma sai nake ganin kamar kada mu
au ra muku wahala, bayan irin
awainiyar da kuka ri
ayi da Mun
o har kika aurawa
anki auren ta, nima kinga Araab ya samar mun aikin yi yanzu kuma ace Danejo." Ummy tace
Ai an zama
aya, babu komai yi wa kai ne." Addu
a da godiya sosai yayi ma Ummy, Danejo itama ta
au ra nata wnada sai da suka bata kunya, Shi kanshi Jauro yaji gara zamanta anan
in sanin zamansu da Salame ba zaiyi da
i ba, Su
an sake ta
a hira da Danejo kana yai musu sallama ya tafi.

Ummy masauki mai kyau ta ba Danejo, cikin
akunan
asa saboda ganin
afarta hawa bene zai ri
a mata wahala, tasa masu aikin suka kawo mata abinci mai rai da lafiya, Danejo a ranta tana
ara jinjina kirki da karamci irin na Ummy.
******************
Nuratu hankali tashe ta shigo gidansu Yussy, bata tara da kowa a
asa ba, sama ta hau
iris ta fa
i saboda yadda take tafiya babu natsuwa,
akin yar uwarta Na
ima(maman yussy) ta fa
a babu sallama, Yussy na kwance sam yanzu bata walwala ga mahaifinta ya saka ido sosai akanta yanzu ko fita ya hanata yi kullum tana gida abun duniya ya isheta, Na
ima na zaune ta gama waya kenan da wata
awar ta da tuntuni take nuna sha
awar ha
a auren
anta da Yussy, Maman Yussy na kaucewa sai yanzu ta yanke shawarar tuntu
arta kawai a ha
a su, dama kwa
ayin dukiyar su Yussy yasa take son ayi ha
i, shiyasa ba ja ko tunanin an saki Yussy ranar aure ta amince da nuna jin da
in ta.

Nuratu lafiyarki yaushe kika zo?
ima ta fa
a tana bin ta da kallon mamakin ganin rashin natsuwa tare da ita,
Hassan ya cuceni ya yaudareni, wai ni Nuratu zai saka?
ima a zabure tace
Saki kika ce, shi Hassan
Nuratu zubewa tai kan carpet tace
Shi ne ya sakeni wallahi, na tabbatar aikin tsohuwar makirar matar sa ne.

Yussy wacce ke kwance sakin Araab ne ya sake dawo mata, itama sai ta saka nata kukan, Na
ima ta dubi Nuratu tace
Kada ki zargi matar sa, tun farko dama na fa
a miki namiji ba
an goyo ba ne.
Chapter 142 · 0% Book details