Sashe 119
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kafa
a ya
aga yace
In kuma dakaina kikeso naje
angarenshi to.
Ranta a
ace tace
Wai meke damunka ne?
Dole ne auren nan?
Dole ne kuwa tunda wacce yake zaune da ita yarinya k
aramar yarinya ce, kina magana kamar ke kad
ai kike da iko dashi, bayan nima na isa dashi
Lamarin mutumin nan ya gama
aure mata kai ta rasa abun fa
Ilham!
Ikram!
Farouk!
Abinda ya shiga fa
a kenan yana gyara zama, kafin yace
Kin kira shin ko na je?
Cike da takaici ta koma ciki, ta zauna akan kujerar
akin ta dafe kanta, sam wannan matsalar tasa ta manta da Meenal.
Ikram da Ilham ne suka fito a
arare suka gaishe shi, amsawa yai yana musu alamun suzo, suka k
araso gun sa yana dariya yace
Farouq fa?
Ya fita gym.
Kai ya jinjina yace
To kuje ku kira yayanku yazo muyi breakfast tare.
Gun Ummy suka fara shiga dan su sanar mata, ganinta a zaune yasa Ilham ta fa
a mata tace
Muje?
Kai Ummy ta girgiza alamun a
a tare da
aukan wayarta tace
Bari na kira hi da kaina kar matarshi tasan abinda ake ciki.
Nan ta kira Araab, yayi wanka ya shirya dan yau asabar ba aiki, yana juyo kamshin abinci a kitchen alamun Mun
o na girki, bayan sun gaisa da Ummy yace
Ummy dafatan jiya baki sa abin nan a ranki ba?
Tace
Bansaba Araab dan bacci nai sosai, zaka
an iya shigowa yanzu?
Eh ganinan zuwa.
Ya fa
a yana sa wayarsa a aljihu, dan sam bai kawo Hassan zai dawo da safen nan ba.
o tana kitchen ta gama farfesun kayan ciki, ta soya chips da kwai da plantain, tana gyara gun ya
araso,
amshin turarensa taji hakan yasa ta
an sauke ajiyar zuciya, ta waigo cike da kulawa tace
Ina kwana?
Takowa ya farayi ba tare da ya amsa ba, sai dayazo daf da ita yasa hannu ya zagayo dashi ta cikinta yace
Kin gama ha
e ran?
Cikin sanyin murya tace
Yaushe na ha
e rai?
Kin manta?
Ta kalleshi tace
Kaine fa kake ha
emin rai, bayan bansan me nama ba, sannan bayan ni
sai kuma tai shiru, ya sake ri
o ta yace
Bayan ke me?
Cike da wani irin shagwa
a tace
Bakomai.
a min.
Ni ba komai.
Saketa yai yace
Shikenan bari naje gunsu Ummy na dawo.
Kai ta
aga ya rage sautin murya yace
Karkici abinci ki jirani.
Kai ta
aga tana murmushi
asa-
asa.
Fitowa yai ya wuce yana murmushi, koma me take
oyewa zata fito dashi ne.
Turus yai ganin Hassan akan dining, ya babbake ya sa su Ikram a gefe, yana ganin Araab yamai alama da hannu, takaici ne ya kama Araab ya tamke fuska sosai sai dai zamansu Ilham a gun yasa ya kasa fa
amai maganganu, Ummy ce ta fito ta kalleshi cike da tausayawa dan tasan shi ka
ai yasan me yake ji, tace
Muje, kafinsu Ikram su fahimta.
Hannunsa ya dun
ule yanajin wani irin
acin rai na nu
ursar sa, har suka isa dining, yaja ya zauna kamar wanda baisan ya ake fara
a ba ya tamke fuska, Hassan yana dariya ya mi
e ya
aga waya yace
Ki shigo.
Ummy ta runtse ido, dan tasan zancen, sai kuma yace
Bani mai gadin bana san iskanci.
Araab a zaune kawai yake zuciyarsa na sake tafasa, dan tabbas jikinshi ya bashi me yake shirin yi.
Bayan ya gama magana ya kashe yana masifa
Banda iskanci har yaushe mai gadi ya samu
anci haka?
Shigowa tai sanye take cikin dark blue
in lace anyi kwalliyar zaren lace
in da pink, tayi kyau sosai, kana ganinta kaga manyan
an gayun mata.
Gaida Ummy tai sannan taja ta zauna, tana kallon su Ikram, ta shafi kan Ilham tace
Ya sunanki.
Mamaki ya kama Ilham cike da
uni tace
Ilham.
Kefa?
Ikram ta ha
e rai ta maida idanta kan Araab, muryar Hassan sukaji yace
Ikram sunanta, yauwa ga matar yayanku nan.
Tai murmushi tana kallon Arab wanda ko inda take bai kalla ba, mi
ewa yai yace
Zan wuce Ummy, matata tana jirana.
Yussy cike da yanga tace
Mai gadi yaje kiranta dan mu gaisa, bana son naje
angaren ne kar ace nayi rashin kunya.
Hassan ya jinjina kai yace
Yauwa hakan yayi daidai, gwara tasan matsayinta.
Araab wani mugun kallo ya zabgawa Yussy a fusace ya ture kujerar ya mi
e ita kanta Ummy ranta yayi mugun
aci hakan yasa itama ta mi
e, tace
Kanki
aya?
Ni na sakata, dan naga alama wannan yarinyar juyaku take.
Yussy tayi saurin zagayowa gun Ummy tace
Kiyi hakuri Ummy wallahi bansan ba daidai bane, da Uncle ya fa
a min sam ban kawo wani abin ba.
o ce ta shigo ta sauke idanunta akan mutanen dake zaune sai Araab da Ummy ga wannan budurwar ta jiya kusa da Ummy, jikinta ne yai wani mugun sanyi, nan danan taji idanunta na neman kawo k
walla, wani mugun takaici ne ya sake turnu
e Araab tabbas bazai bari wasu suzo su wulakanta mishi mata ba.
Daga gun ta tsugunna ta gaida Hassan wanda cike da takaici ya amsa ko kallonta baiyi ba, Araab ne ya
araso ya sa hannu ya jata sukai waje, duk yanda taso ta daure sai da hawaye suka zubo mata, yana ri
e da hannunta har sai da suka shiga
angarensu, hannunta ta k
wace, hakan yasa ya matso gunta, jingina tai da kofar, tana kauda kai, hannu yasa akan ha
arta ya juyo da fuskarta yace
Kukan me kike?
Ta kauda kai tace
Ba kuka nake ba.
Sake ri
ota yai yace
Bani nace a kira ki ba sannan bansan da zuwanta ba.
Kai ta kauda tace
Ni bance komai ba, sannan abinda mahaifinka yakeso ba yanda zakai.
In shi yanaso bana so menene damuwata?
Sannan ke in nace zan kulata kina nufin bai dameki ba?
Shiru tai tana jin zuciyarta kamar zata fito saboda kishi, abin haushin tasan ba santa yake ba balle ta sanar dashi abinda ke ranta.
Shi kuma Araab ba abinda ya tsana kwanan nan yaga ta na nuna halin ko in kula, sannan ji yake bazai samu nutsuwa ba sai ta furta kalmar tana son shi, bai yarda da soyayya ba amma yana son yaji tace tana son shi ba k
in sa take ba.
******
Meenal murmushi tayi bayan ta kashe wayar Ummy tace
Ai yanzu nasan hankalin Ummy zai tashi, dole zatazo tace gwara auren Araab akan wannan yaran.
Kwanciyarta tai ta lullu
a da bargo tana dariya, gwara nai karyar zazza
i yanda abin zai sake rikitata
Hmm gamu gani
GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Zee Yabour
Ayusher muhd
[8/1, 2:13 PM] Maman Aslam: MUN
(MAI HAKURI.....)
AYUSHER MUHD
ZEE YABOUR
Ummy kanta ke sara mata ganin lokaci
aya Hassan ya dawo yana son birkita mata gida yana neman ruguza farin cikin da suke ciki bayan gwagwarmayar da suka sha bayan tafiyar su har suka kawo wannan lokacin da rayuwar su ta daidaita suke cikin walwala da nisha
i, ambaton Allah take kawai ta juya ta nufi
akinta bata son wani abun ya faru gaban Yussy dan Ummy mutum ce da tasan mutumcin kanta duk abunda zai kawo mata zubewar sa ko raini bata yin sa, a yadda taga take taken Hassan ba saurarenta zaiyi ba yanzu sai dai ma suyi sa
in sa, Yussy jikinta ne yai sanyi sosai Ummy da take son samun shiga gunta ta nuna mata
acin ranta kuma akan Mun
o lallai yarinyar ba
aramin tasiri tayi a zukatansu ba ya zaam dole ta
au ra
amaran tunku
e fadar yarinyar a gidan ta
au ra nata, waya sani ma ko asiri tai musu dama fulani mugaye ne, Hassan ganin yanayin Yussy ya kalle ta yace
Kada hakan ya dame ki kinji, kuma bana so ki sanar da Antyn ki, ki bar komai hannuna zan shawo kan matsalar.
Kai kawai ta
aga hankalinta gaba
aya ya tafi kan tunanin Araab yadda ya kama hannun Mun
o suka fita wato zaije ya lallashe ta ita kuma an barta kamar banza mara matsayi, sau biyu kenan yana disgata a gaban yarinya, wallahi bazai yiyu ba, ba taga da me tafi ta ba, banda son Araab da yai ma zuciyarta yawa ba zata
auki wannan wula
ancin ba, cewa Hassan tayi zata tafi ya sake lallashin ta, ta fito rai jagule ta shiga motar ta tafi tana jin tamkar zuciyarta zata fashe, sake hango yanda Arab ya canza matarsa na shigowa takeyi, bugar sityarin motar tai tace
Bazai yiwu ba, wallahi in dai har sunana Yusrah.
*****
Ikram da Ilham dama tuni sun bi bayan Ummy, su kansu basu ji da
in abunda ya faru ba, hakan na sake tabbatar musu mahaifinsu halayenshi, duk takaicin abinda ya faru ya ishesh.