Sashe 13
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya sani sarai itace ji yake zuciyarsa na sake karaya dan dole ya daure yai abinda ya kamata.
"Mun
o ya isa hakan nan ba gani nan lafiya lau ba?"
Hawayenta ta sharr tana kallansa tace "Baffa Allah a'a baka warke ba, dan da ka warke da na ganka kazo ganina." Fuska ya
aure yace "Danejo zata kaiki gun Kawun ki zaku wuce dashi, ni in na samu sauki zan zo na
aukeki sai mu sai gida a can muyi zaman mu ni dake." Kai ta girgiza da sauri tace "Baffa aradun Allah bani iya zama a inda baka nan, koma menene za'ai min anan gwara amin inda kake kawai."
"So kike mu dawamma a rigar nan a wannan rayuwar?
Akwai abubuwa da dama da nakeso na fa
a miki sai dai yanzu bazan iya sanar dake ba har sai nazo zan fa
a miki, kiyi hakuri da rayuwar da muka jefaki a ciki, Mun
o kin cancanci rayuwa tajin da
i sai dai kalli yanda aka maidake? can
in da zaki kiyi hakuri har na zo bazan dauki lokaci ba zaki ganni."
Kai take ta girgizawa yace "Tashi ku wuce kuma kika kuskura kikai gaddama in nai fishi dake bazan sake miki magana ba."
Zata sake magana ya kauda kai hakan yasa ta mike, tana fitowa Danejo taja hannunta suka fita ta baya.
Can jeji suka je suna tafe kayoyin cikin ciyayi su na karzar musu
afa saboda duhu bawani ganin hanya suke yi sosai ba.
Sai da sukai tafiya sosai har Danejo taji numfashinta yana fita da sauri yasa suka tsaya, sai a lokacin ta saki hannun Mun
o wacce ta sake kamo hannunta tace "Danejo bana san zuwa ko ina dan Allah."
Rungumeta tai tace "Maccido zai zo ya
aukeki ba da da
ewa ba, kedai ki fara tafiya shi namiji ne inyace zai fita bamai ganinsa amma kefa?
Ko su kuke ku dawwama a haka?" Nan ta hau cewa "A'a" Danejo ta
agota tace "To kiyi hakuri ku fara tafiya kinji ko?"
Kai ta
aga suka samu wata bishiya suka zauna abinka da fulani ko tsoro ma basaji.
Sannu-sannu Danejo taga dare sai sake shiga yake basu zo ba bayan kuma ance suzo a ranar a kwashe wajen biyu na dare yanzu kuwa ta tabbatar biyun tayi ita batasan sun canza shawara ba tunda ba waya garesu ba.
Tsoro ne ya fara kamata badai mutanen nan kin yadda sukai ba?
Ko kuwa sun tashi daga unguwar ne Salau bai gansu ba?
Anya ba komawa zasuyi ba?
Ita dai sai kwancewa da warwarewa take, ita kam Mun
o hawaye kawai take tana tunanin yanda zatai rayuwa a wani kauyen da ba Baffanta a cikinsa.
Har ta gama karaya dan sun sake sama da awa agun kawai ta yanke shawarar komawa tun kafin ma asan Mun
o bata
aki.
Fitila ta hango ana hasko inda suke, nan da nan da
i ya kamata, kallan Mun
o tai tace "Sunzo
aukarki, inaso ki sani zaku tafi da dabbobi masu yawan gaske wanda mallakinki ne Maccido ya damka musu kafin yazo su siyar su fara kula dake kafin yazo.
Idan yazo in kika sake girma zai sanar dake abinda ya
oyewa kowa dake kauyen nan ciki kuwa har dani.
Dan haka karki yarda su cutar dake dan arzikin da zaki tafi dashi ya isheki kiyi rayuwarki mai
i, in har kikaga zaman yafi na nan wahala in Salau yazo kice ya dawo dake." Kai ta
aga mata kafin tace "Amma ina naga dabba ba ma dabobbi ba Danejo?
Kin manta banda ko
an maraki a rugar nan?"
"Me yasa kikaga duk abinda
an kauyen nan sukeyi a kanki ba wanda ya kasheki har yanzu?
Meyasa kikaga Ardo na hanasu
ona ki?
Ke kanki kinsan in a gunsu ne kisa ba wani abin bane, sai dai Maccido ya sadaukar da duka dabobbin ki a maimakon su barki ki zauna anan, yanzu kuma yace kwashesu duka zai yi tunda basusan darajarki ba."
Gaba
aya ita bata gane mai Danejo ke cewa ba tambayoyi ne fal a bakinta sai dai kafin tai magana Salau ya karaso yana hakki yace "Danejo kinju shiru ko?
Ai shawara aka canza, nan ya sanar da ita yanda suka tsara tace "To shikenan yanzu ni zan koma na kwanta kamar ban fito ba kai kuma ka kora dabobbi kiwo kamar yanda kuka saba, motar tana can?" Yace "Eh." Ta sake rungume Mun
o ta fara tafiya, sam bata san yana binta a baya ba sai dataji karar tafiya ta cikin ciyayi, juyowa tai cike da mamaki ta sauke idanunta kan Jauro.....
AN TAGWAYE BIYAR 2023
ASAITATTUN LABARAI MASU DA
I DA SANYA NISHA
I, SABON SALO MAI
AUKE DA DARRUSA NA RAYUWA UWA UBA
ASAITATTUN SOYAYYA MAI HUDA JIJIYA.
IYALINA (A'ILATY)
RAFEEQ
ZAMANIN MU AYAU
FATHIYYA.
DOMIN SIYAN GUDA BIYAR N1500.
DOMIN SIYAR
AYA N400.
Account Details
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
Ga MUTANEN MU NA NIGER
Tura ta Nita da sunan
Asma'u Buhari Aliyu
08086207764
SAI KI/KA ISAR DA SHAIDAR BIYA TA
AYA DAGA CIKIN NUMBOBIN NAN.
08086207764
07065283730
07051244211
07040402435
Zee Yabour
Da Ayusha Muhd
*MUN
(MAI HAKURI)
*Zee Yabour*
*Ayusher Muhd
*TEAM
AN TAGWAYE NOVEL*
Dandano ya kusa karewa fa....
Garzaya kisai naki
011.....
Danejo ta haskashi da fitilar hannunta, nan da nan zuciyarta ta fara neman karyewa, gwiwowinsa yasa a
asa ya ha
e hannunsa alamun roko, kauda kai tai tace "Kafin asan na fito zan koma ka fi kowa sanin yanzu rayuwata ni da Maccido kuma sai kallo, kila ma gobe kaji labarin an kashemu kafi kowa sanin halin mutanen rugar nan.
Dan haka ka wuce ka
auki yarinya wacce muka baka amana kafin yasamu sauki yazo birnin."
Mikewa yai cikin sanyin jiki yace "Danejo ki yafe mun dan Allah."
Murmushi tai tace "Zan yafe maka amma inhar ka kular min da Mun
o, in kuwa ka wahalar da ita ko kuka cinye mata dukiya Allah shine shaida bazan yafe muku ba gabaki
ayan ku.
Kuma alhakinta ka
ai bazai barku ba."
Bata jira mai zaice ba ta fara tafiya, binta yai yace "Maccido bazai fito mu tafi tare ba?"
Ta ce "Zaizo in ya samu sauki kafafunsa yanzu baya iya takasu, sannan dafin ya shiga jikinshi sosai Ardo ne kadai zai iya mai magani."
Jauro ya
an sake matsowa yace "Asibiti ma zasu iya Danejo."
"Ka koma kayi abinda aka sakaka kaima kasan mu bamu yadda da wannan asibitin naku ba, kudai can kuje kuyi ta zuwa amma mu badamu ba."
Haka yana kallo ta tafi, ba shakka bai mata adalci ba sai dai ya zai yi?
Harga Allah a lokacin bazai iya zaman rigar nan ba shi yasa ya tattara komai ya gudu birni.
Kamar yanda suka tsara Salau yaje ya koro dabobbi yai makamar yanda ya saba akan zai kaisu kiwo, Dadda ta fito daga ban
aki ta ganshi yana kora dabobbi, daga inda take tace "Salau ka bari a firfito mana azo a a tayaka.
Ka dai san bazaka iya fita dasu kai ka
ai ba." Gabansa ne ya fa
i shikenan an kamasu, dabara ce tazo mai kawai yai kamar baima jita ba yacigaba da tafiyarsa yana kora su gabansa, kai ta girgiza tace "Ai tunda Maccido ba lafiya nasan dole hankalinsa yabar jikinsa."
Ganin bata biyoshi ba yasashi yin ajiyar zuciya, haka ya karasa dasu insa sukai cewa za'a
auki shanun.
Itakam Mun
o babu abinda take sai kallan Jauro, itakam batasanshi ba haka kawai ace ta bishi?
Gashi dai suna kama da Danejo da kuma Maccido, har sukaje jikin mota tunani take ta yanda zatai rayuwa ba babanta.
Muryarsa ce ta katseta dataji yace ta shiga mota su tafi nan fa ta daka tsale tace bazata shiga ba dan itakam tana ganin irin motar a kauye insunyi satar hanya sunje da Baffa kuma tana kallan motar tafiya take ita kuwa bazata shiga abinda zai yi tafiya da ita ba bayan tasan doki da jaki da keke kadai tasan ana tafiya dasu ba wannan ba da kila in ta shiga ta
ace ko kuma a zamar da ita ku
i.
Bazata manta sanda taji wani na labari a rigarsu ba wai a binni ana zamar da mutum naira biyar.
Jauro ne yace "Mun
o muje mana?"
Ai juyawa tai zata ruga a guje da sauri ya riko wuyan rigarta ta baya yace "Mun
o wai bakiga Danejo ce ta kawoki gurin mu ba?
Kina tunanin zan cutar dake ne?
Ni fa na gida ne ki
aukeni kamar Maccido."
Ido ta zaro tace "In
aukeka kamar shi?
To ai ni ko baffana bani da karfin
aukarshi aradun Allah bare kai."
Ajiyar zuciya yai yace "To naji yanzu dai Danejo ce ta kawoki ta bani ke dan haka sai kizo muje mu jira tazo."
Shiru tai tana sake kallan Kabiru Dogo wanda tsayinshi kadai abin kallo ne, irin dogayen mazan nan ne ga tsayi ga
iba, tace itafa gaskiya sai dai a kira Danejo su tafi tare.
Ya kalleta wannan tabbas ya biyeta tsaf zata sa a kamasu, hakan yasa yace "Mun
o so kike Ardo yazo ya samemu anan?
Bakisan in ya sani ba Maccido bazai tsira ba?" Ido ta zaro nan da nan kuma ta shiga mota sai dai ta dukunkune ta sa kafarta cikin cinyoyinta ta runtse ido, nan suka shiga suka tafi inda Salau ya sanar dasu.
Anyi sa'a sai da suka zuba duka dabobi cikin motar shi kanshi Jauro baisan yawansu yakai haka ba, abinka da dabobi ganin an rufesu yasa suka fara
an kara irin nasu meee,
eeee, huuuu...
Jauro yai shiru yana tunani lalai dole ya
oye wasu kudi dan shikam yasan Salame wallahi tuban nan bai yarda dashi ba ina zai kai wannan uban dabbobi har haka?