← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 55 OF 187

Sashe 55

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Salame ce ta tashi daga bacci tana mi
a, tare da yin hamma, wani mugun kallo tawa Jauro dake gyara hannun riga zai fita, baki ta ta
e tace "Munafukar 'yar taku ta gama kukan?"
Bai kalleta ba ta cigaba " Kun dai ji kunya saboda kuna san cinye dukiya shine ba wanda ya sanar da ita mahaifinta ya rasu, to ni na fa
a mata tunda rabon ba dani bane."
Baki ya bu
e yace "Me?"
Baki ta ta
e ta
auke kai, fitowa yayi a fusace Salame batada kirki sam, yasan ba cikin lafazi mai kwantar da hankali ta sanar da ita ba, gashi yana sauri ana jiran shi akwai wata da akace mishi an gani daga kauye tana yawo titi t zaije ya duba yaga ko Danejo ce da ya leka Mundo d
in duk da yasan Ummy ba zata barta cikin damuwa ba.
****
A bakin gate na gidan ya tsaya ya kalli mai gadin yace "Wuce ka kiramin yaron gidan nan."
Wani kallo ya watsamai yana tuna abunda yayi kwanaki da yazo, bai manta fuskarshi ba sake kallonshi yati kamar ma shine ranar yake ta yawo yana neman Mun
"In kana son ganinshi sai dai ka mishi waya ka sanar dashi."
"Bani numbershi to na kirashi."
" Bani da ita."
Cikin zafin rai kamar zai dakeshi yace "Ni kake fa
awa haka?"
Mai gadin banza ya masa ya kara saitin radio sa yana sauarare,
Kwafa yayi tare da jinnjina kai ya fara zirga-ziga yau ko za'a mutu sai yaji dalilin dayasa yaran nan ya kwacemai matar da zai aura ehe.

Mai gadi ya girgiza kai wannan ko kaffara bazai ba shaye-shaye yake ya tashi ya shige ciki abun sa,
Ganin motar Araab yasa ya bu
e gate da sauri, Bilal na ganin mota ya taho a fusace kan motar, Araab sauri yake dan ko part
in Ummy bai shiga ba,
Ganin mutum a kusa da glass
insa yasa ya sauke yace "In sadaka ne ka jira zai amso maka gun Ummy sauri nake."
Bilal nan ya sake jin wani takaici, ya mai uku kenan.

A fusace ya buga gaban motar yace "A wannan 'yar iskar motar taka kake tunanin zanzo neman taimako?

Motar da in nai ku
i ko kallon irinta bazan ba?"
Ta wajen glass Araab yake kallon sa sai a lokacin ya gane wanene, "Okay, ai zaka iya abinda kaga dama matsa na wuce."
Dawowa yai inda yake yace "Kadai ji asara wallahi, dan kana da ku
i shine zakai tunanin siyan komai da ku
i?

Yarinyar da mukai alkawarin aure zaka yaudara da kudi ta aureka?

Ai wallahi
aranta kenan, ni a haka ma nafi
arfin satar matar wani, in da zuciya sai ka bari na aureta na sati
aya sai kazo ka
auka."
Araab daga kalamansa ya fahimci zubar da ajinsa ne ma ya tsaya mai magana.

Jan motarsa yai Bilal ganin zai bigeshi yasa ya matsa da sauri, wanda hakan yaba mai gadi damar kulle gate
in, takaici ya sake rufeshi ya nunawa mai gadi belt yace "Wallhi sai kun san ni kuka wulakanta, ni Bilal BG nafi karfin wulakanci."
(Wai dai
Araab har ya isa company yana mamaki, dama akwai wanda takeso Ummy ta hadashi aure da ita kuma, har sun ma juna alkawarin aure, dama Ummy ta bari sunyi aurensu dan dashi tafi dacewa, tunda itama ba isasshen hankali gareta ba, sai ta hadu suyi tayi.
******
o kaya tasa ta
auko sabuwar jaka ta fito ko tea batasha ba duk da yunwar da takeji, Ummy ta gaida wacce ta kalleta ganin idanunta yasa tace "Mun
o kin tuna abinda na fa
a miki ko?

Ba kuka yake bu
ata ba addu'a yake nema."
Kai ta
aga alamar eh, ci abinci kafin su fito, kallanta tai tace "Kin manta nace ya isa?" Kai ta
aga ta maida kwallar ta tace "Kawu nakesan fa
awa ya kai ni gun Danejo." Tasan zafin mutuwa ne, da yarinta hakan yasa tace "Ya bani number shi zance yazo in kun taso."
Kai ta
aga, "Inkinje makaranta karkicewa kowa zaki koma kinji?"
Kai ta
aga dakyar taci abinci ka
an suka fito, zama tai a baya tayi shiru tana tunani, Ilham tasa hannu ta rikota cike da tausaya mata.

Ikram tace "Mun
o kar fa kicewa 'yan class
inku kinyi aure dan wallahi dariya zasu miki."
"Ni ina na isa?

Inba so kike Yaya Araabi ya danne ki da pillow ba."
Ilham ta bu
e baki cikin san gulma tace "Har kun fara pillow fight?"
Ba tare da tunanin komai ba tace "Eh yau da safe."
(Dan ita ta
auka abinda suke nufi dana mata pillow dayai
Ikram ta matso kusa da ita tana rikota tace "Yayan?

"Ahh lalai yaya tab, shiyasa akace maza sai ka barsu."
Baki ta ta
e tace "Ni kaina yaban mamaki wallahi."
Mamaki duk ya gama rufesu ahh ashe dai Ya Araab hoo.....

Sai yamma suka taso yau tunda taje batai wani magana ba inba teachers ne suka tambayeta abu ba ta bada amsa, haka suka taso a hanya tace "In munje gida Ilham kya koyamin assignments din nan dan yau sam ban san me akai ba sai na kasa gane komai."
"Kiyi hakuri Mun
o haka rayuwar take, in munje zan koya miki."
Gida suka nufa suna gaida Ummy tace Mun
o ta koma part
inta tayi wanka tayi kwalliya mijinta ya kusa dawowa.

Kallon Ummy tayi tace "Assignments ma Ilham zata koyamin, nikam Ummy bana son zama a can, in zauna anan kafin Kawu yazo?"
"Yace zaizo bayan magrib sannan assignment
in kije Araab ya koya miki."
Ido ta zaro ta kalli Ummy tace "Aradu duka zaimin tab."
"Kice ni nace ya koya miki, tashi ki wuce."
Ganin Ummy bata saki fuska ba yasata fitowa tana tunanin ya zatayi?

Ga malamin ba wanda yakaishi mugunta gun duka.

Haka ta shiga tayi wanka tasa wata english gown wacce ta wuce gwiwa, ta fito ta wanke kwanukan da yaci abinci sannan ta zauna tana gwada yin assignment d
in, sai dai duk yanda tayi ta kasa, ta rufe tace
ni dama tafiya zanyi
In kuma kikaje ya tambaya kafin ki tafi fa?

Cewar wani sashe na zuciyarta,
Alamun bu
e kofa taji da gudu ta tashi tai ciki tana haki, zama tai a bakin gado tana maida numfashi.

Jin shiru yasa ta leko, ganin baya falo yasa ta koma, tafi minti goma sha biyar har ya watsa ruwa ya fito falo, yana neman cin abinci kafin magriba.

Sake lekowa tai ganinshi yanacin abinci yasa ta koma ta zauna tana sake tunani.

Ya kammala ci ya koma daki,
Ganin dare na sake yi, tayi tunnai kar yayi bacci gobe taje makaranta tasha jibga, nan ta fito ta nufi
akin, kwankwasawa tayi a hankali kamar wata mara laka a jiki.

"Menene?"
Kofa ta bu
e tana tsaye tace "Dama dama uhmm uhmm." Kallonta yake tsaf yana ganin yadda rigar ta kama ta, ita sam ma ta manta ta saka hijab kafin tazo, A ransa yace
kamar mai hankali
Kallon da yake mata ne yasa ta kasa karasawar magana ta juya da zumar fita d
akin.
(Mun
GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Ayusher muhd
Zee Yabour
(MAI HAKURI.....)
ZEE YABOUR
AYUSHER MUHD
EID UL ADHA ONLINE CLASS WITH DEEJARHBERVER
LEAR NEW AMAZING RECIPE..
-TSIRE
-DAMBUN NAMA
-DAHUWAR NAMAN KAI
-FARFESUN KAYAN CIKI
-FARFESUN NAMA
-GASHIN NAMA
-FARFESUN TANTAKWASHI.
-SPECIAL SPICES MIX
-HOME MADE MARINADE.
-DANDERUN NAMA
-HOME MADE MEAT SPICES.

BONUS RECIPE
YADDA ZAKI FARA SANA'AR SPICES,NATURAL AROMA, MIXING,PRICING,PACKING.

WELL DETAILED VIDEOS
DATE :- 20TH OF JUNE 2023
VENUE:WHATSAPP/TELEGRAM
FEE:- N1000
LATE REGISTRATION:- N3000
kindly pay into:
Deejarh Berver Enterprises
2041774069
Firstbank
SEND YOUR RECIEPT TO 09079274454 AFTER PAYMENT
Dawo." Ya fa
a cikin bada umarni, cak ta tsaya tana juyowa kanta
asa, da hannu ya nuna mata
asan carpet yace
Zauna nan." A ransa ya raya ya samu damar da zai gwadata yaga shin tana fahimtar karatun ko asarar ku
i kawai take sawa ana yi, in kuwa asara ne cireta zaiyi taje can taita shirmenta tunda ba karatun takeso ba.
o zama tayi ta lankwashe kafafunta, tana natsuwa gu
aya ta ajiye littafin a gabanta, gabanta sai dukan uku-uku yake itadai batasan ya zatayi ta daina tsoron shi ba.

Araab ya sauko daga kan gado, ya zauna
an nesa da ita, amma yana ganin cikin littafin, gyaran murya yayi yace
Karanta A to Z muji."
Bata san sanda ta
ago kai ta kalle sa ba, dan tana jin tun ranar farko a school ta iya, idonsu ya sarke cikin na juna, gira ya
aga mata yace
Ya dai, hala baki iya ba?Shine kike wani kallona." Saurin sunkuyar da kai
asa tayi tana yin shiru,
atuwa dake baki iya A to Z ba, zuwan banza kike yi makarantar kenan ko me?" Tuni ta bu
e baki ta soma yi da sauri, jin yadda take da
warin gwiwar ta so bashi dariya, amma ya gumtse dan kar ta raina sa, balle shi dama ba kasafai yake nuna dariyarsa ba dan baisan raini.

Da tazo
arshe hadda ajiyar zuciya yace
What is a noun?
Chapter 55 · 0% Book details