← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 91 OF 187

Sashe 91

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ya waigo yana kallon yanda take zare ido cikin kidima da abunda kunnenta ke jiye mata yace "wallahi dole ki biya ku
in wahalar danasha ko inje da kaina in sanar da Araab kece kika sani, kinji na fa
a miki."
Nan danan hankalinta ya sake tashi tace "Me kuma ya kawo wannan zancen?"
"Muje ki bani 50k na sai magani na kuma huce haushi kuma wallahi kika musa daga nan gunshi zani."
Ba yanda ta iya dole taje Atm ta cire ku
i 50k ta bashi, ji take kamar zuciyarta zata fashe saboda
acin rai da takaicin abinda ke faruwa.
******
A hankali Mun
o ta bu
e ido, akan agoggon dake saitinta ta zuba su, karfe biyar da rabi, ita da bata baccin yamma amma yau tayi.
a tayi tana murza idanunta, ta tashi a hankali ba tare da ta lura da karamar jakar da ke gefenta,
akinta ta shiga tayi fitsari ta sake tsarki da ruwan dumi, sannan ta fito, ta kalli kanta a madubi haka kawai ta samu kanta da gyara fuskarta, ta bu
e kofa zata fito Araab ya nufa daki ya dawo daga wurin Bilal yaga bata falon, kuma yaga jakar daya bari agun bata
auka ba, tabbas haushin shi takeji
ya mata kyauta amma bata bi takai ba?
auka yayi ya taho
akinta da zummar tsareta akan ta fa
a masa dalilinta, idanunsu ne suka shiga cikin juna, kasa tayi da ido, takowa ya farayi, duk taku
aya dayai ita kuma taku
aya baya take, har suka shiga cikin
aki, jin ba gun taku a bayanta yasa ta waiga taga ashe tazo daf da bango, daidai nan ya karaso.

Nan yasa hannayensa ya dafe gefe da gefe yana sakata tsakiyar sa, a hankali ta bu
e ido.

"Fushi kike har yanzu?"
Kai ta girgiza tace "Ni dama ai nace ma ba fushi nake ba."
"To naji amma fuskarki fa?

Ko haka zaki cigaba da barin ta?"
"Allah bana jin yin magana ne."
Ido ya tsareta dashi tace "Allah da gaske nake, fushi ma in nayi ai dole zan sauko tunda nasan dalilinka kuma baka musa ba tun farko."
"Dalilina name?"
Kai ga girgiza tace "Ya wuce wannan kuma."
"Wato dai raini ya fara shiga tsakanina dake ko?"
Kallon sa tayi cikin wata murya tace "Haka ake raini Ya Araab me nayi?

Ka da ge fushi nake nace ba shi nake ba sannan nasan ba so na kake ba sha'awa ce, sannan maganar sakon dana gani ban isa raina ya
aci ba saboda ka zargeni?

Ni wlh......."
Shiru tai jin yatsarsa a saman bakinta, kanta ta maida kasa, a hankali wasu siraran hawaye suka zubo mata yace "To shagwa
a badai yatsar ma nauyi ta miki a baki ba?"
Kasa magana tai sai raurau datai da ido, jakar da ya ajiye gefe ya
auka ya mi
a mata "Wannan inji Ummy ce tace a baki, bani bace balle kiyi fushi kiki
auka."
Ta karba cikin sauri ta fara bu
ewa, ganin waya yasa ta zaro ido ta kalleshi wata karamar ihu tai tana murmushi, shi kanshi baisan murmushin yake ba kamar wani wawa daga gefe, finally ta saki fuska abinda zuciyarshi tace kenan.
(Wai nikam Arabin da muka sani ne
"Thank you so much Ummy na." Ta fa
a cikin jin dadi, Araab sai ya tsinci kansa da jin ina ma ya sanar da ita shi ya siyo mata, at least zata rage jin haushin sa.

Juyawa yayi ya fita
akin, Mun
o tashi tayi ta zauna bakin gado ta kunna wayar tana dannawa, dole taje wurin su Ikram su mata settings na abubuwa, Araab da ya koma
akin sa ruwa ya watsa ya saka gajeren wando da riga mai gajeran hannu ya
auko system dinsa yana duba wasu design.
************************
Bilal kai tsaye gida ya taho bai tsaya chemist an gyara masa wuraren da ya ji ciwo ba, Jauro bai jima da shigowa ba, Salame ta tsitsiye sa sai yaje police station an amso mata
anta, wuceta yai ya shiga cikin
takaici duk ya isheshi yace "Wai ke Salame wacce irin mata ce bakya so sam a zauna lafiya, in zaki fa
i gaskiya ki fa
a meyai aka kamashi?"
Kugu ta ri
e ta turo
auri gaba cike da masifa tace "Ni wannan ba damuwa ta bace ka nemomin
ana kawai _wlh bazai sa
uba bindiga a ruwa_ , in kuma ba haka ba wallahi ka shirya fuskantar bala'i da masifa ehe."
Tsaki yai ya fara neman shiga ban
akin dake cikin
akin, cike da karfi ta maida kofar ta rufe ta bu
e baki zata sake zazzago masifa taji muryar Bilal.

Sake kofa tai ta fito gikin bakar magana Bilal ya shigo, A tsorace tayi kansa tana cew
a "Me suka maka
an nan?

Wayyo Allah na ji yanda aka wargaza mana fuskarka aka durkushe maka fata?"
Bata jira yayi magana ba tace "Muje ka fa
amin wa suka ce yasa a kamaka dan wallahi yau sai inda karfina ya kare."
Hura hanci ya fara yana kallan Jauro dake tsaye yana sauraransu yace "Wancan
an rainin hankalin yaron mana, shine yasa aka kamani suka min duka," ya karasa magana yana sa hannu gefen bakinshi dake mai zafi.

Salame baki ta kama tace "Badai mijin yarinyar can ba?"
Yana cicika yace "Shi mana."
Hanu tahau tafawa tana cewa "Lallai ya kai mugu mara mutunci, yanzu ita Mun
o tana gani akaiwa
an uwanta haka tsabar mugun hali?

To wallahi dukansu bazan barsu ba, ai yanda suke ji dankansu kaima haka ake ji dakai ehe."
Jauro ya tako yana kallanshi, kafin yace "Maganinka kenan gobe sai ka sake yin karya dama idan kayiwa wasu sun kyaleka wasu ai ba kyale ka zasuyi ba, kaga yanzu ka
auki darasi."
"Haba popcy ya kake magana haka ba zakaji tausayina ba ma?"
"Rabu dashi dama ai baya kaunarku watakila ma da ha
in bakin sa aka maka haka, dan in ban manta ba waye ya sanar dasu kana gida?" Ta gallawa Jauro harara, tare da riko hannun Bilal kamar karamin yaro tace "Muje na gasa maka wurin anjima idan Raheena ta shigo na amshi ku
i gunta a kai ka chemist su duba maka." Ta sake kallon Jauro tayi tsaki suka wuce ciki.

Kai ya girgiza shima ya shiga ban
akin, Salame hakan da ya faru ta sake kullatar Mun
*******************
Danejo yau bayan ta kammala ayyukan ta na
angaren amarya, tana zaune
akinta jigum tunanin Mun
o wanda kullum dashi take kwana take tashi, takeyi yanzu ma "Allah sarki Mun
o Allah yasa kina cikin walwala da kwanciyar hankali, Allah yasa su Jauro sun rike ki amana, Allah kuma ya kaddara haduwarmu na baki hakkin ki dake hannuna da hoton matar da nake kyautata zaton mahaifiyar ki ce."
Hakanan taji tana son sake ganin hoton, dan ita ko kallan arziki batawa hoton ba, ta tashi ta
auko a ma'ajiyar ta dan tun sanda Uwaliya ta cila mata ta ajiye bata sake bi ba, tana bi da kallo, tabbas Mahaifiyar Mun
o ce dan ga kamaninsu nan tamkar an tsaga kara, sai dai kawai ta
an fi Mun
o zama babba a hoton, kamanin take sake bi da kallo.

Numfashi taja tace "Allah ya ha
a wa'innan bayin naka da suka rayu ba tare da juna ba, Allah kuma ya jikan maccido." Ta runtse ido tunanin rugar da yazo mata wanda bata son yi yasa ta mike ta fito falon masu aiki.

Tana kokarin shiga taji wata a cikinsu tana magana cikin ra
a tace "Yau ai Hajiya Zinnira tasha fa
a ashe Alhaji gun Amarya yake san cin abinci ita kuma tasa aka kai
angarenta."
Wata ta ta
e baki tace "Ai dole su tsaneta kiri-kiri yake nuna tafi kowa mahimmanci, akwai sanda akace a mota yajasta da kanshi mutumin da tunda nazo shekara ta biyar ina aiki ban taba ganinshi yaja mota da kanshi ba."
"Allah yasa in sake jin wani na gulma wallahi ni dashi ne." Maganar Uwaliya ce ta katsesu nan danan kowa ya mike, Danejo ta koma ciki ta zauna.
********************
"Yussy nace miki ki kwantar da hankalin ki information a kansa da kike turo mun ina dan sake wani bincike ne ba da jimawa I promise you Araab zai zama mijin ki, akwai abinda nakesan tantancewa ne in har abinda nake zargi ya tabbata to komai ya gama zuwa da sauki."
Cewar Antyn ta Yussy wacce ta kirata kan maganar, Ajiyar zuciya ta sauke tace "Nasani Anty baki ta
a failing dina ba, just that na kosa ya zama mallakin ne.""Calm down kinji, ki bari a bi komai a hankali." Tace "Toh Auntyna."
"Yawwa bara naje wurin uncle dinki sai mun sake magana." Tace "Bye Anty my regards." Ta kashe wayar hoton Araab ta kamo tana shafawa tana jin soyayyar sa da ganin ta kusa mallakar sa, "Kin manta yana da mata?" Cewar wani sashe na zuciyarta, "Na tabbata na aure sa tauraruwarta zata gushe tawa ta soma haskawa"
*****
Suna shiga
aki Bilal yabi gado ya kwanta yana sake cika yana batsewa, ku
in nan ya zaro ya kirga dubu goma.

Salame na shigowa ya boye ragowar a kasan pillow sannan ya mika mata dubu goman.

Ido ta zaro tana sakin baki tace "Kai da aka wa duka biyanka ladan wahalarka akai?"
Tsaki yai yace "Wannan mara mutunci ai wallahi sai yasan ni yawa haka."
"Kaga karka kuskura ka sake ja mana masifa kaima kulaficinka ka barni ni zan dau mataki akan ta."
Bilal yai kwafa yace
Ki dai barni yanda ya fasan fuska shima sai na illatashi.
(Biliya a rage cika baki
kunya mukeji in kana kuri)
*****
Bangaren Ummy ta tako har lokacin tafiyarta batayi daidai sosai na, su Ikram na zaune na game a ps 5
in Farouk sukaji sallamarta.
Chapter 91 · 0% Book details