← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 109 OF 187

Sashe 109

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Wani kallo Yussy ke mata na kishi, Nancy tuni ta
agota tace
Nasha fa
a miki ba abunda zanyi da Araab tunda shi ba na hannu bane, kuma meye na kishi ma ke da zaki aure sa bayan yana da wata?"
Yussy hannu ta
aga wa Nancy tace
Enough pls!

Ke kike ganinsa a matsayin mai mata ni a wurina daga ranar da aka
au ra mana aure bashi da wata mata sai ni, ina mai tabbata miki da kanta zata tarkata ta bar mun shi, ni bana sharing kuma ba wace ta isa tasa na fara.

Tayi wani murmushi, Nancy kai kawai ta jinjina bata ce komai ba, Yussy ta tashi ta shiga ban
aki tayi wanka ta fito tana shiri idan bata ga Araab yau ma bazaa iya bacci ba, nan ta share tsawon mintuna tana shiri ta shafa wannan ta guga wancan, atamfa ta saka da akayi wa matsattsen
inki ya kamata sosai, ta yafa
aramin mayafi ta sa
ala jaka, ta
auki mukullin motar ta da waya tacewa Nancy
Muje."
"Muje dai kiyi dropping
ina gida ki wuce, wannan kishi da kike nunawa kar na miki snatching." Tayi maganar cikin zolaya, dariya Yussy tayi tace
Kada kiga laifina wallahi ina kishin sa sosai, na sanki ke kuma idan namiji ya shigo hannun ki baya iya fita." Nancy tayi dariya suka fito tare, sai da ta ajiye Nancy bakin gidansu kana ta wuce company Araab.

Tayi parking motar ta a farfajiyar gun ta fito tana tafiya cikin yanga, kai tsaye hanyar ofishinsa ta nufa, Secretary ya dakatar da ita da cewa
Sorry Ma, amma bashi da appointment dake yau.

Wani kallo ta masa tace
Kasan matsayina a gun sa da har sai an bani appointment zan gan sa?

Am sorry amma ban sani ba.

To ni matar sa ce ka kira sa kace matarshi ce tazo
Secretary kallonta yai yana mamakin matar aure ce da wanann shigar matar ma ta Araab, a ransa yana mamaki, nan ya
auki telephone ta kusa dashi ya kira Araab, yana zaune office
insa yana duba wasu designs kiran ya shiga, yayi picking tare da karawa a kunne,
Sir Madam ce tazo take san ta ganka," ya fa
a a ladabce,
Wacce Madam?

Araab ya tambaya da mamaki,
Your wife sir."
My wife?

Ya furta batare da ya sani ba,
Eh Sir.

Okay let her in.

Ya fa
a ya ajiye wayar yana mamakin me ya kawo yarinyar nan me tazo yi nan, da sauri ya tattare gaban table
in ya gyara zaman necktie
in shi yai wani zama irin na girma yana shafar sumar kansa, duk yana yi ne yana tunanin Mun
o meya kawota?

Badai missing dinshi ne
Tunaninsa ya katse jin an turo
ofa, gyaran murya yai yana ajiye pen
in hannunsa idanunsa ne ya sauka akan Yussy wace ta sakar masa wani murmushi a take ya ha
d rai tamkar bai ta
a sanin yanda ake dariya ba, ta
araso ciki tana neman jan kujera ta zauna,
t you dare sit down." Yussy cak ta tsaya tamkar ruwa ya ci ta, ransa yake jin yana
aci sosai kiran kanta datai da matarsa yafi komai bashi haushi yace
Ya zama na farko na
arshe da zaki amfanin da cewa ke matata ce." Ya nuna mata
ofa, yace "Out!"
Yussy wani kwarjini taji ya mata ta kasa sake cewa komai sai juyowa da tayi ta fita, Araab yaja tsaki yana sake raina ajin ta na bin namiji, Mun
o tazo masa a rai, gata
arama amma ta iya jan ajin ta ita da take amsa sunan matar sa ta gaskiya amma sam
bata wanann rashin kamun kan, yai tsaki, ita har ta isa ta kira kanta da matarshi?

Gaba
aya ji yake ta kaskantar masa da Mun
o.

Aikin dake gabansa ya cigaba dan ya kawar wa kansa
acin ran.

Yussy tana shiga motar ta, ta fashe da kuka, ta ha
a hannayenta biyu ta buga sitiyarin motar cikin takaici, Araab bai ta
a mata abunda ya
ular da ita irin yau ba, banda jarabar son sa da Allah ya
au ra mata wallahi da a yau ta ha
ura dashi, wayarta dake jaka ta fito dashi ta fara kiran Antyn ta.

Aunty Nuratu na zaune kan kujera ta mi
afafunta mijinta na mata tausa, ta kalli wayar dake gefenta tace
Yussy akwai wutar ciki, Allah ya
au ra mata son yaron nan kamar tayi hauka." Magidancin mijin nata ya kalleta da murmushi yace
Kada kiga laifinta so ne ya saka, ko nace ma ke ta gado indai a gefen soyayya ne." Dariya kawai tayi dan ita kanta tasan irin soyayyar da take wa mijin nata, da yadda ta dage wurin mallakar sa, ta
auki wayar,
Aunty yau Araab ya wulak
antani anya kuwa zai aure ni."
"Kwantar da hankalinki Yussy, binciken ka
an ya rage in san yadda za
ullowa lamarin."
"Please Aunty do it in hurry Allah ba zan iya rayuwa babu shi."
"Bana so kina yawan damun kanki, kinsan dai ban ta
a failing dinki ba ko, so this time ma ba zanyi ba." Yussy hankalinta taji ya
an kwanta tace
Toh Anty." Anty Nuratu cikin lallashi tace
Yawwa ki daina kuka sai anjima." Ta kashe wayar, Yussy ta ajiye wayar gefen motar ta share hawayenta kana taja zuwa gida ranta duk ba da
********
Arab gida ya taho bayan sun tashi, murmushi kawai yake tun a mota yana hango
an bakinta in tana kunkuni, kai ya girgiza yace
Ko yaushe ta koyi rigima haka oho.

Ya sake murmushi sai kuma ya canza fuska yace
I just can
t believe abinda ya faru
azu.

Kai tsaye ya wuce ciki, tana zaune a
aki tana karatun Qur
ani, yana juyota daga falo, murmushi yai yana bin
akin da kallo,
ofa ya bu
e hakan yasa ta dago ta kalleshi tare da kaiwa karshen ayya ta rufe Qur
anin tace
Sannu da zuwa.

Ta fa
a tana mikewa, shigowa ciki yai yasa hannu a kafadarta ya maidata ta zauna, kallansa take cike da mamaki, tace
Dama na gama hadda Allah tashi zanyi.

Kiyi me?

Hmm in duba ko ka dawo.

Haka kawai yaji kalmar tamai da
i yace
In na dawo me za
a min?

Tace
In baka abinci.

Fuska ya tsuke yace
Ni kaza ne da za
ai ta dannamin abinci?

Tace
To me kake so?

Ki gama ki fito zan fa
a miki, kallanshi tai ya gane sarai me take nufi da kallan, juyawa kawai ya fita.
**************************
Hajiya Zinnira ce cikin ado mai
aukar hankali dan
areren lace mai masifar tsada a jikin ta, safe da take ajiye gwale gwalenta, na wurin Danejo ta zaro tana jujjuya sa tace
Idan na saka shi nasan ba
aramin haskawa zanyi ba, kowa zai san na da
e cikin daula ba taka hayen arzi
i nayi ba, dan zinari ne da ya dade yanzu ma ba
a ganin irinsa." Ta
au ra kan wuyanta tana kallon kanta a madubi taga yadda ya haskata ya cika mata wuya,
Yanzu duk gwale gwalenki ki
are a saka wannan, girmanki ne zai fa
i idan mai aikin nan ta ganshi dashi sai ta raina ki." zuciyarta ke sanar da ita haka, Hajiya Zinnira sam bata son raini haka tana son harkar girma da son nuna isa kuma ita wata ce, da sauri tasa hannu ta sare sar
ar ta mayar ta
auko tata tsadaddiya ta saka, ta
au ra
an kwali ta
auko mayafinta mai masifar tsada ta yafa,
Dole na haska taron yau, ke kuma matar so sai kisha zaman gida, Alhaji nasan yadda zanyi handling
in ka." Ta fa
a tana wani shu
umin murmushi ta
auki turaruka tana fesawa ba tare da ta damu da matsayin ta na matar aure ba ita dai kawai muradin ta aji tana
amshi na kece tsara.

Danejo tunda taji maganar su hankalinta ya kasa kwanciya tana tunanin yadda zata taimaki Ammi ita dai tana son matar kuma tana tausayin ta, banda makirci irin na mata, Maigidan yace ga wance yake so taje taron amma dan makirci shine ake son hana ta zuwa.
angaren Ammi kamar yadda Alhaji Jafar ya sanar da ita yau zasu je wani taro na
an siyasa wanda governor da matar sa suke anniversary na auren su shine suka ha
a dinner aka gayyace sa, kowa da matar sa
aya zai je Alhaji Jafar ya za
i Ammi akan da ita zaije kamar yadda kowane taro da ita yake zuwa, abun yana ma su Hajiya Zinnira ciwo, jiya bayan mai kai musu rahoto wacce suka nunawa kowa kurma ce bata ji bata gani ta kaiwa Uwaliya zancen maganar fitar, Hajiya zinnira ta tsara wargaza shirin nasu ita taje.

Ammi tace mai ya
au wata a cikin matansa amma yace a
a da ita yai niyyar zuwa.
Chapter 109 · 0% Book details