← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 66 OF 187

Sashe 66

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Zee Yabour
Ayusher muhd
(MAI HAKURI.....)
AYUSHER MUHD
ZEE YABOUR
Alhaji Hussain bayan ya dawo gida yaci abinci ya natsa, Mumy na gefensa tana son masa zancen Meenal dake son tafiya makaranta, Ya
auki toothpick dake kan centre table yana cire naman da yan
an ma
ale masa ya dubi Mumy yace
Maganar da nace zamuyi dazu shine hada yarinyar nan aure da Araab, ina jin zai ajiye makamin yaki na kawai ta aure sa." Mumy tace
Dama tuntuni kafiyar ka ce tasa amma ai da tuni an
aura auren su, wancan shegiyar bata shiga rayuwar sa ba, yanzu gashi sai dai taje ata biyu."
"Yanzu ma zan yi iya kokarina naga anyi ha
in, dan shine ka
ai mafitar da zamu samu kasuwancinmu ya farfado yadda al
amuran nan ke ca
ewa. ko ku
in makarantar yaron nan na kasa hadawa wannan shekarar."
Mumy tace
Auren nasu shine mafita kam, dazu ma tazo mun da bukatar tana son tafiya kasar Bosnia karatu." Alhaji Hussain murmushi yayi irin na manya yace
Araab ne take so tabi." Mumy tace
Kwarai hakane, ni tunanin hakan ma bai zo mun ba, sai yanzu da ka fa
a, amma hakan shine daidai, da mutane suce munyi amai mun lashe gwara muce sune suka makalewa juna."
an gyara zama yace "Ai a irin son da take masa ai ko birnin sin ne taji labarin yaje sai ta bi sa, na rasa yanda zanyi da wannan lamarin nata."
Mumy tace
Ni kaina na rasa wane irin so ne wannan, ai gara ma a aura mata shi kawai kowa ya huta, amma zaka biya mata din taje."
"Zan biya mata amma da shara
in ba soyayyar Araab ka
ai zata kaita ba, hadda karatun ma tayi, zan biya mata na shekara daya sauran idan sunyi aure ya karasa biya."
Mumy tace
Hakan yayi, amma ina za'a samu ku
in?"
Nan ya shiga nazari kafin yace "Zan yiwa wani abokina magana, ko gidana na Hotoro ne sai na bashi jingina."
Cike da gamsuwa tace "To Allah dai yasa mu dace."
***********************
o sai faman juyi take gadon sam bacci ya kasa daukarta, dakin take jin ya mata girma, tana jin tsoro tsoro tamkar yau ce rana ta farko da zata fara kwana ita ka
ai a
aki.

Da kwana ita ka
ai ai gara ace suna tare da Yaya Arabi ma,
Sarkin fada." Ta fa
a tana kama baki tamkar yana ganin ta, haka ta cigaba da tunani kala kala wanda fin na zaman su da Araab ne, har bacci yayi awon gaba da ita ba tare da ta sani ba.
*****************
Ta bangaren Araab baccin sa yayi ba tare da damuwar komai ba, sai da ya tashi sallar asuba ne Mun
o ta fa
o masa a rai, da yanzu sai ya tashe ta, ta saka masa ciwon kain data saba.

Ajiyar zuciya ya sauke ya dai huta da haukarta, ya shiga bandaki yayi alwala, ya fito yayi sallar asuba, ya zauna yana karatun qur
ani har rana ta fito, yayi zikirin safiya(yana da matukar muhimmanci, kuma kariya ne ga dukkan sharri), Sannan ya tashi yayi wanka ya shirya cikin kanana kaya, wanda suka masa kyau ya fita tare da abokin sa Khamis shima course
in zaiyi na wata shida.
*******************
o yau taso makara dan sai da Ummy ta kwankwasa mata kofa, ta tashi zumbur cikin bacci tana cewa
Yaya Araabi kayi hakuri na tashi." Sai da ta bu
e idonta ta sauke ajiyar zuciya, tana zungurin kanta tace
Kin cika tsoro kin manta ma baya nan." Tashi tayi ta shiga bandaki tayi alwalwa, tazo tayi sallah wanda duk ta kai goshinta kasa sai ta rok
awa Baffanta rahamar ubangiji, ta kammala tayi azkar kamar yadda aka koyar dasu a makaranta, ta tashi tayi wanka da kayan wankan da Naja
atu ta bata, jikinta taji yayi wani santsi, ta shafa fuskarta itama tayi santsi,
Wani abu sai birni, kaji jikina yadda yake wani santsi kamar an shafa ku
ewa?" Ta jawo brush ta matsa toothpaste ta wanke bakin ta, ta fito bandakin daure da towel, zama tayi bakin madubi ta shafa mayukan da Naja
atu ta nuna mata, ta fesa spray kala biyu, ta dawo wadrobe har zata jawo hijab sai ta tuna, tasa hannu biyu a hankali ta zaro ta yadda sauran kayan ba zasu lalace ba.

Ta shirya ta fito fes kamar ba ita ba(Rana ta farko kenan
su Mun
o an fara canzawa).

Wayar Ummy ta
auka bayan ta gyara gadan ta kai mata sannan ta gaisheta, Ummy ta kar
a batare da ta tambayeta ko sunyi wayar ba.

A falo ta samu yan
biyu na breakfast, ta kalle su tace
Har kun shirya?" Ikram tace
Eh." Ilham tace
Hala jiya kwana kikayi waya da angon naki shiyasa kika makara tashi?"
o tace
Tabb ni ba wata waya da mukai."
"Ke dai fadi gaskiya." Cewar Ikram cikin sigar zolaya,
Arad
Saurin kama bakinta tayi tuna an hanata tace
Gaskiyar kenan banyi waya ba." Taja kujerar dining ta zauna ta ha
a shayi dan shi ka
ai taji bukatar sha, sai sandwich da taci kwara
aya, Ilham ta kalleta tace
Bakya son cin abinci ko, sai Yaya Araab ya dawo yace mun bar masa mata ta rame." Mun
o bata sake cewa komai ba sai ma tashi da tayi, Ikram tace
Mu tafi ko kar mu makara." Mundo ta
aga mata kai alamar eh, Ummy bata sauka ba har suka tafi.
******************
Meenal ba karamin farin ciki ta tsinci kanta ba jin Mahaifinta ya amince, da kanta ta soma process na neman admission wanda ta saka course mai sauki international relation shi zata yi, fatan ta admission ya fito cikin sauri tabi Araab ta yadda zata kafa gwamnatin ta a wurin sa, ta saka masa sonta ko ya dawo ba zai koma kan wata Mun
o ba sai da ya kadata ta tafi gidan su, har da man bleaching dinta da ta siya lokacin bikinsu ta cigaba da shafawa, ta kara fresh kafin taje yaga kyanta sosai, tana fatan wannan karon taci galaba kansa mu
amala ta shiga tsakanin su, ta samu ta dauki hotonan tsaraicin sa ta yadda bai isa ya gujewa auren ta ba.
*********************
Salame duniyar ta mata zafi ga biki na gabatowa ba kudin anko, yau bayan fitar Jauro kayan sa
aya bayan
aya ta soma lalubewa ko zata samu yan
chaji sai dai ko ficika bata gani ba, wandon karshe da ta duba ta cilar kasa tayi tsaki tace
Allah yayi wadaran zama da matsiyaci wallahi." Akan kunnen Jauro wanda yayi mantuwa ya dawo ya
auka, dubanta yayi yace
Allah kuma yayi wadaran mace mai kwadayi, zalama da dogon buri ha
i da rashin wadatar zuci." Harara ta zabga masa tace
Oho dai, aikin banza kawai." Tayi tsaki ta fita
akin, Jauro kai ya girgiza kawai ya dauki abunda ya manta ya sake fita.

Salame
akin Bilal ta shiga, tsaki yayi ganin sa a haukace tamkar ba dan
adam ke rayuwa a ciki ba, kaya wasu duk a kasa(dama dan shaye shaye ina natsuwa tare dashi), boxer dinsa da taci karo dashi tasa kafa ta ture, ta karaso bakin gadon yana kwance ya baje giya yasha yayi tatul har yanzu bata sake sa,
Duka ta kaiwa kafar sa, aikuwa ya harbo kafar saitin fuskarta,
Wayyo Allah wayyo ya cire mu ido, shikenan ya illatani." Ta buga ihu tana saka hannaye biyu kan fuskarta, Bilal zumbur ya tashi yayo kanta yana cewa
Umma sorry bansan ke bace, na
auka wani
an iskan guy ne da ya mun snatching budurwa."
"Kai dalla tafi can shashasha wofi zaka cire mun ido." Ta sauke hannayenta tana bu
e idon da kyar wanda har lokacin fuskar zugi take mata,
Chill Umma, kiyi hakuri kawai."
Hararar sa tai tace
Uban chill
in kai baka da ku
i ne?" Hannu ya daga sama irin yadda yan
shaye shaye ke yi yace
Ko sisi bani da Umma, jiya ma wani guy ya siyan mana muka kora."
"To ka samu mun rance dubu hamsin ko dari wurin sa kafin mijin Mun
o ya dawo."
"Baya nan ne?" Yayi saurin tambaya,
Eh baya gari, kaje ka samo mun yanzu ina jiran ka."
"Baki da case." Ya gyara mab
allan rigar sa ya fita, Salame itama ta fito tana fatan ya samu kudin.
*******************
Bilal yana fita gidansu Araab ya zarce yana fadin
Yau sai na dauko matata tunda wancan yaron ya tafi, Allah yasa ma bai dan
ana mun ita ba, da kuwa na zubar masa da hakora idan ya dawo." Mai gadi yana hango sa yana tahowa, ya tashi ya shige ciki ya rufe kofa, Bilal yana zuwa ya hau dukan gate kamar mai sabon tabin hankali,
Kai talakan banza, kazo ka bude mun kofa ku fito mun da matata." Mai gadi na jin sa yayi banza dashi yana
ara sautin radion sa, yana bin wa
wairo.

"Idan ka bari na balla kofar nan wallahi sai na zubar ma da hakora, banza talaka wanda bashida ko sisi."
Ya fa
a cikin kunar rai ganin ya bar sa waje, ya
au ko dutse yana buga gate din iya karfin sa.

Motar su Ilham na shan kwanar gidansu Ikram tace
Kun ga mahaukaci bakin gida." Ilham ta kalla tace
Yau kuma meya kawo mahaukaci nan?" Ikram tace
Baba direba kada ka karasa ya fasa mana glass na mota." Direban ya
an rage tafiyar motar dan shi kanshi ya zaci mahaukaci ne, Mun
o kallowar da zatayi daidai lokacin Bilal ya waigo tace
La Yaya Biliya ne." Kallon ta sukayi suka ce
Kin san shi ne?" Kai ta
aga tace
Eh baku ganeshi ba?
Chapter 66 · 0% Book details