Sashe 94
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Napep ya tara ta kai sa har kofar gidansu Meenal, ya fito ya sallame sa, Ya jingina gefe daya ya fiddo wayarsa ya rubuta mata text
Ki fito ina bakin gate ko na shigo gidanku na sanar da iyayenki komai daga nan na wuce wurin Araab.
Ya tura mata yana har
e hannayen sa yayi wata tsayuwa ta niggas, Meenal na karanta sakon sa ta zaro ido, ta dirko daga kan gadon ta jawo
aramin mayafi tayo waje tana cewa
Na shiga uku da wanann mahaukacin waya aikeni yin harka dashi?
Ya akai yasan gidan mu?
Bilal na ganinta yayi wani shegen murmushi yace
Da rainin hankali ne yasa kika
aukar wayata kenan to na biyo sahu.
Rai ta ha
e tana dana sanin cewa ya kawota gida ranar da yanzu bai san gidansu ba, Ta ha
e rai tace
Ni banga kiran ka ba."
"Amma ai kinga text ko?" Ya jefa mata harara gaba
aya haushi take basa tunda taja aka masa duka da tozarci,
Ni dai me ya kawo ka bana so Daddy yazo ya tarar da kai anan."
i zaki bani na koma asibiti kina gani har yanzu da zazzabi nake kwana." kana nufin dubu hamsin
in da na baka har ta kare?"
"Kinga idan ba zaki bayar ba sai na shiga ciki na sanar da mamanki ko naje Araab ya bani ko ce miki akai dukan yan sanda wasa ne?"
ah zan baka kawai naga sunyi saurin karewa ne."
"Yo dubu hamsin ma har wasu ku
i ne?" Meenal tamkar ta tsunduma ihu haka ta koma ciki, ta duba jakarta dubu
aya ce kacal, ya zatayi da Bilal tasan ba hankali gare sa tsaf zai tona mata asiri, drawer da sarkokinta suke ta bude, wani karamin zoben zinarinta ta gani, tana son sa sosai amma tana ganin ta hanyar hakan kawai zata samu ta rabu da Bilal, ta
auka sa ta fito.
Bilal na tsaye na jiranta, ya kalleta, zoben ta nuna masa tace
Kaga zobe ne na zinari zan baka, idan ka siyar zaka samu ku
i masu yawa, sun isheka duk wata lalura da zaka yi, ba sai ka sake nemana ba ko zuwa gidanmu." Dariya yayi ganin zinari yace
An gama yanzu ma zan goge nunberki ba zaki sake ganina ba." Meenal tace
Kawo na goge da kaina." Ya mi
a mata ta goge, ta basa wayar da zoben ya amsa ya tafi cike da murnar zai samu ku
i, Meenal ajiyar zuciya ta sauke tace
Wai na huta da kai." Ta koma cikin gida.
GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Zee Yabour
Ayusher muhd
(MAI HAKURI.....)
ZEE YABOUR
AYUSHER MUHD
Araab wani abokin kasuwancin sa ya gayyace sa lunch a wani luxury restaurant yana cin abinci yanayi yana duba wayarsa,
aramin tsaki yayi tare da ajiye spoon
in yana yin zancen zuci
Sometimes yarinta batai ba wallahi, na siyan mata waya amma batasan ta karbi number ta ba.
Ya kalli numberta da yayi saving tunda ya siya sim din yayi copying kafin ya saka cikin jakar wayar, sai dai shi bazai iya kira yace shi bane dan yasan batada numbershi.
Wani plate dake gefenshi ya kalla, sabon menu ne akai sukayi musu recommending, cike da
an kasaitarsa yasa knife ya yanka yasa a bakinshi, yana ci yana girgiza kai su yanzu Kebab
in ne zasu ce mai wani sabon menu?
Sai dai ba laifi nasu yayi dadi sosai.
Shima abokin nasa sosai ya ware ciki yana ci, zuciyarshi yaji ta raya masa Mun
o , ya
an sha ruwa sannan yace
Ba dan komai zan kawota ba sai dan tasan gari.
Yayi zancen a ransa yana jin ya kamata ya kawota, tare da gamsar da kansa, bayan sun kammala ci suka
an tattauna kan kasuwancin su, kana suka fito restaurant din tare kowanensu ya shiga motar sa, Araab ya koma office.
Sai daya gama dukkan ayyukansa na ranar ya fito company, kai tsaye gida ya wuce.
o ta dawo daga school tayi wanka ta gyara gida, wayarta ta
auka ta baje akan kujera tana sake dubawa, wai itace da wannan wayar da ko a mafarki bata zaci zata mallaketa ba, ina ma Baffanta na da rai ta nuna masa, Ta tuno Danejo tana jin jikinta yayi sanyi, wayar ta ajiye ta tashi ta shiga kitchen ta fara girki.
Jin kamshi ya baibaye gidan yasa Araab yasan tana kitchen, kai tsaye ya wuce kitchen
in hannunsa rike da jakarsa.
Kallanta yake tana yanka vegetables, gyaran muryar da yayi yasata waigowa da sauri ta kalleshi.
Wayace ki
aura girki?
Kallan mamaki ta masatace
Haka ya kamata kafin ka dawo, yau ne na tsaya dane-dane wallahi na shiririce.
To kashe gas
in ki shirya akwai inda zaki.
Ido ta
an zaro ganin yanda fuskarsa take a gumtse, tace
Ina?
Tai maganar a
an cikin tsoro.
Kije shirya bana son dogon magana.
Cike da
an gardama tace
Ni dai Allah ka fa
amin.
Yanda tai maganar ne a shagwabe yasa ya saki wani murmushin dashi kanshi bai san yayi ba, ji yake kamar yaje ya hau kissing
inta sai dai ya riga yasa a ranshi bazai sake mata fin karfi ba, duk sha
awar da zaiji ba zai kusanceta ba, sai lokacin da ta amince dashi.
Takowa ciki yayi tai tsuru-tsuru da ido har ya karaso kusa da ita, hannu yasa ya sakalo ta kugunta ya kashe gas
in sannan ya riko hannunta yace
Allah in kinamin gardama zaki fara ganin
acin raina.
Cikin
an kunkuni tace
Wannan kam ai kullum ina gani.
Ya jita sarai bai amsa mata ba sai daya shigar da ita
akin, kallon sa ta sakeyi.
Ya sa hannu ya riko kugunta, nan danan gabanta ya fara fa
uwa,
Matsoraciya kawai.
Yawun bakinta ta ha
iya dan harga Allah tsoron take, ya saketa tare da kallon jikinta yace
Kisa abaya a sama ki fito ina jiranki.
Abincin fa?
Yanda ya kalleta yasa tai saurin yin kasa da kanta, falo ya fito yana girgiza kai, wayar ya kalla yazo kusa da ita ya
auka yasa numbersa a ciki yazo yin saving sai kuma ya tsaya yana tunani.
Babban Yaya?
Da sauri ya goge yace "NO!
Ya Araab!
Ya goge yana cewa
Kamar wayarsu Ilham.
Ya rubuta
Mai gida.
Yai tsaki yace
Meye wani mai gida kamar a ruga?
Goge number yai yace
Dakanta tazo ta rubuta in ga me zatasa.
Ya maida wayar ya ajiye ya shiga
akinsa, wanka yayi ya saka kananan kaya, gani yayi kayan basa masa yadda yake so ba, ya cire yasa shadda fara shara-shara ya fesa turare, shaddar ta amshi jikinsa ta masa kyau sosai, hasken sa irin na Ummy na asalin buzaye jar fata na haskaka shi ya sake yi masa kyau.
****
o a cikin abayoyinta ta za
i mai kyau wata black an mata kwalliyar stones, ta gyara fuskarta batai wani kwalliya ba sai lipstick da ta saka wanda ya
ara fito da kyan karamin lips
inta, ta fesa turare sannan ta yafa mayafin abayar wanda ya kara yi mata kyau, fatar dake glowing yanzu ya kara haskata, ita ba fara bace sosai sai dai kalarta mai kyau ce irinta fulani.
Karamar jaka ta
auko tasa wayarta ciki, ta fito falo.
Kitchen ta shiga ta sake tattare kayan abincin tana cewa
Yanzu kuma in muka dawo da yunwa ba abinci, da ya bari an gama girkin idan mun dawo ci kawai zamuyi.
In kin gama mitar sai ki fito mu tafi.
Kalaman da ta juyo kenan ta bayanta, la
anta ta ha
e sannan ta fito tasa wayar a jaka da key tai waje.
A mota ta sameshi, tace
Ko na sanarwa Ummy zamu fita?
Ban aike ki ba, shigo mu wuce.
Yai maganar yana kauda kai so yake suyi sauri su fita kafin wani ya gansu, ya tabbatar su Ikram tsaf zasuce zasu bisu.
Cike da takaicin kanshi yace
Araab yaushe ka zama haka?
Kai ya girgiza tare da jan mota suka fita.
Shiru ne ya ratsa motar sai wa
ar Hamisu Breaker na jarumata, wanda gidan radio suka sa, Mun
o shiru tai tana sauraran wa
ar kalaman dake ciki suna sake sanyaya zuciyar ta.
Hannu yakai zai canza dan gaba
aya ji yake wakar na
ata mai rai, wai ace namiji yana irin wannan soyayyar sai kace bashida aikin yi, ganin yakai hannu yasa tai saurin kai nata hannun, saman nashi, wani abu ne ya taso mai ya dake yana kallanta yai yace
Ido ta kifta tace
Dan Allah bari a gama.
Kashe radio
in yai gaba
aya ya maida kanshi gun tuki yana cewa
Abinda kukeyi kenan ko?
A dinga haddace waka anayi.
Bafa haddacewa muke ba kawai so nake naji karshe.
Izu nawa yanzu kike?
Ta sadda kai kasa tace
Wancan satin na bada Suratul Khaf.
Kai ya jinjina alamar gamsuwa, shiru suka
anyi kafin yace
Kinyi tunanin abinda zaki karanta?
Tana wasa da yatsun hannunta tace
Da so nake na karanci law ko dan abinda ya faru dani da mahaifina.
Rage gudun motar yai ya
an kalleta, tabbas tayi tunani mai kyau, zai iya kokarin sa yaga ya taimaka mata ta cika burinta.
Yanda yake kallanta ne yasa tace
Baiyi ba?
Kai ya maida kan titi yayi gyaran murya, hannunshi yakai gefen mota ya tuna ba lime
in shi a kusa, tunda ya kusanceta karfin sha
awar sa ta karu kusan komai nata yake saka shi wani yanayi.
Dakewa yayi yace
Idan baiyi ba me zai faruwa?
Shiru tai tana tunani kafin tace
Sai na sake wata shawarar, ko ka tayani za
Jin yanda ta bashi girma yasa yace
Wayarki dazu inasan in tambayeki abu na tuna bani da numberki.