← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 165 OF 187

Sashe 165

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kasa magana tai saboda wani irin nauyi da takeji kanta na mata, ciki kawai ta shiga tana tafiya tanajin wani irin duhu na sake gilmawa ta idanunta, neman yin baya tai hakan yasa Raheena ri
eta tace
o subhnallah bakya jin da
i ne?

Kai ta girgiza a hankali, Danejo ce ta taso tana cewa
ah kece da daren nan?

Kusa da ita ta
arasa ta durkushe a
asa ta fashe da wani irin kuka mai ta
a zuciya, kuka take iya
arfin ta, Danejo kasa dakatar da ita tai nan ta fara tunanin ko Mun
o taji maganar sar
a ne, hannunta ta kama sukai ciki,
akin Danejo suka shiga dan
aki uku ne a gidan na Danejo shine mai gado, sai na Raheena da akasa mata babbar katifa sai kuma
ayan wanda ba komai a ciki.

Zama sukai a bakin gado Danejo ta ri
o hannunta tace
Menene?

Hannu ta sa ta share fuskarta tace
Zan zauna anan na wasu lokutan akwai wani bincike da nake son yi.

Da mamakin kalamanta Danejo take kallonta tace
Kina nufin zaki zauna anan ba gidan auren ki ba?

A wani dalilin?

Ido ta runtse ba tare da taba Danejo amsa ba ta kwanta akan gado taja pillow ta d
aura kanta tana jin wani irin
aunar Araab na ratsa ta da kewar sa, shiru Danejo tai tabbas akwai abinda ke faruwa sai dai zata bari sai da safe ta sake mata magana taji.

Tana fita Mun
o taja bargo ta cusa kanta tana hawaye, wayarta ce ta fara
ara, cikin fushi ta mi
e zaune ta
auka tana karawa a kunnenta taji cikin kakkausar murya ance
Kin taimaki kanki da kika bar gidan sai dai nan garin gaba
aya muke so ki bari dan haka ki tattara ki koma inda kika fito.
ufule tace
In kuma na
i fa?

Dariya taji ansa ance
Sai ki shirya rasa kakarki.

Ana fa
ar haka aka kashe wayar, da kallo tabi wayar, mutanen da sukasan tanada kaka basu da yawa a
asar nan, meke faruwa?

Bincike sukasa akai ko kuma me?

Mi
ewa tai tsaye ta
an fara tafiya a cikin
akin daga yaushe aka fara bibiyar rayuwarta da ta Araab?

In bata manta ba a ranar da tasan zancen mahaifiyarta ne,
Ko hakan yana da ala
a da biniyar tata da ake yi, to amma waye?" Tayi jim tana nazari ta
an dafa saman goshinta.

Danejo ce ta turo
ofar
akin ganinta a tsaye yasa tace
o lafiya?

Zan shigo da mota ne na barta a waje.

Tare suka fito ta shigo da motar sukayi ma Raheena sai da safe, ita kanta Raheenan ganin Mun
o yasa damuwa ta kamata, akan gado
aya suka kwanta da Danejo tana kallon ta tace
Zan barki ki kwana yau, amma gobe da safe ki tattara ki koma gidanki.

Zan koma Danejo amma ki barni Dan Allah na kwana biyu.

Da mamaki Danejo take kallon ta tace
o meke damunki ne?

Akan me zaki dinga abu kamar wata yarinya?

Kin manta su waye Araab da iyayensa a gareki?

Kome ya miki bazakiyi hakuri ki zauna ba?

Wani abu mai
aci ta ha
iya sannan ta kauda kai dan bata iya musu ba, cike da takaici Danejo tace
Bana son shirmen banza kinji dai na fa
amiki.

Tayi maganar tana gyara kwanciya ta juya d
ayan gefen, shiru ne ya ratsa
akin, can kamar an matsota sai tace
Danejo nikam Baffa baice miki komai akan wacce ta haifeni ba?

Gaban Danejo ne ya fa
i badai abinda Maccido yai bane yasa tabar gidan saboda tana ganin basuyi wa Ammi adalci ba?

Daurewa tai tace
Meya faru?

Dan ban ta
a ji kin nemi sanin wani abu akanta ba.

Shiru tai hakan yasa Danejo tace
Bai fa
a mana ba kawai hoto ne da sar
Kiyi tunani Danejo ko da wasa bai ce komai ba.

Mun
o tai maganar cikin rauni, Danejo
an jima kadan tai alamar nazari kafin tace
Babu sai dai kafin ya rasu yace ina zai ga wannan matar.

Matar?

Kai Danejo ta
aga tace
Eh menene?

Hannunta ta d
an murza, in har mahaifiyarta matarshi ce bazaice wannan matar ba kamar wacce bai sani ba, menene ke faruwa?

Me hakan yake nufi?

Jin hannun Danejo tayi kan nata tace
Kada ki saka damuwa Dan Allah Mun
o kinji ki kwanta.

Tashi tayi zaune tana kallon Danejo a raunane tace
Dan Allah ki taimakeni gobe mu ajiye Raheena da safe a gida mu zauna a wani gurin, in mukaje ni zan sanar dake abunda ke faruwa.

Kallanta kawai Danejo take sai dai tana ganin tabbas abinda ke faruwa mai girma ne hakan yasa ta kasa yi mata musu.

Danejo kwance take ta lumshe Ido sai dai bacci ya kasa
aukan ta balle tana jin Mun
o nata juyi ta kasa bacci.

Ita kuwa Mun
o tunani ne fal cikin ranta, ga rashin Araab kusa da ita da yake nu
usarta, wayarta ta kalla wacce ta kamo hoton Araab tana kallo tanajin kamar ta shige cikin wayar ta rungumeshi, ta sumbace shi ko hakan zai rage mata rad
in zuci,
Sam daren ranar bata runtsa ba duk kuwa da yanda ake cewa bacci barawo ne.
******
angaren Araab wanda bai san inda kansa yake ba tsawon mintuna cikin ikon Allah wani dogon numfashi yaja yana bu
e idon sa,
akin yabi da kallo komai da ya faru na dawo masa, yana jin tamkar al
amara Mun
o ta tsallake ta bar sa ta za
i wani a kansa, idonsa ya mayar ya rufe da suke masa wani yaji tamkar an zuba masa barkono, sunan Allah ya ambata ya mi
e jikinshi duk ba
arfi, ya shiga ban
aki kansa na sara masa sosai, alwala yayi ya fito ya fara gabatar da nafilfili yasan ta hakan kawai zai samu natsuwar zuci, sai da ya kammala ya
aga hannu ya ro
i Allah yai addu
a sosai, nauyin
irjinsa na ragewa wanda ya tsinci kansa da hawa kan gadon
akin Mun
o ya kwanta, cikin Ikon Allah ba tare da dogon tunani ba bacci ya
auke sa, har asuba tai yana bacci, wanda yake cike da mafarkin Mun
o suna soyayya, sai
arfe shida ya farka a hankali ya kai hannu gefensa yace
Hayati kinsan mafarkin me nayi?

Wai kin tafi kin barni?

Kina tunanin zan iya rayuwa babu ke?

Ya
arasa maganar yana bu
e idanunsa, ganin gefen sa babu kowa ya tuna masa abunda ya faru, a take yaji kishi da
acin rai na mamaye sa ya tashi ya nufi teburin da ta bar takarda ya
aga takardar gidan Danejo ne daya bata, a gefe ta manna takarda tasa
Ka bawa Ammi please!

Kifa takardar yayi wani abu na sake turnu
o masa,
hakan na sake tabbatar masa ta barshi kenan har abada bayan ta gama dasa mai
aunarta? dole ya nuna mata zai iya rayuwa ko babu ita, komai zai ji a kanta zai daure tunda ita ta za
i barin sa akan wani, yana jin wani zafi na ziyartar zuciyarsa ya cije lebensa na
asa, ya shiga toilet ruwan shower ya sakarwa kansa yana yi yana cusa yatsun hannun sa cikin gashin kansa, ya jima yana wankan kafin ya fito ya shirya a gaggauce ya fice
angaren.

Su Ummy na zaune suna breakfast ya shiga bayan sun gaisa yaja kujera ya zauna ya
au cup yana
arin ha
a tea, wanda ya sawa zuciyarsa cire ta ya manta da ita, cike da tsokana Farouq yace
a yau Yaya gauranci aka tuno?

Naga ko da wasa baka cin abinci anan saboda
auna.

Kallon sa yai wanda hakan yasa shi yin shiru, kowa ya kula da yanayinsa wanda tabbas zaka kula akwai abinda ke damunshi, yana gama shan shayin wanda yake jin tamkar mad
aci ya mi
e yana neman fita, Ummy ce tace
Araab inba sauri kake ba ina son magana da kai.

Toh.

Yace yana binta a baya, Hassan ne yabi bayanshi da kallo tabbas akwai abinda ke damunshi,
akin Ummy suka shiga ya zauna a
asa tace
Dama cewa nayi me zai hana Goggon Mun
o a biya mata umara itama taje dan na tabbatar bataji da
in barinta da akayi ba.

Cike da dakewa yace
Barsu kawai Ummy, sannan meya ha
a gidan Mun
o da Ammi?

Kallon mamaki ta masa tace
Kamar ya?

Ajiye mata takardar yai yace
Gashi tace a ba Ammi wanda a iya sanina gidan dana siyan mata ne wanda akasa Danejo.

Gaban Ummy ne ya bada wani rass hankali a tashe tace
Ina Mun
on ko tana makaranta?
ewa yai yace
Zan wuce Ummy akwai wanda zan gani, sannan ita bansan inda take ba.

Kasa gane me yake nufi tai wanda har yabar
akin bata kula ba, can tana dawowa hayyacinta taga baya nan, da sauri ta fito da kanta ta nufi
angarensu babu motarta ko makarant yake nufi?

Nan ta kira wayarta sai dai tajita a kashe.

Ciki ta dawo hankali a tashe ta kira wayar Raheena sai dai ta sanar da ita tana gidansu mamakinta ne ya
aru, Ilham ta kalla tace ta kira Haneefa suji ko Mun
o tana makaranta, amma ta sanar dasu yau basu da lectures, kallon Hassan tai tace
Alhaji ko zaka taimaka ka kaini gidan Danejo?

Da mamaki yake kallonta sai dai yanzu yana bata girma da matsayi mai girma hakan yasa yace
Wani abin ya faru ne?

Eh muje mu duba duk da ina fatan ba abinda ya farun.

Suna zuwa gidan suka ganshi a rufe da kwa
o ta waje, kiran Araab tai tace
Araab bana son shirme meke faruwa?

Ina Danejo?

Bata gidanta?

Yayi tambayar da mamaki
Gamu a
ofar gidan batanan.

Hannunsa ya dun
ule lallai wato da gaske rabuwa zatai dashi kuma ta nisa dashi, mahaifinshi ya bar Ummy yanzu shima matarshi ta barshi? tabbas ko son ta zai kasheshi bazai nemeta ba, rai a
ace yace
Ummy ku koma gida, ki barsu suyi abinda suka ga dama Dan Allah.

Yana kaiwa nan ya kashe wayar, gaba
aya ita ta kasa gane meke faruwa, menene hakan?
Chapter 165 · 0% Book details