Sashe 14
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Salau ne ya kalleshi yace "Motar da alama bazata cinye duka ba ku tafi da wannan daga baya in Maccido zaizo sai asan yanda za'ai ya taho da sauran ko?"
Yawun bakinsa ya ha&iya yace "Gwara muyi sauri mubar nan saboda kukan da suke zai iya sa wani ya juyo, daga baya a taho da ragowar."
Haka suka shiga suka fara tafiya, basuyi nisa ba su Laddo suka hango mota sun fito zasu je kauye Ardo ya aikesu, mamaki ya kamasu sukace "Meya kawo motar dabbobi cikin rigar nan?"
Baki suka ta
e wani yace "Kila zuwa sukai musai dabobbi basusan muma namu sun ishemu ba.
Har suka fita daga lungun cikin rigar kowa kallan mamaki yake musu shi kuwa Jauro ya shige ciki ya kwantar da kansa dan kar a hangoshi, itakam Mun
o dama kanta a ciki yake gashi sun sata a tsakiya ita kuma ko Kabiru Dogo ba san ganinsa takeyi ba sai taga kamar dukanta zaiyi.
Har suka
auki hanya mamaki yake na yawan dabobbin nan.
Shi kanshi Kabiru sai da yace "Jauro wannan dabobbi haka?
Bansan arzikinka yakai har haka ba ai sai yau."
Har suka isa Kano Jauro yana sakawa da warwarewa ta yadda zai yi da wannan dukiyar da aka dam
a masa, gun abokansu masu saida dabobbi sukaje aka tayasu Mun
o na cikin mota tunda tasa kanta a kasa har bacci yai gaba da ita bata san ma ina ake ba a lokacin.
Jauro mamaki ya rufeshi jin milliyoyin ku
in da aka ambata, lallai akwai babban sirri da Maccido yake
oyewa akan yarinyar nan tab.
Kabiru ne yace "A'a haba kai duk yawan dabobin nan?
Ina in bazaka kara ba zamu je wani gun, kana kallan saniyoyin nan a kosher ko babu yunwa babu kishirruwa?"
Jauro yace "Rabi zamu saida ragowar akwai inda zamu kai su.
Haka suka saida rabi aka cancare musu ku
in aka basu, ya bawa Kabiru la'ada ya kuma ce ya taimakeshi karya fa
awa kowa." Mota suka koma suka nufi gidansa.
Sai da suka shiga layin sannan Mun
o ta bu
e ido sai a lokacin ta tuna abinda ke faruwa...
*******
Kano.....
A hankali Araab ya sa hannu ya lalubo wayarsa dake
ara a kusa dashi sannan ya bu
e idanunsa ya kashe, a hankali ya mike ya shiga toilet yai wanka sannan ya fito ya
akko jeans da shirt blue anyi layi layi da fari ta zauna mai sosai a jikinsa, yasa necktie ya
akko suit
in bai sa ba sai da ya gama sa turare ya taje gashin kanshi.
Zurawa yai sannan ya
au jakarsa ya fito daga cikin
akin.
Kai tsaye
akin Ummy ya wuce sai dai bata ciki hakan yasa ya fito falo ya ajiye jakarsa ya nufi kitchen.
Tun kafin ya
arasa ya juyo Ikram na cewa "Ummy dan Allah ki rokar mana Yaya ya sai mana waya Allah duk kawayen mu sunada wayarsu mu ka
ai ne bamu da ita."
Ilham tace "Mu ko
aya ne a sai mana muyi sharing." Da sauri Ikram tace "Dawa zakiyi sharing
in?
Allah baki isa ba ni nawa ni ka
ai nake so."
Harara Ilham ta maka mata tace "Dalla malama nufina in ya sai mana
aya ba sai mu roki Ya Farouk in zai dawo ya sai mana
ayar ba?"
Gyaran muryar Araab da sukaji ne yasa suka juyo da sauri, yana tsaye a bakin kofar kitchen
in ya na
e hannayensa a kirji yana kallansu.
Da gudu suka nufi kusa da Ummy Ikram tace "Ummy bari nai miki aikin."
Ilham tai saurin matsawa gun wanke-wanke.
Kai Ummy ta girgiza tace "Kai dai wallahi bakada dama kabi ka takurawa yara ko?
Ni shikenan ba za'a barni in motsa jiki ba Yaya?"
Yace "Ummy menene amfaninsu sun girma amma basa komai?"
Zatai magana kawai sukaji an rufe
ofar ta ciki ance "Karka damu ni zan kular mana da Ummynmu."
"Meenal kin sa cajin wayar?" Ta
araso kitchen
in tace "Eh Ummy."
Fuska ya
aure sosai idanunsa na kanta yace "Me kike anan?"
Ido ta
an kashe guda
aya tana mai wani irin signal, kallan Ummy yai wacce tamai alamun yai hakuri, fitowa yai daga kitchen
in kawai dan takaici bazai iya barinshi ya tsaya ba, ya
auka jiya ya gama magana me kuma takeyi a gidan su haka?
akinsa ya koma zai rufo kofa kawai yaji an ri
e ta an shigo kafin yai magana ta rufe
ofar tare da jingina da jikin kofar tace "Ya Araab."
Kamar zai mata magana kawai ya fasa, ta karaso ta bayansa tasa hannu zata riko hannunsa, juyowa yai ya nunata da hannu yace "Don't you dare."
Jitai idanunta sun fara cicikowa tace "Ya Araab meyasa kake min haka ne?
Wallahi in har wani abu ya sameni ka tabbatar kaine sila, ni naji zan dawo nan in aureka ko su Dady basu yarda ba, so dan Allah karka fa
awa Ummy abinda ya faru ka duba kaunar da nake ma..."
Hannunsa na hagu yasa a aljihun wandansa yace "Meenal wai meke damunki ne?
Kina san cemin zaki rabu da iyayenki saboda ni ko me?"
"In har sune matsalar da zata rabamu tsaf zan rabu dasu."
Kamar zai mata magana kawai yaji bashi da wannan lokacin, wuceta yai ya nufi kofa, yana neman bu
ofar tai saurin cewa "In
an uwan mahaifinka sun ma laifi menene nawa a ciki?
Nima bani na za
awa kaina iyaye....."
Bai cire hannunsa daga jikin kofar ba ya kalleta yace "Mahaifi?
Ai ni bani da wannan a rayuwata, sannan ki koma gidanku kafin ki jawowa Ummy na
acin rai dan Allah kafin
an uwanku suma su
ata mata rai ku shirya ha
uwa da b'acin rai na."
Yana kaiwa nan ya bu
e kofar ya fita,
asan le
enta ta ciza kawai ta zauna a bakin gadansa ta dauki pillow ta rungume ji take kamar Araab Hassan
in ta rungume a jikinta.
Yana fitowa falo ya tadda Ummy a zaune akan kujera, yawun bakinsa ya had'iya yace "Ummy zan wuce."
Kallansa tai tace "Da asuba da muka gaisa me ka cemin?"
Zama yai kusa da ita ya
aura hannunta a kan saman sumarsa tun yana
arami haka yakeyi ita kanta in yai haka bata iya mai fa
a sosai, yaci gaba da cewa "Ummy meyasa bazaki tattara mutanen nan ki ajiyesu a gefe ba? mu kin ishemu rayuwa kema ki ajiyesu yanda muka ajiyesu."
Ajiyar zuciya tai tace "In kai ka ajiyesu in bikin Ikram da Ilham yazo muce wa dangin mijinsu me?
Basuda dangin uba ko me?
Ko kuwa me kake so nayi a lokacin?"
Kallanta yai ya
an shafi bayan wuyanshi yace "In bazasu auresu a haka ba su barshi.
Ni zan samo musu wanda zai auresu a haka."
Ya zatai da Araab ne?
Mikewa yai yace "Zan wuce Ummy, sannan dan Allah tabar gidan nan kafin na dawo."
"Breakfast fa bakai bafa?"
Kai ya girgiza yace "Na ci a office."
Da kallo ta bishi harya fita, ta
auka jiya sun shirya amma yanzu ta tabbatar da akasin hakan.
******
Ido ta zaro ganin sun bu
ofar sun sauka, Jauro ya kalleta yace "Mun
o sauko kema."
Saukowa tai ta saki baki tana kallan wasu irin gidaje da bata ta
a ganin irinsu ba, nan da nan gabanta yahau faduwa ai takalminta ta cire kafin Jauro ya ankara ta ruga a guje, binta yai yana kiranta amma ina!
Sai kara gudu ma da takeyi.
Motar data fito ta kusa bigeta hakan yasa ta fa
i a
asa saboda tsabar tsoron abinda ta gani, menene wannan yake tafiya haka?
Mutumin dake cikin motar ya runtse ido tare da fitowa gabansa na faduwa dan baiga mutum ba sai da akazo daf dashi, Jauro ne ya
araso yana hakki saboda gudun da yai.
A hankali ya tsaya kusa da ita yace "Baiwar Allah?
Are you okay?"
o ta
ago ta sauke idanunta akan mutumin dake tsaye a kanta kamaninsa kadai da shigarsa yasa ta sa wani irin ihu mai gigita kwakwalwar.
Jauro ne ya rikota ya kalli Araab wanda yanda take ihu yasa yai tunanin bigetan da yai ne yace "Karka damu baka bigeta ba, daga kauye tazo batasan meke faruwa bane shi yasa."
Kai ya girgiza ya shiga motar shi yaja yana girgiza kai, shi dai jiya da yau da alama ba'a so ya zauna lafiya.
Jauro ya girgizata yace "Mun
o me kikeyi hakan?"
Salame kam tana jin mota ta fito gaba
aya ta manta da Jauro da Mun
o irga saniyoyin dake bayan mota takeyi, nan da nan ta kira wani tana tambayarshi ku
in su....
AN TAGWAYE BIYAR 2023
ASAITATTUN LABARAI MASU DA
I DA SANYA NISHA
I, SABON SALO MAI
AUKE DA DARRUSA NA RAYUWA UWA UBA
ASAITATTUN SOYAYYA MAI HUDA JIJIYA.
*IYALINA (A'ILATY)*
*RAFEEQ*
*MUN
*ZAMANIN MU AYAU*
*FATHIYYA.*
DOMIN SIYAR GUDA BIYAR N1500.
DOMIN SIYAR
AYA N400.
Account Details
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
Ga MUTANEN MU NA NIGER
Tura ta Nita
Da sunan
Asma'u Buhari Aliyu
08086207764
SAI KI/KA IS TURA SHAIDAR BIYA TA DAYA DAGA CIKIN NUMBOBIN NAN.
+2348086207764
07065283730
0705 124 4211
0704 040 2435
Ayushar muhd
Da Zee yabour
*MUN
(MAI HAKURI)
Na Zee Yabour
Ayusher Muhd
*TEAM
AN TAGWAYE NOVEL*
Dandano ya Kusa Karewa....
Garzaya kisai naki
Jauro hannunta ya ri
o gam har suka dawo kusa da gidansa, Salame dake waya ta waigo ta kallesu, ai nan da nan ta kashe wayar ta taho da sauri inda Mun
o take, Jauro ta kalla tace "Malam sannunku da dawowa." Bata jira ya amsa ba ta rungume Mun
o a jikinta wacce tai galala tana san sanin wacece wannan
in, dan ko kallan kirki bata mata ba taji an rungumeta, bata gama mamaki ba sai dataji Salame ta saka kuka tana cewa "Baiwar Allahn nan mun barki acan kina wahala sai yanzu Allah ya kwato mana ke, kiyi hakuri ki yafe mana."
Mamaki ne ya rufeta dan tunda take bata ta
a ganin wani na kuka saboda tausayinta ba bayan Baffanta da Danejo, ji tai jikinta yayi wani irin sanyi, to wannan wacece haka?
Lalai koma wacece tana kaunarta ba ka
an ba.