← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 130 OF 187

Sashe 130

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Ya kashe mata ido
aya ji take kamar an zare mata duk wata lakka ta jikinta, bata ankara ba sai saukar bakinsa taji kan nata, wanda shi kansa Araab
in bai san sanda yakai bakin sa kan nata ba tamkar ana fisgar sa haka yaji, wani yanayi game da ita na jansa, lafiyayyen kiss yake mata mai cike da shau
i wanda ya lula su wata duniya ta daban, har Araab na manta
acin ran da yake ji, sosai yake sumbatar ta itama tana mayar masa ba tare da ta ankara ba, lalai ita kanta tasan Araab so take mishi mai
arfi wanda ta kasa kwace jikinta, cikin wani salo ya zur
a hannunsa cikin rigarta yana sau
e su kan dukiyar fulaninta, Mun
o wata ban
arewa tai, Araab ganin haka ya cigaba da aiwatar mata da nasa rikitaccen salon, wani abu ke yawo cikin zuciyarsa yana masa yawo a jinin jikinsa wanda ya kasa tantance menene, shi ke
ara fisgar sa yasan ba zallar sha
awa ke
awainiya dashi game da ita ba, akwai wani abu mai wata siffa da ba
a ji ko a gani amma ya kasa barin kansa ya tabbatar da menene.
o ita kanta yau taga wani yanayi na daban a tare da Araab
in daga yadda yake tafiyar da ita, sai dai ta jinginawar kanta cewa sha
awa ce kawai nothing else, tunda gashi aure ma zaiyi, yau tsabar yanda ya tafiyar da ita har wata zazzafar kwalla tai tana tunanin yanda zatai in Araab ya koma gun wata, shikam ba
aramin natsuwa yaji ya samu a tattare da ita ba, tayi mamakin kusantar ta da yai a yau
in da yake da sabuwar amarya,
Ki tashi ki tsaftace jikin ki, ko na kama miki?" Ya fa
a yana zuba mata lumsassun idon sa, kai ta girgiza alamar a
ah wanda kunyarsa take ji sosai kamar yau mu
amala irin haka ta fara shiga tsakanin su, hannun ta ya kama ya
an murza cikin wani salo da yasa gangar jikinta amsawa shima hakan ya isar masa da wani sa
o daga fatar tafin hannun sa har zuwa zuciyar sa, sai ya saki hannun nata ya sauka gadon yace mata
Zanje na dawo take care." Bayansa kawai tabi da kallo tana jin wani zafi zafi a ransa zuciyarta na bata wurin amaryarsa za shi, numfashi taja kana ta zura
afafunta
asan gadon ta tashi ta mi
e zuwa ban
aki.
**********************
Araab yana shiga
akin sa wayarsa na
ara, idonsa ya kai kan wayar Yussy ce mai kira, ya
auka fuskar sa sam ba wani sakewa,
Hello angona rabin raina ina ka shiga ina ta kiranka baka
auka ba?" Haushin angon da ta kirasa yaji ya dake yace
Kaina ke ciwo na
an kwanta.

Ohh sorry baby, please amma kazo na ganka kaga ba yau zan tare ba, kuma ina so muyi pictures
azu bamuyi ba, irin
an kiran nan ma kacemin an
aura bakayi ba.

Ta
arasa maganar cikin shagwa
Takaicin shagwa
ar ya
ara kamashi yace
Zanzo, kuma hoton ya kamata muyi in group, da
an gidanku duka, kinga banzo ba dama.

Cike da murna tace
Eh kaga sai a yi mana album ma, amma Allah kafin na tare sai munyi hotona zafaffa naso muyi pre wedding amma bamuyi ba.

Zan shiga wanka sai nazo.

Ya kashe wayar bai jira amsarta ba,
an ransa
ara
aci ma yake.

Cike da murna ta dubu
awar ta Nancy tace
Ko kema za
ai hoton ne dake?
ah ina gefe, wai Yussy kece kika yarda aurenki ya kare a haka babu ko armashi?

Nancy ta fa
a tana
an kallanta,
Har mamaki nake yadda Araab ke nuna mun soyayya yanzu kamar bashi ba, ni in ta tawa ce ai a ranar dana ganshi ma zan aureshi, me zan jira?

Bayan ba abinda ban gama yi ba?

Yanzu auren love nakesan yi.

Nancy tace
Hmmm!

Kar dai matar tashi ta zama
ar kallo dan yanda kike da sha
awar nan da mata ma ba kyalewa kikai ba bansan yanda zakiyi da namiji
aya ba.

Wani shu
umin murmushi Yussy tai tace
Ai daga yau ta fara irga kwanakin barinta gidan, bazan yi sanya ba wurin mallakin zuciyarsa ni ka
ai, a yadda nake jin son sa da kishin sa bazan iya sharing
insa da wata ba, a yanzu haka ma in na tuna ta da
e tana kwasar garar Araab
ina sai inji kamar nai hauka, sannan maganar sha
awa ai Araab
ina zai taremin komai.

Nancy ta numfasa tace
ah kar kiyi haka, kowacce dai ta zauna da halinta, kiyi
arin samun soyayyar mijinki dai amma baki kore ta ba.

Harara ta watsawa Nancy tace
Dallah yimin shiru!

Wallah bazan ta
a zama da kishiya ba, yadda son sa ke ratsa ni bazan iya bari yana raba mana kwana da wata ba local yarinya ba.

Shiru kawai Nancy tayi sanin Yussy bata cika
aukar shawara ba.

Muryar Nuratu ce ta doki kunnensu datace
Mu bama zama da kishiya haka nan muke dan haka babu ruwanki kema kiji da kanki.
asa Nancy tai da kanta, Mum ma ta watsawa Nancy harara ta
auka tanada wayau amma yau ta tabbatar da sa
anin hakan.
*******************
Araab ne tsaye gaban madubi cikin shigar sa ta shadda ruwan anta ta kar
i farar fatarsa ta masa kyau sosai,
inkin tazarce ne wanda ya sake fiddo faffa
irjin sa, kwantaccen gashin kansa yasa comb ya taje yana kwantar dashi kana ya d
auki hular sa da ta dace da kayan sa ya saka, ya
auki turare kala biyu designer masu masifar
amshi ya fesa a take
akin ya
amshi, ya
arasa gun takalmansa ya saka wasu half cover na kamfanin prada, ba
aramin kyau ya sake yi ba ya fito namiji sak mai kyau da aji, hakanan yaji yana son sake ganin Mun
o kafin ya fita, bata jima da fitowa wanka ba itama, hannun ta ri
e da hand dryer tana busar da gashin kanta, ta bayanta ya tsaya yana bin ta kallo, ta mirror ta
aga kai ta gansa sai taga yayi masifar kyau, amma ta
auke kai zuciyarta na sake tabbatar mata wurin amaryar sa zashi shine ya
au wanka haka, bai ce mata komai ba ya juya ya fita, kai tsaye motar sa ya shiga, ya
auki hanyar gidansu Yussy,
walwarsa na taro masa wayar da yaji Hassan nayi, kowacece tana da danganta da Yussy zuciyarsa ke
ara basa tabbaci, wani irin
una ransa ke yi har ya iso gidan, yai horn maigadi ya bu
e masa ya shiga yayi parking gefe
aya, ya jawo wayarsa daga gefen motar ya kira Yussy ya fa
a mata yazo, cikin murna ta tashi ta fesa turare kusan kala uku Yau Araab ya zama halilinta zata iya komai dashi, ta fito tana yanga yana ganinta ya bu
e murfin motar ya fito, cikin iyayi tazo zata rungumesa yayi saurin kaucewa, rai ta ha
e tace
Why?

Ka manta ni taka ce yanzu kaima nawa ne?"
"Ba anan ba, bakya jin kunyar wani ya ganmu?" Baki ta turo tace
Meye to, ai kai mijina ne halalina." Kai ya girgiza mata yace
Ni to ina jin kunya, mu shiga ciki.

Gaba tai yana bin ta a baya, har zuwa ke
antaccen falon gidan na ba
i, Araab ya zauna kan kujera Yussy ta zauna kusa dashi tamkar zata shige jikinsa wata zazzafar
aunarsa ke
iibarta tana
ara jin dole ta fitar da Mun
o rayuwarsa su sha soyayyarsu daga ita sai shi, ba jimawa masu aikin gidan suka dabaibaye sa da abun motsa baki ba, bai ci komai ba yace mata baya jin appettite,
Matar nan tana nan?

Yai tambayar cike da bugar cikin ta dan yana san sanin wacece, dariya Yussy tai tace
Beb wai matarnan, Auntyn tamu dai ko?

Tunda kai matar sa ce ni kuma sistern Mum ce.

Kallanta yai bata jira amsarshi ba tace
Suna tare da dad
in naka ma yanzu haka, bari naje na
irasu.

Araab maganar tata jinta yai ta sama, kenan wani aure yai ya manta dasu, antyn Yusrah itace matar sa, la
an sa na
asa zuciyarsa na wani
una, Yussy bata lura ba tayi nisan wurin kiran Antyn nata, wacce tace ta fa
awa su Mumy hadda Daddynta da
anwarta duka suzo ai hoton dasu, Nuratu dama suna falon gidan tare da Hassan suna hirarsu cikin raha.

Kwalliyar su bata goge ba dan bayan
aurin aure sun sake wani shirin ta saka atamfa, shi kuma ya saka wani yadi mai tsada wanda yasha aikin hannu, Yussy na ajiye waya ta matso kusa dashi tace
Zamuwa Aunty Nuratu godiya
an ba daban ita ba da auren nan namu bazai yiwu ba.

Araab wani kallo ya mata kafin yai murmushi yace
Ai bayan godiya harda surprise mai
arfi zamu ha
ata dashi.
Chapter 130 · 0% Book details