← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 187

Sashe 20

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Lafiya lau Yaya, I just received alert na huge amout of money, amma Yaya sai nake ganin ku
in kamar sunyi yawa just few days fah ka turo mun wasu."
Guntun murmushi yayi tamkar yana gaban sa yace
Farouk duka dukiya ta mallakin ku ce dan wa nake nema ba ku ba, kada ka sake cewa yayi yawa."
"Yaya bamu da bakin gode maka, sai dai addu
a da zamu rik
a maka ka maye mana gurbin mahaifi da muka rasa, ka inganta rayuwar mu, ka zame mana wani babban bango na majingina, tabbas banda haramun ne canza sunan mahaifi da ko tantama babu sunana zai tashi daga FAROUQ HASSAN zuwa FAROUQ ARAAB, Allah ya cigaba da shiga lamuranka Allah ya baka mace ta gari da yara masu tausayi da jin k
anka."
Araab ya amsa da
Amin
Yace
Ina fatan school
in lafiya ko?"
"Yes Yaya, next week ma nake tunanin dawowa,
azu nake sanar da Ummy."
s ok sai a maka booking flight."
"No Yaya zanyi da ku
in wuri na zasu isa."
in wurin ka is yours wannan kuma is my duty."
Zai sake magana Araab ya datse kiran, Farouq kai ya girgiza yace
Allah sarki Yaya Araab baya gajiya, kullum burin shi ya faranta mana."
Yaja numfashi tare da yin shiru kafin ya fuzgar da iska ya mik
e baya son nisa a tunanin dake son rufe sa.
***************************
Bilal ragowar ku
in wurin Araab yaje club dasu gaba
aya ya
ararwa yan
mata ya siya giyar sa yasha yayi tatul, Ya dawo gida a make yana tangal tangal.
o tuni ta baje falo tana bacci daga kallo, gajiya ce sosai a tare da ita, Bilal sam bai lura da ita ba sai ji yayi garam yayi kaura da abu, baya yayi yace
Ke dan uwarki ni kike tarewa hanya, Ni Bilal BB BG Ya nuna k
irjinsa da d
an yatsa, Mun
o firgigit ta tashi tana yin baya.

Hannu da ya d
aga zai kifa mata mari ta saka kanta cikin cinyoyi ta saki ihu, wanda k
arar shi ma ta razana shi yayi turus, Salame ce ta diro daga kan gado zani na salu
ewa tana gyarawa, Jauro ya biyo ta a baya.

Lafiya wa ke ihu, kar dai yan fashin ne sun bi sahun mu da mukaje siyar da dabbobi
Salame ke fad
a a rud
Wananan mahaukaciyar ce ke mana ihu akuyar yarinya
Bilal ya fad
a cikin maye yana gefe, Jauro mugun kallo ya masa yace
Ko ka far mata ba, ta maka ihu to wallahi ahir d
in ka kace zaka haik
e mata."
Haba Jauro wacce irin banzar magana ce kake ya rasa wa zai taushe sai wanann k
azamar yarinyar duk matan dake gari, tsabar sharrin masifa."
a masa hajiyata wannan mai warin bunsurun mai kama da 'yar bola ma, gani da hot babes a waje suna crushing d
ina wallahi har na fara jin amai da ka had
ani da ita
.

Ya tofar da yawu gefe,
Wuce muje ciki k
yalesa dama baya k
aunar ku."
Ta kama Bilal kamar k
aramin yaro suka shiga ciki, Jauro kan Mundo ya koma yace
Taso muje na raka ki d
aki ki kwanta, kome ya miki ki sanar dani zan d
auki mataki kansa."
Kanta ta
aga sama.

Har cikin
akin Raheena ya rakata wacce ke baccin ta bata san wainar da ake toyawa ba, gefen gadon yace ta kwanta, Mundo ta haye gado tana jin laushin katifa tuni bacci yayi awon gaba da ita.
*******************
Tari sosai ya kama Maccido tamkar zai shek
e, a rud
e Danejo ta fito tsakar gida ta
ibi ruwa a randa bata damu da mutanen gidan dake fa
in da izinin wa ta fito, Ta kai masa yasha, kanan tarin ya lafa, Ya
an kwanta na mintuna kana ya soma cewa
Ina zan ga matar nan, tsawon shekaru ina tsumayin sake sakata a ido amma bata nemeni ba kamar yadda tayi alk
awarin zuwa gare ni, Allah kada ka d
auki raina sai ka sake sadani da ita, idan kuma bakayi rabon sake had
uwar mu ba kasa komai yazo da sauk
Danejo cikin mamaki da d
aurewar kai tace
Wacce mata me kake magana a kai da bani da masaniya a kai."
Baki ya bud
e zai yi magana tari mai k
arfi ya kama shi
Hmm kada ki yarda ayi tafiyar MUNDO baki
Labarin yasha bambam a saura
Nace ba
a fara komai ba
Show na gaba
GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Ayusher Ce
Da Zee Yabour
*MUN
(MAI HAKURI)
Na Zee Yabour
Ayusher Muhd
*TEAM
AN TAGWAYE NOVEL*
#400Kacal
#1500 Tagwaye Biyar
016..

Salame tun shigar ta daki take faman juyi kan gado zuciyarta cike da sake sake bacci ya kauracewa idon ta har Jauro ya shigo ya kwanta wanda gajiya da bacci ne sosai tare dashi, Tashi tayi zaune tace
Nace wai
Cike da baccin dake idanunsa ya kallo ta yace "Wai Salame nikam hutawa ne bakiso nayi ko me kina gani fa bacci zanyi
Hannunta ta sa a saman ha
arta tana murzawa tace "Jauro anya nikam kana tunanin dukiyar yarinyar nan iya karsu kenan?"
A take gabanshi ya fa
i ba dai ta gano abinda ke faruwa ba?

Ta
ansa hannu ta sake ta
oshi tace "Wai ka koma baccin ne?

Kai fa kanada matsala wallahi sai ana maganar arziki ka dinga bacci kamar wani gawa."
Takaici ne ya kamashi wai ace baka isa da matarka ba ta raina ka tana maka magana yadda taga dama, hannunta ya zare daga kafa
arsa ya juya mata baya tare da jan bargo yana cewa "Wannan kuma sai kije JIJJI ki tambayi Maccido ni bansan komai akai ba."
Tsaki taja tana jin kamar ta makeshi, a ranta tace "Duk yanda akai akwai wasu kadarorin na tabbatar duk rashin hankalin Maccido bazai kwashe komai ya turo mana ba, dole na binciki Sallau."
Ganin bashi da niyyar kulata yasa ta mike ta koma t kwanta sai dai sam ta kasa bacci dole ta sake bincike, dan ita kam da
in ku
in ma yau ta fara jinsu.
*****
o bacci tayi sosai wanda rabinshi mafarkin Bappanta ne, wai gashi yazo ya
auketa sunata yawo suna ganin rugar fulani inda ba wannan abin mai gudu, har abun kallo ya siyan mata, sosai duniyar ta mata
i a cikin baccin.

Saukar kafa akan ruwan cikinta ne yasata zabura ta mi
e a kid
ime tana neman guduwa, Raheena takaici ya sake kamata ta kwade gefen kanta cikin kunar rai tace "Wai ke baki da gaskiya ne?

Kome aka miki sai gudu?

Sannu kadangare."
o ta sadda kai
asa tare da komawa ta zauna tana cewa "Yi hakuri aradu na manta a inda nake ne."
Tsaki taja ta kara maketa da kafarta tace "Ke ai wannan gishiri ya kamata su sa miki ba Man
o ba, kuma wallahi kada ki sake hawar mun kan gado salon ki cika mun bedsheet da yawun bacci masu wari dan bakin ki ba brush yake samu ba
Ita dai batace komai ba sai jujuya ido da takeyi, Raheena ta wuce toilet tana masifa "Haka kawai an kawomin akuya cikin
aki na Allah bazai sa
uba, sai dai ta koma store ta zauna amma bazan iya ha
aki da ita ba."
Mikewa Mun
o tayi ta fara k
arin gyaran gadon wanda pillow a juye ta ajiye su, ta fice d
akin gidan shiru kamar ba mutane ga kuma haske tangararau, bari ta leka ta gani ko dabbobin na nan ta basu abinci da ruwa, ta wanke turken duk da batasan a ina aka ajiye su ba, amma ai gwara tayi aiki a kalla Bappanta inyazo zaiji da
Mamaki ne ya kamata ganin harta baya tabi babu dabobbin, kallan gate
in tai nan danan ta jijiga kai tace "Ahaf ai dama su nan abinsu daban yake na tabbatar su a wani gun suke ajiye dabbobinsu ba irin mu bane." Kofa taje bu
ewa ta kasa, hamma tai tare da mika tace "Mu a JIJJI duk babu wannan wahalar ace kofa sai nauyi ko motsi batayi?"
Ciki ta dawo tana
an tafa hannunta, cin karo sukai da Raheena tana neman shiga kitchen, baya Raheena tai sannan ta sauke ajiyar zuciya tace "Nidai bakin cikin wannan ka
ai ya isheni barin gidan nan haba jama'a kai da gidanku an hanaka shanawa."
o kam bata gane duka kalamanta ba hakan yasa tace "Nikam Raha...."
Dakuwa ta zabga mata tace "Wallahi kina cemin Rahane ina kifa miki zazzafan mari marar mutunci kawai, sannan duk wata tambayar banza da zaki min bana bukatarta ki wuce ki bani wuri." Ta
arasa maganar tana bangajeta, Mun
o kam ko zafi kalamanta basu yi mata ba dan ba komai ma ta gane ba saboda ba hausa takeji sosai ba.

Gyara store tai wanda duk Salame ta cikashi da kayan abinci, ta tattare shi gefe
Jin karar tv a falo yasa ta fito da sauri ta zauna a kasa Raheena takaici ya kamata ta dauke kai tana duba agoggo karfe tara na safe amma har yanzu Saif bai kirata ba?

Lalai mutumin nan wato yana can gun matarshi ya manta da ita?

Kwafa tai kawai ta kifa wayar tana jan tsaki.
Chapter 20 · 0% Book details