Sashe 63
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin bada umarni tace "Uwaliya zuwa nayi na jadda da muku kar ku kuskura naga ba daidai ba dan ko Yaya ta hakura ni bazan hakura ba kin sani."
Da sauri Uwaliya tace "Karki damu Hajiya kinsani ai bana baku kunya, aikin ku shine gaba."
Murmushi tayi, ta sauke idanunta kan Danejo, "Itace?"
Da sauri tace "Eh itace."
Cike da isa take bin Danejo da kallo kafin tace "Sai a fara gwadata mu gani indai kin yarda da ita."
Nan ta juya, da sauri Uwaliya tace "Danejo biyoni."
ewa tai gaba
aya jikinta ba karfi, suna isa
angarensu ta kalleta tace "Daga yanzu ke zaki dinga zuwa gyaran
angaren Amarya, duk umarnin da na baki karki tambayi dalili kiyi abinda nace miki kai tsaye, sannan gaisuwa ita kadai zata rika shiga tsakanin ku, kar ki kuskura wata doguwar magana ta ha
aku da ita ko yaranta, in ba haka ba a bakin aikin ki, dan ko awanni ba zaki
ara cikin gidan nan ba." Danejo da ta
an tsorata tace
Ni dai zanfi so a barni kan aikina ba sai na rika yin na sashen nata ba." Ke na za
a dan haka dole ke zaki yi."
Uwaliya ta juya ta wuce bata ji cewar Danejo ba, wacce jikinta yayi sanyi sosai, zamanta gidan nan shine rufin asirinta matukar aka kore ta bata san ina zata ba, wacce ma tayi silar kawota tun ranar bata sake ganinta ba, ya zama dole tayi taka tsantsan.
*****
Araab da yaje wurin Ummy ta nuna masa ta amince ya tafi, yayi mamaki yadda lokaci
aya ta canza ra
ayi ta amincewa tafiyar sa kuma ba tare da Mun
o ba, yana fatan Allah yasa ta fara gane halayyar su.
Ummy ta katse tunanin da da cewa "Kafin ka tafi ka sakata a extra classes, tunda idan ka tafi ba mai taimaka mata sosai."
Yace
Toh, amma zata koma gidansu ne idan na tafi kafin na na dawo?"
Fuska ta
aure sosai tace "Haka kaga nayi?
Ko kuwa ni da babanku ya tafi ya barni shekara da shekaru na raineku har ake kiranku da 'ya'yan mace fushi nayi na ajiyeku ba
akin aurena na zauna ba?"
Kansa ya sauke
asa ya rasa meyasa Ummy bata
aukar lamarin yarinyar da wasa akanta sai kaga bacin ranta, ta kara da cewa "A nan gidanta zata zauna, kai dai ba tafiya kakeso ba?
A dawo lafiya."
Tana kaiwa nan ta kauda kai ta fara duba wasu kaya da tasa a kawo mata na sadaka.
Tashi yayi cikin sanyi jiki yana
an sadda kai yayi yace
Kiyi hakuri Ummy, sai da safe."
"Allah ya tashemu lafiya." Ta fa
a a dakile, ya juya ya fita tabi bayanshi da kallo a ranta tana ayyana abubuwa da dama.
**********
Araab da tunanin sake jin kwarin gwiwar tafiyar ya kwanta, ko dan yadda Ummy bata
auki lamarin yarinyar da wasa ba, ya zama dole ya nisanta kansa da ita.
o kam tayi baccinta tun kafin shigowar sa, bai bi ta kanta ba har bacci ya kwashe sa.
*****************
Yussy yau hakurinta ya
are na rashin ji daga Araab sam baya kula ta a social media ko ta ina ta masa message bai duba ba, kira ma baya
auka.
Hakan yasa ta cha
a ado ta nufi company, kusan ta riga kowa zuwa dan tafi so ta tarbe sa tun a waje kar a hanata shiga office
in sa.
Araab yau ya fito da wuri dan yana son ya kammala wasu ayyukansa da zai yi handing over ga amintaccen yaron sa wanda shi zai cigaba da kular masa da harkokinsa kafin ya dawo, yasan sa da jajircewa kan aiki kuma yana da gaskiya da amana, dama yana da visa wacce yai last year sanda yaje yai sati
aya wanda yanzu in ya tashi tafiya ticket kawai zai siya hankali a kwance.
Motar sa na parking farfajiyar wurin, Yussy ta gyaran zaman mayafinta, ta zaro turare a jaka ta sake fesawa tana son jan hankalinsa da
amshin turarenta, cikin yanga ta
araso wurin motar sa tana jingina gefe
aya, Araab ya fito cikin shigar sa ta suit da suka masa kyau sosai kana gani kasan masu tsada ne,
Hy Handsome!"
Ta fa
a tana
an daga masa hannu tare da kashe ido
aya, Araab kallo
aya ya mata ya kawar da kansa rashin kamun kanta na kular dashi.
Ganin yana shirin barin wurin tayi saurin bin bayansa tace
Please ka saurareni Araab, dan Allah ka bani ko minti biyu ne." Hada shi da Allah da tayi ya sa shi tsayawa ba tare da ya juyo ba, Yace
Just 2minutes." Murya ta kashe tana yin kasa da ita tace
Please ka rika amsa messages
ina a whatsapp, wallahi my heart is dying for you everyday."
"How comes na ganki alive?"
Kallansa tai cike da mamaki wannan bakar maganar fa?
Ta dake tace "In my heart nake nufi Handsome."
Kai ya jinjina yace "In baki number Heart surgeons?
Batasan ta nuna mai yanda ranta yai mugun
aci hakan yasa ta kace murya tace "I just want you."
"I'm married." Ya furta mata kai tsaye, yana duba agoggon hannunsa.
"Ko a ta biyu ce na amince zanje, ai namiji mijin mace hu
u ne."
Araab mijin mace
aya ne." Ya fa
a dan baya son takurawa yana wucewa ciki abun sa, Yussy tamkar ta
aura hannu a kai ta zunduma ihu,
Wallahi wallahi idan ma asiri tayi ta mallake ka nice nan zan karya shi." Ta ciza labbanta ta juya ta shiga motar ta, ta ja da karfi kamar zata tashi sama.
******************
Ardo ne zaune kan kujerar sa ta mulki a matsayin na babba a rugar, mutane kewaye dashi,kowa ka kalla fuska babu far
a, Ardo yayi gyaran murya yace
Ina sake baku hakuri kan wannan musiba da muke fuskanta wanda babu wanda ya jefa mu sai marigayi Maccido da Danejo saboda son kai irin nasu, da basu aikata haka ba da har yanzu muna cin moriyar dabbobin yarinya nan." Laddo yayi caraf yace
Kwarai hakane Ardo, tun tafiyar ta yunwa ta kama mutanen rugar nan, yan
dabbobin mu ba zasu ishe mu muci amfanin su ba." Nan kowa ya soma tofa albarkacin bakinsa suna Allah wadarai da Danejo da Maccido basu duba cewar yanzu baya raye ba.
(Duk wanda bai mika al
amuransa zuwa ga Allah ba yana tare da wahala).
***********************
Araab ya gama dukkan shirye shiryen sa na tafiya wanda tare da abokinsa Khamis zasu tafi shi dama a kasar yayi karatu, Mun
o ma ya sakata a extra classes, Su Ummy kuma ya bar mata kudi masu yawa a account dinta haka yace komai suke bukata ta sanar dashi zai sa a kawo musu, Ummy sai take jin duk zata yi kewar sa sosai amma bata nuna masa a zahiri ba, gani take hakan shine daidai.
Kayansa da muhimman abubuwa yake shiryawa cikin akwati, Mun
o ta shigo
akin kwanciya, ganin yana hada a kaya a ranta tace
Hala tafiya zai yi?" Ta nufi gefen kujerun zata kwanta, tsintar muryarsa tayi yace
Gobe zanyi tafiya na tsawon watanni, ki tattara ki koma bangaren Ummy." Mun
o ta kalleshi tana jin zuciyarta duk ba dadi, a hankali tace
Muryarta na bayyana jin dadi, ta maida kanta
asa har watanni?Kai ta girgiza da sauri tace "To ke menene naki a ciki?
Tunda shiyace zaije?" Murmushin
arfin hali tai tanaso ta dake zuciyarta.
Daidai nan Araab ya
ago kallonta yayi yaga tana murmushi na jin dadi, ransa yaji ya
aci, wato ma dadi takeji zai tafi?
Cike da takaici ya basar yana cigaba da hada kayan sa, Mun
o tashi tayi ta fita daga
akin, ta shiga
ayan ta soma ha
a kayanta, batasan me yasa takejin zuciyarta ba dadi ba, duk da wani sashin na ranta na murna akan zata koma wurinsu Ilham ta huta da takurar sa, dama ita can yafi mata dadi.
Duka akwatunanta a daren ta fito dasu falo.
(Mun
Ta koma
akin Araab har lokacin bai gama ha
a kaya ba, gefe ta kwanta cikin mintuna bacci ya
auketa.
*********************
Araab ya riga Mun
o tashi sallar asuba, sai da yayi alwala ya fito, kana yazo saitin fuskarta ya yarfa mata ruwan hannun sa, zabura tayi tana murza idon ta da hannu,
Tashi kiyi sallah."
Tana
arin mi
ewa garin riko hannun kujerar kusa dagun ta ri
o rigarshi, juyowa yai ganin haka yasa ta saki rigar da sauri tana neman yin baya, ganin kujerar na bayanta yasa yai saurin riko hannunta ya jawota inda yake.
Gabanta ne ya shiga fa
uwa ganinta a
irjinsa, yawun bakinta ta ha
iya, ya saketa yace "Bakya gani ne?"
Yai maganar tare da saketa yana ficewa
akin, a ransa yace
Daga yau dai zan huta, ta daina sani ciwon kai." Mun
o addu
ar ta karanta ta tashi ta fito
akin zuwa
ayan.
Araab akwatunan dake falon yaci karo dasu nan yabi su da kallo, lallai ta kosa ta koma wurin Ummy, hakan ya sake tabbatar masa ba son zama dashi take ba auren dole aka mata, zantukan Bilal na sake dawo masa yayi saurin hana kansa dogon tunani ya fice zuwa masallaci.
Kafin ya dawo Mun
o har tayi sallah tayi wanka ta shirya ta saka uniform
in ta, duka akwatunan ta kwashe ta kai
angaren Ummy, akwatin karshe da ta shigo da ita falon Ummy, Su Ikram suka sauko cikin shirin su na school suma, Ilham tace
Laa har kin kwaso kayan ki, mun
auka sai munzo lallashin ki ai."
Lallashi?" Mun
o ta maimaita da mamaki, Ikram tace
Eh mana mijinki zai tafi ya barki, kina kukan missing dinshi mu kuma muna baki hakuri kina ke fa sai rijiya."
Baki ta tabe tace
Tab!
Ni din zanyi kuka, ni ai nafi son gurun ku aradu."
"Uhmm ba wani kunya kike ji dai mun san komai."
Muryar Ummy da sukaji yasa su waigowa a tare,
Ah Mun
o har kunyi sallama da Araab din ne?"
kai ta
aga tace
Eh Ummy tun jiya." Ummy da mamaki tace
aki
aya kuka kwana bane?"
Daki
aya, ya ma tafi masallaci dan ban ganshi ba da zan fito.