← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 52 OF 187

Sashe 52

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kai ya kauda yace "Yanzu zata koma zuwa tayi ganin gidan amarya."
Ta ta ha
iyi yawu ganin yanda ya
aure mata fuska alamar ba wasa, haka ta tako dakyar ta zo gun hannunta na rawa ta fara bu
e flask
Meenal wani kishi ne ya tunzuro ta, a fusace ta matso ta fizge murfin tana neman dukan Mun
o dashi.

Hannun Mun
o ya
an ja hakan yasata yin baya, ta matso kusa dashi, nan fa tai tsuru-tsuru kamar an tsoma kifi a ruwa.

Meenal bata sameta ba, fuskarsa a
aure sosai yace "Bakida hankali ne?

Kizo har gidanta kice zaki daketa?

Me kike takama dashi?"
"Ya Araab?"
"Out please bana son sake jin komia, in kuma kinaso na kira Babanki yazo ya
aukeki to."
Kasan le
enta ta ciza ta juya tanaji zuciyarta kamar zata fashe wai ita Araab ya wulakanta a gaban yarinyar nan?

Gidanta?

Tabbas budurwarsa ce, ya rasa wacce zai so sai wannan kucakar mara class?
o ce ta kalleshi, sakin hannunta yai ya
aure fuska yace "Koma daki, idan na fita kya dawo kici."
Mundo mamaki ya bata, wato yayi dan yaba Meenal haushi kenan, Baki ta tabe tace
Uhmm ni dama anyi auren ku, da yanzu ban aure ka ba
.

Ta nufi
aki , zama tayi a bakin gado tace "Na zama 'yar zaman
aki kenan, gaskiya nafi son
angaren Ummy."
*******
Danejo ce ta kwashi kayan abinci zata kai
angaren Amarya dan ba'a ta
a barinta taje ba tunda ta fara aiki, Uwaliya ta kalleta tace "Karki manta kina kaiwa ki juyo in har kika bari magana ko kikai dariya a
angarenta wani ya gani ya sanarwa ragowar matansa to wallahi zamanki a gidan nan zaiyi wahala, kinji ko?"
Mamaki har yanzu ya
i barinta ta kasa gane dalilin da kowa yake tsoron sakewa a bangaren amarya, ko masu gyara mata part d
inta taji suna maganar har suje su dawo basa magana, ko yaranta umarnin aiki madai ke hadasu ba wata sakewa, kuma a hakan ance mijin yafi son ta, amma kuma kowa ke shakkar sakewa a bangaren gudun sauran matan su sani.

A haka ta fito ta nufi
angaren amarya dan yau ne zuwanta na farko, ajiye abinci tayi ta fito kamar yanda aka umarceta.
*****
Araab na gama cin abinci ya
au jakarshi ya fito, danshi zaman gidan duk ya isheshi, da ba abinda yakeso daya wuce gida amma jiya zuwa yau ji yake zaman gidan ya gundure sa burinshi kawai yabar gidan, yarinyar tana saka mishi ciwon kai da yawa, dan shi ba mai son hayaniya bane.

GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Zee Yabour
Ayusher muhd
(MAI HAKURI.....)
ZEE YABOUR
AYUSHER MUHD
arar fitar motar sa da Mun
o taji ne yasa ta sauke ajiyar zuciya tace
Sarkin rashin fara'a ya fita, yanzu naji sakat." Ta tashi ta fito falon, abincin tayi serving yadda zai isheta, taci ta
oshi ta kwashe kwanukan ta wanke, kana ta dawo falon tsintar kanta tayi da kunna tv, film taga suna yi a arewa ta bada dukkan hankalinta ga kallo, sai kallan gidan take sai ita ka
ai su Ilham sunki lekowa.
***********************
Salame ce ta fito tana gyara zaman mayafinta, ta dubi Raheena dake kwance kan kujerar falo tana matsa waya tace
aura girki idan ya
arasa ki kashe zanje na dawo."
Raheena tace
Toh." Tana cigaba da matsa wayarta, sam yau bata jin fita dan babu natsuwa tare da ita na ganin Mun
o tayi aure gidan hutu kuma ta samu miji ha
adde wanda babu kamar sa ko ya kama
afarsa kaf samarin ta, Salame tana tafe tana sauri a ranta tana ayyana sai naje na matse ta dan ubanta ta fa
a mun yadda aka hada su aure da wanda ya mata kayan
akin nan, in shi Jauro ban isa na tilasta mai ba ita ai ubanta zanci.

Ta sake gyara mayafi tana sa takalmi haka kawai jiya kun sa na kasa bacci saboda ba
in abinda ke faruwa, to wallahi duk wanda ya hanani bacci ya shirya gamuwa da ni.
************
o wacce hankalinta ya tafi kan kallo, jin an buga
ofa gabanta ya fa
i ta
auka Araab ne tayi saurin kashe kallon, ta zumbula hijab
inta, kana ta nufi bu
e kofa, Salame ce ta shigo kamar an jefo ta,
Gwaggo sannu da zuwa." Mun
o ta gaisheta cikin ladabi tana
an du
awa,
Gidanku ke da sannun, munafuka kina wani sum-sum kamar mara wayo nan kuwa kar kike kallon mutane." Mun
o shiru tayi tana sunkuyar da kai
asa,
Ki fa
a mun yadda aka
ulla makirci kika auri yaron nan, da yadda aka miki kayan
aki." Salame ta fa
a cikin masifa tana tsare ta da kallo, murya a sanyaye tace
Ban san komai ba, ni dai kawai an daura mun aure ne."
"La ila yau kaga mun makira algunguma ni zaki rainawa hankali, to ko Danejo bata isa tamun wayo ba balle ke
aramar kwaro."
"Allah da gaske nake Gwaggo."
"Rufe mun baki ko na zubar miki da hakora, hala ma bakin halinki ya kashe ubanki, ko maitar da ake fa
in kina da ita ne kika lamushe shi da gasken."
o a razane ta kalli Salame dan son tabbatar da me kunnenta suka jiye mata tace
Baffana ya rasu?"
"Tuni yaushe, wanda na tabbatar kece kika kashe shi, muguwa kawai, kike wani
if da ido." Taja tsaki, Mun
o hannu tasa a kai ta fashe da wani irin kuka, Salame mugun kallo ta watsa mata ta nufi kitchen, tana cewa "Bari naga uban me ma kukaci tunda munafirci ya muku yawa."
Flask
in ta bu
e ganin ragowar farfesun kayan ciki yasa ta samu leda ta juye, ta bu
ayan ta juye dankali da plantain
in dake ciki tana cewa "Tsinanu masu bakin hali, wallahi kunyi asara."
Fridge ta bu
e taga juice kala-kala nan ta sake jawo leda ta zuba, ta dawo tana kallan kayan tea "Wato ku dai abin naku ba mutunci ko?" Tai kwafa ta zuba rabin madarar gari a leda ta fice batare da tabi ta kan Mun
o ba, wacce ke ta faman zubar da hawaye tana kuka iya
arfinta.
(Salame
"Baffana ka tafi ka barni ashe ganin karshe na maka, Allah ya jikan ka baffana, nashiga uku nikam laifinane da ban barshi ba
ila......" Toshe bakinta tai ta cigaba da kuka tana jin wani zafi da rada
i a ranta, yadda mutuwar tazo mata daga sama da yanayin da aka fa
a mata duk ya
ara birkita ta, kuka take kamar numfashinta zai
auke, har aka soma kiran sallar azahar, haka ta mike da
yar ta shiga
aki dan yin sallah, har ta shiga bandaki ta tuna period take, hakan yasa ta dawo daki ta zauna kasan carpet, tana roka ma Baffanta rahamar ubangiji tana kuka,
tana jin masiffar kewar Baffanta na dabaibayeta, tana tuna dukkan memories dinsu tare yayin da take jin wani zafi kasan zuciyarta, ashe haka zafi da ra
in mutuwa yake, tabbas tayi babban rashi, tun tashinta Baffanta ta sani shine mamanta shine babanta, sai Danejo su ka
ai ke nuna mata kauna, wani kuka ta sake fashewa dashi tuna ba zata sake ganin baffanta ba, gashi shi ka
ai yasan inda mahaifiyarta take balle tasa ran ganinta.

Lalai yanzu ta zama marainiya, kwanciya tai ta du
une akan sallaya kawai tana cigaba da kuka.
*********************
Ilham da Ikram shirye-shiryen komawa makaranta gobe ya hana musu le
a Mun
o, kuma basa son zuwa Yaya Araab yana nan, dan shi dama ya kafa musu doka in ba aikensu akai ba bayasan yaga kowa namai zirya, list sukayi na abubuwan da suke bukata na resumin school, dama haka suke duk sanda zasu koma, ko basu yi ba Araab sai ya tilasta musu yi, dan baya so su nemi komai su rasa na makarantar su, yana da burin ganin kanensa sunyi ilimi mai zurfi, Ummy suka mi
awa list din ta karba ta duba tace
Kunyi tunani da kuka saka hadda Mun
, Ilham tace
Ai ba zamu manta da ita ba Ummy." Tayi murmushi.
**********************
Araab yau ba
aramin aiki yasha ba, ga na new designs na bags da yake son fitarwa, ga na gidan man sa, wanda a yau ya kammala komai, jibi za
ayi bikin budewa, dan dama sunfi shekara suna aikin, abin ne bai kammalu ba sai yanzu, dan sai an sa mai hannu kafin nan, a matukar gajiye sosai ya dawo gida ba abunda yake bukata kamar hutu, ko wurin Ummy bai shiga ba, da zumar sai yayi bacci ya huta zai le
akin sa ya shiga ya rage kayan jikin sa, ya kwanta tare da lumshe ido sam ya manta da wata Mun
o, bacci ke kokarin
aukar shi ya soma jin sautin kuka ka
an ka
an, matsewa yayi can karshen gado, ya
aura pillow a saitin kunnuwan sa dan kariya daga sautin kukan, amma bai tsira ba dan kukan
aruwa yaji yanayi.

Pillow ya cillar cikin takaici, ya mi
e daga kan gadon cikin
onan rai ya fito daga
akin, idan ba zuwa yayi ya kikkifa mata mari ba, ba zata daina masa kukan iskanci ba, da
arfi ya tura kofar
akin.
Chapter 52 · 0% Book details