← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 187

Sashe 30

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cike da tsiwa ta mike zaune tace
Ni zaka tambaya ko sanda kuka shirya munafuncin ku na sakata makaranta dani akayi shawara
"Amma ai kece matar gida wacce ya kamata ta kula da shige da ficen ta."
"Yau kasan wannan, yarinyar da ka nuna mun iyakata akan ta, kuma ai tunda aka ha
ata da yaran masu ku
i kuma ai sai Allah dama ba tarbiya gare su ba."
"Nima da gangan nake tambayarki bayan ko yaran da kika haifa da cikin ki baki saka ido kansu kin basu tarbiya ba balle yaran wasu."
A fusace ta dube shi tana sake hura hanci tace
Lallai Jauro ni kake fa
a wa haka."
arya nayi." Ya fa
a hankali kwance, ya tashi ya fita neman Mun
o, Salame mita ta cigaba da yi tana fa
Ya zama dole na
auki babban mataki cikin gaggawa, naga alamar Jauro so yake ya mur
ushe dukiyar yarinyar nan shi ka
ai, shine yake neman mu rabu, wallahi to bai isa ba kuma dukiyarta wurina zata dawo bari dai ayi auren su da Bilal zamu gani." Tayi k
wafa.
************
o sai da taci pancake wanda yasha nutella ta
oshi ta ha
a da tea mai kauri, su Ilham suka rakota gida, Ummy tace Farouq ya kaisu dan direba ya tafi gida yau da wuri yana da uzuri, a bakin gate sukaci karo da Jauro yana waige-waige, ganin mota ta tsaya ya dawo da hankalin sa kan ta,
Bye Mun
o." Ikram da Ilham suka fa
a a tare, tana k
arin bu
ofa, Farouq ya mi
o mata ku
i yace
Gashi ki sha alawa
.

Kai ta girgiza tace
ah nagode."
"Kar
a mana
.

Tasa hannu biyu ta amsa tace
Miyetti." Ta fita motar a ranta tana cewa "Wannan dai
an Ummy ne dan yafi Arabi mutunci, shi kullum fuska a gwatsine ba far
a, Aradu na tausaya ma matarshi zata sha fama."
Jauro ya katse ta da cewa
o sai yanzu?"
"Eh Kawu gidansu Yan
biyu na tsaya suka koya man karatu."
"Toh ki daina yin dare sosai kinji?" Kai ta
aga sama tace
Toh." Ta mi
a masa ku
i tace
Yaya Farouku ya bani wai na siya alawa."
"Toh angode, ki ri
e wurin ki a makaranta zaki ga abubuwa ki ri
a siya."
Tace
Suka shiga ciki...

Salame ku
in hannun Mun
o ta fara hangowa, baki ta washe tace
makaranta ina aka samu kud
Yayansu Yan
biyu ya bani
"Aikuwa ya kyauta mu gani
Mun
o ta mi
a mata ta soma
irgawa tace
Har dubu biyar?" Mun
o tayi murmushi.

Bara na ajiye miki kar su
ata wurin ki." Mun
o tace
Jauro kallonta yayi cikin takaici yace
Ki ri
a tunawa dai amana ce gare mu."
"Wai kai meyasa baka ta
a kyautata zato a kaina daga zan ajiye mata." Taja tsaki, wucewa yayi ciki ya barta, ta kamo hannun Mun
o tace
Amma dai ba cewa yayi yana sonki ba ko?" Baki tayi saurin kamawa tacce
Tab ni a suwa Goggo, aradu yafi
arfina
Dariya taba Salame tace
Dan na miki miji daidai ke." Mun
o sai zance ya mata banbarak
wai amma bata wani sa a ka ba, tun da su a ruga tun kana shekara sha biyu ake maka aure, dan sa
aninta yawanci duk an musu, itama banda kowa ya tsaneta da tuni an mata,
Kije
akin ki kwanta ki huta kinji." Mun
o tace
tana nufar
akin tare da fatan Raheena tayi bacci, ajiyar zuciya ta sauke ganin bata cikin
akin, alwala tayi ta fito ta wuce store
akinta.

Yau Raheena tayi dogon kiwo wani sabon saurayi ta samu zasu kwana tare ya mata alk
awarin ku
i masu yawa.
****************
Maccido tuni an masa sallah an kai shi gidan shi na gaskiya inda kowa sai yaje, Danejo duniyar ta mata zafi ba wanda ya duba zafi da rad
adin mutuwar
anta ya tausaya mata, ga Ardo hantarar ta da yake, ta gama yanke shawarar barin rugar ba tare da sanin kowa ba.

Taso ta samu Sallau dan ya kaita wurin su Jauro taga Mun
o sai dai har yau babu labarin sa, daren ranar kwana tayi sa
e- sa
e na tafiyar ta.

Ardo kuwa ta b
angarensa ya gama yanke shawarar sawwake ma Danejo, dama Maccido ne tsakaninsu kuma ya bar duniyar, baya son ganinta ko tuna wani abu da ya shafi Maccido, har yanzu zafinsu yakeji yana ganin su suka jefasu cikin wannan yanayin, dan haka ya tashi a dare ya fito bukkar sa zuwa nata.

Tana zaune cikin duhun bukkar ta bacci ya
auracewa idon ta, taji shigowar sa wanda tayi matu
ar mamaki, baya ya juya mata yace
Zamana dake bashi da wani amfani Danejo bana son ki cikin rayuwata dan haka kije na sawwake miki zama tsakanina dake ya kare har abada, ganinki ka
ai konan rai yake balle na tuno akwai abu tsakanin mu."
"Miyetti." Shine ka
ai kalmar da ta fito bakin ta, wanda sai da ta sa shi juyowa ya dubeta cikin mamaki, babu alamar razana ko damuwa na jin sakin a tare da ita,
Cewa nayi na sake ki, bakiji bane?" Ya sake maimaita wa dan yana kokonton bata ji ba, ta sake cewa
Miyetti." Kallon ta ya sake yi lallai mutuwar d
an ta ya tab
a ta sosai har ta soma fita hayyacinta da bata gane abubuwa.

Juyawa yayi ya fita tamkar ruwa yaci shi haka kawai yaji takaici ya kamashi.

Danejo ko kallon saitin da yabi batayi ba, tuni ta watsar da al
amarin Ardo da duka mutanen ruga tunda suka nuna zallar rashin imanin su ga Maccido, da igiyar auren hannunta take tun a ranar zata datse ta, kuma yama hutar da ita tafiya da igiyar auren sa a kanta, yanzu zata k
ara jin k
warin gwiwar tafiya.
******************
Salame ku
in da Farouq yaba Mun
o a daren ta aika aka siyo mata tsire taci na dubu biyu saura tace gobe turare zata siyo dasu.

Har dare ya tsala Raheena da Bilal basu dawo ba kuma bata damu ta kira su taji suna ina ba.

Bilal yau birthday
in abokin su sukaje na shekara talatin ya ha
a grand party wanda akace till dawn za
ayi ana chasu, ya sha giya yau son ransa yayi tatul rawa kuwa tamkar ba jikin sa ke yi ba yadda yake jijjiga yana lank
wasa, Shida saura ya fito cikin wurin tare da abokin sa, Ya ajiye shi gida sannan ya wuce, ya shigo gidan yana tangal-tangal kamar zai fad
i, Cikinsa yayi kukan yunwa,
Ke Raheena zo ki dafa mun indomie na
an auna ma cikina." Ya fad
a cikin muryar maye yana nufar
akin.
o ta fito wanka kenan d
aure da
aramin
an kwalin atamfa da take wanka dashj, zata yi shirin makaranta, Yana
aga labulen
akin idon sa ya sauka kanta, wanda yaga fatar ta tana wani she
i alamun ta fara samun hutu, cinyoyinta farara tas yabi da kallo yana k
arewa surar jikinta kallo idon sa suka tsaya cak kan
irjinta da suka fara tasowa, wasu yawu ya ha
iya ya k
araso cikin
akin da fa
Wow ashe haka kike da sura mai kyau." Mun
o ganin kallon da yake mata a tsorace ta koma band
aki ta rufe
ofa da k
arfi tana jingina kai, Bilal cikin sauri ya k
arasa ya tura k
ofar ta bu
e dan bata iya saka lock ba, baya tayi a tsorace yasa hannu ya jawota, ya manne ta da k
irjinsa wanda gaba
aya warin giya ke dukar hancinta ta rasa na meye, sai k
arin zamewa da take.

Dogon gashinta mai santsi ya shafa yace
Nine wanda zaki aura fah ki saki jiki dani."
"Dan Allah Yaya Biliya kayi mini rai ka k
yaleni wayyo Allah wayyo Baffa na." Hannu yasa ya toshe mata baki ya jawo ta zuwa d
aki ya jefa ta kan gado, tare da fisge dan kwalin da k
arfi, zanen gado ta yayumo ta rufe jikin ta, Gaba
aya ya fita hayyacin sa muradin sa kawai ya samu biyan buk
atar sa, ma
allan rigar sa ya
alle ya cire ya cillar da ita gefe ya hawu gadon, Ya soma shafarta, ihu take tana yakushin sa sam bai ji ba, yana k
arin shigarta wasu jini masu yawa suka
allo, surin ja da baya yayi yace
Whats the fuck, period ya rasa yaushe zai zo miki sai yanzu?" Yaja tsaki yana sauka gadon ko rigar sa bai tsaya d
auka ba ya fita cikin takaici.
o jikinta ke rawa, bata ta
a jin tashin hankali irin yau ba, abunda take gani a film wani ya ma wata fyade sh
ine yau Biliya ke son mata, jinin da ta gani gabanta shima ya sa ta k
ara rushewa da kuka, Ta k
udundune wuri d
aya, a take zazzab
i mai zafi ya rufe ta
KU CIGABA DA BIYO ZEE YABOUR DA AYUSHER MUHD CIKIN TAFIYAR LITTAFIN NN
GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
(MAI HAKURI
Na Zee Yabour
Da Ayusher Muhd
Salame da jin dawowar sa ta fito dan dama akwai canjinta na dubu goma da bai bata ba ya fita, daga aikenshi amso ku
i ya cire dubu goma a ciki, ido ta zaro ganin ya fito daga d
akin Raheena ba riga tsoro ya kamata ta waiga gabas da yamma taga ba kowa ta jashi cikin sauri ta turashi waje ba tare da tace mai komai ba, shikam sai mika yake yana cewa "Umma meye kike juyani a sararin samaniya?" Warin giyar da yake tasan a bige yake, dawowa tai cikin sauri tana gyara zanin jikinta dake sake kuncewa saboda yanda take tafiya.
Chapter 30 · 0% Book details