← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 187

Sashe 24

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Fitowa tayi
akin da zumar zuwa ta tambayi Salame kan tanaso ta koma wurin su Ikram dan sun shiga ranta taji da
in irin sakewar da suka mata, Salame tuni ta wuce gidan jere, Mun
akin Raheena ta dawo ta tsaya daga bakin kofa a raku
e tace "Dan Allah naje tsinkar mangoro." Mugun harara ta watsa mata tace "Yaran
auye har wani tambaya kuke idan zaku gantili ku da kullum kuna yawo, idan kin ga dama kije
ibar yalo ma ba mangoro ba wuce ki bani wuri." Mun
o juyawa tayi ta fice "Ni dai Rahane bata sona gashi Aradu ban san me na mata ba" Ta ta
e baki ta fice daga gidan.
*****************************
Mai gadi na ganinta ya bu
e mata gate dan su Ikram sun sanar dashi duk sanda tazo ya barta ta shigo, Ido ta ware sosai tana waige-waigen ina hanyar shiga?

" Gida kamar na aljanu" Ta fa
a tana
ara yin gaba, Cikin sa'a
aya daga cikin ma'aikatan gidan ta fito ta
ofar baya, Mun
o baki ta washe tana nufar
ofar da taga ta fito, "Anya ban yi
atan kai ba." Ta fa
a tana kallon tsaruwar gidan wanda ta tsinci kanta a makeken kitchen na gidan, Ma'aikatan kusan hud'u ne kowane da aikin sa, Cook biyu maza sai mata biyu, "Inalilahi!

Ke daga ina?" Cewar
ya daga ciknsu
"Wurin 'yan biyu nazo." Ta fa
a tana sosa kai.

Kallon tsaf suka mata ganin batayi kalar
awayen su ba, duk da
awaye basa zuwa gidansu sosai amma wannan inaaaa....

Ya akayi ma mai gadi ya bar ki kika shigo dan na tabbatar su Ikram basu san ki."
"Aradun Allah sun sanni su sukace na ri
a zuwa ma."
ayar su tace "Ba zan musa ba amma nasan su Ikram ba ruwansu da kwahse-kwashe bara na musu magana ki shirya gamuwa dani in karya kike." Ta fa
a tana nufar
ofar da zata sadaka da ciki , Ita kam Mun
o ido ta ware tana bin kowane kusurwa na kitchen
in da kallo tana jinjina ha
uuwar sa.
*************************
Ikram da Ilham na falo suna kallon Disney channel dan yau Asabar ba makaranta sai islamiya da rana, Lantana ta shigo take sanar dasu.

"Laa Mun
o ce har ta dawo?" Ilham ta fa
a tana mik'ewa ta nufi kitchen
in, Mun
ji tayi an ri
o ta baya.

Ta juyo ta saki dariya ganin Ilham "Kindawo?

Muje ciki to."
Ta ri
o hannun ta suka nufi falon, Ikram itama cikin sakin fuska tace "Kin dawo?

Oyoyo." Kai ta
aga sama tace "Eh" Tana kallon tv wanda lokaci
aya hankalinta ya tafi kan kallo.

Cikin sauri yake saukowa daga matakalar benen yana duba agogon hannun sa wanda a company sa aka kera masa, Ummy ce a bayan sa tace "Wannan sauri Araab ka tafi a hankali mana."
"Ummy jirginsu ya kusa landing bana so yayi ta jirana."
"Ai da ka bari kawai direba ya
auko shi kai ka huta kaima fa kana bukatar hutu." Kai ya girgiza yace "Almost 1year bai zo gida ba, ni ya kamata na
auko shi."
Murmushi tayi tana
ara jin da
in irin yadda Araab ke matu
ar son 'yan uwan sa baya wasa da lamuran su, komai nasa yake iya sadaukarwa a kan su.

Yaga mutum a zaune sai dai bai tsaya duba waye ba da alama mai aiki ce sannan abinda ke gabanshi yafi wannan hakan yasa bai lura da Mun
o bace wacce ta tattara dukkan hankalinta kan kallo Ikram kuma ta dage tana mata bayani.

"Mun
o Kin dawo?" Cewar Ummy tana zama kan
aya daga kujerun falon, Ikram ce ta ta
o ta tace "Ga Ummy." Waigowa tayi tace "Ina wuni?"
"Lafiya lau Mun
o" Tana bin ta da kallo daga ganin yarinyar akwai rashin gata da kulawa a tare da ita, ko daga yanayin shigarta zai tabbatar maka babu kulawar uwa tare da ita, rigarta ka
ai ta ki zama a kafadarta dan sam ita ta manta da hijab din da Jauro ma yasai mata ta saba yawo abinta haka.

Ummy kam duk hankalinta na kanta.

Tsintar kanta tayi da cewa "Mun
o zo" Zumbur ta mi
e ta taho, "Zauna nan" ta nuna mata kusa da ita, Zama tayi tana mamakin yadda mace mai kyau yar' birni zata ce ta zauna kusa da ita, ko su Raheena da basu kai ta ha
uwa ba hantarar ta suke, "Kin samu
awaye ko?" Kai ta d'aga fuskar ta washe tace "Eh dama bani da
awa ko
aya a rugar mu, kowa baya wasa dani." Ummy ido ta
an zaro tace "Saboda me?"
"Wai cewa suke ni Mayya ce ina lamushe musu yaransu da dabobinsu."
Ummy kirjinta ya doka da karfi "Ko dai da gaske mayyar ce?"
Ta ayyana a ranta, amma ta dake tace "To ke da gaske kina lamushe musu yaran?" Kai ta girgiza da sauri tace "Aradun Allah a'ah, ko kaza ta mutu sai ace nice, daga Baffa na sai Danejo ke sona."
UMMY ajiyar numfashi tayi tace "Ina mamanki?"
"Ban santa ba, bani da ita."
"kina nufin baki ta
a ganin mahaifiyar ki ba?" Kai ta
aga sama, "Ta rasu ne?"
"Ban sani ba" Ta fa
a cikin halin ko in kula.

Tausayinta sosai ya shiga Ummy tabbas akwai wani
oyayyen lamari tare da yarinyar wanda ita kanta bata sani ba, Numfasawa ta sake yi tace "Yanzu wurin wa kike anan?"
Labari tas ta bata yadda akayi suka zo.

Mun
o da zuba har kullesun da akai, Ikram da Ilham naki suka bude kawai suna jin labarin al'ajabi.

Wani mugun tausayin yarinyar ya sake kamata idan ta fuskanta dabara
aka ma yarinya aka zo da ita nan duba da mahaifinta na kwance bashi da lafiya gudun a cigaba da tsangwamarta a rugar da alama mahaifinta ne yake san kwato mata 'yanci kafin su kasheta.

Hannun ta ta kama ta saka cikin nata "Daga yau na zama maman ki, duk wata matsalarki ki ri
a sanar dani kinji?"
"Mamana biyu kenan ke da gwaggo ta gidan can." Murmushi Ummy tayi tace "Eh, ki ri
a zuwa gidan nan tunda ga kawaye kin samu, kina zuwa makaranta?"
Kai ta girgiza alamar a'ah, ""Ummy dan Allah a sata a tamu mu rik'a zuwa tare ai kina so ko?" Ilham tai maganar cikin jin dadi.

Kai ta
aga alamar farin ciki.

Ummy tace "To iyayen magana sai ku kira Kawun mata ya yarda ko?"
Ummy dan Allah kimai magana, kinga sai mu taimaka mata inda bata iya ba."
Ajiyar zuciya tai tace "To ya isa haka nan zan tambayeshi naji ban dai muku alkawari ba tunda shi zai amince."
o dai ko oho indai zata je dasu Ikram ko ma inane bai dameta ba.

Ummy a ranta ta ayyana zata je gidan da Mun
o take ta nemi izini su barta ta saka ta makaranta, ta kudurta a ranta zata taimaki yarinyar ta inganta rayuwar ta haka kawai takejin yarinyar na bukatar taimakon ta.
*******************************
GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Ayusher Ce
Da Zee Yabour
MUNDO
(MAI HAKURI.....)
ZEE YABOUR
AYUSHER MUHD
adden wurin shakatawa ne wanda ke
auke da maza da mata.
aramin tebur ne zagaye da mata hu
u, kowace ri
e da shisha pot, Yussy ta huro iskar shisha tace "Ni fah wallahi Araab ya matu
ar tafiya da zuciyata ban ta
a jin wani namiji ya shiga zuciyata irin yadda ya shiga farat
aya ba."
Nancy k'awarta tace "Hmm ai gayen ya ha
u ne ya cancanci so."
"To tsaya kar dai ki soma kice kina so kema, wannan karon ba na bariki bane da zan iya bari muyi sharing mijin aure nake hangowa tare dashi."
"Kwantar da hankalin ki, ba aure tsari na yanzu, da ace na bariki ne kema kinsan tabbas sai na lashi zumar sa dan wannan bakin nasa zasu yi da
in kiss."
Harara Yussy ta watsa mata tace "Yar' is" suka kwashe da dariya, Yussy shishar ta take zu
a amma baki d'aya hankalinta na kan yadda zata shawo kan Araab, ta tunku
e yarinya da ta gani tare dashi ko da kuwa matar shi ce sai ta rabu dasu, dan babu wanda yafi cancanta da ita sai ARAAB HASSAN.
*************************
Tun hango fitowar Farouq ya ware hannayen sa alamar tarbon sa, wanda tun suna yara ko unguwa ya fita haka yake masa, Farouq cikin sauri ya k'araso ya rungume Yayan sa, bayan sa ya shafa yace "Welcome back."
"Thank you Yayana" Bayansa ya
an buga ka
an, Sukayi shaking hannu kana suka saki juna zuwa mota.
(Hmm yau ne muka ta
a ganin dariyar Araab sosai)
Araab ba mai yawan son surutu ba ne da hayaniya sa
aanin Farouq mai fara'a da sakewa da mutane sosai, tun shigar su motar yake ba Araab labarai wanda yana driving yana amsawa jefi jefi har suka iso gida.

Ilham da Ikram a guje suke fito jin
arar motar ARAAB suna cewa "Yaya Farouq is back"
o itama a tsorace tayo waje a zaton ta wani abun gudun ne gashi ba jin me suke cewa take ba.

Tuni ta wuce su ta isa gate, Araab da Farouq da suka fito motar kallo suka bi ta dashi, Araab tsaki yayi a ransa yace "Wacce kuma wannan?
Chapter 24 · 0% Book details