Sashe 57
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Number yayi dialing a kashe, baya yayi da kansa yana jingina da kujerar ya soma nazari, maganar dake cikin text din gaskiya ne bai san cikakken tarihin Mun
o ba, hasalima ma bai damu ya sani ba, yabi za
in Ummyn sa ne, shin itama Ummy tana da masaniya akan asalin yarinyar dan shi dai bai ji anje nema masa aure ba, duk da ba mayar da hankalin sa yayi kan auren ba, ganin tunanin na neman ci masa lokaci, ya watsar yana cigaba da aikin dake gaban sa, kaima ana tantamar tsatsanku amma kana tunanin na wasu, da wannan ya kauda maganar a ransa.
*******************
Jauro tunda yaje yaga matar nan ba Danejo ba ce, duk yake jin ransa ba dadi, ga takaicin shishigin da Salame tamai na sanar da Mun
o mutuwar mahaifinta, amma yana addu
ar Allah ya bayyanata ba da jimawa ba.
Salame ta lura da sanyin sa, yana zaune bakin gado yana
alle ma
allan rigar sa ya
an kwanta baccin rana,
Hala hakkina ya soma fita kanka, dukiyar da aka yaudareni da ita kaima suna neman hana ka?"
Bai kulata ba dan shi abubuwanta sun soma daina damun sa, gyara yayi zai kwanta, ta tuntsire da dariya tace
Ahayye kadan ma kenan wallahi, ai baku isa ku munafunceni kuje ku ga daidai ba." Jauro kwanciyar sa yayi, yai banza da ita, ta tashi ta fita tana surutai.
A falo taci karo da Bilal ya shigo a bigen sa yana tangal tangal kamar zai fa
i, gizo yaga tana masa kamar Mun
Babe kin dawo ne?"
Ya fa
a cikin maye ya
arasa kusa da ita yana kokarin kai hannun sa kan kirjin ta, hannun sa ta bige da karfi tace
Kai jar buhun ubanka, wacce kalar kwaya kasha yau?"
Umma wai kece, Allah na dauka Mun
o ce." Ya fa
a yana yarfa hannu tare da tuntsirewa da dariya.
A hasale tace
Ba Mun
o bace, uwar Mun
o ce shashasha kawai."
Taja tsaki tana zama kan kujera, cikin takaici komai ya jagule mata cikin kwanakin nan amma zata saita komai.
*********************
o kam bayan sun dawo makaranta basu tarar da Ummy ba, ta tafi barkar yar
wata
awarta, Mun
o zamanta tayi wurinsu Ilham suna kallo suna hira, duk da ita sama-sama takeyi dan daga ta tuno Baffa sai taji jikinta yai sanyi, sai kusan La
asar Ummy ta dawo suka mata sannu da zuwa a tare, ta amsa tana duban Mun
o tace
Me kike anan bakije bangaren mijin ki ba?"
Marairaice fuska tayi tace
Ummy zaman can ba da
i ni ka
ai."
"Ai ba da jimawa ba nasan zai dawo, kuma idan miji ya dawo tarbar sa ake a zauna ayi hira dashi." Ummy ta fa
a mata cikin lurarwa,
Hmm to Ummy." Kawai tace amma ita kam ba zata iya ba, ya mammagare ta?
Ummy ledar da ta shigo da ita a mi
awa Mun
o tace
Turarukan wuta ne na siyo miki, ki rika zubawa a burner kina kunnawa." Godiya ta ma Ummy ta kar
a, kana ta tafi rai ba da
i, sai da ta tsaya falo ta zuba turaren kala uku ta kunna, kana ta wuce
aki, ta tube uniform tayi wanka, ta fesa turare, Ta saka atamfa ruwan hoda, bata tsaya shafa komai fuskarta, ta yafa
ankwali a kanta, ta fito falo ta kunna tv tana kallo dan ya
ebe mata kewa.
*******************
Araab da ya dawo sai da ya fara biyawa wurin Ummy, Ya tarar an dama mata fura, nan ya zauna
yasha sosai, bayan ya kammala yake sanar da ita bu
e gidan mai
insa, ta nuna farin ciki sosai ta masa addu
ar alkhairi, Ya nisa yace
Gobe za
ayi taron bu
ewa, Ummy ke dasu Yan
biyu tare zamu je." Kallon sa tayi tace
Matar ta ka fah?"
ah Ummy ba sai taje ba." Aikuwa ba wanda yafi cancanta yaje ma kamar ita, dan haka da ita za
aje, mota
aya zaku shiga, ni dasu yan
biyu mu biyo ku a baya." Araab ba damar musu da Ummy amma ji yake kamar yace ya fasa taron gaba
aya dan yasan ko shakka babu sai ta kwafsa masa a wurin, watak
ila ma tayi shigar da zata kunya ta sa, Haka ya bar wurin Ummy rai jagule.
GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Ayusher muhd
Zee Yabour
(MAI HAKURI.....)
ZEE YABOUR
AYUSHER MUHD
EID UL ADHA ONLINE CLASS WITH DEEJARHBERVER
LEAR NEW AMAZING RECIPE..
-TSIRE
-DAMBUN NAMA
-DAHUWAR NAMAN KAI
-FARFESUN KAYAN CIKI
-FARFESUN NAMA
-GASHIN NAMA
-FARFESUN TANTAKWASHI.
-SPECIAL SPICES MIX
-HOME MADE MARINADE.
-DANDERUN NAMA
-HOME MADE MEAT SPICES.
BONUS RECIPE
YADDA ZAKI FARA SANA'AR SPICES,NATURAL AROMA, MIXING,PRICING,PACKING.
WELL DETAILED VIDEOS
DATE :- 20TH OF JUNE 2023
VENUE:WHATSAPP/TELEGRAM
FEE:- N1000
LATE REGISTRATION:- N3000
kindly pay into:
Deejarh Berver Enterprises
2041774069
Firstbank
SEND YOUR RECIEPT TO 09079274454 AFTER PAYMENT
Araab akwai spare key hannun sa dashi yayi amfani ya bu
e kofar falon har ya shigo Mun
o bata sani ba tayi nisa a kallo,
Araab ya shigo ya
an kalleta ka
an kana ya wuce
aki abun sa, ya watsa ruwa, ya kunna data a wayarsa, yana budewa sakonni yaci karo da su na Yussy.
Hello Handsome kadai ya gani farkon message
in yasa archive ba tare da ya duba ba, ya cigaba da replying sakonni masu muhimmanci.
o sai da aka kammala film
in sannan ta duba lokaci tara da minti biyu, baki ta
an kama tace "Ashe lokaci ya tafi, uhmm bari na tashi."
ewa tai ta
an gyara falan inda ta zauna, dan Ummy na sanar da su duk sanda guri ya
aci a gyarashi in su bazasu iya ba su kira masu aiki, ita kuwa bataga aikin da zai gagareta ba.
Kitchen ta shiga bayan ta gama, dan neman abunda zata sakawa cikin ta, dan sam bata jin cin abinci dama ita ba gwanar cin girki ba ce, ta saba tun ruga da shan madarar shanu.
Fridge ta bude taga kwali an rubuta fresh milk, tasan milk na nufin madara, Tace "Wani abu sai birni yanzu madarar shanun ce aka ma haka?
Tab mu ruga ai sai dai kasha a kwarya abinka," Ta
auko ta bude murfi ta fara sha, jin sanyi da dadi yasa tasha fin rabi ta mayar da saura fridge, tai murmushi tana sake kallan robar tana raya ina ma baffanta yana raye ta kai masa, Zuciyarta ta karaya, a ranta tana tuna Baffan ta yadda yake kawo mata madarar shanu tasha sai ta koshi, "Mutuwa kenan mai raba ka da masoyin ka," Tayi zancen tana komawa
aki, a zaton ta har lokacin Araab bai dawo ba, "Bari ma nayi saurin naje dakin na kwanta kafin ya dawo." Ta fa
a tana cire kayan jikinta ta saka na bacci.
Araab yunwa yake ji amma baya son cin abinci mai nauyi da daddare, ya tuna akwai fresh milk dinsa a fridge, hakan yasa ya mike ya fito zuwa kitchen, Mun
o ta fito daga
ayan daki ta shiga nasa hankali kwance, ganin baya ciki ya sake tabbatar mata bai dawo ba, gado ta kalla taga wani guri ya
an tattare, gyarawa ta fara tana cewa "Watakila ma ya tsaya zancen wurin budurwar sa, shi wannan ma wayasan zance kala nawa yake zuwa a rana." Ta fa
a tana ta
e baki, a ranta tace oho shine zaita shan wahala gun yawo, ta kwanta tayi addu'o'in kwanciya bacci ta runtse ido tana jiran zuwan baccin, wanda tunanin Baffa ke ta sake dawo mata.
Araab yana
au ko kwalin yaji an sha sosai, wani takaici ya kamasa yasan babu wacce zata sha sai ita, ya mayar yana buga murfin fridge din dan ba zai iya sa bakinsa a abunda tasha ba mugun kyankyami yake ji, watakila ma bata brush ya ayyana a ransa (Hmm Araab
Haka ya dawo
akin ganinta kwance yaje gaf da ita da tunanin yaushe ta shigo, yana tuna taron da zasuyi gobe Ummy tace dole taje, dole ya sanar da ita kafin tayi bacci, kusa da ita ya karasa yasa kafa ya
an habbare kafarta ka
an, tayi saurin zabura, ya ha
e rai yace "Da izinin wa kika sha mun fresh milk?" Ido ta shiga kifkiftawa tana wasa da yatsun hannayen ta duk a tsorace kafin tace "Aradu ni bansani ba."
Kallon ta yayi, yana sake jin takaici a haka zaije da ita wurin taro,
"Kwa
ayi kawai." Ya fa
a tare nufar gadon sa ya kwanta, mi
ewa tai tana san ta bashi hakuri dan yanda ya kalleta tasan duka
ila zai mata cikin dare.
Tana tashi ta fara tafiya shi kuma ya kashe fitilar, garin juyawa kafar ta har
e da hijab
in data lulu
a ji kake tim ta fa
i, Araab mi
ewa yai ya sake kuna fitila, yawun bakinta ta ha
iya ganin yana kallanta tace "Aradu ban kula ba."
Kayan baccin dake jikinta ya kalla, ya kauda kai daga gun da sauri yace "Just go to sleep dan Allah, banasan
acin rai, silly kawai."
o tayi saurin jan jiki komawa tayi ta kwanta, tana nanata kalmar kwadayi, dan tasha madarar shanu shine zai ce mata haka, abunda gashi nan da yawa a ruga, tana ta mita ita kadai a ranta har bacci ya kwashe ta.
******************
Washegari bayan sun taso makaranta, kamar kullum sai da Mun
o ta biya sashen Ummy, Tace "Mun
o kije ki shirya kinji zamuje taron bu
e gidan mai na mijin ki, kuma kiyi ado mai kyau, ki saka lace
inki mai ja da blue yana nan cikin akwatin kayan ki." Tacewa Ummy "Toh." Ta tashi ta nufi
angaren su, da safe bata wani gyara gidan ba hakan yasa ta sake gyarawa tasa turaren wuta sannan ta shiga wanka tanayi tana tunanin yanda zasuje wurin dashi.