Sashe 18
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tsaki Bilal yaja ya kara dawowa gate ya kalli mai gadin yace "Wai baya nan ne ko tsabar rainin wayau ne?"
Shidai Mai gadi baisan me zaice ba ya mike yana neman sake shiga, yana bu
e gate ya hangoshi yana tahowa ta harabar gidan, saboda yanda harabar gidan aka gyarashi akai kuma kwalliya da fitilu yasa kana hangoshi, kallan gidan Bilal yai da yanda yake tafiya jiyai takaici ya sake rufeshi, dawowa yai gun Khalil tare dasa headphone ya kure kidda a kunnensa yasa hannu a aljihu.
Araab ya kalli Mai gadin yace "Ya akai?
An samu abin ne?"
Kai ya girgiza yace "A'a yallabai ga mai nemanka can."
Cike da mamaki ya kalli waje tun daga kasa har sama ya kallesu, sam bai ganesu ba bai kuma san su waye ba.
"Inada abinyi kace su fa
ama mai ya kawosu dan bansansu ba."
Bilal daga waje yana
an basarwa wai a dole kida yakeji sai dai hankalinsa na kan Araab saboda mai gadin yana jikin gate
in a jingine, ganin Araab na neman juyawa yasa yai saurin cewa "Malam baka gan mu bane?"
Waigowa yai ya tsaya ba tare da yayi taku ba, Bilal ya matso kusa da gate
in Khalil na binshi a baya, a wajen gate suka tsaya ganin yanda Araab ke kallansu.
Bilal ya zare headphones din kunnensa ya sa hannu a aljihu yace "Jiya ka buga min car dina and baka damu ka tsaya kaga halin da muke ciki ba sai kudi daka bani, so ni banasan harkar karanta na kumafi karfin
an karamin kudinka, so shiyasa na dawo ma dashi."
Araab ya sake kallansa sai yanzu ya ganeshi gefen kansa ya
an sosa yace "alright!
Ka bashi kudin in bakaso ko kuma ka sadakar." Yana fa
ar haka ya juya ya fara tafiya, Bilal baki ya sake ya kalli Khalil wanda ya guntse da dariya har ya kasa daurewa sai daya saketa, nan danan Bilal ya sake yin hucin takaici, Mai gadi kam garya miko hannu yana jiran a bashi kudi sai dai yaga Bilal ya shiga kota cikin fishi dan ko Khalil bai jira ba ya wuce gida, gate ya bude ya sa motar a cikin sannan ya shiga gida yana tafiya cikin kunar rai.
Salame na zaune a falo tana duba kayyayakin data siyo shi kuma Jauro yana gefe kusa da Mun
o wacce ta lulu
a da bargo tanashan shayi dan sai shi ya zuge mata zip dinta data bari a bude saboda Salame ko maganarsu bata amsawa ta dukufa.
Mun
o an samu
shayi dan in sukaje kauye a
oye Baffanta na sai mata.
Yana shigowa ya kalli Salame dake duba kaya ya tsaya yace "Umma ina kika samo ku
Hannu ta
an daga mai alamar ya barta, kallan Mun
o yai wacce tana ganinsa ta
oye a bayan Jauro, ido ya rufe cikin takaici baisan zama a falan sai dai dole yanasan sanin ina Umma ta samo kudi haka shima yaja rabansa.
Socket
in tv ya kunna sai a lokacin ya tuna wai fa gen aka kuna wanda sunfi wata hudu raban da a kunna, tab lalai da gaske Umma take.
o tana ganin tv ta kawo haske tsoro ya kamata ta fara kokarin mekewa Jauro ne ya rikota yace "Menene?"
Jikinta na rawa tace "Mutane ne sukemin magana ta cikin nan kima bansan me suke cewa ba sam..." Ta karasa maganar tana hawaye."
Bilal ya mike dan dama a wuya yake yace "Allah Abba in baka saita wannan mahaukaciyar ba zan iya
alata ma zubar da kasusuwanta a shara."
Jauro ya zabgamai harara sannan ya kalleta yace "Tv ne wasan kwaikwayo ake a ciki abinda kike gani kuma muma muna gani" nan ya dinga mata bayani harta gani, dariya ta
an fara tana kallan Bilal ta ha
e la
anta ta cigaba da shan tea.
Mi ka Salame tai fuskarta
auke da dariya tace "Jauro ka tambayi motar kuwa?
Dan so nake duk na gama lissafi nasan nawa zamu samu ragowa."
Ai Bilal da sauri ya dawo kusa da ita yace "Umma wace motar?"
Jauro yana kallan Mun
o yace "Ban tambaya ba wai saurin me kike haka?
Nifa komawa zanyi na dubo halin da Ma......"
Katseshi tai da sauri da yin gyaran murya...
Kai ya kauda wanda hakan yasa ta kallan Bilal tace "Da naso musai ma mota amma gaskiya ina ganin ku
in nan bazai kai ba kawai zamu saida ta Babanka ne mu cika musai mai kyau sai ku cigaba da hawa tare yanda kuka saba."
Jaura cikin kunar rai yace "Nidai ku bar min motata bana san wani canzawa, haya nakeyi waya damu da wata mota mai kyau."
Bilal ne ya sake gyara zama yai caraf yace "Ai ba sai kun damu ba, kawai ni asaimin wata shiya rike tashi kawai."
Shiru Salame tai kafin tace "Zan sake lissafi na gani." Sai kuma tai
an tsaki tace "Wai nikam su kenan ko akwai saura acan rigar?"
Baki kawai Jauro ya saki yana kallanta a hankali ya shafi fuskarsa da tafin hannunsa yana kallan Mun
o wacce ta kurawa tv ido alailai so take ta tabbatar da abinda akace a game da tv din.
Mikewa yai ya kalli Salame yace "Salame zo muyi magana dan Allah."
Kamar zatai mai gaddama sai kuma ta fasa ta mike, tunda Mun
o taga sun nufi ciki hankalinta ya fara tashi, nan danan ta sadda kanta kasa, Bilal tsaki yai yazo jakar Salame ya bu
e takaici ya kamashi ganin ba komai a ciki ya ajiye jakar yana
agowa suka ha
a ido da Mun
o hannu ya kawo kamar zai maketa nan danan ta sa kanta cikin cinyoyinta, ya wuce ciki yana tsaki.
Yana shiga ya zauna a bakin gado yai kwafa yace "Ka jira asai min mota wallahi sai nazo daidai inda kake zan ja mota da gudu na kusa bigeka." Ya karasa maganar yama zaro kudin aljihunsa wanda yaci dubu goma a ciki, kodai ya tafi club ne?
Dan gaskiya yana bukatar shanawa.
********
"Salame ki taimaka kisai wa yarinyarnan kaya a
inka mata sannan wallahi ina tsoro in mahaifinta yazo me zaki ce mai?"
Baki ta ta
e tace "Nikam Jauro sanda yan fashi suka taremu suka kwace dabobbin nan bacci kake hala?"
Cike da mamaki yake kallanta yace "Yan fashi a ina kenan?"
Kafa
a ta
aga tace "Kaidai tunda bacci kake har suka kwashe dabobbin ai ka huta ni kuwa yanda naga tashin hankali bama nasan tunawa."
Sai yanzu ya gano rainin wayan, nan ta
an riko hannunshi tace "Sau nawa zance ka cire komai a ranka ka farantawa iyalanka?
Mu kadai ne naka ko mutuwa kai mu xa'a bari da kuka."
Shiru yai kafin yace "Nidai dan Allah ki kula da yarinyarnan."
Tace "Shikenan zan tattare kayan Raheena tsofafi na bata ita kuma Raheenan sai na mata sababbi kaga shikenan."
Baiyi mamaki ba dan itakam yasan ta wuce tunaninsa, haka ya fito ya dawo gun Mun
o dakanshi ya dinga nuna mata abubuwan gidan da yanda ake dasu, binsa kawai take tana kallan ikon Allah tare da gya
a kanta,
akin Raheena ya maidata ya nuna mata bargo yace ta shimfida ta kwanta kafin ya siyo mata katifa, abinka da wacce tasha gajiya yanzu ma tana kwanciya bacci ya
auketa.
Kamar daga sama taji ana shurinta da kafa, a firgice ta farko, Raheena ce tsaye kanta tace "Uban me kike a nan?"
Cikin hausarta tace "Kawu ne yace na kwanta."
Kwafa tai dan dama a wuya take mutumin dataje kwana gunsa wai bayanan ya tafi Abuja gun matarsa.
Kwanciya tai a kan gado ta sake kiransa a waya yanzun ma bai
auka ba, tsaki tai sannan ta kalli Mun
o wacce tai tsuru tana kallan gefe tace "Kin san shago?"
Cike da rashin fahimta tace "Ina kenan?"
Tsaki ta sake yi tace "Ke jakar ina ce ko ina baki sani ba?"
Kasa kawai tai da kanta dan batasan me zata ce ba, Raheena ta mike tace "Taso ki biyoni."
Bata musa ba ta fito daga doguwar rigar data mata yawa sai
ankwalin datai bunkusa
auri irin nasu, gashinta biyu sun fito.
Kana ganinta kaga bafilatana.
A gate ta tsaya tace "In kika mike kinga can inda akasa wuta ana tsire?"
Kallanta tai ta girgiza kai alamar bata gani ba, Raheena cikin masifa tace "Ke dakikiya ce, baga guncan daga nan ba?"
Itadai tsoro yasa ta
aga kai, tace "Zakiga ana fitowa daga massalaci a gaba kadan to akwai shago kishiga ki siyomin lemon kwalba, me nace?"
Itadai Mun
o tace "Larmon hwalba."
Raheena ta talle mata keya tace "To ce Fanta."
o tana sosa bayan kanta tace "Hwanta."
Tsaki taja tace "Wuce kije ina nan salan ki dade."
Bako takalmi a kafarta ta amshi kudin ta fito itadai kawai tafiya take tana neman mai tsiri.
Duk tsoro ya gama shiga jikinta itakam ko dogayen ginin nan batasan gani ga fitilu wanda take ganin kamar haskata akeyi anasan a kamata, hakan yasa take tafe tana ra
ar bangon kanta a kasa dan ko ganin gidajen batasan yi.
Araab daya fito daga massalaci hannunsa sanye cikin aljihu yana tafe dan shi a koda yaushe shi ka
ai kake gani, daga anyi sallah yake tashi, dan bayasan harka da mutane sam.
Cak ya tsaya saboda abinda ya gani a gabansa, kafafun mutum ne butu-butu, ba ko takalmi, gashi atamfa ya gani balle yace almajiri ne, a hankali ya
ago ya kalleta, ido Mun
o ta zaro nan danan gabanta yahau fa
uwa, wannan wanene mai fararan kaya a gabanta?
Shikenan anzo kamata, mayun ne suka turo a
auketa ko su waye?
Kara ta saki da sauri ta ruga a guje, gudu take iya karfinta, ta gaban Raheena tazo ta wuce gidan a guje, Raheena ta fito ta kwalla mata kira tace "Mun
o gidan uban wa zaki?"
Araab kam sumar kansa ya shafa ya girgiza kai ya shiga gida lalai yana bukatar zama a gida kwanan nan dan ya kula ya fara gamo.
o jin muryar Raheena yasa ta juyo da sauri ta dawo ta kankameta jikinta na kyarma tace "Sunzo kamani."
Cikin takaici Raheena ta hanka
ata tace "Ina lemon?"
Sai a lokacin ta tuno, tace "Dan gidanku ba aikenki nai ba?