Sashe 31
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gabanta ne yayi wani rass ganin Mun
o a dukunkune, cike da tsoro ta yaye mata bargon shikenan ta shiga uku ta lalace ganin jini a gaban Mun
o, tsabar ta ru
e bata tsaya kallan yawan jinin ba, jikinta yahau rawa, Shikenan Bilal ya cuceta, ya tona musu asiri, ita da takeso su amshi dukiyarta ta nemo mata ko tsoho ko almajiri ne ta aura yanzu me ya aikata?
In kuma ciki ya shiga fa?
Ko Jauro yaji?
Dan tasan in yaji bata san wane irin mataki zai d
auka ba.
Kukan Mun
o ne ya dawo da ita daga tunanin data lula, jikinta na rawa ta karasa tace "Mun
o meya faru?"
Kuka kawai take tana sake jan bargo, Salame a take taji zufa na keto mata, mi
ar da ita tayi tace "Maza shiga kiyi wanka da ruwan zafi, yayanki Bilal wasan amarya da ango yake miki kinsan shi muke tunanin baki dan har Maccido ya sani, to wai gwadaki yake yaga ko kin shirya zama dashi."
Haka kawai Mun
o taji wannan bayanin bai shigeta ba, sai hawayen da take wasu na bin wasu, to da jini baizo ba me ya shirya yi mata?
Abinda kawai take tunani.
Tashi tashi kinji
.
Salame ta sake fad
a cikin sigar lallashi, Jiki babu k
wari ta mik
e zuwa toilet, tana cikin wanka wani jinin ya sake zubowa ka
an, ta sake fashewa da kuka shikenan kila ta
atan dayai ne yasa jini ya zubo
azu yanzu ma haka.
Salame kam cikin sauri ta yaye zanin gadan da bedsheets
in ta fito dashi tana san
a kar Jauro ya juyota, waje ta fito idanunta ne suka sauka akan Bilal dake yashe a kasa yana bacci.
Ban
akin waje takai bedsheets
in ta dawo ta daki kafa
arshi iya karfinta.
Zabura yai sai kuma yasa dariya yace "Ahhh Man
o kece?
Zo ki nunamin naga abubuwan..."
Bakinshi ta toshe tace "Bilal so kake Jauro yaji me ka aikata?
Nidai kam inaji wannan karan a dalilinka zamu tarkata mu bar gidan nan."
Sake kwanciya yake neman yi, tace "Bazaka tashi ba?"
"Inafa zai tashi tunda yaje yayi shaye-shayensa?" A rikice tana zaro idanuwa ta waigo ta kalli Jauro shikenan sun ka
e in yaji.
Yake tayi tace "Kamar fa ba shaye-shaye bane dan shigowarshi ke nan ko ciki bai shiga ba."
Kai ya girgiza ya karaso tare da
agoshi ya girgizashi yace "Bilal tashi kai wai bazakawa kanka fa
a ba?"
Ido ya
an bu
e ka
an tare da kwashewa da dariya yana nuna Salame yace "Umma kinsan me?
Mafarki nai......"
Katseshi tai cikin ganzari tare da yin kara tace "Jauro kuguna ya rike."
Kallanta yai ya ja Bilal ciki yana cewa "Tunda kika dawo daga bikin nan muke shan mita akan ciwon jiki, ke kenan daga ciwon baya, sai na kafa sai na kugu.
Bayan ba wanda ya saki zuwa."
Ajiyar zuciya ta shiga yi akai-akai, itakam ya zatai?
Nan ta dawo ciki tana jin Jauro na
iran Mun
o.
Tana ya
e tana cewa "Wanka take bari na ha
a mata abinci ko?"
Da ido ya bita cike da mamakin ta dan tunda ta fara makaranta ko tasowa batayi balle ta damu da abinda zataci.
o kam da
yar ta fito, kayan makaranta tasa sai dai kyarmar zazzabi da jikinta yake yasa ta kasa komai, dakyar ta fito ta nufi
akin da take kwana ta luluba da bargo, wani sabon zazzabi mai zafi ya sake ya rufeta.
Salame dake kitchen tana dafa mata indomie harda kwai biyu akai, shi kuma Jauro ya shiga ya shirya.
Fitowa tai tana murmushi tace "Mun
o fito kici abinci kinji, kar kawayen naki suyi ta jiranki ko?"
Shiru taji hakan yasa ta shiga
akin Raheena ganin batanan yasa ta dawo
akin Mun
on.
Ganinta a kwance ta karasa tana cewa "Mun
o jikin ne?
Ko kasanki ke ciwo?"
Bata yi magana ba sai ido da ta
an runtse,
agota tayi, taji jikinta ya
aure da zafi, sakinta tayi hankali tashe, tana kokarin fitowa Jauro na shigowa falan, kallanta yai yace "Mun
o ta shirya?"
"Jauro yarinyar nan zazzabi take banaji zata makaranta."
Tsaki yaja yace "Ai nasan kedai bakin ciki bazai barki ki kyaleta tayi karatu ba, ki kyale yarinya kije kiji da ajiye 'yarki budurwa a gida ko kunya kina uwa 'yarki na gantalin kwana a titi."
Yau dai kam bazata kulashi ba, tana gani ya shiga ciki, sai dai ganin yanda take kuka ga jikinta dayai xafi sosai yasa hankalinshi tashi sosai.
Da kanshi ya kawo mata abincin, dakyar taci loma biyu na indomie lallai Salame yau mutunci takeji abinda yazo masa a rai kenan ganin indomie har dasu kwai.
"Salame dan Allah ki kula da ita sannan ki barta ba sai taje ba yau, ni zan fa
awa mai gadinsu." Yana kai nan yaci abinci sannan ya fita.
Cike da tausayin Mun
o yana ganin rashin Baffanta ne ya sata zazzabi.
*********
Jauro sai da ya biya ya sanarwa mai gadin su kana ya wuce.
*******************
Yau Araab ne zai sauke su Ikram a makaranta, driver
insu ya kira akan matarshi batada lafiya, ga Farouq da bacci indai kaganshi da safe to tabbas Araab ne ko Ummy wani yasa a tasoshi baccin sa sai yakai sha biyu na rana, Araab tunda Ummy ta fa
a masa yake tunanin yanda zaisa wannan yarinyar a motarshi, ya tabbatar sai ta cika masa da wari wata kuchaka yake ganin ta, kwana biyun nan zama dasu Ikram
yaga kamar ta fara tsafta duk da ba dogon kallo yake mata ba,
Bayan motar sa ya saka wani k
aramin k
yalli wanda ya karb
a wurin ma
aikatan gidan na goge mota ne, anan zai ce ta zauna, ya d
auko turare wurin ma
ajiyar a motar, Araab ko
ina baya rabuwa da turare saboda yadda yake so, duk wanda ya san shi yasan shi da turare ya
an fesa, su Ikram ne suka fito suna bin gate da kallo, Ilham cike da mamaki tace "Mun
o bata karaso ba?
Ga Yaya baya son jira."
Mai gadi suka hango yana nufosu, yana karasowa yace "Kawun yarinyar can Mun
o yazo yace batada lafiya."
A tare sukace "Meya sameta?"
Yace "Bansani ba wallahi ya tsaya ne ya sanar kafin ya wuce."
Kallan juna sukai jiki a sanyaye suka karasa mota, Ilham tace "Yaya dan Allah fara ajiyemu cikin sauri mu duba Mun
o batada lafiya."
Shiru yai wai dama haka ma sunanta yake?
Shi sam bai ma ta
a maida hankali kan sunan ba, wani irin duna ne haka?
Ikram ce tayi saurin cewa "Yaya please wlh bazamu dade ba minti biyu kacal."
Glasses
insa yasa yace "Dan rashin lafiya ne amma kuka wuce 2minute sai dai ku zauna a gidansu."
Kofar gidan suka nunamai yai parking tare da
aukan wayarsa yana duba abu.
Salame na waje tana faman wanke bedsheets dan da wani ya gani gwara ita tai aikin da kanta, ganin yara 'yan gayu sun shigo ne yasa mamaki ya kamata ta fara binsu da ido tana amsa gaisuwar da sukai cikin nutsuwa.
Kayan makarantar su ne yasa ta gane ko su waye.
Cikin siririyar murya Ilham tace "Umma dan Allah jikin Mun
o zamu gani mu wuce."
Sam ta manta inda Mun
o take tace "Kushiga tana ciki."
Takalmansu suka cire suka shiga suna sallama, jin muryarsu yasa Mun
o sake share kwallarta, ta
an matso jikin kofar ka
an tace "Ina nan Ilham."
Waigowa sukai cike da mamaki suke kallanta a
an tsukukun gun, basu nuna mata ba suka karasa Ikram na cewa "Me ya sameki?" Suka karasa tare da ta
a jikinta.
Hankalinsu ya tashi ganin
akin da take ciki ga zazzabi sosai a jikinta.
Jin kamar abu ya zubo yasa tace "Bari naje bayan gida." Tai maganar tana
an yin huci ka
an saboda zafin zazzabi ga idanunta harsun kumbura saboda kuka.
Tana mikewa ta koma ta zauna da sauri tare da sake sa kuka.
Ikram cike da mamaki tace "Period kika fara?"
Kallan ta tayi a tsorace badai tasan abinda Biliya ya mata ba?
Ilham ce ta amshe "Mun
o meyasa bakisa pad ba?
Ko yanzu yazo?"
Jikinta ta kankame tace "Allah ba a san raina bane."
Ikram tana dariya tace "To shi ai duk mace tanayi in dai ta girma ba sai a san ranka ba.
Kinada pad?"
Salame da ta shigo taji kalamansu tai galala, batasan sanda ta leko tace "Jinin al'ada kike?"
Kanta ta saukar kasa tace "Bansan na menene ba Umma."
Takaici ya rufeta duk tsoratar da tayi da aikin da ta turka na wanki ace wai jinin al'ada ne?
Fitowa tai tana masifa kasa-kasa.
Ikram tace "Gashi bandashi wlh yanzu ya zakiyi?"
"Ko na roki Yaya ya kaini shago na siyo na dawo?
Zamuyi late dai in bamuyi wasa ba." Ilham tai maganar tana kallan Mun
o wacce ta sake kwanciya, dan zazzabin sake hawa mata yake ga ciwon kai.
Fitowa Ilham tai ya kalleta yace "Ikram fa?"
Cike da shakkarsa tace "Yaya dan Allah ka kaini shago na siyo abu na kawo mata sai mu wuce."
"Kina san cemin yanzu bama fitowa kikai na ajiyeku ba?
Ce muku akai banida abinyi ko kuwa wasa nake daku?"
"Yaya batada lafiya wallahi zazzabi take sosai dan Allah."
"In" abinda yace kenan ta shiga da sauri, chemist ya tsaya tare da bata 2k, ba tare da yai magana ba.
Da sauri ta fito ta sai pad biyu da maganin zazzabi sannan ta dawo ya maidata, cikin sauri Ikram ta nuna mata yanda zata yiAllah ma ya taimaka Ummy bata dade da sawa aka sai mata panties ba dan randa taje sa kaya a gidan su Ilham suka ganta da wani na
i na kamfai shine suke fada mata ta siyo mata data fita.
Suna dawowa Araab ya ja yana jinsu a mota sunata mita akan inda take kwana wai ba window shi dai ba wananan gabanshi ba, Ya ajiye su sunyi late sai dai saninshi yasa ba'a musu komai ba.