← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 180 OF 187

Sashe 180

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Yana kai nan ya fita, Alhaji Ja
afar ji yake kamar garwashi ne ke ruruwa cikin ranshi
Hmmm mudai mamakin wannan lamari muke
AYUSHER CE
DA ZEE YABOUR
(MAI HAKURI.....)
ZEE YABOUR
AYUSHER MUHD
A motar ba mai cewa kowa komai sai sautin kukan Ammi da Mun
o kawai dake tashi, Araab bai hana su ba ya barsu su fitar da abunda ke ransu ta hanyar kukan, ko waye dole yaji zafi da ra
in abunda Alhaji Ja
afar ya aikata, Ammi tana ri
e da hannun Mun
o kamar wani zai rabasu, wata irin so da
auna na tsakanin uwa da
a ke ratsa su, Mun
o wacce take ji kamar a mafarki wai hannun mahaifiyarta ce ri
e da nata, ta cire ran ha
uwa da uwa, ashe tana da rabon ganin mahaifiyar tata, ashe mahaifiyarta mutuniyar kirki ce managarciyar uwa wacce kowane
a ko ya
zai yi alfahari da ita,
addara mai girma ce ta gifta tsakaninsu ta hana su rayuwa tare da juna, suka rayu a bambamta wuri, Ammi na kallon Haneefa matsayin
ar ta bata san asalin
ar ta na rayuwa a wani gun ba, rayuwar ma mafi muni da wahala, Mun
o bata taso cikin kulawar mahaifiya ba ta tasu a cikin mutanen da bata ha
a ala
ar komai dasu ba, sai Maccido da maye mata gurbin uwa da uba, sai kuma Danejo da zata zamar mata wani bango abun jinginawa, dole Ummy ta
aunaceta ashe ita
in jininta ce, tunani kala-kala kowannensu ke yi har suka iso gida, Araab sai da yaga fitar su daga cikin motar kana shima ya fita, ya rufe motar, yana yin
angarensa suna bu
atar kasancewa tare da juna su biyun, kuma yana son watsa ruwa dan akwai stress sosai tare dashi.
***************
Danejo ta koma gida cike da mamakin wannan al
amari, ta
ira Jauro ta sanar dashi shima yana ta mamaki, ashe duk soyayayr nan da Maccido ke nunawa Mun
o ba
ar sa ce ta jini ba, wani al
amari sai ubangiji, ya kuma yi Allah wadarai da halin Alhaji Ja
afar.

Ilham da Ikram suna zaune falo kowannensu al
ajabi ya kasa barin sa, na jin abunda ke faruwa wanda Farouq ya sanar dasu, shima a gun Ummy yake ji, tausayin Haneefa ya cika zuciyarsa sosai gaba
aya tunaninsa su waye iyayenta, babbar fargarbar sa bata wuce Allah yasa kar ta zamo
a ga Alhaji Ja
afar ba, dan bai san wane irin ba
in ciki zata shiga ba,.

Shigowar Ammi da Mun
o falon yasa Ilham da Ikram tasowa da gudu suka rungumeta suna cewa
Ashe ke jininmu ce Mun
o shiyasa
aunar da muke miki tayi
arfi.

Mun
o wacce har lokacin bata daina hawaye ba tace
Nima shiyasa nake matu
aunarku, nagodewa Allah da yasaka kuka zama ku
an uwana ne na jini."
Dan Allah ku warware mun komai, ku sanar dani meke faruwa?

Taya Mun
o ta zama
Ammi kenan mu
an biyu ne ko yaya?

Suka ji muryar Haneefa wacce jin sun dawo ta fito daga
akin Ummy, a lokacin Ummy ta tafi gun Hassan, tana sanar dashi abubuwan dake faruwa, dan Haneefa ta soma matsa mata da tambaya, kuma bata son ta fara ji daga bakinta, kuma ma yanzu basu ji waye iyayenta ba, idan Ammi ta dawo zata fi fahimtar da ita.

Su Ikram suka saki juna suna kallonta, Mun
o wane irin tausayin Haneefa ke ratsa ta, ya zata riski abun idan taji Ammi ba itace mahaifiyarta ba, bayan irin
umbin
aunar dake tsakaninsu, Itama Ammi kallon Haneefa take tana jin wani irin tausayinta, tabbas soyayyar Haneefa da Allah ya
au ra mata daga Allah ce har yanzu bata jin komai ya sauya daga yadda take jin ta, Hannu ta ware mata tace
a ta." Da gudu Haneefa ta taho ta kan
ame Ammi tace
Kun barni a duhu Ammi, please ku warware mun." Farouq wanda shima yana zaune a falo gaba
aya hankalinsa na kan Haneefa yana jin wani tausayinta na ratsa shi, Ammi bayanta ta shafa tace
Zo ki zauna.

Kowa ya zauna, Ammi kallon Haneefa take tana tunanin ta ina zata fara warware mata komai, Ummy da Hassan ne suka fito daga
angarensa sun jiyo muryar su Ammi,
Yaya kun dawo?

Ummy ta tambayeta da
ar damuwa kan fuskarta na ganin kowannensu ba walwala kan fuskar sa, Ammi ta
aga kai tace
Mun dawo." Hassan yana son jajantawa Ammi lamarin yana ganin ba yanzu ne lokacin da ya kamata ba, zama kawai yayi kamar yadda yaga kowa yayi, Ammi jarumta da dakiya ta aro ta saka ta kamo hannun Haneefa tasa cikin nata tace
Bawa yarda da
addara aka san shi tare da fuskantar kowacce irin matsala ce ta shawo masa kai ta hanyar addu
a da yarda da cewa ubangiji ne ya tsaru masa komai, kuma
Yana sane da shi." Haneefa jikinta ne yai sanyi ta kasa cewa komai, Ammi tana kallonta ta warware mata komai har zuwa yau da Alhaji Ja
afar ya sanar da ita wacece Haneefa, wani irin kuka ne ya kwacewa Haneefa wanda ya saka kowa na falon
walla saboda tausayin ta, kuka take tana kan
ame Ammi tace "Meyasa
addarar rayuwata tazo a haka, ina ma ace mafarki nake na farka, Ammi Dan Allah ki mareni ko zan farka daga mummunan mafarkin nan." Ta jawo hannun Ammi ta kai kan fuskarta tana bubbugawa, Ammi janye hannunta tai, tana rungume Haneefa tace
Ki daina kuka Hanifa, ki rungumi
addara nasan Ja
afar ya cutar dake kema, ya rabaki da mahaifinki tsawon shekarun nan, bai ta
a sanar dake kin rasa mahaifiyarki ba balle ki mata addu
ar rahamar ubangiji kamar yadda kowane da
nagari yake ma iyayensa."
agota tayi daga jikin Ammi tana kallonta tace
Ba ina kuka bane saboda abunda ya aikata mun, ina kuka ne na
akin ciki ba kece mahaifiyata ba Ammi, ina kukan yadda zan iya rayuwa babu ke ne Ammi bayan dukkan rayuwata ke na sani matsayin uwa, dake na tashi, ke nakeji a cikin raina, ke kika tarbiyantar dani kika raineni kika bani dukkan kulawa ta uwa, ke nake alfahari dake matsayin uwa Ammi, taya yanzu zan rayuwa ba tare dake ba." Ammi hannu ta kai kan fuskar Haneefa ta share mata hawaye tace
Bana son sake ganin
walla kan fuskar ki yarinyata, nima kina tunanin zan iya rayuwa babu ke kusa dani Haneefa, bayan nice na raineki tun
uruciyarki har girma, nake miki soyayya ta uwa, har kullum ina nan a matsayin uwa gare ki, babu mai rabani dake yarinyata, ni zan aurar dake na kaiki
akin mijinki, kuma zan cigaba da zama miki uwa ta gari har
arshen rayuwata." Haneefa wani kukan ta saki tana rungume Ammi damuwarta na raguwa babban tashin hankalinta shine rasa Ammi a rayuwarta, zuciyarta mamakin halin Alhaji Ja
afar take ashe shi yayan mahaifinta ne ba shine mahaifinta na gaskiya ba, tana rayuwa ne ba tare da iyayenta ba, zafi take ji a ranta sosai, Amma yadda Ammi ke shafa bayanta alamun lallashi take jin zafin zuciyar na ragewa, tun tana yarinya hakan take mata, kowa a falon zuciyarsa tai rauni sosai, na tausayin Haneefa, Ammi ta juya ta kalli Mun
o wacce idonta ke kansu cikin tausayawa, alama ta mata da hannu kan tazo, Mun
o ta taso jiki sanyaye ta taho, hannun Haneefa ta kama ta kamo na Mun
o ta
au ra nata a kai, Tace
Dukkanku yarana, ina
aunar ku yadda uwa ke son yaranta, ina so ku cigaba da ha
a kanku kamar yadda kuke yi da, yanzu ma ya wuce haka tunda kun zama sisters, kada wadda cikin ku taji a ranta nafi son
aya dukkanku ina
aunarku yarana, Allah kuma ya muku albarka." Sukace
Amin
Suna rungumeta, Farouq murmushi ya saki yana jin sanyi a ransa na ganin Haneefa bata tada hankalinta sosai ba.

Araab wanda tun
azu yana tsaye bakin
ofa yanaji da kallon su ya
araso cikin falon yace
Yanzu kowa ya tashi ya shirya akwai inda zamuje." Ummy ta kallesa tace
Fita kuma Araab, ina fatan lafiya?" Ammi itama tace
Idan gun mutumin can ne, ba zanje ba dan bana fatan ko a mafarki Allah ya ha
ani dashi duk da cewar akwai zuri
a tsakaninmu amma bana
aunar ganin sa." Araab ya girgiza kai yace
Ba can zamuje ba Ammi, Alhaji Ja
afar mun rufe babin sa a cikin tarihinmu, plss ku mun alfarma kuzo muje." Haneef wanda tun
azu bacci yake ya sauko daga stairs yana cewa
Ammi kizo mu tafi gida Baba zai neme mu, kuma ina so nace ya siyo mun robert." Kowa kallon yaron yai cike da tausayawa tabbas bai yi sa
ar uba ba,
Ammi k
walla taji na son zubo mata tayi saurin mayarwa, tana jin ina ma bata ha
a zuri
a da Alhaji Ja
afar ba sai dai haka Allah ya tsara.
Chapter 180 · 0% Book details