← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 184 OF 187

Sashe 184

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ta kai ku
in ta ajiye tana alla-alla safiya tai taje kasuwa.
**************
Saurayin ranar da yaje gun Mun
o restaurant, shine suka gani wurin wani sha
atawa, yana zaune ya mi
afa yana busar sigari.

Kallan Adnan yai sannan ya sake
iran wayar, shi
in ne kuwa yaga ya
au watar yace
Darling?

Araab bai tsaya wata wata ba yaje ya kai masa wani mugun naushi a baki, a take jini ya
alle masa, ya shafi gefensa bakinsa tare da
agowa a fusace sai dai ganin Araab yasa yasha jinin jikinsa, Araab ya
aga hannu zai
ara masa Adnan yai saurin ri
e sa yace
Control your anger please Araab." Araab wanda kishi ke
awainiya dashi ya nuna sa da yatsa yace
How dare you kake bibiyar matata?" Saurayin ya kalli Araab yace
Wacce matar taka, bansan me kake fa
a ba, kawai kazo kaimun duka kana maganar wata matar ka?"
arasa maganar yana
arin tashi ya gudu, Adnan ne yai saurin ri
e shi yana zaro ankwa daga aljihunsa yace
You are under arrest, zamuje da kai station zaka gane kuskuren ka na bibiyar matar aure, kana nuna sonta kake."
Tuni hankalin Saurayin ya tashi yace
Wallahi na rantse da ubangijina ba sonta nake ba, wallahi wata hajiya ce ta sakani nai haka, komai nata ta fa
a min kafin na fara bibiyarta.

Araab kallonsa yai da mamakin yace
Ina Hajiyar?

Kai ya girgiza yace
Nifa ban ta
a ganinta ba ha
a mu akai na mata aiki, amma inada hotonta wanda na
auka ba tare da saninta ba.

Hannu Araab ya mi
a mai da sauri ya lalubo hoto ya mi
a mai wayar, ganin Nuratu a hoton ne yasa Araab yaji dum, wato bata daina bibiyar rayuwarsu da sharri ba kenan?

Shi har yana neman biye maganar Ummy datace yawa Babansa magana akan ya maida auransu?

Ita ta yafe mata?

Kirata!

Araab ya dakawa saurayin tsawa, jiki na rawa yai saurin
iran Hajiya Nuratu, tana
auka tace
Na gaji da jin magana
aya kullum please, kasan dai burina bai wuce ka kirani kace ka Araab ya rabu da matar sa ba, ina so shima ya
ana zafin rabuwa da masoyi kamar yadda ya sani." Araab wanda baiyi mamakin jin haka daga gareta ba dan ya
ara fahimtar wacece ita, cikin kakkausar murya yace
Nuratu yau ta zama ranar ki ta
arshe da zaki sake tunanin
ulla makirci a kaina da matata idan ba haka ba wallahi ki jira hukuncin da zan
auka a kanki, this should be a warning to you, masoyin da kike magana kuma an rabaki dashi kayan aro ne ya koma wa mai shi." Ya datse wayar, yana juyawa kan saurayin yace
Kai kuma idan ka sake gigin aikata abunda ka aikata sai ka kara ci rayuwarka gidan yari.

Adnan yasa
afa ya ha
are sa yace
Get lost!" Ko wayarsa bai tsaya amsa ba ya falla da gudu, sai da Adnan ya masa tsawa ya tsaya ya mik
a masa yace
Ashe kai
aramin
waro ne ma baka gwanance kan aikin da aka saka ka ba, tunda kai matsoraci ne." Ai bai tsayawa cewa komai ha, yana amsa ya sa gudu, Adnan da Araab suka sa dariya, Araab ya kalli Adnan yace
Thanks for always being by my side." Adnan yai murmushi yace
What are friends for?

Araab yace
To stand by each others side through tough and hard times."
"So ka gani?" Araab yai murmushi suka bar gun.
*****************
Nuratu zubewa tai kan kujerar falonta tai tana sakin wayar, ta rasa dukkan farin cikinta cikin lokaci ka
an, ga ku
i da dukkan abubuwan rayuwa amma bata da natsuwar zuci da kwanciyar hankali, soyayyar Hassan ta kasa barin sa kullum tankar ana
ara mata tana jin wani irin son sa da ada bata jin irin sa ma, ta
auka ku
i zasu iya mallaka mata komai, ashe tayi kuskure dan gashi yanzu ta rasa dukkan farin cikin ta, a da
in ma da ta samu kan Hassan da ku
in sa
a taci kenan, tunda yanzu ga ku
in ta rasa shi, dama tasan tasha wahala gun jan ra
ayinsa da yanda ta dinga yaudararsa tana neman illata kanta dan tasan inyaga haka bazai iya barinta ba, to yanzu wayarta ma ya
auka bayayi, dana sani sosai take na cin kashin da ta dinga masa, tana jin idan zai dawo gareta yanzu ba tantama zata mallaka masa dukkan abunda ta mallaka a duniya dan basu da amfani gareta, ko baccin kirki bata iyawa duk ta rame damuwa ta
arar da ita
i ka
ai ba zai barki ki zauna lafiya ba Hajiya Nuratu..

Araab tun kafin ya
araso gida ya
ira Mun
o kan gashi nan zuwa, tana zaune suna hira da Ammi, Haneefa kuwa na can falo tare da Farouq suna hirarsu ta soyayya, Mun
o tai wa Ammi sai da safe, nan ta saka mata albarka ta koma sashen su.

Bayan Araab ya dawo yake sanar da Mun
o komai tai ta mamaki, daren yau ma sai da yai charging battery
insa full sosai kana su kai bacci cikin natsuwa.
******************
Washegari da safe bayan sunyi karin kumallo dukkansu kamar yadda suka saba, Hassan ya tafi kasuwa, su Ikram sun tafi makaranta, Farouq yau ya dage sai ya kai Haneefa, Mun
o ta tafi ita ka
Ummy ta samu Ammi kan maganar zuwansu Nijar, ba musu ta amince da nuna Hassan ya kawo shawara mai kyau ya kamata suje suga dangin nasu, take sanar da Ummy dama Araab ya mata zancen zuwa Gombe gun dangin Ali dan Mun
o taga dangin babanta ina ga mu tafi lokaci
aya kawai gaba
aya, Ummy ta nuna jin da
inta tace
Hakan ya dace muyi." A ranta kuma tana yaba hankali da hangen nesa irin na Araab
Muma dai mun yaba tunanin naka Arabin Mun
AYUSHER CE
DA ZEE YABOUR
(MAI HAKURI.....)
ZEE YABOUR
AYUSHER MUHD
Bayan an kammala lecture Mun
o ta
ira Araab tace tana so ta biya ta gaishe da Danejo sai ta taho gida, Yace taje amma kar ta da
e, sai da ta tsaya wani shopping mall na kan layin gidan Danejo tai mata siyayya, kafin ta wuce, Danejo har yau bata daina jin Mun
o matsayin jikarta ba, kamar yadda itama Mun
on bata daina jinta matsayin kakarta ba, sun jima suna hira da Danejo kamar yadda suka saba kana ta taho gida, kanta ke ciwo sosai kai tsaye sashen su ta shiga, tana shiga
akin jakarta da hijab kawai ta cire ta kwanta kan gado sai bacci, kwanan nan lalacin da takeji
aruwa yake, har mamakin kanta take duk kuwa da tasan ciki ne.
********
Salame ansha
in kuna har kala biyu, atamfa da lace a cewarta ta saka kala
aya da safe, da rana ma ta sauya idan za
ai yinin biki, kai kace bikin wata budurwa yadda Salame ke rawar
afar sa, a yanda take san bushasha balle yanzu ta samu, ta sha kwalliyarta wanda takejin lalai itama ta fara zama matar mai haki.

Jauro shima ya fito cikin shirin sa na farar shadda da
in kin babbar riga, Bilal ne yazo
aukarsa, kai inkaga Bilal bazaka ta
a cewa shine Biliya na da ba, wannan Bilal
in ya canza sosai, barshi nai da burgar gayu na gwanjo wanda yanzu kam ya zama jikinsa.

Salame ta galla masa harara tace
Munafukin banza wato za
ai wa babarka kishiya amma kaine mai rawar
afa hadda saka sabon
inki kazo
ukar sa ko?" Daga Bilal har Jauro ba wanda ya tanka ta idan da sabo sun saba da halayyar ta, tai tsaki tace
Ai ni bikin yazomin adaidai tunda nima inada nawa shagalin kaga sai kuyi zaman asararku nima naje nasha nawa shagali.

Bilal ne ya kalleta kawai, da sanda Babanshi yazo da maganar auran yana ganin bai dace ba ganin sun girma sai dai daga baya ya fahimci mahaifin nashi yayi juriya gun zama da Salame wanda tabbas yanzu yake bu
atar wacce zata kula dashi shima.

A babban masallacin unguwa aka
au ra auren Jauro da amaryarsa Haulatu, Araab da Farouq duka sun halarta, Jauro yana ta washe baki yana ji a jikinsa yanzu zai yi aure da zai san shima yai aure.
*****
Salame sai rawar kai take a cikin
awayen nasu, tana ganin yadda ake kallonta, ta sawa ranta kyan da aka ga tana yi ne yasa kowa yake binta da ido, cikin
awayen nasu taji suna cewa babu maganar zuwa kai amarya tunda dai su ba yara ba ne, ango da kansa zai zo ya
au ki matar sa, takaici ne ya rufe Salame a ranta sam ba haka taso ba, taso suje har siyan baki ayi ta samu ku
i sannan suyi gulmar gidan da miji
(Lallai Salame bakya girma
tsofai-tsofai dake har da jikoki), Ganin da gaske ba kai amaryar za
ai ba yasa ta musu sallama ta wuce tana tafe tana takaicin wannan abu a haka ta iso gida ranta bai so ba.

Jauro kam da kanshi yaje ya
au ki amaryarsa Haulatu, tun a mota take gyara masa zaman hula tana masa kirarin kan cewar yayi kyau ya fito sak bafullataninsa yana ta fara
a, kamshin gyara da turaren wutar datasha yake sake yabawa, cike da jin da
i yace
Haulatu nagode da kika amince ki biyoni gidana duk kuwa da ha
uwar naki gidan.

Cike da biyayya tace
Kaine fa mijin, tunda kanada inda zaka sani ai dole na biyoka.

Nan fa fara
arsa ta sake
aruwa.

A falo yace ta zauna ya
ira Salame, Haulatu ta zauna tana murmushi tabi Jauro da kallo mugun son sa na shigarta tana jin tamkar ma yanzu tai auren farko saboda sabon soyayyar dake
i barta, a
aki ya sami Salame ta baje kan gado, tana cin takeaway na bikin data yo zure ta faki ido ta
aro, tana ganinsa ta
oye a
asan pillow tare da yatsina baki tace
Baka tafi gun amarya bane ka shigo mun
aki?

Jauro ya gyara tsayuwarsa yace
Itace na kawo mi
i ki fito ku gaisa.
Chapter 184 · 0% Book details