← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 93 OF 187

Sashe 93

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Raheena wanka tayi ta fito daure da towel, kanta ya kalla dake jike da ruwa yace
Ya kikayi wankan tsarki kuma kinsan kuma zan
ara bukatar ki kafin safe."
Gida zan koma ka baro Umma bata jin dadi ina son ganin jikin nata." Malam Dalhatu rai ya
ata ba haka yaso ba, Raheena ta basar dashi ta shirya abun ta, ta dauki jakarta tace
Saura sallamata." Wani kallo ya mata yace
Sallama ai tana ga sakamonki na jarabawa ko kin manta nace zan wutar da ke?" Marairaice fuska tayi tace
To ka bani ko na napep ne." Dubu biyu ya zaro a aljihun wando ya mika mata, tasa hannu ta amsa rai jagule ita gaba
aya ya soma isarta banda tana son makarantar kuma tasan ba karatun zata iya ba tana bukatar taimakon sa da tuni ta
auke masa kafa, ta fito hotel
in ta barsa wayarsa ya
auka ya
ira wata budurwarsaa itama cikin daliban makarantar ne, ba zai iya kwana ba mace ba yasawa ran sa(Allah ya shirya ka baro iyalanka kazo kana durmushe yaran mutane da iyayensa suka kawo su neman ilimi)
Raheena ta kikkira saurayin bai
auka ba, ta mayar da wayar jaka tace watakila ma ya gaji da jirana yayi bacci, ta nufi gida dan ba zata koma wurin Mallam Dalhatu ba.
*******************
Bilal na baje falo yasha plaster a saman goshi, Salame ta rakasa chemist aka masa dressing suka bashi magani, ta soya masa kwai da ruwan shayi da biredi yana sha tana masa fifita, Jauro na
aki abun sa bai bi ta kansu ba, duk da Bilal
in ya basa tausayi
a da mahaifi sai Allah amma yasan hakan zai sa yayi hankali, ya bar Mun
o ta zauna lafiya gidan auren ta ya daina haddasa musu fitina, Raheena ta shigo falon babu sallama dama ba dabi
ar su bace yin sallamar, Ido ta zaro ganin Bilal da plaster tace
Me ya same ka ko hadari kayi."
Salame da Bilal a tare suka kalle ta, Salame tace
Ke kuma fah kamar an jefo ki?"
"Hankalina kawai ya karkato gida ashe ba lafiya ba shiyasa naji na kasa natsuwa." Tayi zancen tana kallon Bilal,
Wai meya same sa?

"Mara mutuncin can mijin Mun
o ne yasa aka masa haka." Hala gidan yaje musu kan a bashi Mun
o?

Ai in haka ne sun yi daidai.

Taso mata yai kamar zai daketa Salame ta rikeshi sannan taja tsaki dan bata son zancen ma tace
Ba wannan ba kin samu yan
chaji ne kinga ina bukatar na soya masa kaji yanzu ma bashi na ciyo wanda aka soya masa kwai.

Bilal kallon ta yayi jin yadda ta shararu karya yana kara jinjina son ku
in ta, Raheena rai ta
ata tace
Ni bani da ko sisi, makaranta fa naje naci karatu na dawo.

Yi mun shiru karki rainan hankali, haka kika gama gantilin naki kika taho hannu wayam, ni dai wannan kashin tsiyar ba nawa bane wallahi na ubanku kuka gado, ni kaina zama dashi ya shafeni kai Allah ma yayi wadaran wani auren.

Taja tsaki, Raheena tashi tayi ta shige
aki dan akwai bacci da gajiya a tare da ita.
********************
7:30 na safe
Haneefa da Haneef na zaune kan teburin cin abinci suna breakfast da shirinsu na zuwa makaranta, Danejo na goge goge daga gaisuwa magana bata sake ha
ata dasu ba tana gudun yin laifi, ita yaran har tausayi suke bata yadda aka ware su cikin yan
uwa, shi karamin ko wasa bashi da damar fitowa ayi dashi duk da kowa akwai yara sosai a gidan, Hanifa itama bata shiga cikin sa
aninta mata na gidan, irin wannan rayuwa na matukar bata mamaki.

Ammi ce ta fito cikin adon ta mai burgewa, Danejo a ladabce tace
Hajiya barka da safiya "
"Yawwa barka Inna sannu da aiki." Danejo tace
Yawwa." Tana satar kallon Ammi matar na burgeta sosai haka tana ganin kyanta gefe
aya kuma tausayinta na ganin irin rayuwar da take, Haneefa da Haneef a tare suka gaisheta ta amsa fuskarta sake ganin yaran nata ba karamin faranta ranta yake ba.

Kujera
aya taja ta zauna a tsakiyar su, Haneefa ta jawo plate tace
Bara nayi serving dinki Ammi."
"Ni kuma zan ha
a miki tea." Cewar Haneef yana jawo cup,
Allah yayi muku albarka." Ta fa
a tana kallonsu cike da jin kaunar su, suma sukace
Amin." Haneefa bayan tayi serving
inta ta ajiye gabanta tace
Ammi ki tayani da addua sosai mun kusa fara SSCE."
"Kullum kuna cikin addu
ata Hanifa amma zan
ara dage yi da miki In Shaa Allah da flying colours zaki fito."
Haneefa da murmushi kan fuskarta tace
Amin Ammi." Haneef yace
Zamuyi celebration na graduation
in Adda?" Ammi ta dan
ja hancin sa tana dariya shima ya saka dariya, Haneefa shiru tayi tana tuna maganar da taji Husna nayi da kannenta
Mama tace na dage nafi Hanifa cin jarabawa dan Baba ya biya mun hajj kamar yadda yayi alkawarin duk wacce sakamakonta yayi kyau zai kai ta."
Haneefa ita fatan ta ma dukkansu sunci ya biya musu ba wai tafi Husna ba, bata san laifin me suka musu suka daura musu karan tsana haka ba, ita dai a iya saninta kyautatawa da fatan alkhairi ne tsakanin Ammi da iyayensu balle ace wani abu, Ta basar da tunanin tana cewa
Haneef ya tashi su tafi kada su makara." Ammi tabi su da addu
in samun nasara.
*************************
Araab da ya tashi, ido ya zuba mata, hannu yasa kamar zai dan bigi goshinta sai ya tsaya yana cewa
Yarinya kawai.

Sannan ya koma ya kwanta, sai dai bacci dayai cike yake da mafarkin saduwa da ita, daya tashi asuba sai dayai wanka sannan ya tasheta ya fita masallaci.

Mundo da wuri ta musu breakfast na doya da kwai sai sauce na hanta da ruwan shayi, ta ajiye komai kan dining, ta koma
aki ta shirya zuwa school, ta fito sakale da jakarta gefen kafada, Araab na zaune falo ita yake jira suci abincin tare, yana jin hakkin sa ne ya kula da taci abinci.

Kallo
aya ya mata yaga ta masa wani fayau tayi kyau ya sake kallonta har ta karaso ta zauna.

Tana
agowa taga idanshi na kanta, gyaran murya yai yace
Ku ba
a zuwa da nikab makarantar taku?

Kai ta girgiza masa tace
Cike da basarwa yace
Banasan shirme ne dan gasu Ilham na tasowa kuma karatu zasuyi ke kuma kina matar aure a yanzu.

Hmm kawai tace da mamakin tambayar tasa.

Araab kawai sai yaji nikaf yake so ta saka, Dining ya nuna mata da hannun sa, ta gane mai yake nufi, ta nufi can dan itama tana jin yunwar, a tare suke cin abincin Araab na satar kallonta ta gefen ido har suka gama ci, ta tashi tace
Zanje makaranta.

Ki kula.

Kawai tace masa, har ta kai kofa taji yace
A dinga kula banda shirme ko zama kusa da maza.

Ita mamaki ma ya bata sai yau yasan yace mata haka tsabar neman magana,
Toh.

Ta sake cewa ta fita, Araab numfashi yaja da cewa kansa
Are you ok Araab?

Tsaki yaja yace
Ohh My God meke damuna haka meyasa nake damuwa sosai da al
amuran yarinyar nan?

Don
t be silly hakkinta na aure kake kokarin saukewa, da koya mata yanda ake za da mutane da kare kai ba wani abu ba.

Yacewa kansa, sannan ya tashi yana
aukar mukullin motar sa ya fito lokacin har su Mun
o sun wuce dan dama ita suke jira tana fitowa suka wuce.

A cikin motar yaga leda wayar su Ikram ya tuna bai basu ba,
auka yayi ya fito ya shiga wurin Ummy, ya sameta falo tana shirin komawa sama ta kwanta.

Ya gaisheta ta amsa da cewa
Baka wuce office ba."
"Eh Ummy dama wayoyinsu Ikram jiya na bata na basu."
Ya mika mata ledar, ta amsa tace
Hadda su aka siyowa kenan?

Yayi murmushi yace
Bara na tafi Ummy kar na makara.

Toh a dawo lafiya Allah ya bada nasara.

Yace
Amin
Ya juya ya fita.
*****************
Ni in ganin bai kamata mu kwashe duka kudaden da muke dasu a kasa muyi investing a business
in da bamu taba gwadawa ba wannan ne karon farko.

Kabiru ke ba Alhaji Hussain shawara, Sunusi mijin Hajiya Layla shima yace
Gaskiya nima haka na gani duba da ba wasu kudade da yawa ne damu ba.

Alhaji Hussain yayi wani murmushi yace
Hakan ba matsala ba ne, ba da jimawa ba zamu farfado da company ne sosai ku dai kawai ku jira lokaci kalilan komai ya kusa zuwa karshe."
Kai suka jinjina suka ce
Allah yayi mana jagora to." Ba dan sun gamsu ba sai dan shine babban su, Alhaji Hussain yace
Amin
Yana ganin ba da jimawa ba komai zai warware yau ma idan ya koma gida zai tuntubi Meenal yaji ya maganar tasu da Araab ya kamata a saka lokacin biki.
********************
Meenal komai baya mata dadi tunani ya tafi kan wacce hanya zata sake bi ta mallaki Araab dan ganin sa ma da tayi ya kara mata wani mugun son sa ya sake yi mata kyau gefe daya kuma haushi da kishin Mun
o ke cin zuciyarta, kwance take
aki shiru yau ko falo bata fita ba, dan jiya ba karamin fada Mumy ta mata ba ganin ta ciri 50k maimaikon 30k da tace mata, a zaton Mumy bacci take ta santa da baccin safe sai ta kai biyu na rana, Meenal tana ganin kiran Bilal taki
auka.

Kira biyar ya mata, bata
aga ba,
wafa yayi yace
Nasan da gangan kike
in daukar wayata yanzu zaki ganni gidanku.

Ya shafi gefen kanshi yana tuno sanda ta ajiyeshi a titi bayan sallah ta bashi 50k ya tari napeo sai daya ga gidansu sannan ya dawo, yace
Gaye big boy shiyasa kake birge kanka.

Ya jefa wayar aljihu, ya sauko daga kan gado ya zura rufaffen takalminsa da ya siya cikun ku
in da ta basa, ku
in da ta bashi tas ya kashe su ya siya kayan shaye shayen su da sauran abubuwa a dole gaye zai fara idan zashi club a daina raina sa.
Chapter 93 · 0% Book details