← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 115 OF 187

Sashe 115

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ya dawo mana tsawon shekarun nan ya tunkaremu da wannan kalmar?

Ki barshi yai abinda yaga dama, am sure Meenal ce kuma ni bazan ta
a auren Meenal ba infact matata ita ka
ai na sani kuma ban shirya mata kishiya ba." Cikin zafin rai yai maganar abinda ke ranshi hakan yasa Ummy taji sanyi a ranta ka
an tabbas Araab na son matarshi ace har a wannan lokacin sai da ya sakata cikin lissafin sa.

Kallon sa tai tace "Ka
au matarka ku fita yawo, yau ta gama makaranta bana son ta shiga damuwa akan abinda ke faruwa."
"Ummy bazan iya barinki da mutumin nan ba a gidan nan."
Yanda take kallon sa ne yasa ya maida kai
asa, shidai bazai iyaba gaskiya, ajiyar zuciya tai tace "Kasan bana son musu ko?" Ta sani sarai in ta masa haka shikenan ta rufe bakinshi, fitowa yai ba tare da yace komai ba, a falo yaga Hassan dan kwarewa ma tv ya kunna yana kallom wasan
wallon
afa wai shirun ya isheshi, sun shiga
aki sun shanyashi.

Takaici yasa Araab ya kauda kai daga inda yake, sai da yazo inda yake ta gefe yace "Allah in dai kawa Ummyna wani abin kotu ce zata rabani dakai."
Mamaki ne ya kamashi yace "Kai yanzu sai ka kai mahaifinka kotu?"
"Mahaifi kace ai, sannan rubutawa Ummy sakinta kafin ka bar gidan nan." Yai maganar yana ciro biro daga aljihunshi, ganin ba paper a kusa yasa ya nemo yace "Gashi."
Kallanshi galala Hassan keyi tab lallai raininshi yakai makura, "Zan saketa bayan kabi umarnina ka auri wacce na za
a ma, idan ba haka ba wallahi sai dai mahaifiyarka ta
are rayuwarta da aurena."
"In na kaika kotu da kansu zasu raba auren dan musulunci ya bada damar a raba shi so banga wani abin
acin rai ba.

Kai ya shiga jinjinawa yana sake ganin rainin Araab amma zai sauke masa shi, kafin yace "In mahaifiyarka zata barka ba?" Ya san sarai me yake nufi hakan yasa ya juya ya fita.

Hassan
wafa yai, Ummy kuwa dama jira take Araab ya fita, nan ta fito tace tanasan magana dashi a
aki, ya mik'e cikin
acin rai dan gani yake duk laifinta ne zata bari yaro na mai magana cikin raini, yana tafe yana sake mamakin yanda Araab yai ku
i har yai irin wannan makeken gidan, dole ya rainashi wato wuyan shi ya isa yanka.

Sai da ya zauna har da shan ruwan dake kusa da shi sannan ta nisa tace "Araab bashida niyyar auren da kake shirin tirsasashi, ba kuma zai yiwu rayuwar da muka gina shekara da shekaru ka ruguza mana ita ba rana
aya, kai ko cewa akai kawa yaranka baki sai ka iya?

Ko dana sani bakai akan yanda kai da rayuwarsu ba?"
"Ke mahaifiyarshi ce kin kuma san halina da kafiya da kuma tsauri, bana son wannan rainin da yakemin sannan aurene dole ne yai kinji na fa
a miki, ko me zakuyi sai dai kuyi, kinsan dai illar bakin iyaye, in shi zafin kai na
aukan shi."
Ummy kasa magana tayi, tana tuna lokutan baya wanda a lokacin idan ance Hassan zai canza ya zama haka tabbas zata ce
arya ne, mutumin da ya nuna mata tsananin
auna, saurin kawar da tunanin tayi jin yadda
irjinta ke mata nauyi.

Wayarshi ce tai
ara ya duba, cike da jin da
i yace "Gatanan ma surukar taki ta iso, so kizo ku gaisa sai na wuce hotel dan banga alama zaku bani gun kwana anan ba." Takaici da mamaki sam sun hana Ummy wani motsi kallon sa kawai take tana san sanin wai kanshi kalau yake kuwa?
******
Haneefa ce ta kalli Ammi tace "Ammi munyi magana da Dad nace mishi so nake na karanci Law."
Kai ta jinjina cike da jin dadi tace "Good course ne mai kyau sannan zai baki damar taimakar mutane sosai."
Rungume mahaifiyarta tai tace "Haneef kai fa me kake son zama?"
Yai dariya yace "Ni
an sanda in kama duka masu damun Ammina."
Dariya sukai sosai kafin Haneefa tace "Zamu je registration BUK in results ya fito dan Husna ma can tace zatai."
"To Allah dai ya baku sa'a."
Tace "Amin Ammi na."
*******
o tunda ya fita take zirya tana le
en window sam hankalinta ya
i kwanciya, tana fatan Araab bai sake shiga cikin
unci sosai ba, zama tai a bakin kujera tayi tagumi, ya zatayi ta taimakeshi?

Ganin batada mafita yasa ta mi
e ta shiga kitchen, abincin taro da Ummy tasa aka dafa suka tafi dashi school shine aka zubo musu nasu a flasks, fried rice ne yasha prawns da vegetables, sai potato salad da gashashiyar kaza ta oven, kan dinning takai ta sake le
owa ta window, kamar da wasa suka ha
a ido da sauri ta sauka ta la
e akan kujera kafin ta ruga da gudu ta shige
aki, me zanyi?

Ya ilhi ya zanyi?

Towel ta
auka ta ruga toilet da gudu.

Araab ganin ba ta falo yasa yai
aki dan ji yake sai ya rungumeta zai samu sanyi a zuciyarshi, shi kad'ai yasan abinda yakeji a ranshi, numfashin shi ma baya fita daidai.

Tana jin motsin shi ta fito tana goge fuska, bai tambayeta ba ta fara cewa "Ya Araab har ka dawo?Na
an shiga toilet ne." Bai tanka mata ba sai da ya rungumeta tsam a jikinsa ya saki wani dogon numfashi sannan yaji numfashinsa ya dawo daidai.

Shiru tai tana mamakin yanda ya matseta dan jitai numfashi ma da
yar takeyi.

A hankali ya
ago yace "Zan fita waje gidan yamin zafi."
Zuciyarta ce ta karaya ganin yanda yai maganar, tace "Zan bika."
Kai ya jinjina alamar to, doguwar rigar abaya ta zura, tanayi tana kallan yanda yake tsaye jikin
ofa, bata ta
a ganin Araab haka ba ji take kamar taje ta sake rungumeshi.

A hankali ta tako, tazo daf inda yake sannan ta riko rigarsa ka
an tace "Muje?"
Kallanta yai ta ma
ale ido
aya tace "Nasan hanuna kike san rikewa to gashi nan an baki ki ri
e." Tai maganar tana kwaikwayan shi.

Murmushin daya bayyana a fuskarsa sosai har hakoransa ne suka fito ya ri
e hannunta zaiyi magana tace "Hankalinki ya kwanta?"
"Eheem ehemm eh."
Hancinta yaja yace "Oh ni wannan yarinyar bansan ya zan dake ba, kin ga makwacinna dayawa.

Murmushi tai tana jin da
in yanda ya sake, suna fitowa daga gida sukai hanyar car park, mota ce ta shigo wanda ya hango mahaifinsu kusa da mai gadi da alama shiya bada izinin abar motar ta shigo, alama yawa Araab akan ya
araso kusa da motar da tai parking.

Ko kallanshi baiyi ba yaja Mun
o sukai jikin motarshi, itakam so take ta gaida mutumin amma tana tsoron yanda yanayin Araab yake.

Yana
arin bu
e motarshi ta bu
e motar ta zuro
afafunta, ganin
afar mace sanye da takalmi mai tsini sosai yasa Araab kallan gun badai wata mace ya kawo gidanshi ba?

A fusace ya
aga dan yaga mai mutumin nan ke shirin yi, wa zai gani?

A hankali ta sakar masa murmushi ta kanne mai ido..
(Hmmm tofa wanga lamari
******
GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Zee Yabour
Ayusher muhd
(MAI HAKURI.....)
AYUSHER MUHD
ZEE YABOUR
*NURAT INCENSE AND MORE*
(MASARRAFAR
AMSHI
AYYIRURUUUUUU...INA UWAYEN GIDA DA AMARE Da KUMA
ASAITACCIN
AN MATA!, KU MATSO KUZO GA _NURAT INCENSE AND MORE_ MASARRAFIYAR
AMSHI TUSHEN
AMSHI TANA MAGANA, SHIN KO KIN SAN CEWA
AMSHI RAHAMA NE?

KIN SAN CEWA
AMSHI NA
AYA DAGA CIKIN ABUBUWAN DAKE BANBANCE MOWA DA BORA A WAJEN MIJI?

KIN SAN YANAYIN
AMSHIN JIKINKI, SUTURARKI,
AKINKI NASA KI AMSA SUNAN CIKAKKIYA KUMA HAMSHA
IYAR MACE?.

HOHOHO
AR UWA MATSO KUSA KIJI
NURAT INCENSE AND MORE TA SHIRYA TSAF WAJEN GWANGWAJEKU DA KAYAN
AMSHINTA MASU SAKA ZUCIYA NATSUWA CIKIN FARASHI MAI SAU
I DA KUMA RAHUSA TA YANDA ZAKU ZU
O ZUKATAN MAZAJENKU CIKIN SAU
AR UWA KIN TA
A AMFANI DA TURAREN WUTAR DA
AMSHINSA YA HANA MAI GIDA FITA?
, KIN TA
A AMFANI DA KULACCA
IN DA MAIGIDA YA NANIKE MAKI TSABAR
AMSHINSA?
, KIN TA
A AMFANI DA BODY MUSK
IN DA OGA YA YI MAKI KYAUTAR DA TA KUSA GIGITAKI?, TURAREN WUTA FA NA AUDUGA FA?
, IDAN HAR BAKI TA
A BA
ar UWA ZO KI SIYI KAYAN
AMSHIN NURAT INSENCE AND MORE KISHA MAMAKI.

MUNA HA
A SPECIAL BOXES
NA AMARE, A KWAI BIRTHDAY GIFT BOXES DOMIN
AWAYENKU, AKWAI KUMA BOXES
NA MUSAMMAN DA MUKA TANADARWA UWAR GIDA DA ZAI TSIMA ZUCIYAR MAI GIDA.

SAYEN
AYA KO SARI kuma MUNA TURAWA KO INA, GA MAZAUNA GARIN KANO ZAKU IYA SAMUN MU A BADAWA LAYOUT KO KUMA KU TUNTU
EMU TA WANNAN LAMBAR *08065225713* FARINCIKIN KU SHINE FATANMU
Araab mamaki ne
arara ya bayyana kan fuskar sa meye ala
ar shi da wannan yarinyar?

Yarinyar da sam batada
abi'u masu kyau?

Ga
arya?

Wanda dama kalmar matarshi haryanzu tana cimai rai?

Amma menene ala
arsu da har yake i
irarin zai tsine masa idan bai aure ta ba?

Kansa na sake mugun
ullewa, yanayin fuskar Mun
o ne ya canza taji zuciyarta ta sosu ganin matashiyar budurwar da ta kannewa Araab ido, gashi tasha wani gayu kamar wacce zata gidan biki, wacece?
Chapter 115 · 0% Book details