Sashe 58
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Araab gaba
aya ya kasa natsuwa a
aki, tunanin sa kawai kada Mun
o ta kwafsa masa, gashi ya gayyaci manyan mutane, Ummy ma tasa ya turawa su Alhaji Husaini gayyata.
"Kai ya zama dole naje naga wace kalar shigar tayi kada ta kunyata ni."
Ya tashi tsaye yana gyara zaman hular sa ya kalli madubi, shi kansa yasan ba
aramin kyau yayi ba cikin shaddarsa wagambari light blue sabuwa dal,
inkin tazarcen da aka masa yabi jikin sa, ya fito zuwa
ayan
akin, ya tura kofar
akin a hankali idon sa ya sauka kan Mun
o wace ke tsaye bakin madubi tana faman juyi tana ganin ta ha
Lace
in da Ummy tace ta saka shine jikinta ya zauna
as, tayi wani
auri tsakiyar kai, ta lafta janbaki ja yayi yawa, taja gira a dole makeup zatayi irin wanda taga mai kwalliya nayi da bikin Ya Araab da aka musu, fuskarta da
e- da
e da foundation, ta
auko katon mayafi ta lulluba wanda sam bai shiga da kayan ba, ta saka takalmi masu tsini bata ankara ba suka murgude mata
afa ta tafi zaa fa
i, Araab ne yayi saurin ri
eta, idanunta ta
ago ta zuba kansa, tayi saurin
an jan jikinta a tsorace, sakinta yayi yace "Baki iya tafiya da takalmin ba wayace ki saka?" Kanta ta sunkuyar
asa tana sa
ule takalman, Yace "Sannan wa zaije dake a haka fuska kamar ta dun
aru ke sam bakya abun masu hankali ne?"
Tissue dake kan madubi ya
au ko, yasa hannu
aya ya tallabo ha
arta aiko ta damtse ido gam ta kasa kallon shi, cikin takaici ya soma goge foundation na fuskarta yana jin tamkar ya zabga mata mari, banda shi xata kunyata wallahi da bata isa ya tsaya gyara mata fuska ba, yasan ko cewa yayi tayi da kanta, sake
ata fuskar kawai zatayi, ya rage foundation
in sosai a fuskarta, kafin ya dawo kan tsukakken bakin ta, ya soma gogewa sai dai ga mamakin sa yaga la
an pink, tsaki yaja yace "Janbaki ma har kala biyu kika saka wani kan wani?"
Ya soma gogewa amma ya
i fita ko alamar ragewa, "Wane kalar janbaki ne kika saka da baya fita haka?" Ya tambayeta cikin takaici, "Allah kwara daya ne na saka." Yatsan sa
aya ya kai kan labban nata ya shafa yaji ba wani
anko na alamun janbaki wanda hakan ke nuni da kalar lips dinta ne haka, bai ta
a maida hankali kanta ba sannan shi kam bai ta
a ganin mai pink lips irin nata ba, ya basar da tunanin, nan ya kama hannunta ya shiga da ita toilet ya tsaya da ita a sink ya
au sabulu ya mi
a mata yace "Ki wanke fuskarki ina jiranki."
"Toh" Kawai tace ya juya ya fita, yana fita ta ri
e sink
in dan ji take
afafunta na rawa, yawun bakinta ta ha
iya sannan ta fara wankewa tana cewa "Aradu ni in yazo daf dani bana gane meke faruwa."
Cikin minti biyu ta fito ta wanke fuskar, mai ya nuna mata kan madubi yace ta shafa ka
an, ta deba ta murza a hannu ta shafa, da akazo kan hoda ma hannu yake sawa daf da fuskarta ya nuna mata inda zata shafa,
Kwalli ya mi
a mata yace "Shi dai kin iya sawa
Amsa tayi ta saka, ya mi
a mata lip gloss yace "Sa wannan." Amsa tazo yi hannunsu ya ha
u da juna sukayi kalli juna a tare, sakar mata yayi, ya kalli madubi yace "Sa."
Nan ta saka tana maida idanunta
asa, ya
ura mata ido ganin tayi kyau sosai kamar ba ita ba.
Komai tayi yadda yace,
ankwali yace ta sake
aurwa, tayi wani
auri kamar tsohuwa, tsaki yaja yacce "Ke komai baki iya ba kamar ba mace ba?"
Ya cisge
aurin a kanta, ya nuna mata bakin gado yace ta zauna, jiki na
ari ta zauna, ya
aura mata, ya iya
auri irin na manya tun su Ikram na yara yake musu dan baya so ya gansu ba dankwali, ta haka ya koya.
o kam mamaki ya kamata ganin Araab da kansa ya
aura mata
ankwali lallai taron nada muhimmanci a wurin sa, akwatin da veils
inta ke ciki, ya bude ya
au ko mayafin da ya shiga da kayan, ya mi
a mata yace ta yafa, jaka da takalmi ma duk shi ya
au ko mata, ta sa turare sannan ya tasa ta gaba suka fita
akin.
Zuciyar sa takaici fal yana jin Ummy wallahi ta ha
ashi da babban aiki, shi ai wannan raino kawai aka kawo masa, yaja tsaki, Mun
o sauri ta kara tana ficewa waje.
Ummy da
an biyu sun shirya sunci ado suma suna harabar gidan, suna ganin Mun
o suka fara fa
in tayi kyau, Ikram tace "Inyee Mun
o yaushe kika iya
auri haka?"
an kasa tayi da murya tace "Yaya Araabi ne ya
aura mun." Kallon juna sukayi da Ilham suna mamaki sai suka tuntsire da dariya a tare sukace "Shagali." Ikram tace "Da alama fa yana ji dake hadda
aura dankwali?
Oh Ya Araab."
o alama ta mata da hannu tayi shiru kar yaji, Ikram tasa dariya tana cewa "Har yanzu tsoron yana nan kenaan?" Ilham tace "A sannu zai tafi ba dai an fara shan soyayya ba." Ummy wace duka hirar akan kunnenta tana ta murmushi na jin dadi Araab ya soma kula da Mun
o, tana fatan Allah yasa albarka a auren nasu ya sa musu
aunar juna.
Araab ya
araso wurin Ummy tace "Ka turawa Uncles
in naka?"
"Eh Ummy ya rage nasu in sunzo."
Kallan motarsa tayi tace "Ku wuce kai da matarka mu zamu taho da driver, yace "Ba gwara taje gun
awayenta ba?"
"Kawayenta ko Yayarsu?
Ka barsu dani kai ku wuce."
Baya son musu da Ummy shiyasa ya wuce motarshi ya zauna, Ummy ta kalleta tace "Mun
o jeki ga mijinki can yana jiranki."
A hankali ta nufi motar, kallonta yayi ta glass tana tafiya a natse,
a haka kamar mai hankali
.
Yayi zancen zuci, ta shiga gaban mota ta zauna, tana
an takurewa a hankali zuwa jikin
ofa.
Baice komai ba yaja motar suka bar gidan.
*******
Alhaji Husaini ne ya ha
e hannayensa ya sake kallan Mumy yace "Muna ina har yaron nan yakai matsayin bu
e gidan mai?"
Kwafa tai tace "Duk laifinka ne da ka bari anyi abin nan ko ba auran gaske bane a
alla ta samu ta shiga gidan hutu tai ta yawo
asashe tana jin dadinta, ita ka
ai Allah ya bamu mace dole mu nema mata gidan hutu kamar yanda ta taso."
Hannunsa ya sake ha
ewa yace "Yanzu dai duk ba wannan ba, bari na je naga me suka shirya, shiyasa akace
an mace baisan hallaci ba, banda iskanci shi dakanshi ai ya kamata yazo ya bamu hakuri ya kawo mana gayyata
.
Ummy tace
Hm kai ma Alhaji Dama ina tarbiyya ga yaron da mace ka
ai ta raina shi?"
Ya mi
e yace "Bari naje."
"Ai kuwa tare zamuje."
Ya kalleta yace "In kikaje yarinyar nan kuma fa?
Ke kinsan tun bayan abin nan ta kasa dawowa yanda take."
Ajiyar zuciya tai tace "Shikenan, dasu Kabir zaku?"
"Eh" ya fa
a yana sake gyara agoggonsa, fitowa yai ya a falo yaga Meenal tayi wanka tasha lace tayi kyau sosai.
Cikin sakin fuska ganin ta kamar da yace "Uwata sai ina haka?"
Murmushi tai ta matso kusa dashi tace "Tare zamuje ai Abba, jiya naji Mumy na maganar da Aunty Kubra."
Fuska ya
aure yace "Da na
auka abin arziki zakiyi kamar mara zuciya?"
Murmushi ta sake yi ta shagwabe tace "Abba zuwa zanyi dan na nuna mai na hakura dashi, na barwa kucakar matarsa shi."
Mumy da Alhaji Hussain a tare suka kalli juna, Meenal ta matso kusa da Mumy ta kwantar da kanta a kafa
arta tace "Mumy so kike kullum su
auka har yanzu son sa nake?
Gwara na nuna mishi nima yanda ya hakura dani na hakura dashi."
Kai ta jinjina tace "Kuma fa haka ne dole mu nuna musu yanzu basa gaban mu."
Ajiyar zuciya yai yace "Muje to."
Nan suka fito tare tana ma
ala siririyar jakarta a kafa
arta.
Uhmm inji mai ciwon baki
GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Zee Yabour
Ayusher muhd
(MAI HAKURI.....)
AYUSHER MUHD
ZEE YABOUR
Mutanen da suka gayyata wasu har sun hallara,
Araab ya kalli Mundo dake gefe tayi shiru tana kallon taron mutanen yace "Sauko, kuma ki tsaya daga bayana, bana son shirme cikin mutane dan in kika zubar min da mutunci anan ranki ne zai
aci."
Kai ta
aga tace
. suka fito,
Ganin ya fito ya maida kallon shi wurin Araab, da yawa a ransu suna yaba shigar sa, kwazon sa a shekarun sa yadda ya jajirce ya zama mai neman na kansa har ya kawo matsayin da yake yanzu.
o tana tafe a bayanshi, daga gefe ya hango Meenal da su Alhaji Hussain, nan ya rage saurin tafiya, kanta na
asa har tazo daf dashi ta tsaya baya, waigowa yayi inda take cikin ra
a yace " ki matso kusa dani karki kuskura ki wuce taku
aya daga inda nake."
Yayi maganar yana nuna mata gefensa, ta matso ta tsaya tana tunanin yaushe su Ummy zasu iso ita kam ta koma gun su.
"Fuskarki zaki saki ki nuna farinciki." Ya fa
a a
an kufule ita komai sai an koya mata ne?
Tana gefen sa ya karaso ya fara gaisawa da mutane, Meenal tunda ta hangosu zuciyarta ke wani mugun tafasa, tanaji mutanen kusa da ita suna maganar matarshi ta dace dashi gata yarinya amma nutsuwarta da kyanta sun kara sa dacewarsu.