← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 135 OF 187

Sashe 135

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Nuratu tamkar saukar tafasassun ruwan zafi haka taji kalaman Araab gareta wanda da gangan ya fa
i hakan dan ya saukar mata dafi dan ya fahimci rainin hankalin matar ya wuce tunaninshi, ya gama kai
arshe da halin nasu da kuma rainin hankalin su, Hajiya Hafsatu baki ta kama tace
Tabb lallai baka da mutunci, baka da kunya matar baban naka?

Ku mutuncin yasa kuka wanko
afafu kuka zo, idan kunsan kunya ba zaku zo gidan matar da kuka raba da mijinta da yaranta, har kuke
arin
abawa
anta yarinyar ku, shin na tambayeku ni ka
ai ne namiji a duniya me kuke nema a wurin wanda bashi da mutunci?

Ya jefa musu tambayar cikin tsawa wanda sai da ya saka hanjin cikin su ka
awa, Yussy kansa tayo ta zube
asa tana fashewa da kuka tace
Dan Allah kada kamun haka, wallahi ina sonka Allah ban saku ba, case
inku daban aurena daban.

Bazan ta
a ha
a jini dangin da basu san kunya, mutunci ba kuma son kansu yai musu, tashi kafin nayi losing temper
ina a kanki." Da sauri Yussy taja baya, Nuratu tazo ta kamata, Farouq shi kansa so yake ya farfa
a musu maganganu amma Araab ya wakilce su duka.

Kina ganin
anki na tsula rashin mutunci amma ba zaki hana sa ba, na tabbatar gazawarki tasa Hassan ya tsallake ya barki ya dawo gare ni.

Nuratu ta fa
a tana son huce takaicin abunda Araab ya mata kan Ummy, Araab wata zuciya ta ciyo sa ya dun
ule hannun sa dan har jikinsa ke rawa, Ummy tai saurin ri
e shi gudun kar yai abunda bai dace ba, idonsa kawai ya damtse gam cikin tsananin
unar zuciya, Farouq ma wata zuciya ke
i bar sa ganin Ummy ta dakatar da Araab yasa bai aiwata komai.

Ummy kallon Nuratu tayi tace
Idan kina ganin ke iyawarki ce da isar ki tasa Hassan ya tattara ya koma gun ki, ina ga isar taki ya kamata tasa har yaransa su zama
arkashin ikon ki ko, kamar yadda na gaza, a kuma gazawar tawa kuke
ufulucin ha
a zuri
a dani tunda har kike wanke
afa kika zo gidana akan a amshi
ar ku." Sosai maganganun Ummy suka ba
anta ran Nuratu, Yussy ta fisge tace
Mu zuba ni daku.

Ta juya zata fita, Hajiya Hafsatu tabi bayanta
Kada ku manta ku rufe mana
ofa.

Cewar Ummy, daga Araab har Farouq da Mun
o mamakin Ummy sukayi sosai basu
auka tana da baki haka ba, maganar da tai ya sanyaya zukatunsu ya rage musu ba
in ciki da ya mamaye ransu musamman Araab da yaji kamar ya rufe Nuratu da duka.

Ummy kalamai masu kwantar da hankali da musu nasiha kan saurin fushi tayi amfani dasu tasa zuciyar Araab da Farouq saki, Mun
o kam tamkar ruwa yaci ta mamaki ya cikata na ganin wannan al
amari, Araab
arin daidaita natsuwar sa yai yace
Zan fita." Ummy ta masa addu
a ya amsa, ta dubi Mun
o tace
Je ki masa rakiya.

Mun
o tace
Tabi bayansa jiki sanyaye, Suna fita falon Ummy hannu yasa ya jawota ya manna da jikinsa yana sauke ajiyar zuciya, K
amshin turaren ta kad
ai yana saukar masa da wata natsuwa,
Ka rage fushi pls Yaya Araab." Kallonta yai yace
Bakya so ina fushi?" Kai ta
aga masa tana yin narai narai da ido, Yace
Tohm na daina." Sai tai murmushi,
Murmushi ka
ai bai biya tukwicin amsar maganarki ba."
"Me kake so to?

Ta fa
a tana kallon sa, kumatun sa ya nuna mata yace
Peck.

Sai da ta waiga gefe gefe kana ta masa, tana janye jikinta ta shige ciki da gudu, yabi bayanta da kallo yana dariya, Sosai ta rage masa damuwarta, ya shiga motar sa ya fita cikin shauk
in soyayyarta.
******************
Hassan yau da
yar ya kai ruwan shayi bakin sa damuwar da yake ji tafi
arfin sa, fushin Nuratu shine babban abunda ke tada masa hankali, zaune yake
akin hotel jigum ya rasa meke masa da
i, kira ya shigo wayarsa, ba
uwar lamba ce ya
aga, bayan sun gaisa aka sanar dashi ana neman sa office na HUMAN RIGHTS,
Toh gani nan zuwa." Yace ya kashe wayar, yana jinjina kai, lallai Araab wuyansa ya ri
a da gaske yake kenan da yace zai kai sa
ara, aljihunsa ya laluba yaji yana da ku
i nan ya tashi ya fito
akin ya rufe, a reception ya bada card na
akin, kana ya tari napep zuwa ofishin HUMAN RIGHTS.

Kai tsaye ofishin babbansu aka kai sa,
Malam Hassan ko Alhaji Hassan?" Cewar Hamza (ogan nasu),
Alhaji dai zaka ce dan na sauke farali." Zancen Nuratu na fa
o masa da tace zata kai sa hajji yanzu fa idan bai lalla
ata ba sai zancen yasha ruwa, ya zama dole ma ya shawo kanta, gashi dai
an sa nada ku
i sama da Nurratu amma yafi
arfin ya koma gunshi balle ganinshi ya tabbatar mai da Araab bazai tausaya mai ba.

Hamza yace
Toh Alhaji Hamza, yaron ka Araab ya shigar da
ara kan cewar ka tsallake ka bar mahaifiyarsu dasu tsawon shekaru goma sha bakwai ba tare da kasan ci, sha, sutura da sauran abubuwan da ya wajaba na ha
i kan uba ga iyalin sa." Hassan ha
e rai yayi yace
Wato yaron nan zuwa yai yamun tozarci da tonon asiri a gun ku?

Hamza yai gyaran murya yace
Alhaji Hassan hakan dai yana nufin maganar sa gaskiya ce.

Toh idan ma gaskiya ce ai tsakanina ne da iyali na banga dalilin da za
a sako ku ciki ba.

Akwai dalili Alhaji Hassan, saboda ire-iren cases haka ya saka a aka bu
e wannan kungiya ta HUMAN RIGHTS dan kwatowa al
umma ha
in da ya dace."
Kenan kuna so kuce tsakanina da iyalina zaku shiga ku
wato musu ha
in su?"
"Yanzu dai mun gama samu gamsasshen bayanin da muke so, zaka iya tafiya amma fa ka zama cikin shirin amsa kira kowane lokaci." Hassan duk da ya tsorata amma a yadda yake jin kansa da zafin ransa ba zai nuna musu ba, tashi kawai yayi ya fito ransa na bashi dole yaje ya lalla
a Nuratu ta taimaka masa yayi maganin mutanen nan ko da ku
i ne ya siye su case
in ya mutu ya samu ya lalla
a su koma MINNA
Hmm ya kuke gani
Nuratu zata sauko kuwa yadda ta
au zafin nan
AYUSHER CE
DA ZEE YABOUR
(MAI HAKURI.....)
AYUSHER MUHD
ZEE YABOUR
Hassan daga ofishin HUMAN RIGHTS napep ya sake hawa zuwa gidansu Yussy, a zuciyarsa yana ta faman ha
a kalaman da zaiyi amfani dasu wurin lallashin Nuratu, motar su Nuratu na parking farfajiyar gidan, Hassan shima ya shigo, tun a mota take zazzaga masifa kan an tozarta ta aminiyarta na sake zugata, Yussy nata kuka wanda kukan Yussy ke sake tunzurata Allah ya saka mata masifar k'aunar yarinyar har ranta take jin kukanta, bata son duk abunda zai ta
a Yussy sai gashi yau anci zarafinta sama da yanda bata tunani, ga mamakinta tana fitowa motar taga Hassan, wani irin takaicinsa ne ya sake dirar mata, idanunta na kanshi har ya
araso, a marairaice ya matso gun ta, bata tsaya wata-wata ba ta
aga hannu ta zabga masa wani mari, ma'aikatan dake filin gida da mai gadi, direba, Yussy da Hafsatu a razane suka kallo su, Hassan kuncinsa ya dafe yana jin zuciyarsa na wani zafi wanda tunda yake bai ta
a jin muzanta irin ta yau ba, mace ta
aga hannu ta mare sa, cikin mutane haka?

Nan da nan jikinsa ya hau rawa kamar zai
aga hannu ya rama sai ya tuna illar hakan, muddin ya sake wargaza tsakaninsa da Nuratu bai san ina zai nufa ba, ga Araab da ya kai sa
ara bashi kuma bai da ku
in da zai tsayawa kansa, Nuratu cikin tsananin
acin rai take kallon sa tace "Nayi dana sanin shigo da kai rayuwata dan baka amfana mun komai ba sai ba
in ciki, shiyasa akace idan kaga talaka barshi cikin talaucin sa idan ya goge sai ya zamar maka masifa, butulu da kai duk halaccin da na maka na kasa samun abu
aya da nake nema gun ka, ban samu ba sai
anci da nake fuskanta daga gun lalataccen yaron ka, har ta kai itama galbararriyar uwar tasa tamun, me ake da lusarin namiji wanda bai iya tsayawa kan gidansa?

Kuma bai isa da yaran sa ba?" Sosai zantukan Nuratu suka daki zuciyar Hassan yaji zafin su
warai amma ya kasa aiwatar da komai, Sai
arin danne
acin ransa yake, da
yar yace "Ki daina bari shai
an na shiga tsakaninmu ki duba irin girmar soyayyar dake tsakanin mu, wai abinda ya faru ke kina tunanin laifi nane?

Kin manta irin soyayyar da mukewa juna?

Soyayya kake fa
i, ai na da
e da sanin kwa
ayi yasa kake zaune tare dani nice dai mai sonka, kuma yanzu ka sire mun a rai, abu
aya zakai ka gyara dangantakarmu
an ka yazo ya gurfana ya bani hakuri kai har uwarsa ma, kuma ya amshi Yussy matsayin matarsa ya saki banzar yarinyar da na gani tare dashi." Hassan wasu yawu ya ha
iya na ba
in ciki da tashin hankali, Nuratu suka wuce ciki suka bar sa tsaye a
anci, Hassan zuciyarsa na son nuna masa anya baiyi kuskuren watsar da iyalansa ba ya koma kan Nuratu, yayin da yake
arin hana kansa wannan tunanin yana hango dukiyar da yake samu a tare da ita da wacce zai samu idan suna tare, wani sashi na zuciyarshi yace
Gashi yanzu Araab ma ya fita ku
i?

Da kayi hakuri da yanzu kana
Da sauri ya kori wannan tunanin.
Chapter 135 · 0% Book details