← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 74 OF 187

Sashe 74

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

K'amshin turare da humra mai dadi dake fitowa daga jikinta wanda hakan yasa Araab dan lumshe ido ka
an, dan ba karamin ratsa shi turaren yake ba, sha'awa na sake tasomai, amma ya dake cikin masifa yace "Kinsan kina da wanda kike so meyasa kika yarda aka aura miki ni, kuma kinsan ba zaki iya kiyaye igiyar aure ba sai kin kula shi meyasa baki sa Ummy ta raba auren mu ba kafin na dawo?"
o dago kai tayi tana dubansa da mamaki, dan sam bata gane ma me yake nufi ba, kallon da take masa ne ya sake kular dashi.

Hannu biyu yasa akan kafa
arta ya jawota kusa dashi, kirjinta ne ya daki nasa, nan danan wani abu ya
an fara shigarshi, zai yi masifa kawai yaji ya kasa, ba karamin tasiri dukiyar fulaninta sukayi kan kirjin sa, ga kamshin turarenta dake sake dagula masa lissafi, duk yanda yaso ya kori zuciyarsa daga abinda take ayyanamai ya kasa, ya dade yana maida sha'awa wanda gashi yau daga jin kirjin Mun
o da kamshin turarenta yana neman yin tasiri akanshi.

Yawun ba
insa ya ha
iya a hankali yakai idanunsa kanta, tayi tsumu dan ko kwakwaran motsi ta kasa, gabanta kawai ke fa
uwa, hannayensa kawai yasa a kan kugunta a hankali ya jawota
irjinsa sosai ya mata kyakkyawar runguma yana sake manneta da kirjin sa, wani yanayi yake ji wanda yakeji ba zai iya controlling kansa ba.
o kam tsintar kanta tayi da yin luf a jikinsa dan ta kasa tureshi ita kanta batasan me takeji ba.

A hankali yaja wani irin numfashi wanda ya dawo da ita daga tunanin abinda ke faruwa datai.

Gaba
aya ya canza ya fara shafar bayanta zuwa mazaunanta a hankali, bakinsa taji kan wuyanta yana kai mata sumba, Mun
o a razane tayi baya tana janye jikin ta, Araab ya kalleta da idanunsa da suka soma canza launi, sai a lokacin ma yasan me yake aikatawa.
o tayi saurin juya masa baya dan ita mamaki da tsoro ma ya bata, meye yakeyi haka?

Araab ganin haka yasa ya tattaro dauriyarsa yanaji wani abu na sake shiga jikjnsa, sai dai bazai bari raini ya shiga tsakaninsu ba yi wani guntun tsaki yace "Me kike anan?"
o tuni ta fice daga falan zuwa
aya
akin, tana
zama bakin gado wata kunya ta lullube ta tun meya faru tsakaninta da Araab, Ta damtse ido tamkar tana gaban sa, tana ji wani irin kunya, me Ya Arab yakeyi hakan?

Araab ido ya runtse "Are you okay?" Ya tambayi kansa da kansa.
akinsa ya shiga ya hau yin exercise yanajin kamar ba shi ba, ga takaicin bada kanshi dayai, daga dawowa?

Yaushe ka zama haka Araab?

Tambayar data dinga mai yawo akansa kenan.

Key yasa a
akin dan tabbas intace zatazo kwana
akin to fa bayaji zai iya controlling
in kanshi.

Itama a
angarenta kunyarsa ma bazata barta ta koma ba, nan ta watsa ruwa ta kwanta.

Kasa bacci tai sai juyi kawai datake akan gado, anya Araab ne
azu?

Tambayar da take wa kanta kenan.

Arab sakon daya shigo wayarsa ne ya sashi dubawa "Hmmm ka dawo ta gama gantalinta, to it menene ma bazata iya ba?

Bayan maza idan ta kama su basa iya barinta?"
Idanu ya runtse wani takaici na sake kamashi, wayar ya kifa yana maida numfashi mai zafi na
acin rai.
****
Bilal ya gaji a waje ga sauro sun fara cizonshi yasa yama Meenal flashing, ba'a dade ba ta kira, ya
auka yana susa wuyansa yace "Hajjaju nafa gaji da tsayuwa dan har kudin maganin maleria sai kin kawo haka kawai ina waje sai sauro ke cizona banga Mun
o ba?"
Tsaki taja tace "Dama ganinta zakai da gaske?

Ai kawai dai Araab yaganka kaje nemanta ne bawai wani abin ba."
"Ya gani?

Kina nufin duk awannin nan danai a waje a banza nayisu?

To Allah ku
inki sun karu."
Tace "Ka koma gida sai ka sake ji daga gareni."
"Nifa ku
i nace ki turo...." Jiyai an kashe wayar ya saki wani karamin ihu yace "Matarnan fa neman rainamin hankali take."
Gida ya kona yana masifa, Jauro ya gani a
ofar gida nan danan ya fara neman kaucewa gidan, "Wuce ciki."
Kallansa yai ya wuce yana tafiyar nigas, binshi yai yana shiga yace "Kai na gani ka taho daga kofar gidan su Mun
Salame tana juyo haka ta fito, Bilal yace "Wucewa kawai nazo yi, me zanyi a gidan bayan mijinta ya dawo yau?"
Ai caraf ta cafe tace "Ya dawo?

Kai Alhamdulila wannan abu yamin dadi."
Jauro yace "Dadin me?"
Ciki ta koma tana cewa "Kaidai badakai nake ba ehe."
Jauro ya sake kallan Bilal ya nunashi da yatsa yace "Wallahi ka fita idona ka fita harkar yarinyar nan."
"Yo ni me nayi?

An dakeni an kuma hanani kuka, sannan yanzu anzo ana sake kwaramin ruwa sanyi."
"Na zafi za'a kwarama ba na sanyi ba, wallahi kadaiji na fa
ama." Jauro ya fa
a yana yin ciki.
****
Meenal ta kasa bacci sai faman bulayi take kan gado
daga ta rufe ido sai ta hango Araab da Mun
o a rungume suna love.

Bargonta ta cilo daga kan gado tace "Wallahi bazai yiwu ba, enough is enough nayi hakurin ya isa haka nan."
Kasan le
enta ta ciza, a hankali wani banzan murmushi yazo mata kan fuskarta....

GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Zee Yabour
Ayusher muhd
MUNDO
(MAI HAKURI)
AYUSHER MUHD
DA
ZEE YABOUR
Da sannu sai na raba ku, Mun
o sai na tabbatar kinyi dana sani sosai a rayuwarki na aurar mun masoyi na." Ta sake yin wani shu
umin murmushi tana gyara kwanciyarta a kan gado, ta kwanta ba tare da ta damu ta dauki bargon da ta wullar kasa ba.
************
Araab duk da gajiyar dake tare dashi, ya kasa bacci sai faman juyi yake kan gado, jira yake yaji Mun
o ta murda handle na
akin ya mata warning ta yadda zata cire tunanin komai ko taji ta so important na abunda ya faru tsakanin su yau, dan ba abinda ya tsana irin raini, sai dai ko alamunta bai ji ba,
Wato yarinyar nan yanzu jin kanta take ko?" Yayi kwafa tare da cewa
I will make sure na nuna mata ni ba sa'anta bane sannan bata isa ba balle." Ya sake juyawa yana karanta addu
ar kwanciya bacci, bai jima sosai ba bacci ya fisge sa bai ankara ba.

Ta bangaren Mun
o kuwa tuni bacci ya
au keta dan akwai gajiya tare da ita na aikin da suka yi yau, kuma gobe akwai school.

Bacci take a natse wanda bata farka ba sai asuba shima kiran sallah ya tashe ta, ta karanta adduar tashi bacci tana mitsittsika ido, ta zura kafafunta kasan gadon ta shiga bandaki tayo alwala, ta fito ta shimfi
a darduma ta gabatar da raka
atanil fajr (falalarta tafi duniya da abunda ke cikinta) ta zauna tana lazimi kafin kabbarar sallah.

Araab shima ya tashi ya fita masallacin kan layin na bayan jikin gidanshi, wanda sai da gari ya soma wayewa ya dawo gida, lokacin Mun
o har ta kammala breakfast ta daura kan dining table, tayi wanka ta saka uniform, ta fito neat da ita, Araab yana dawowa masallaci dining kawai ya nufa dan yunwa yake ji, gashi kuma yau zai koma aiki.

Ya zauna ya fara serving kansa chips da egg sauce Mun
o ta fito falon, kanta sunkuye kasa tace
Ina kwana?

Kamar ba zai kalleta ba sai kuma ya juyo yana sauke idonsa a kanta yace
Lafiya lau." Hijabin da ta saka ya lafe jikinta yana sake fiddo shape na dukiyar fulanin ta, Araab idonsa kar a kai, yana ji wani yanayi, kafin ya
an damtse idonsa ya bu
e, haushin kanshi na sake kamashi, kai ya kauda yace
Kije ki canza hijab." Mamaki ne ya kamata mai hijabin nata yayi da zai ce ta canza tsabar kawai neman magana ne, bayan ba wanda ya kaita sa babban hijab a school
in.

Bata ce komai ba gudun tayi laifi, ta juya ta koma daki ta cire hijabin ta saka wani, shima dai irin wancan ne girmansu daya.

Tana fitowa akan idon Araab ya sake ganin yadda ya kwanta mata kan dukiyar fulani.

Cikin fa
a yace
Wai meyasa bakya jin magana, wato ba zaki canza hijabin ba, wa kike so ki burge a wajen ko
am kwayan can kuka tsara zaku hadu?" Bata san sanda ta dago manyan idanunta ta zuba kansa ba
Anya kuwa bashi da aljanun fa
a, ita ta rasa ma ina ya dosa da zantukan sa,
Ba zaki wuce ki canza ba sai ranki ya
aci?

Kalamansa suka katse mata tunaninta.

Cikin sanyin murya tace
Na fah canza, sannan wannan fa shi nake sawa tun can."
Harara ya watsa mata wanda yasa ta maida kanta
asa, yace
Wuce muje
akin?" Ya taso daga dining table
in ya tasa ta gaba zuwa dakin ta, a ransa yana cewa bawai dan wani abin nake haka ba, mutuncin Ummy nake karewa bansan a dinga mana wani kallo tunda a gidan take, da haka suka isa
akin.

"Wacce drawer kike ajiye uniform?

Ya tambayeta, da hannu ta nuna masa tace
Wannan." Mamakin masifar nan duk ta isheta.
Chapter 74 · 0% Book details