Sashe 134
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya
arasa maganar da goga mata lips
insa kan nata, wani yar taji a jikinta, bakinta taji ya mata nauyi ta kasa furtawa, hannun ta ya kamo ya
au ra kan zuciyarsa yace
Kin samu matsayin da babu wata mace da ta ta
a samun sa." Mun
o ji take kamar a mafarki dan son tabbatawarta tace
Amaryarka fah wane matsayi ka bata?
Murmushi yai ko shakka babu Mun
o na kishin sa hakan yasa yace
Ke zan tambaya, wani matsayi kika bata?
Ido ta
an bu
e ka
an yace
Ki tattarata ki ajiye banasan wasu suna shigowa cikin maganar mu, daga ni sai ke.
Ya sake danne hannunta kan
irjinsa, Mun
o saurin rufe idonta tayi tana yin
asa da kanta, kunya da farin ciki na lullu
eta lokaci
aya, bata zama
aya daga cikin masu son masu wani ba kenan, itama Yaya Araab na son ta,
Ya dace na furta masa so yanzu kuwa?
Wata zuciyarta tace mata
No sai kin
an ja masa aju."
To ni na samu matsayin a taki zuciyar?
Ya katse mata tunani da fa
a, har lokacin tana rungume jikin sa, Shiru tai kamar bata ji sa ba, Araab kunyar tata ba k
aramin burgesa take ba, hannun sa ya kai kan switch na gefen gado ya kashe wutar
akin, ya sake gyara kwanciya yaja bargo ya rufe su, yana sake manna ta jikin sa, ya sumbaceta a gefen kumatun ta biyu yace
Gudnyt kiss." Mun
o har tsakiyar kanta taji kiss
in ta sake lafewa jikinsa a haka bacci mai cike da shau
i da natsuwa ya
auke su.
******************
Ummy tabon da ta da
e da binnewa cikin zuciyarta yau yake taso mata, duk iya
arinta na yakice abun yaci tura, Hassan ba
aramin cutarwa ya mata ba, ina ma yayarta na tare da ita ta sanar da ita abunda ke cin zuciyarta ko zata rage ra
in da take ji, sai a yau take sake jin ka
ai ci na rashin wani ahalinta a tare da ita, kukan zuci take wanda yafi na hawaye zafi da ra
i, da zatai na hawayen da ta tabbatar zata samu sassauci, da
yar da taimakon Allah ta hanyar addu
i ta samu bacci ya
auke ta.
***********************
Bilal yau sai biyu na dare ya dawo gidan a bugen sa, Meenal ba
in ciki kamar ya kasheta na rufe gidan da yayi tayi kukan har ta gaji ta daina, bazata ta
a zama dashi ba taci alwashi, tana zaune falo tana jiran dawowarsa ta zazzage masa ruwan masifa har bacci ya
au keta, Bilal yana shigowa ya ganta kwance kan doguwar kujera, kayan jikinta yake bi da kallo yaga sun mata kyau, kanta yayo kawai ya rungume tsam yana sauke wani numfashi, Meenal cikin bacci taji sa tayi saurin tashi warin giya na cika mata hanci, da
arfinta ta ture sa, yai baya ya fa
Kada ka sake kuskuren ta
ani wallahi da
azamin jikin ka, kaje kayo shaye shayenka zaka zo kana ta
ani.
Bilal a make ya taso yana cewa
Wai ke ko
ar soyayyar nan ba zaki nunawa miji ba." Mugun harara ta watsa masa tace
Wallahi ka kiyayeni sakarai kawai." Tayi dogon tsaki cike da takaici ta wuce
aki ba
in ciki na sake cikata, ita da tayiwa kanta tanadin rayuwar da
i ta auri miji mai aji Araab su sha soyayyar su, ta
ige da auren mashayin giya, tana shiga
aki ta fa
a kan gado ta fashe da kuka.
Bilal bajewa yai kan kujera yana mitar sa akan Meenal daga haka bacci ya
auke sa.
****************
o yau da wani yanayi mai da
i ta tashi, tana jin zuciyarta wasai babu damuwar komai a ciki, ko da Araab yayi aure sanin yana sonta ka
ai ya isa sakata farin ciki, ta
angaren Araab sai yake jin kansa sakayau na kakka
e Yussy rayuwar sa, da kuma yadda ya samu kansa da fa
awa Mun
o sirrin zuciyarsa sai yake jin ya rage wani nauyi.
Yau da wuri ta gama ayyukan gidan, tayi wanka ta shirya cikin wani material ruwan hoda wanda yasha
inkin embroidery yayi masifar kyau a jikinta, shima Araab ya shirya cikin shadda ruwan hoda, tunda yaga shigarta shima ya tsinci kansa da
auko kaya kalar nata ya saka, ta shigo
akin nasa ta sanar dashi ta kammala breakfast, yana tsaye bakin madubi yana saka cufflinks, ta mirror ya hangota ya mata alama da hannu kan ta k
araso, ba musu ta soma takowa ita kanta taga ya mata wani mugun kyau,
Kika sani ko shirin zuwa gun amarya yai.
Sai taji zuciyarta ta
an sosu, ji tayi ya ri
ota, ya mayar da ita ta gabansa, ya tsaye bayanta, tare da ran
wafo kansa daidai saitin wuyan ta, Yace
Ya kika ganmu don
t we look perfect together?" Mun
o sai a yanzu ta lura kalar kayanta ne ya saka, kenan saboda ita yai shirin,
Ko bamuyi kyau ba?
Ya sake tambayarta yana
aga mata gira, kai ta
aga masa tace
Munyi sosai.
Yaja hancinta ka
an yace
Silly girl, dai kinja aji a komai ko?" Murmushi tayi wanda fararen gyara ha
oranta suka bayyana suna
ara mata kyau, Araab ya zuba mata ido na wasu da
a yana sake jin sonta na fisgar sa, ya kai hannu cikin aljihu yace
Yi mana hoto." Mun
o ta kar
i wayar tana jinta a wata sabuwar duniyar wai Yaya Araab ne ke nuna mata kulawa haka, ta nuna ranar auren su da ranar graduation yadda ya ri
a basarwa baya so suyi hoto amma yau da kansa, hannayensa yasa ya zagaye kugunta, ta
auka sai kuma ya kai bakinsa kan kumatun ta alamun kiss ta
auka, ita kanta tasan hotonan nasu ba
aramin kyau sukai ba, Araab nata zolayarta yana cewa ashe ta iya
aukar hoto, ya kama hannunta zuwa dining, a plate
aya yace ta zuba musu hakan tayi, yace ta saka spoon
aya,
ago ido tai ta kalle sa
Baka zaka ci bane?
?Ta fa
a a marairaice,
A spoon
aya zamu ci." Shiru tayi tana sake mamakin salon nasa kamar bashi bane mai fushi da zafin rai, Abincin ya
i ba ya fara ci, kana ya
i ba itama ya bata, sauce
in ta
an ma
ale mata a baki, harshen sa taji ya kai ya lashe, Mun
o ita kunya ma yake bata, abubuwan da take ji ana fa
i a group sune yau take gani a zahiri tattare da Yaya Araab, bayan sun kammala breakfast
in yace ta sako mayafinta suje su gaishe da Ummy dama bata da lectures sai sha biyu na rana shi kuma daga can zai wuce gidan man sa yana son ha
uwa da manager su tattauna.
*********************
Ummy yau ta tashi tana jin sau
in ranta sosai sa
anin jiya, tare sukai breakfast dasu Ikram da Farouq suna hira cikin raha,
Ummy wai ashe zamu sake zuwa family trip ne?" Ilham ta fa
a, Ikram tace
Wallahi kamar yadda mukaje Dubai, wannan karon sai muje Paris." Farouq yana dariya yace
Ku da kuke school wane yawo zaku?" Araab dake shigowa tare da Mun
o yace
Idan anyi hutu sai mu shirya tafiya.
Kallon su ne ya koma kan Araab da Mun
o sam sai suka manta maganar ma a tare Ilham da Ikram suka ce
Wow kunyi kyau sosai Yaya Araab we look perfect together.
Farouq yace
Wannan kyau haka kamar a sace ku a gudu?
Ummy kuwa sai murmushi take tana jin wani farin ciki na ratsa ta na ganinsu tare haka ko ba
a fa
a ba kallo
aya zaka musu ka kira su masoya wanda suka tsunduma cikin
aunar juna, Mun
o cike da jin kunya ta zame hannunta daga ri
on da yai mata tunda suka fito take son zamewa amma ya ri
e gam ya
i bata dama, cikin falon suka
araso suka gaishe da Ummy ta amsa tana musu addu
ar zaman lafiya mai
aure, nan suka shiga hira su dukkansu cikin raha da nisha
Ayiriri!
Ayiriri!
ar da suka soma jiyowa yasa dukkansu waigowa a tare, Wata dattijuwar mace ce wacce kallo
aya zaka mata kasan
ar duniya ce mai jin kanta (Aminiyar nuratu kenan wacce duk wata tsiya tare suke
ulla ta yanzu ma ita ta bata shawarar kan suzo gidan su Araab
in kan dole ya maida aurensu da Yussy), Nuratu ce ta rufa mata baya, ri
e da hannun Yussy, wacce akai wa lullu
i da wani
aramin mayafi,
Mun kawo amarya tunda baku zo
aukarta ba." Cewar Hajiya Hafsatu, Mun
irjinta ne ya doka yau za
a kawo amarya amma Araab bai fa
a mata ba, Ummy kallo tabi su dashi da zallar mamaki, Farouq ne yace
Dama ana kawo amarya ne da saki."
"Kai mara kunya rufe mana baki.
Hajiya Hafsatu ta fa
a kai tsaye tana wani cin magani, Ummy alama tai ma su Ikram kan su shiga ciki, Mun
o ta juya zata bi bayansu Araab ya ri
e hannunta gam, komai za
a yi yana so yau ayi a gabanta ta gani, turus tayi ta tsaya.
Hajiya ba zamu samu masau
i ba ne kin bar mu a tsaye?
Nuratu ta fa
a tana kallon Ummy cike da kishi yau ce rana ta farko da ta ganta a ido sai dai hoto, sai taga a fili ashe tafi kyau,
Muhali anan?
I
m sorry to say amma ba gidan haya bane, bamu da inda zaku zauna.
Araab ya fa
a cikin yanayi na matu
acin rai,
Kai Araab kasan dawa kake magana, kar ka manta matsayin uwarka nake tunda ina auren mahaifin ka." Ummy kallonta tai kenan itace matar Hassan da ya aura lallai tazo da rainin hankali, ko kunya bataji ba ta wanko
afa tazo mata cikin gida, Araab wani mugun kallo ya mata yace
Uwa?
Yai maganar yana shafar bayan wuyanshi yace
Hmmm ba laifi in kin kira kanki da haka sai dai ya zakiyi?
Gashi ni
in a matsayin natar titi na
aukeki.
Matar titi?
Karuwa kenan kake nufi ko me?
Yana murmushi yace
ila!