Sashe 146
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ido ya lumshe tasan abinda ke ranshi wanda ba sai ya fa
a ba shiyasa yake jinta kamar wani shashi na rayuwarsa.
Wayar ta kashe ta shirya cikin sauri, ta fito suka nufi asibitin,
Gaba
aya ji take jikinta na rawa, Araab ta hango a tsaye yana signing
in takarda, da sauri ta
arasa inda yake hankali a tashe, wani wahalalen murmushi ya mata ji yake kamar ya jawota jikinshi tabbas yanzu ya k
ara sanin son da yakewa Mun
o wanda yake yawo cikin jinin jikin shi, ta zama wani sashi na rayuwar shi.
Idanunta ne suka zubo da
walla tana jin kamar shine yake bukatar zubar da kwalla amma dauriyar shi bazata barshi ba.
Ya sake mata murmushi yace
Appendicitis ne yaci jikinshi sosai, yanzu sunce aiki zasumai.
Hawaye na zubowa tana sharewa tace
Aikin in akai shikenan?
Ya sauke ajiyar zuciya yace
Hakan dai muke fata In Shaa Allahu, sai dai mu barwa Allah ikon sa.
Kai ta jinjina tana sake goge kwallarta, a tare suka zauna yasa hannunta cikin nashi tare da runtse ido.
Cikin tattausan murya tace
Yaya In Shaa Allahu ba wani abin.
Kai ya
aga suna nan a zaune har aka gama aikin, aka maidashi wani
akin, inda suka shiga duba shi, gaba daya ya canza, ya rame sosai, Tausayin shi karon farko ya mamaye zuciyar Araab, itama Mun
o tausayinsa ne fal a ranta, likita ya shigo ya duba drugs dake gefe da drip
in dake sa
ale a hannun Hassan yace
Inshaa Allahu he will be okay, kuma yana fama da malnutrition da alama baya cin abinci yadda ya kamata, ba kuma ya kula da abinda yake ci.
Araab ya kalleshi sai dai ya kasa magana, likitan ya dafashi sannan ya fita.
Sunyi jugum a
aki, Mun
o tace
Yaya ko naje gida na kawo abinci?
Kije gida ki huta dai, zansa a kawo abinci daga bangaren su Ummy.
Bata musa ba dan tasan suna bu
atar ke
ewa shi da mahaifinshi.
Tasowa tayi ta fita zuwa gida, jikinta duk ba yayi sanyi.
Suna isa
angaren Ummy ta shiga, ba kowa a falon, hakan yasa ta nufi
akin Danejo, tana zaune tana shan lemon fata, ta kunna radio
inta a gefe, sai da suka gaisa sannan tace
Danejo nace zaki iya hakuri ki zauna a gidansu Goggo Salame kafin komai ya daidaita?
Cike da mamaki tace
Wani abin ya faru ne?
Kai ta girgiza tana murmushi tace
ila zasuyi ba
o ne kuma nan ne ya dace da zama.
Kai Danejo ta
aga tace
Karki damu dani ai gidan Jauro ma gida ne.
Rikota tai tace
Nagode Danejo, Inshaa Allahu ina fara aiki zan nema miki gidan haya ki zauna.
Murmushi tai tace
Ni ganinki a haka yafi min komai da
Tashi tai ta nufi d
akin Ummy tana zaune tayi shiru tana nanata kalaman Araab daya kira yanzu.
Ganin Mun
o yasa ta dake tace
Kinzo maganar tafiyar tamu ne?
Dan ance kun kusa gama jarabawa.
Zama tai tana cewa
Ai su Ya Farouq sun gama komai Ummy mudai sai dai muyi godiya.
Shiru suka
an yi kowa na tunani kafin ta daure tace
Ummy nace ko Danejo ta koma gun Kawu Jauro?
Kallonta tai
an ta fahimci abinda take nufi, tace
o kina tunanin zamu so kawoshi nan ne amma saboda Danejo mu kasa?
asa tai da kanta tace
Ummy bana son mu takura muku ne.
Tayi murmushi tace
Akwai dakuna a sama sai a kaishi can, in ma zaman nan
in ya zamarmai dole kenan sai ya zauna kusa da Farouq.
Shiru tai dan itadai tasan ba haka bane ya dace, ganin haka yasa Ummy tace
Danejo gidan da Araab ya siyan miki
arami nan gaba in ta sake gane gari sai ta koma can a nema mata mai aiki, amma yanzu ki barta anan.
Kai ta jinjina dan bata iya musu da Ummy, cike da yaba tunaninta Ummy ke binta da kallo.
Hassan sai dare ya farfa
o, wanda ya kasa cewa komai saboda nauyin Araab, can ya daure yace
Bakada lafiya sai ka neme ni amma menene amfanin barin har ciwo ya maka kamu haka?
Kai ya girgiza a hankali yace
Ina na isa?
Bayan abinda na muku?
an shiru suka sake, can kuma yace
Ban
auka zakazo ba har ka kula dani haka ba, nagode sosai.
Araab yai shiru tausayinsa na sake kamashi, Ummy ta aiko da faten wake wanda tasa akai yasha kifi, sai kuma abincin Araab.
Washegari tasa aka gyara
akin dake kusa da Farouk dan tasan Araab bazai iya barinshi shi ka
ai a wannan yanayin ba, kuma taji da
i da Mun
o ta fahimci mijinta haka.
Kwananshi biyu aka sallameshi, kullum Araab ke zuwa sai randa za
a sallameshi sukaje da Farouq wanda shima jikinshi yai sanyi, dawowarshi tayi daidai da tafiyar da aketa shiryawa za
ai gobe da daddare dan sun kammala jarabawarsu jiya, gaba
ayansu sun ha
a kayansu, Danejo ta dage akan bazataje ba wai abu ne nasu suje ita tana gida, Ummy tasa Araab ya biya mata umara akan taje
akin Allah.
Wannan abu ya mata da
i dan tasha kuka jin zata makka, sannan yace in Hajj yazo sai suje ita da Mun
o ranar tayi kuka jin wannan kalaman nashi, tabbas itadai ba wanda yakai mijinta haka takeji kuma tasan haka ne a gunta.
****
Ticket
in gaggawa ya siyan ma Hassan tunda ba dashi akai planning ba, su Ikram sai murna suke zasu tafi tare dashi, itadai Ummy banda gaisuwa ba abinda ke ha
a ta dashi Shima komai a
arare yakeyi tafiyar ma da yace a
a su Ilham suka dage akan sai yaje.
Araab da kanshi yasai mai ready mades da english wears yaba Farouq yace kuma kar yace shine, Farouq yai dariya yace to shikenan.
Ummy ma tare suka fito yau da Danejo dan yin siyayyar abubuwan da zata bu
ata tunda sai sun rigata tafiya, su
asar L.A zasu dan Farouq ya dage can yakeso suje.
Babban shopping mall sukaje suka gama siyayyar su, suna
arin shiga wata mota na
arin shigowa, cike da mamaki matar dake zaune cikin motar ke bin su Ummy da kallo sai dai kasancewar ta gefe suke yasa ta kasa ganinsu da kyau, a
an rikice tace
an koma baya please akwai abinda zan duba.
Anyi rashin sa
a tana dawowa motar bata gun, shafar fuskarta tai me take tunani?
Bayan tasan batada rai?
********
Ummy gida suka dawo aka gama shiri
arfe bakwai suka fito zuwa airport tafiyar dare zasuyi.
Waya ta
auko tana kallon Araab tace
Bari na kira Haneefa na mata sallama."
Murmushi yai, Ummy dake motarsu dan bata son zama mota d
aya da Hassan, itama murmushi tayi,
Bata da
e ba ta
auka tace
To Hajiya mudai mun wuce in mun isa lafiya zan kira ki.
Wai yau ne dama tafiyar?
Gamu muna hanya, a
an tsorace nake yau zan fara hawa jirgi.
Ummy tai dariya tace
Haneefa ki ajiye maganar nan nan gaba mu kunna mata.
Tana dariya tace
Haka za
ai Ummy, amma nima Ammi tana airport ko in mata magana ku ha
o ta mi
a wa Ummy wayar jin da ita take magana
Tafiya zatayi?
a taje rakiyar Baban mu ne zaije Toronto.
Canada kenan, ai ba lallai mu ha
u ba tunda hanyar ba
aya ba.
Ummy dan Allah in fa
a mata?
In da rabo ku gaisa kafin ku dawo.
To shikenan.
Murmushi tai sannan ta kashe, Araab yace
Kema dai kina ji da Haneefa.
Tace
Yarinyarce akwai kamun kai ni Farouk ma nakema sha
awa.
Baki Mun
o ta bu
e tace
Ummy dagaske?
Araab ne ya harareta yace
Wasa take Hajiya!
Karma ki fara dan Farouk in baisanta wallahi ba kunyar wulakantata zai ba.
Ummy tai dariya tace
o kinji babban yaya yace a
Ta gefe ta kauda kai, dan dai da Ummy ne tasan da tuni ya ta
ota.
Suna shiga Haneefa ta sake kira wai ta kira Ammi amma dakyar in zasu ha
u dan ita har Baba ma yace su juyo.
Mun
o tace
Karfa ki damu in mun dawo ma ha
Ummy ce tai murmushi jin abinda ya faru tace
Allah sarki Haneefa.
Ammi wacce harsun
au hanya taga wallet
in Alhaji Jafar a ta gefen mota da alama saboda yana sauri ya manta da ita, ta kalli driver tace
Su juya.
Parking yai ta fito da sauri tana
iranshi sai dai wayar tanata ringing bai
auka ba, karanta inda ya kamata tai.
Araab suna daga gefe sun ha
a kayansu, Ummy tana zaune a gefe tana jira su gama tura kaya ta taso, Mun
o ta karaso ta
an tsaya a gabanta suna magana, Ikram ce ta taho da sauri tana cewa
o dan bani aron wayarki.
Ta juya ta mi
a mata kenan ta matsa daga gaban Ummy.
Ammi dake tsaye tana dubawa ko zata ga Alhaji Ja
afar idanunta ya sauka kan Ummy, kasa ko motsi tai saboda halin data tsinci kanta a ciki, itance ko gizau idanunta ke mata?
Nan da nan jikinta ya hau rawa ta kafeta kar da ido, daga gefe Araab ya mata alama dasu taho hakan yasa ta mi
e, kallan Mun
o tai ta sake kallan Araab, idanta yakai kan Hassan, tabbas Hassan ne kenan itance, nan ta sake rikicewa sauri sauri gudu-gudu jikinta wani irin rawa yakeyi, muryar ta ce ta dashe saboda yanayin data tsinci kanta a ciki, nan danan ta
in ga fa
Fatima!
Fatima!
Kalmar da take
ira kenan cikin wani wahalalen yanayi, ganin su Ummy tai sun juyo ta
auka ta kula da ita ne sai taga ta wuce wajen security check.
Alhaji Jafar wanda ganin
iran Ammi dayawa a wayarshi yasa ya dakata da check in
in da yake
arin yi, waya ya mata sai dai bata
auka ba, driver
inshi ya
ira nan ya sanar dashi ta shigo nemanshi, fitowa yai da sauri yana nemanta.