← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 187

Sashe 43

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Jauro tunda ya fita sai dare ya dawo yana can ya dage yana neman ku
i dan dole ya lala
a Salame ta kyale yarinyar nan tunda ta fara mata sharrin sata to fa lamarin ya fara girma.

Kayan marmari ya tsaya ya siya da burodi, Salame tana zaune a falo tana cin ragowar cake
azu tana kallo.

Ajiyewa yai yace "Mun
o harta kwanta ne?"
"Jauro ka zo ka
auke 'yar nan dan wallahi ganinta ka
onamin rai yakeyi.

Fuska ya
aure sosai yace "Zan maidata amma komai nata da kukaci ki tattaro ki dawo dashi, tunda ke butulu ce." Ya karasa maganar tare da nufa
aki.

Kwafa tai tace "Wannan ku
in da sama da rabinsa babu shi dashi akemin gori?"
Raheena batanan wai sunje bikin
awarta, haka Bilal tun safe yau da kanta ta korashi saboda ya isheta da zancen Mun
o ita kuma batasan maganar.
******
A daren karfe takwas Araab ya sauke Farouq a airport, jikin Farouq duk ba dadi dan ya tabbatar matsalar nan bata gama
arewa ba.

Araab ya dawo a mota yana tunanin yanda zaiyi ya dawo da farin cikin Ummy dan yau ko abinci bataci ba, ko ya fita da ita wata
asar ko ta warware in tabar nan?

A haka yai ta tunani har ya iso gida.
****
Karfe Hu
u na dare....

Cikin bacci taji ana zare mata pant
in jikinta, a zabure ta farko ta sauke idanunta akan Bilal wanda yau da alama ma ba'a hayyacinsa yake ba.

Kamo hannunta yai da
arfi yace "Mun
os zo ki
an san min in ba aure ai zamu iya shagalin mu."
Kwace hannunta ta shiga yi, yana sake rikota, warin giyar da yakeyi ne yasata toshe hancinta, a fusace yace "Ke dan ubanki dan kinga ina lala
aki ni kike wulakantawa?

Uban wa kike toshewa hanci?"
Yanda ya ri
eta ne zafi ya isheta ta fara kokarin kwacewa, kara kamo rigarta yai wanda hakan yasa rigar ta yage, tana kwace jikinta ya sa karfi ya matseta, bakinshi ya fara kokarin kaiwa nata nan wani karfi yazo mata ta buga goshinshi a saman nashi.

Baya yai da sauri yana shishitu, ai bata tsaya komai ba tai waje da gudu ba takalmi, fitowa yai yana nemanta hakan yasa ta bar gidan gaba
aya ta ruga a guje tana haki bata tsaya a ko ina ba sai gidansu Ummy.

Gate ta shiga bugawa da karfi saboda ta hangoshi yana tafiya yana tangal-tangal.

Mai gadi ya fito yana cewa "Waye?"
"Nice!

Mun
e kofar yai yana haskata, ai bata jira komai ba ta maida kofar ta rufe tai ciki da gudu.

Tabbas yasan ba lafiya ba, to meke faruwa?

Gaba
aya idonta ya rufe da tsoro kofar ta
an shiga bugawa.

Ummy lokacin ta tashi yin kiyamul laili dan
aida ne
arfe uku take tashi ta fara nafila.

Kamar wasa taji alamun buga
ofa, da alama mai gadi ne Allah dai yasa mutanen nan ba wani bala'in suke sake nufinta dashi ba.

Tana bu
ofa Mun
o ta shigo ta maida
ofar ta rufe tare da bin jikin
ofar tana maida numfashi na tsoro.

Mamaki duk ya rufe Ummy ga kayan jikinta gefe da gefe a yage.

Nan da nan tsoro ya kamata hannunta ta kamo tai ciki da ita kallanta tai har yanzu bata hayyacinta duka sai jikinta dake sake yin rawa, hannayenta ta kalla wanda shaidar matsa suka fito haka ma wuyanta.

"Inalilahi wa ina ilaihi raji'un" Abinda Ummy ke fa
a kenan tare da
auko babban mayafi ta rufa mata.

Hannayenta ta ri
e Mun
o ta kalleta tace "Ummy dan Allah ki taimakeni ki maidani gun Baffana, dan Allah......"
Kuka ne ya kwace mata ta shiga yinshi iya
arfinta, Ummy tace "Ya isa haka Mun
o ba gaki anan ba?

Insha Allahu komai zai zo da sau
i." Kuma take har Ummy ta fito tazo ta
au mata kaya a
akin su Ilham ta koma, bata tai ta saka ta takure a
asa, Ummy tausayin yarinyar duk ya isheta ya zatai da wannan yarinyar?

Mi
ewa tai ta fara sallah bayan ta idar ta ganta a kasan carpet a du
une tana bacci.
agata tai ta sata a kan gado ta shiga tunani, ya zatai da marainiyar nan?

Tanaso ta kwato ta sai dai tasan bazasu yarda ba, rayuwarta ta baya ce ta dinga dawo mata hannu tasa a saman kan Mun
o wacce taji zazzabi ya fara shigarta.

Fitowa tai daga gidan ta nufi gate ta tambayi mai gadi abinda ya faru, yace "kofa kawai ta buga sai bayan ta shiga dana le
e naga wani wanda da alama shaye-shaye yai yana dube-dube wanda ina kyautata zaton nemanta yake."
"In kaga Jauro kawunta ya zo nemanta ko yazo wucewa kace ina son ganin shi."
Komawa tai ciki ta zauna tana tunani mai zurfi, tun daga sa kayan da Mun
tai da yanda bikin Araab ya wargaje, tabbas wannan shine ka
ai mafita, da alama abinda Allah ya shirya kenan ban fahimta ba sai yanzu, wannan shine zai taimaki Mun
o zai kuma kashe mata matsalar mutanen can, sannan tana kyautata zatan in yarinyar ta girma zata ba Araab kulawar da take so ya samu.

Tea tasa aka kawo mata ta zauna tana sha tana jiran sanda Jauro zaizo.

Su Ilham sam basusan Mun
o ma tana gidan ba balle su le
ata.
*****
ira na uku kenan Jauro na mata amma ba amsa cike da mamaki ya bu
ofar.

Ganin batanan yasa ya fito da sauri, ya duba ko
ina bai ganta ba, ina taje?

"Salame?

Yarinyar nan tana ina ne?"
Cikin bacci tai tsaki tace "Wai ba nace ma tana gun biki ba?"
"Mun
o nake nufi."
Bargo ga sake ja tace "Ina na san mata, ni dan Allah kyaleni."
Fitowa yai ya shiga nemanta, gidan su Ummy yaje nan mai gadi ya sanar dashi tana ciki sannan Ummy na nemanshi.

Mamaki ne ya kamashi yaushw ta fito da asuba taje gidan mutane?

Ko acan ta kwana?

Da wannan tunanin ya shiga ciki......
*****
Yussy ce ta mi
e tare da sakin gu
a tace "Wow!

I just can't believe it da gaske an fasa auren?"
Batul ta girgiza kai tace "So what?

Bayan da mace aka kamashi."
Kafa
a ta
aga tace "Wannan matsalarsu ne nima in nai aure zan iya cigaba da shanawata shima ya cigaba so what?"
Kai Batul ta jinjina lalai matar nan abin nata yayi kwari.
(Sai mu gani ai
GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Zee Yabour
Ayusher muhd
(MAI HAKURI.....)
AYUSHER MUHD
ZEE YABOUR
Batul so take ta
ara zuga Yussy ta fitar da Araab a ranta yadda zata samu shiga da kyau, kamar yadda suka tsara da mahaifiyarta Hajiya Layla, wanda ba
aramin murna sukayi na fasa auren ba.

Tasan halin yayanta Alhaji Hussain da Matar sa ko haufi bata da sharri suka
ullawa Araab dan su wanke kansu, amma tasan makircin da suka mata ne yasa aka fasa auren.
angaren Hajiya Layla itama tana zuga Mahaifiyar Yussy,
Kar ki kuskura ki biyewa son yarinyar ki tayi za
en tumin dare wanda duka zaku dawo dana san." Hajiya Layla ta fa
a tana jinjina kai, numfashi Maman Yussy taja tace
Ya zanyi Hajiya Layla, yarinyar tana mutuwar son shi."
"Amma kina ji dai da karuwa aka kama shi, tunda har twin brother
in babansa zai gujewa yar
sa fa
a wa masifa ke meyasa ba zaki gujewa
ar ki ba?"
"Shikenan zanyi tunanin yadda zamu
ullowa lamarin."
"Gara dai tun wuri ki canza mata ra
ayi." Tayi jigum dan farin cikin yaranta shine nata, ko ka
an bata so taga sun nemi abu sun rasa balle yadda ta saka Araab a ran ta.
*************************
Meenal taci kuka har sai da kamaninta suka canza fuskarta tayi jajir, Mumy tun tana mata masifa har ta dawo lallashinta dan ta masifar bata tausayi,
Mumy meyasa zaku ce da karuwa aka masa?" Tayi maganar muryarta a dashe tsabar kukan da tasha,
Ai ba karya bane, karuwar sa ce shiyasa har ya bata kayanki ta saka, kuma a gabana ya fifita ta kanki ko kunyata bai ji ba." Meenal wani kishi taji na cin ta tana sake tuna abunda ya faru ranar,
Wayyo Allah na wayyo meyasa Ya Araab zaka mun haka, wallahi mutuwa zanyi." Ta dafe zuciyarta tana wani irin tari, a tsorace Mumy ta ri
eta tana lallashi.

Da
yar ta samu ta kwanta a jikinta ta lafe, tana numfashi
aya
aya.

Wayar Mumy ce tayi
ara tamkar zata share ganin sunan Munir yayan Meenal dake Cyprus karatu ta
auka,
Mum da gaske ne wai an fasa auren Meenal da wancan sarkin girman kan?

Ya tambaya ba tare da ya gaisheta ba.

Ta numfasa tace
Eh da karuwa aka masa."
"Ahaf!

Dama na fada muku ku daina biye mata, baya sonta ita ke bin shi, gashi ya nuna muku kalar sa, shiyasa sam ban damu na dawo ba, duk talks da ake ana bikin sisterna naki dawowa, saboda bana son shi da
an gidansu duka." Ai yanzu mun ga halin su dolen ta ta ha
ura kuma."
s ok bye." Ya kashe wayar, Mumy ta ajiye gefe tana shafa kan Meenal wacce sautin kukanta ya soma
aruwa.
**************************
Ummy da taji zuwan Jauro falonta tace a kawo sa, ta saka hijabi tacewa Mun
o ta jirata tana zuwa.

Tace
tana raku
e wa wuri
aya, dan gaba
aya jikinta ya
auki zazzabi.

Jauro yana ganin Ummy ta fito ya soma
arin zamewa daga kujera ya gaisheta,
ah Dan Allah zauna abun ka, ai ni ya kamata ma ace na gaisheka tunda kai ne babba." Murmushi yayi a zuciyarsa yana yaba sanin darajar
an adam irin nata.
Chapter 43 · 0% Book details