Sashe 175
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hannunsa yasa cikin aljihu ya cire pen
in sannan ya zaro wayarsa daga aljihun wandon sa, Adnan ya kira yace masa su ha
u a can ta wajen gari dan Alhaji Ja'afar komai zai iya aikatawa, ya tada mota yabar gun cikin sauri, yana tafe yana sake maimaita mugunta da son kai irin na Alhaji Ja
afar?
Anya bashida ta
walwa kuwa ko tsabar son zuciya ce irin ta dan
adam?
Haka yayi ta tunani har ya isa inda zasu ha
u da Adnan yai parking gefe sannan ya fito ya shiga motar Adnan, sukai connecting camera jikin biro da system
in Adnan ta aikin sa, suna kallon yadda komai ya fito daga bakin Alhaji Ja'afar da magangunsa duka, Adnan yace
"Shikenan ya shigo hannu." Araab yace "Kana ganin wannan evidence
in is enough?"
"Is not enough a kama shi amma is enough a ruguza makircin shi sauran laifufukanshi su fito."
"Kwarai, amma ina ji a jikina ba zai barni ba sanin nasan sirrin sa dole zaice zai
auki mataki a kaina." Adnan yace "Of course dan mutane irin su basa
yalewa so dole muyi namu shirin, ya zama duk inda zakaje akwai
an sanda suna bin ka amma bada shigar su ta
an sanda ba, kuma bata yadda za'a gane kana tare dasu ba, bari na kira Zainab!"
Araab ya jinjina kai yace "Hakan yayi sosai, amma abu
aya ya kasa barina, taya mutum zai aikata hakan?
Kuma ya cigaba da rayuwa kamar ba komai?"
Kai kawai ya girgiza yace "Irin wannan kowa yana da nashi reasons
in amma wannan sai munji daga bakinshi zamusan rashin imanin daya aikata menene dalilinshi."
Sukai sallama suka rabu, sai da Araab yai tafiya mai nisa kana Adnan ya taho gudun a kar a gansu tare.
*******
Takardun gabansa yasa hannu ya ture suka zubo
asa, cikin tsananin
acin rai wanda bamu ta
a ganinshi a ciki ba, kamaninsa sun canza daga mutum mai cikar kamala da sanyin hali zuwa ga wani irin rik
idadden mutum, zuciyarsa na wani irin zafi, wannan abin ya guda shiyasa ya hanata neman
an uwanta da kanta dan yasan tabbas wasu sai sun mai shishigi cikin rayuwarsa.
Wata zazzafar iska ya furzar yana hura hanci sam ya kasa natsuwa, ya soma zirga zirga a office
insa, "Anya idan na bar yaron nan ba zai zamar mun barazana ba, ya zama dole na
auki mataki kansa, dan tonuwar wannan asirin nawa zai zama daidai da tarwatsewar rayuwata, I have to do something." Zaman office
in yaji ya kasa ya fito ya nufi gida.
*****
Araab tun kafin ya
arasa gida ya fiddo wayarsa ya kira Mun
o har ta tsinke bata
auka ba, tunda ta dawo daga makaranta bacci ya kwasheta, kai tsaye gida ya nufa, ya
auko system
insa yai copying a ciki sannan ya shiga toilet ya watsa ruwa ya fito har yanzu abubuwan nan sun kasa daina bashi mamaki, zama yai a bakin gado yana tunani yasan tasirin addu'ar uwa kan
an ta dole yana bu
atar support na Ummy yana kuma jin zuciyarsa na basa ya sanar da ita komai ya nemi shawararta da addu'arta, dan haka ya taso ita ke bashi shawara kuma duk shawarar data bashi sai yaga nasararta a rayuwa, hannu yasa ya
au system
in sannan ya nufi sashen ta, ba kowa a falo hakan yasa ya nufi
akinta, bayan ta mai izini ya shiga ya sameta ita ka
ai, tana gyaran wadrobe, ta amsa sallamarsa tana dubansa fuskarta a sake take.
Bakin gado ya zauna yace "Ummy wannan aikin ai su Ilham ne ya kamata suyi."
Murmushi tai tace "Kuma ni shikenan anfi son nai ta zama ba abinyi, kai dai yaushe zaka dawo da matarka dan ni bana son wannan zaman kai kana nan ita tana can." Tayi maganar tana kallon shi."
Ajiyar zuciya yai yace "Maganar ce ta kawoni nake son sanar dake amma dan Allah bana so hankalin ki ya tashi, addu'arki da shawararki yasa zan fa
a miki."
Bakin gado ta taho ta zauna kusa dashi tace "Toh ina jin ka Araab, menene da ya
aga ma hankali haka?"
Jiki a sanyaye ya fara bayani haka ya zayyane mata komai daya sani sannan ya kunna mata system ya nuna mata, hankalin Ummy ba
aramin tashi yai ba wasu zafafan hawaye ne ke bin kuncinta tanajin abin kamar a mafarki, tausayin Yayarta na sake kamata, meyasa dukansu rayuwarsu tazo da
adarori kala-kala?
Tsarin ubangiji ne shi ya k
addaro musu haka,
Ya zataji idan taji wannan abun?
Mutumin da ta
au rawa so ta bashi dukkan yardarta da amana?
Araab a sanyaye yake kallonta dan ko sanda Babansu ya dawo baiga tana hawaye ba, cikin sanyin murya yace "Ummy Dan Allah ki daina hawayen nan, In Shaa Allahu Allah na tare damu."
Wani abu ta sake ha
iya na
acin rai tace "Dole nai Araab, ina tausayin Yaya Bilkisu, sai dai ya zama dole ta sani, dan ni kaina na yarda cewar Haneefa ba
ar ta bace."
"Ummy ni damuwata ina ya samo ta?
Sannan banda ma ya raina mana hankali tun farko taya ma za'a yarda kawai ya kawo yarinya yace ance mai Rugar Jiji?
Shikenan kawai dan an fa
i haka sai ta zama
arta?
Bayan ga inda ta bada hoto ta bada sar
a?
Ni gaba
aya da dani kukai zancen nan da tun lokacin nasa ayar tambaya."
Jikinta ne ya sake sanyi tace "Araab mun riga mun yadda dashi amma ita kanta Yaya Bilkisu tunda akai abun tana cikin damuwa sannan maganar Haneefa ina ganin tana da ala
a da Alhaji Ja'afar dan ganin farko da nai musu a hoto kamaninta da Alhaji Ja'afar na gani har nace suna kama."
Araab yayi
an jim kafin yace "Wannan ma kinga zai
ara zamar mana hujja, idan aka duba kamannin, tunda Haneefa ba
ar sa bace basu da ala
a ta jini taya zasuyi kama, zancen DNA test na masa
arya nace munyi ne dama kawai dan naga ya zai, kuma ga dukan alamun yanada ha
i da ita."
Ummy tace "Kayi dabara anan ma, kuma hakan ma zai sake zama hujja da ita kanta Yaya Bilkisu zata yarda."
Araab yace "Kafin mu sanar da ita, ina son mu
ara samun wata babbar hujja da zaiyi confessing duka laifukan sa."
Ummy taja numfashi tace "Allah ya
aura ka akansa kuma kada ya basa ikon cutar da kai." Araab yace "Amin Ummy." Sukai shiru sai jefi-jefi da suke sake tada zancen, dan ba
aramin mamaki al'amarin yaba Ummy ba.
*********
Ammi na bakin dining table tana jera abincin Alhaji Ja'afar dan girkinta ne, Haneefa na taya ta tace "Ammi yau naga Mun
o a makaranta."
"Da gaske kike Haneefa?
Kai Alhamdulillah tunda ta tafi hankalina ya
i kwanciya." Ammi ta fa
a tana kallonta, "Allah Ammi..."
"Kin ganta kikace Haneefa?" Suka jiyo muryar Alhaji Ja'afar dake shigowa, Haneefa ta kallesa tace "Baba sannu da zuwa."
Bai amsa gaisuwar ba yace "A makaranta kika ganta, waya kawota?" Ammi na masa sannu da zuwa ma sam baiji ba hankalinsa na kan Haneefa wanda abun yaso ba Ammi mamaki yau Alhaji Ja'afar ne da rashin jin gaiswuarta mutumin da idan tana wuri bashi da sukuni hamkalinsa na kanta, Haneefa tace "Eh baba na ganta, da kanta tazo."
"To bata sanar dake wani abun ba?" Haneefa da ita kanta mamakin tambayoyin take tace "A'ah Baba, nadai ce ta koma gun Ya Araab ta nuna bata son zancen."
Ya numfasa yace "Gaya mun gaskiya dai Haneefa me tace miki, ko tace kar ki sanar da kowa ne?"
"Bata ce mun komai ba Allah Baba." Ajiyar zuciya ya sauke, Ammi tace "Lafiya dai Sadaukina?"
Sai yanzu ma ya ankara da mai yayi yace "Ba komai, kawai na damu ne kan yarinyar kinga bai kamata mu saka ido auren nasu ya lalace ba, yanzu haka daga office nemanta naje yi, shiyasa da naji ance an ganta nakejin ya kamata mu shiga zance ta koma gidanta."Ammi da
i ne ya kamata tace "Nima shi ke damuna, Allah sarki Sadaukina duk abinda nake so sai naga kai ka fini son shi."
Murmushi ya mata yace "A duniya duk abinda ke saki cikin damuwa dole ne na kawar dashi."
"Muje kaci abinci to." Ammi tai maganar cikin jin da
"A'ah sai anjima munje wani conference na cika cikina."
Ammi mamaki ya sake kamata komai
oshin da yai indai girkinta ne ko ka
an ne sai yaci baya cewa a'ah, Amma ta basar tace muje kai wanka, ta tabbatar ya gaji ne, nan ya bita a baya sam babu natsuwa a tare dashi.
**************
"Kwana biyu ban ji kin kawo mun wani labari daga
angaren matar can ba, ko kin soma manta kan aikin ki ne?" Hajiya Zinnira ta fa
a tana bin Uwaliya da kallo, Uwaliya wacce kwanakin nan ma zazza
i take fama dashi dan hankalinta ba kwance yake ba komai na hidimar gidan ta tattara ta ajiye ji take tamkar ma ta gudu ta koma
auyensu amma tasan tana yin haka Alhaji Ja'afar zai zargi wani abu kuma bazai
yaleta ba sai ya nemota nan ta
an marairaice tace "Ba mantawa nai ba Hajiya wallahi bani da lafiya ne." Hajiya Zinnira tace "Allah ya sawwake yau girkinta ne ina son sanin me suke ciki."
Uwaliya "Toh." Kawai tace amma ba wani abin da za tai taji garga
in Araab, tsoro take ji, ta koma
ngarensu na masu aiki ta shige
aki ta kwanta, tana ganin masu aikin ke abunda suka ga dama, yanzu bata bi ta kansu duk wata isar ta da shugabanci ta ajiyesa ita yanzu ta rayuwarta take, tana dana sanin jefa kanta cikin irin rayuwar nan saboda ku
i gashi yanzu bata da natsuwa.
******
Araab yana fitowa daga
angaren Ummy ji yai yana son ganin Mun
o tausayinta da son t ne ke sake damunshi, taya yarinya tun tasowarta baza'a kyaleta ta samu rayuwar jin da
i ba?
Ajiye system
in yai sannan ya
u wayarshi ya kira ta.