Sashe 49
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Salame tace "Hala wani tsohon ta samu ya aure ta, ko wani gantalallen."
"Ko waye ma zaki gani ai, saurin me kike?"
"Ai wallahi na tabbatar ba wani mutumin arziki bane, shiyasa ka
auketa ka boye kuka kulla munafunci, Ahayye wallahi baku isa ku yaudari Salame ba ehe!"
Jauro kai ya girgiza yace "Sai ki shirya ko ba da jimawa ba za'a kawota nan kafin anjima azo
aukar amarya."
Ya wuce ciki abun sa bai jira amsar ta ba, Salame kai ta jinjina tace "Aure, wai Mun
o ce tayi aure ba da sani na ba wallahi duka sai naci buhun ubanku."
Raheena tace "Ai ni kaina Umma mamaki ya cikani, wai wannan kucakar aka ma aure, na tabbatar wani tsohon ne ko gaja dan ba wani cikakken mutum da zai kwasheta, ya kwasarwa kansa bola."
Bilal cikin zafin rai yace "Ko ma waye wallahi sai ya bani matata, babu gidan wanda zata zauna sai ni."
Salame ta wurga masa harara, kafin tace "Ku tashi ku shirya, duk da nasan ba wasu mutanen arziki ne zasu zo ba, zan
au fansa daga baya wallahi."
Raheena tace "Ni ba wani shiri da zanyi ma." Ta sake gyara zama, Bilal kuwa zama yayi ya
aura kafa
aya kan
aya, yana jiran zuwansu yau ayi ta.
(Hmmm...Me za'ayi Biliya?
*****************
o da
yar ta tsaya kusa da Araab aka musu hotona zuciyarta kamar zata fasa kirjinta ta fito tsabar tsoro, Ilham na kusa da mai hoto nan tana fa
in "Wow wallahi kunyi masifar kyau na dade banga couple....." Wani kallo da Araab ya mata ne yasa tayi saurin gumtse bakin ta bata
arasa abinda zatace ba.
o kam shiru tayi bata wani dogon motsi wanda kowa ya
auka kunya ce, Ilham tuni ta turawa Farouq hotonan ta whatsapp, Ummy ta sanar dashi jiya da daddare shi ka
ai ne yasan wacece amaryar sai dai ya dade yana tunanin yanda za'ai wannan zaman dan yasan akwai bada
ala, ganin yanda sukai kyau ya sa yace sun dace duk da ita yarinyace, nan ya watsa su status da instagram dan shima ba
aramin kyau suka masa ba.
Turo
ofar falon da akayi da karfi yasa kowa kallon masu shigowa, Mumy ce da
anwarta Kubra kana kallon su kasan tashin hankali ya kawo su, bakin dake falon ne suka sulale suka fito, ya rage daga Ummy su Ikram sai Araab da Mun
Idanun Mumy da Kubra akan Mun
o wanda mamaki ya cika su na ganin ita ce matar da ya aura, hannu Mumy ta shiga tafawa tace "Tabbas biri yayi kama da mutum, ya tabbata karuwarsa ce tunda gashi ya juya akalar auren kanta, ahh yau naga abinda yafi
arfi na."
Ummy tace "Dan Allah idan ba murna kuka zo tayamu ba, kofa a bu
e take ko koma, dan banaji na gayyaci wani cikinku."
Kallon sama da kasa tama Mumy tai tace "Ina abun taya murna a auren karuwa wacce sai da suka gama tamba
ewarsu a titi tukun..."
"Enough!" Araab ya fa
a cikin
aga murya da jin zafin kalamanta, duk da taji tsoro amma ta dake taja tsaki tace "Aikin banza kawai borin kunya kawai."
Ke Halima bazan
auki cin mutunci ba, ki shigo har gidana kina aibata mun zuri'a, kunyi a can waje ba zaki zo nan kiyi ba, shirun fa da nake bawai ce muku akai banda bakin magana bane."
"Lallai saniyar
aure ta samu sake, ah lallai anyi baki, gashi nan mun gani."
"Ko a da mutunci da zumunci yasa nake raga muku amma naga sam baku san haka ba."
"Au Allah ko da kyau." Kubra ta kar
e da cewa "Biki kamar na ja
a tsabar rashin jama'a?"
"Ku masu jama'a me ya hana yau ku
aurawa Meenal aure."
"Hahaha...Ku jira ku gani ko an gaya muku ta rasa manema ne?"
Araab zuciyar sa ke wani tafasa a hasale yace "Please out bana bu
atar ku anan don't ruin my special day."
an sa hannu yana ri
ugun Mun
o da gayya, idonta ta runtse gam jikinta ya hau
ari jin hannun Araab zagaye da
ugunta, shi kanshi yana jin yanda jikinta ke
ari.
Ummy kawar da kai tayi tasan da gangan yayi, "Ai ba abun mamaki bane idan ka ri
eta haka abinda ba yau aka saba ba."
Araab yace "Whatever."
Tsaki suka ja su biyu suka fice, Mumy na jin zuciyarta kamar zatayi bindiga tana nanata maganar sa na cewa "My special day." Idanunta na sake hango mata yadda ya ri
e kugunta tana jin wani takaici.
Suna fita yayi saurin sakin Mun
o tare da yin
asa da murya ta yadda ita kadai zataji yace "Kada ki sake ki
auki hakan wani abu nayi ne dan kare martabar Ummy."
o cikin rawar murya tace "To, dama nasani ba dan komai kayi ba." Yace "Better."
Yana matsawa kusa da ita, Ya juya ya fita, Ummy ta dubi yan' biyu tace "Kuzo ku raka Mun
o gidansu, daga can za'a
aukota kamar yadda al'ada ta tanadar, Mun
o sai taji kamar kada suje dan bata son ganin su Salame, tana ta addu'ar Allah yasa Bilal baya gidan.
***********
"Na shiga uku am dead, ina aikin me har Araab yayi wani aure?"
Yussy ta fa
a tana tashi tsaye tare da sakin wayarta ta fa
i, fa fito daga
akinta kamar zararriya ta nufi na mahaifiyarta ta fa
a jikinta ta saki kuka, "Shikenan Mum na mutu, Araab yayi auren sa."
"Mene?" Ta fa
a da mamaki, "Wallahi yayi aure yau."
"Kwantar da hankalin ki zan san abun yi."
"Mum taya hankalina zai kwanta mutumin da nake masifar kauna yayi auren sa yana tare da wata, taya nake da hope zan shiga gidan sa dan wallahi bana son kishiya."
"It's ok, zanyi tunanin abunda ya dace." Yussy kuka ta cigaba da yi.
*************
"Wannan ba itace karuwar Araab ba da yaba kayan Meenal ta saka?" Cewar
aya daga cikin
awayen Meenal, "Mu gani." Sauran sukace tare, "Wallahi itace, dama ita yake so ba wata Meenal ba, ita ce mai cusa kanta wurin sa." Cewar
aya daga ciki, nan suka dasa gulmarta,
aya tace bari ma kuga na kirata muji me zata ce."
Meenal ta zama yar' zaman
aki rayuwar sam bata mata dadi, tayi sukuku ga zazzabin da take fama dashi, ta gaji da fisge-fisge bayan fitar Mumy, ta kwanta.
Wayarta ta soma ruri kamar zata share sai kuma ta
auka tana gaf da tsinkewa.
Ko gaisawa basuyi ba tace "Hoton Araab na gani a media wai an
aura masa aure da karuwar nan tasa."
Meenal jikinta ne ya hau rawa hankalinta yayi mummunan tashi jin karuwarsa ce ya aura, ba shiri ta hau whatsapp tasan tabbas Farouq zai saka, kirjinta yayi wani harbawa ganin yadda sukayi kyau, ta kurawa Mun
o ido tana so taga da me ta fita da har Araab ya zabeta a kanta, tayi zooming tana kallo sosai, "Wannan ai yarinya dake zuwa gidansu ce kawar su Ilham." Ta fa
a cikin ki
ima, ranar da yaba ta abincin da ta kawo masa yana sake dawo mata kenan tun lokacin yake sonta, "Na tabbatar kyau da farin ta yaja sa amma bata fini da komai, ballagaza ma da ita yar' kauye?" Ta cilar da wayar tana sake rushewa da kuka, "Wallahi bazan ta
a bari ku zauna lafiy
a dan soyayyar Yaya Araab ta riga tamun masifar kamu." Take zancen kamar zararriya.
****************
Yan' biyu suka rako Mun
o gidansu da k'aramar jaka dake
auke da kayanta da zata canza anjima idan za'a kaita, Salame na zaune falo ta har
afa tasha ado ta caskare
auri tsakiyar kai, Mun
o ta shigo kai a
asa, Ilham sun sata a tsakiya, "Ai dole ki du
ar da kai
asa bakar munafuka, kun
ulla makirci an miki aure a
oye, hala ma direba ko mai gadin gidansu aka aura miki dan na tabbatar sai su zasu kwashe ki."
o shiru tayi jikinta na sanyi, suma Yan' biyu basu ce komai ba, dan mamakin rashin mutunci irin na Salame suke, "Ku zauna anan." Ta nuna musu k'asan carpet, suka zauna a raku
"Ai ni dama tunda naga yanda aka munafirceni dasu aka saki makaranta nasan ba da zuciya
aya suka
aukini ba, kuma wallahi sai kinsan kin munafirceni ehe."
Sudai suna jinta ba wanda yai magana dan dukansu shakkarta suke ko Ikram mai baki masifar matar tsoro take bata.
Bilal ne ya fito daga
akinsa dama fitsari ya shiga yi, kawai yaji maganar Salame "Oyoyo my babe kin dawo?"
Ya fa
a yana nufarta kamar zai rungume, "Wallahi kana zuwa kusa da ita zan kifa ma mari sakarai kawai." Bilal cak ya tsaya yana kunkuni, tare da jan wani dogon tsaki ya koma ya tsaya gefe, "Ni kake wa tsaki mara kunya?
To wallahi ahir
inku dukanku." Bai tanka ba sai ha
e rai da ya sake yi, shi fa kome za'ayi sai an basa Mun
o ya more abar sa.
******************
Ummy sai ta saka Araab ya canza sababbin furnitures ya zuba kayan kitchen, wanda a
angarensa zasu zauna sai taga yanayin zaman nasu kafin su koma gidansa dake nan
asan layin, da kanta taje da turare ko'ina yana
amshin turare mai da
i, akwatunan lefe dozen biyu tasa masu aikin suka kwaso aka jera a
aramin
aki
aya na sashen dama
akuna biyu ne, nasa sai wani
arami, Ummy fatan ta Allah yasawa auren su albarka.
Araab kusan magrib yayi wanka ya fita akwai wani da yake son gani zasu tattauna kan wani business.
**********************
Bayan sallar isha'i Mun
akin Raheena ta shiga tayi wanka ta canza kaya zuwa atamfa super embellished wanda kana gani kasan mai tsada ce, da mayafinta mai tsada shima madaidaici, Salame ta kalleta ta gwatsina fuska tace "Babarsu yan' biyun ce ta miki kayan fita biki?"
o tace "Eh."
"Sai ita kam ba dai wanda zaki aura ba." Ita dai bata sake cewa komai ba.