← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 187

Sashe 23

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Ayusher Ce
Da Zee Yabour
(MAI HAKURI)
o ji
a-ji
a tayi ta fito dama ba wankan kirki ta saba ba, sau tari ruwa ka
ai take kwarawa ta fito, Tun a cikin ban
aki ta zura rigar ta data cire ta fito, Raheena wacce ta koma
akin ta ke kwance saman gado tana waya da saurayinta ta kalleta.

Mugun harara ta watsa mata ta toshe wayar tana cewa "Banza
azama, sai warin
ashi ya kama ki, kiyi wanka jikin ki ko bushewa baiyi ba ki saka riga mai datti, wallahi ko a rugar kina cikin kucakai, wannan ko kaffara bazan ba." Taja dogon tsaki, Mun
o narai-narai tayi da ido ta rasa meyasa Raheena ta tsane ta haka.

Gidan sai ita ka
ai zama tai shiru gashi ba wanda zai kunna mata abin kallo ita kuma tsoron Raheena ma take bare ta tambayeta, daga baya waje ta fito tanata wasa da kasa, nan ma ta gaji ga yunwa dan ba'a bata abinci ba komawa tai bata karasa shiga gidan ba aka bu
e gate
in gidan.

Bilal ne daga cikin mota ya kata dakuwa, tana gani ta ruga ciki da sauri, shafar suman kansa yai yace "Mtsw ashe fa ance in dinga mata da sauki?"
******
Meenal tana shiga ta fara kokarin binshi
aki, mamaki ya kama Ikram da Ilham dake zaune a falo, wanda ganin yayan nasu ya sasu mikewa suna gaisheshi.

Ikram tace "Yaya Meenal menene hakan?"
Wani kallo ta watsa mata tace "Ikram ki fita idona abinda ke raina yafi karfin na tsaya ina wasa dake."
Cike da tsiwa tace " Koma menene a ranki bai kamata kizo gidan mutane ki wuce kai tsaye cikin gida ba tare da kin sanar da zuwanki ba."
Kasan le
enta ta ciza, tare da shafar fuskarta ji take kamar ta zazzabgawa Ikram mari mai makon ta shiga ciki kawai ta juya ta fito tana kwafa, na tsaya a gidan nan duka zanwa 'yar iskar yarinyar nan, sannan yanda kishi ya
ebeni Ya Araab tsab zai disgani a gun na.

Ta sake yin kwafa tace "Ya Araab ko duniya zata girgiza sai ka aureni.

Mu zuba ni da kai."
Gida ta wuce tana sake-saken abinda ta shirya zatai a ranta wanda tabbas tasan inhar tai duk fishin mahaifinta sai ya dawo yana neman yanda za'ai ya mata abinda takeso dan duk duniya ba wanda mahaifinta keso kamar ta.

Ummy kam tun dare tasa aka gyarawa Farouq
akinsa, jefi-jefi tana tuno Mun
o sai tai murmushi tabbas yarinyar tana da shiga rai....

Zataso taji tarihinta.

Jauro sai magriba ya dawo dan yau yini yai a banki sai daya samu ya bu
e saban accnt ya maida kudin can sannan hankalinshi ya kwanta, a hanya ya tsaya ya siyo ma Mun
o hijabi guda biyu sannan ya dawo, yana tafe yana kallan yara da yan mata a hanya sun dawo daga islamiya.

Ya zaiyi ya sa Mun
o a makaranta?

Dan tabbas Salame bazata yarda ba.

Da wannan tunanin ya isa gida.

Yunw
a kam taci Mun
o harta gaji tana kallan Raheena ta siyo tsire taci da gurasa ko guda
aya bata san kata ba, ta kora da lemo sannan ta ca
a ado ta fita.

Daga ita sai Bilal a gidan shiyasa ta koma dan store
in da aka take kwana ta zauna tun tana tunani har bacci ya
auketa bata ma san Bilal ya sake fita ba.

Jauro ya shigo gida yaji shiru babu alamar da mutum, mamaki ne ya kamashi ganinta kwance tana bacci da magriba, ya
an ta
a kafafunta, ta mike da sauri tace "Baffa?"
Ganin Jauro yasa tace "Kawu ka dawo?"
Tausayinta ya sake kamashi yace "Taso muyi alwala da zanje masalaci amma zan zauna muyi tare da na koya miki."
Kai ta
aga cikinta ne yai kara, ya kalleta yace "Bakici abinci ba kika kwanta?"
Kanta ta sauke kasa tana shafa cikinta tace "Bansan wa
ai bani abincin bane."
Mikewa yai da sauri ya nufi kitchen ya duba babu abinci sai ragowar na safe nan ya dumama mata ya hado mata da tea kan kace me ta cinye, tea tasha da bread taji ta koshi sosai.

Tare sukai alwala sukai sallah sai dai batasan me yake cewa ba bale tasan abinda yake yi ita dai intaga ya dungura ta dungura.

Nan ta bashi labarin zuwanta gidan masu mangoro yace "Mun
o karfa kiyi ta zuwa kuma kinga su fara jin ba dadi."
Ta tafa hannu tace "Aradun Allah Kawu mutanen nan akwai mutunci dakansu suka kaini gidan, dan Allah ka barni na dinga zuwa."
Murmushi yai yace "To shikenan amma na kullum ba."
Da sauri ta gya
a kai tana mikewa tace "Bari na koma, dama
azu bamuyi wasa ba."
Baki ya bu
e baki sannan ya riko ta yace "Da magriban nan?

Ai sai dai gobe kuma."
Komawa tai ta zauna, ya mika mata hijab yace "Daga yanzu in zaki fita ki dinga sa wannan,
agashi tai tace "Haka naga 'yan kauyen garinmu wasu na sawa." Gwadawa tai ta mike tanata murna, kafin can tace "Baffana in yazo bazai ganeni ba."
Nan danan jikinshi yai sanyi shi kam yaso ganin jikin Maccido kafin su taho sai dai ya zaiyi?

Komawa tai ta zauna suka cigaba da hira.

Sai karfe goma na dare Salame ta dawo, dan Bilal ne ma ya
aukota, lokacin suna zaune a waje tanata bashi labarin kauye dan ba wuta.

Fitowa Salame tai niki-niki da kaya, abin takaici Bilal ko tsinke bai tayata
auka ba, sake juyawa yai da motar ya fita yana cewa "Umma kardai ki manta da wayata na dai fada miki gobe zan amso." Tace "To shikenan."
Jauro ya girgiza kai ya mike ya amshi kayan, Mun
o ma ta tayashi, mayafinta ta cire tana fifita tace "Ah yau nayi kallo Jauro kai kaga kyan gidan?

Ai duk sai na raina ma kayan
akin da aka mata."
Shidai bai kula ta ba so yake yasan menene a cikin ledojin nan.
akinta suka ajiye Mun
o ta fito shi kuma ya kalli ledojin yace "Me kika siyo kuma?"
Zama tai tana sauke ajiyar zuciya na gajiya tace "Ko sallar la'asar bamuyi ba ai daga jere kasuwa muka wuce muka siyo ankon da zamuyi."
Takaici ne ya kamashi yace "Atamfofin Mun
o fa?

Kin siyo."
e ledojin tai tana fito da atamfafi tana cewa "Kaima dai wallahi ai na fadama Raheena zan wa sabbabi ita wannan taji da tsofafi yarinyar riga ma tsofafin ma ai dadinsu zataji kai kaga dazu dana bata kala takwas murna kamar me."
"Da ku
inta kike facaka amma bazaki iya sai mata saban kaya ba."
Fuska ta
aure sosai tace "Kaidai wallahi bansan meyasa sam kake bakin ciki da cigaban mu ba, sannan da kaga ina haka ce maka akai bana tausayinta?

Saboda haka har tunanin ha
ata da tilon
ana nake."
Shi maganar ma bakin ciki ta sashi wanda yaji bazai iya bata amsa ba kawai ya fito daga
akin.....
********
Washe gari...
o tun safe ta tashi, so take ta shiga tai wanka ta tafi gidan su yan biyu amma tsoron Raheena take, Salame ce ta leko ta sata shara da wanke-wanke.

Nan ta mike tai abinda ta sakata, data gama tace Ta kwashi kayan Bilal suna nan a
aki ta wanke mai tunda tasan bata gaji ba.

Itakam Mun
o ko a jikinta dan tasan a riga tanayin sama da haka,
akinsa ta shiga sadaf-sadaf, kamar mara gaskiya, ina kayan suke?

Wasu kaya ta gani yasa kafafunsa akai, tace "Aikam dai gasu."
A hankali ta fara jaa, kafa yasa ya maketa, wanda sai data saki kara, farkawa yai a fusace, ganinta yasa wani abu ya sake tasomai na tsana, wannan yarinyar lalai zatasa yai kisa, tunowa yai da motocin da zai samu sai ya dake yace "Dan kut*** me kike min a
aki?"
Ta bugu sosai sai dai tsoronshi ya hanata kuka, cikin rawar murya tace "Goggon gidan nan ce tace na kwashi kayanka na sabule ma su."
"Uwar sabule wa zakiyi ba sabulewa ba" cila mata kayan yai saman kanta yace "Out kafin na kifta ido na"
Mamaki ne ya kamashi ganinta tsaye ta tsaya kyam ya rufe ido, hannu ya dunkule yanaji kamar ya kifa mata mari.

"Ke dabba fita nace kiyi ke wai hankaline bakidashi ko kuwa iyayenki ne basu haifeki dashi ba?"
Fitowa tai rike da kaya jikinta a sanyaye tabbas magana mara dadi ya fada akan iyayenta, haka tai wankin nan zuciyarta duk ba dadi.

Jauro da kanshi ya hada musu shayi suka sha wai Salame shirin sake komawa jere ma take, dan basu gama jerwn ba, shikam sai dayaga ta koshi yace "Kije kiyi wanka kinga sabulu ki sa a soso ki wanke jikinki sosai, ki daina jika-jika."
Ta gyada kai tace "A Jiji ne in na shiga ban
aki wanka to ina shiga ake cewa in fito sai kawai na zuba ruwa na zura kaya."
Yace "A'a Mun
o ai sai an wake jiki sosai sannan a kuma goge jiki ya tsane kafin a sa kaya."
Tace "To Kawu." Haka ya fito dan dama kasuwa yake zuwa.

Ita kuwa
akin Raheena taje, tayi sa'a ta tashi daga bacci tace "Rahi dan Allah nai wanka?"
"Kika sake cemin Rahi sai na gurje bakinki, sannan ki wuce ki shiga kina gamawa ki ficemin."
Itadai tunda an barta tai sauri ta shige.

Yau kam an
an gurza soso da sabulu ba laifi, kuma ta goge jiki sosai sai dai kayan dai ta sake makawa ta fito, Raheena ko kallanta batai ba.
Chapter 23 · 0% Book details