Sashe 147
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A tsaye ya hango ta da alama ba
alau take ba, cikin sauri ya
arasa bai damu da wani ya ganshi ba balle ya ganeshi ba a matsayinshi na
an siya said wanda yasan yanzu wani yana iya
aukan hoto ko video
inshi ya ya
a a media, yana
arasowa yaga tana
arin fa
uwa, ri
ota yai da sauri yace
Menene?
Ta kasa magana sai kuka kawai da take tana nunamai inda su Ummy ke tafiya, kallan gun yai yace
Su waye?
Dishi-dishi kawai take gani,
iran sunanta yake sam bata san yanayi ba,
Fatima!
Kalmar da take fa
a kenan.
(Tofa Zee da Ayusher ne suka kalli juna, meke faruwa?
Wacece wace ta gane Ummy amma ita bata ganeta ba?
In har tasanta da sunanta na yanka kenan ta santa sanin baya, wannan yanayin data shiga da kukan da takeyi fa?
Tofa abubuwan dayawa)
AYUSHER CE
DA ZEE YABOUR
[8/16, 1:07 PM] Maman Aslam: MUN
(MAI HAKURI.....)
AYUSHER MUHD
ZEE YABOUR
Ammi sai data gama da Alhaji Jafar wanda baya
an ji da
in jikinsa sannan ta fito cikin hanzari tana duba agoggon dake hannunta, ajiyar zuciya tai ganin ta da
e a
angarenshi.
Haneefa na falo tana
ari kunna tv, kallon falon tai tace
Alhamdulillah ashe basu iso ba.
Haneefa ta waigo tana cewa
Ammi sunzo har sun wuce.
Cikin rashin jin dad
in hakan tace
Kuma shine bakije kin kirani ba?
anyi kif da ido tace
Ammi kinsan Baba bayaso in kinacan na dinga zuwa kiranki."
Wannan ai kiran uzuri ne in banda abinki.
Cike da jin haushin kanta tace
Sorry Ammi ban yi tunanin haka ba.
Kunnenta ta
an ja hakan yasa Haneefa yin
ara ka
an dan dama hukuncin Ammi kenan, ta saketa sannan tace
Naso gaisawa dasu dai.
Ammi ke ki kai mata ziyara kawai.
Ta fa
a dan tana son suje gidan.
Kinsan ba son fita nake ba, amma zanyi
ari na tambayi Alhaji sai muje.
Haneefa cike da jin da
i tace
Ammi ke ai ta Baba ce bakya ta
a tambayarshi abu ya hanaki.
Murmushi tai dan tasan hakane, tun auranta dashi har yau tana mamakin tsananin
aunar da yake mata, wanda bata gushewa, shiyasa a koda yaushe bata ta
a kai karar kishiyoyinta dan tasan zai iya sallamasu akanta, ajiyar zuciya tai tunowa da yanda ya kusa korar Hajiya Suwaiba shekarun baya akanta, tabbas tana yiwa Haneefa addu
a akan Allah ya bata mai sonta,
aunarta da tausayin ta kamar yanda Alhaji Ja
afar ke mata.
*****
Jauro yana shiga
aki Salame tabi bayanshi, jakar hannunsa ya ajiye yana neman sake fita a k
ufule tace
Wai da gaske
an she
Kallon daya mata yasa tace
an nan barinshi zakai a gidanan?
Nidai salon kusa mutane su gujeni?
Dan wallahi babu abu mafi tozarci a gurina daya wuce a zo aga Raheena da
an data haifa ba aure.
Ai ko dan wannan tozarcin dole ki ri
eshi a gidan nan, in ba haka sai dai ke ki koma naki gidan uban tunda ita Raheena komenene zata daki
irji tace nan gidan ubanta ne.
Salame kallon sa take ganin yadda yake magana sam babu alamun wasa ko wargi a tattare dashi wanda hakan yasata yin shiru, tai kwafa sannan ta fito daga
akin ji take kamar ta rufe Raheena da jaririn dake hannunta da duka,
akin Bilal nada ta koma ta zauna ta baza wani uban tagumi kamar wacce aka aikowa da sa
on mutuwa, ita yanzu an gama tozartata a idan duniya.
*****
Juyi kawai yake a cikin
aramin
akin da ba komai yasa a ciki ba sai katifa, wani irin ciwon ciki ne yake wanda babu abinda yake sai mur
ususu, addu
a yake akan Allah ya yafe masa kurakuranshi, yau ya sake yin nadamar rayuwa ya tabbatar in har ya mutu ba tare da ya nemi yafiyar wa
anda ya zalunta ba to tabbas baisan yanda zaiyi ba.
Wayarshi ya jawo dakyar sai dai sam babu number Ummy a wayarshi, number Araab ce ka
ai, ido ya runtse yana tunani, hannunsa ne ya su
uce ya danna kiran, cikin hanzari ya fara neman kashewa.
angaren Araab kuwa kasancewar Mun
o ta gama da exams, yau ya dawo gida da wuri, office ji yake yayi na missing
inta sosai, kamar ba da safe suka rabu ba, a d
aki ya tare ta, wanka ma tare sukai, Gashinta da ya ji
e sosai ta
auko hair dryer tana busarwa,
Araab dake kallon ta yace
Sorry Hayati, ba tayi fah.
Baki ta
an bu
e tace
Yaushe nai magana?
Inafa jinki wai please Swt zo ka tayani.
Kai ta girgiza tana dariya tace
Kuma wai sai ka ha
e rai in kana zolaya haka.
Towel
in hannunsa yasa yana goge jikinshi yace
Ke kike
aukan komai nai abin dariya ni nasan har raina nake magana.
Murmushi tai, jinshi tai ta bayanta yakai hannu kan dryer
in ya rusuno saitin kunnenta yace
Ya zanyi dake?
Hannu tasa a saman fuskarta tana murmushi, wayarshi ce tai
ara hakan yasa ta kalli wayar wacce ke kusa da ita, Baban Twins ne rubuce a allan wayar, Ya Araab kenan, abinda ta fa
a a ranta, kallan wayar yai yace
Sa a speaker.
Da sauri ta
auka ta juyo ta kara a kunnenshi ba tare da tasa a speaker ba, shiru sukai dukkansu kafin can Araab ya daure yace
Ina wuni?
Hassan numfashi yaja sai dai ya kasa magana, tuno abubuwan daya musu yasa ya kashe wayar da sauri yana jin bakinsa na masa nauyi wurin ma Araab magana,
Araab yabi wayar da kallo kana ya kalleta tace
Wayar ta katse ne?
Maybe ba ni yaje kira ba.
Yai maganar tare da maidata ta zauna, sam sai dai hankalinshi ya
i kwanciya, kallansa tai ganin bama kanta yake yiwa drying
in ba, mi
ewa tai ta zagayo ta gefenshi ta kashe dryer
in, kallonta yayi ta sakar mai murmushi tace
Kaje ka dubashi ka gani ko lafiya dan naga hankalinka ya
i kwanciya.
Kamar zai musanta sai kuma yai shiru, kafin yace
Bai ta
irana bane sai yau sannan numfashinsa doesn
t sound good.
Ta kwantar da kanta a jikinshi tace
Kaje ka duba In Shaa Allahu ba wani abin.
Kaya kawai ya saka ya
au key
in mota ya matso inda take ya sumbaceta sannan ya fita, cike da jin da
i ta saki murmushi tabbas Araab mahaifinshi ya musu abubuwa amma har kasan ranshi tasan yana kewar uba, su kanensa ya maye musu gurbin mahaifi amma shi babu wanda ya maye mai wannan gurbin, shiyasa yafi kowa jin zafin abinda mahaifinsu ya aikata, ya kuma dage dan ganin basu rasa komai ba, ya dage ganin ya martaba mahaifiyarsu wacce itace gatan su.
Allah ka bani ikon ganin tawa mahaifiyar, tabbas tanaso ko sau
aya ne itama Allah ya ha
ata da ita.
****
Ammi har tasa an sanar da zuwanta gidan Ummy sai dai bata samu zuwa ba, saboda ba
in da sukazo mata, Haneefa tai waya ta sanar da Mun
o akan bazasu samu damar zuwa ba.
Ummy bata damu ba dan tasan uzuri ne wanda kowa zai iya tasowa, ga kuma Danejo dake
ara sanar da ita kirkin matar da yanda take shan fama da tsangwama a gun kishiyoyinta saboda so da fifitawar da mijin ke mata.
*****
Araab kai tsaye gidan ya wuce yana tafe yana tunanin tunda suka ajiyeshi basu sake bi takanshi ba,
Knocking yai dan ba key
in a hanunsa, Hassan daga ciki yana ji sai dai ya kasa tashi, jan jiki ya fara, wata irin zufa ce take keto mai wanda kafin ya
arasa ya kasa ko jan jikin, hawaye ne kawai ke zubomai.
Araab cike da tunanin ko baya ciki ya sake bugawa yace
Kana ciki ne?
Jin shiru yasa yai tunanin juyawa, Hassan jin muryar Araab yasa ya tattaro ragowar
arfinsa yace
Araab?
Kamar daga sama yaji wannan
iran yai saurin maida kanshi jikin
ofar yace
Kana ciki?
A rikice Araab ya zaga ta falo sai dai window
in a kulle yake dawowa yai yace
Meke faruwa?
Bakada lafiya ne?
Nan ma shiru jin haka yasa yai saurin fita waje ya nemo wasu mutane ya tambayeu inda yanda za
ai ya
alle
ofa, nan aka nuna mishi wani matashi wanda ya mai magana suka taho tare, kallo
aya zakama Araab kasan yana cikin damuwa, ana bu
ewa ya fa
a ciki da sauri, ganinshi yai yashe a tsakanin falo da
aki, da sauri ya
arasa ya tallaboshi sai dai sam baya cikin hayyacinsa, hakan yasashi yin asibiti dashi da sauri, yana isa magana ta ku
i basu wani jira suka kar
i Hassan wanda ya ri
e hannun Araab gam.
Dakyar suka zare sukai ciki dashi.
Zaman dirshan Araab yayi a bakin gun ya sa hannu a saman fuskarsa yana tunani, inya mutu fa?
Daga wannan ya fa
o mai sai yaji gabanshi ya fa
i, wayarsa ce tai
ara hakan yasa ya
aga My Hayati sunan daya canza mata kenan, jiki a sanyaye ya
aga tace
Ya Araab kaje?
Dafatan komai lafiya.
Kasan le
ensa ya
an ciza ka
an cike da dauriya yace
Bayajin da
i ne amma muna asibiti yanzu.
Hankali a tashe tace
Subhanallah meya sameshi?
Wani asibitin ne?
Ajiyar zuciya yai yace
Muna nan standard.
Inzo?
Kamar yace a
a sai dai yana bu
atar ta dan zamanta kusa dashi ka
ai yasan zai taimaka mai ya shirya jin abinda za
a fa
a mai.
Ko zaki ce Sani ya kawoki?
Tace
To ganinan zuwa, sannan bazan fa
a wa su Ummy ba sai kasan abinda ake ciki.
Ido ya lumshe tasan abinda ke ranshi wanda ba sai ya fa
a ba shiyasa yake jinta kamar wani shashi na rayuwarsa.
Wayar ta kashe ta shirya cikin sauri, ta fito suka nufi asibitin,
Gaba
aya ji take jikinta na rawa, Araab ta hango a tsaye yana signing
in takarda, da sauri ta
arasa inda yake hankali a tashe, wani wahalalen murmushi ya mata ji yake kamar ya jawota jikinshi tabbas yanzu ya k
ara sanin son da yakewa Mun
o wanda yake yawo cikin jinin jikin shi, ta zama wani sashi na rayuwar shi.