← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 34 OF 187

Sashe 34

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ummy tasan in Araab yaji matsala za'a samu shiyasa ta umarci Farouq akan kar ya kuskura ya fa
amai.

To haka dai gashi yau za
ayi kamu a babban hall suka kama shima Araab suka sa ya biya, taso yaje yace sam ba zaije taron mata ba, haka ta hak
ura ba dan rai yaso ba, Ikram, Ilham da Mun
inki iri d
aya aka musu da head.

Mai kwalliya har gida tazo ta musu Ummy ta biya, Ikram da Ilham gaba d
aya kwalliyar Mun
o suke yabawa suna fa
in tayi kyau sosai kamar ba ita ba.

Kyawunta ya sake fitowa sosai kayan suka zauna d
ass a jikin su, suka ari wayar Ummy suna ta hotona.

Farouq ne ya shigo gaishe da Ummy, Ilham tace
Yawwa Yaya Farouq Dan Allah kayi mana hoto a wayar ka." Dariya yayi yace
Inyee yan
matan Ummy, wata k
awar kuma kuka yi?" Ya fa
a yana kallon Mun
o dan sam bai ganeta ba, Ilham tasa dariya tace
Laa Mun
o ce fah." Kallonta ya sake yi dan tabbatarwa tabbas itace ashe rashin gyara ne ya mayar da ita kuchaka.

Hotonan ya musu wanda sukayi kyau sosai ya saka su status, Yace
suzo ma shi zai kai su wanann kyau da sukayi."
A mota suna ta hira, Mun
o dai bata saka baki ba har ya kawo su event hall
in, Ikram har zasu sauka tace
Yaya Farouq pls kud
in li
i." Ke baki san ba kyau li
i ba, ranar lahira coins ake mayar dasu ka tsinto a wuta."
Ido ta zaro tace
Daga yau na daina." Ilham tace
Nima
Mun
o kam dama bata ta
a ba, a rugar su ko biki ake ba
a barinta zuwa ko na gidansu ne kuwa, wai kar ta lamushe musu yara.
********************
Bayan ya gama sending email na wani aiki, System
in ya matsar gefe ya jawo wayar sa.

Ya soma dubawa yana kallon status kan na Farouq ya tsaya ganin twins.

Murmushi yayi ganin yadda sukayi kyau ga dariya kan fuskar su ba abunda yake so a rayuwar sa irin yaga mahaifiyar sa da k
annen sa na cikin farin ciki.

Hoton gaba su uku ne,
biyu da kwashe kwashe wa suka samo kuma?" Ya fa
a yana kallon hoton, ya wuce a ransa ya
udura idan ya koma gidansu zai tambaya wacce ce dan baya so suna kwashe kwashen k
awaye daga haka tarbiyar ke lalacewa.
***************
o tunda suka shiga hall
in ta samu wuri ta zauna bata sake tashi ba, Yan
biyu ke ta faman kai kawo a wurin, Meenal ma sai rawar kai take kamar ba amarya ba, ta tik
i rawa kamar jikinta zai karye, K
awayenta na mata b
arin kud
i, dama duk
arya ne.
******************
Salame yau girki na musamman ta ma Jauro hadda lemon kwalba ta siyo masa.

Shi kansa yayi mamakin tarbar, sai da yaci ya natsa ta nisa tace
Yaron nan fah ya sameni kan yana son Mun
o da aure." Kallonta yayi yana gano dalilin yi masa mutunci yau kenan.

Yace
Yana so ko dai kike so?"
"Haba Jauro meyasa wai kake haka? bara na kira sa kaji da kanka to."
"Bilal
ta soma
wala masa kira, yana
aki kwance yaji kiran ya taso,
Yane?

Bacci nake ji."
"Kana wannan shashancin kake son aure?"Cewar Jauro, Saurin duk
awa yayi Salame ta kiftamai ido nan yace
Wallahi zan daina indai zaku aura mun Mun
o."Jauro jim yayi yana duban sa, maganar Salame gaskiya ce da tace zai shiryu idan an masa aure ya ayyana haka a ransa,
Kana son Mun
o kenan?

Jauro ya tambaya,
Eh wallahi ina son ta." To matuk
ar kana son aurenta dole ka gyara halayyar ka, dan ba za
a aura maka yarinya kana shashanci ba
Na tuba na daina." Ya fa
a yana
aga hannu,
Shikenan je ka zamuyi magana da mahaifiyar ka."
"Godiya nake." Ya fa
a ya tashi ya koma
aki.

To meka ce kai?

Ka dai gani" Salame ta tambaya cike da fatan amincewar sa,
Na amince, Allah ya tabbatar da alkhairi tsakaninsu a koda yaushe burina yaran nan ya shiryu, sai dai in har Maccido ko Danejo wani yaki yarda to fa dukanmu dole mh hakura." Wani tsalle Salame tayi ta rungume sa, mamaki ta basa a ransa ya ayyana
Idan ma kina yi dan dukiyarta ne bazan tab
a bari ta dawo wurin ki ba." Salame ta sake sa tana ta washe baki alamun murna.

GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Zee Yabour
Ayusher muhd
(MAI HAKURI.....)
AYUSHER MUHD
DA ZEE YABOUR
Sai wajen karfe sha biyu na dare suka dawo gida daga gun biki.

Bakin gate
in gidan Farouq yai parking, Mun
o ta kalli Ilham tace "Gobe dai banaji zanje dinner
in nan, abinku ne na 'yan gayu zan zauna a gida, wannan ma zuwan nawa a gefe ya kare."
"Kema kinsan baki isa ba wlh
inkin mu ma da safe za'a amso mana ki shigo da wuri dan mu shirya."
Fitowa tayi tana cewa "Ya Farouq mun gode."
Tana hango Bilal a kofar gida taji gabanta ya fa
i kwanakin nan saboda shi sam bata son zaman gidan, har gwara Raheena dan dama sai tayi kwana biyu zuwa uku bata gidan gaba
aya, tun ta na kai dare Salame bata mata fad
a, har ya zama jikinta ta soma kwanan waje,(iyaye ya kamata mu kula da tarbiyar yaranmu, mu sani amana Allah ya bamu kuma sai ya tambayemu Yaya muka tarbiyantar dasu ranar gobe
iyama) Ikram harta fara bacci dan tun karfe hu
u na asuba idon su biyu.

Bilal ne ya zuba mata ido tabbas itace ba gizo idon sa ke masa ba.

Ya sake binta da kal
lo daga sama har kasa, sam baisan yawun bakinsa sun taru ba ya ha
iyesu yana sake kallon ta.

"Mun
o bari na
auko miki takeaway
inki." Suka ji muryar Farouq yana fitowa daga motar
Bilal ya ha
e rai sosai ganin Farouq wani kishi da takaici suka baibayeshi.

Suna tsaye ya bu
e boot yana dubawa, yaji an dafo kafa
arsa ta baya Farouq ya juyo cikin mamaki dan a iya saninshi ba wanda ya sani anan dazai dafashi haka.

A tare suka waiga, tsoro ya sake kamata, dan dama tunda ta hangoshi take kokarin
auke kai ko zai gaji ya tafi.

Janye hannunsa yayi yace "Malam meye hakan?"
Hannu yasa ya hankada kafa
arsa baya yace "Waye kai?

Kuma wa ya baka damar
aukar ta a mota ba da izinina?"
o cikin sanyin murya tace "Ya Bilalu kayi hakuri yayan......"
"Au kareshi kike?

Meye alakarku?" Ya maida kallon sa kan Farouq yace "Dakai nake?

Meye alakar ka da mata ta?

Farouq banza yayi tamkar bai ji sa ba, dan bai ga alamar hankali a tare dashi baz Ya mi
a mata takeaway tare da jakar sovernier yace "Sai da safe." Ya juya da zumar shiga mota, Bilal ya hasala yace " Bakaji ina ma magana bane?"
Farouq wani murmushi yayi dan a ganinsa ya wuce ajin tsayawa sa
insa da shi.

Bilal ya sake tsayawa a gabanshi ya daki bayan motar yace "Dan kana hawa wannan motar nan, sai kake ganin kanka
aya dani?

Ko a ido na girmeka balle kamin maganar banza sannan dole ka sanar dani inda ka kai Mun
Gaba
aya ta rasa yanda zatayi kusa dashi taje tace "Ya Bilalu dan Allah kayi hakuri yayan 'yan biyu ne."
"In ma 'yan goma ne bai dameni ba meye yake tsayawa kusa dake kuma ina tambayarshi inda ya kaiki yana raina mun wayau, to kai bari kaji wannan nan da sati
aya aurena da ita, sai naga k
arshen iskancin ku, kun ga yarinya da abubuwa kuna son latse ta."
Cike da mamaki Farouq ke kallon sa yana
ara shaida tabbas da motsi a kansa.

Bilal fuska a
aure ya juya kan Mun
o da cewa "Wuce ciki."
o ta kasa gane abinda kunnenta suka jiye mata, Farouq kallon mamaki yake masa, wanda ya nunashi da yatsa tare da juyawa yabi bayan Mun
Suna shiga yasha gabanta yace "Ina yaje dake?"
Kanta na kasa tace "Gidan biki mukaje na yayansu."
"Kayan jikinki da kwalliyar nan waye ya miki?"
"Ummy ce ta biya aka mana har
inkin."
Shiru yayi yana girgiza kafa kafin ya matso kusa da ita yana magana cikin ra
a "Kin tabbatar ba wanda ya ta
aki?

Ba wanda ya
an ta
a jikinki?"
Ido ta zaro tare da yin baya tace "Ya Bilalu kai ne ka....."
"Ni ai daban wani nake nufi"
Cike da tsoro take girgiza mai kanta.

Ajiyar zuciya yai yace "Kwalliyar ta miki kyau dole na kaiki a miki kisa english wears naga yanda zaki fito."
Bata gane mai yake nufi ba balle tasan abinda zata ce mai itadai ciki kawai take san shiga.

Tana shiga kai tsaye bandaki ta nufa, ta wanke fuska tare da yin alwala ta gabatar da sallah.

Salame ta sake
aukan cinyar kaza ta kai bakinta tace "Malam abincin gidan biki dai sai sake kawatashi ake kaji dadi zakwai."
Kunun ayan ya kur
a yace "Raheena wai haryau bata dawo ba?
Chapter 34 · 0% Book details