Sashe 131
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kiss taje mai a kunci yai saurin sa hannu ya dakatar da ita, tana murmushi tace
Am so happy ne ji nake kamar na
oyeka nai ta kallo ni ka
Kai kauda dan dole yake sauraren kalaman Yussy wanda yake ji tamkar ya tashi ya kikkifa mata mari da ita da ahalinta duka saboda tsanar su da yake ji, tsabar mugunta da son kai irin nasu Hassan na tare dasu basu ta
a tunanin lurar dashi ya koma gun iyalansa ba, sannan yanzu ya tabbatar plan sukai akan Yussy tace tana sansa dan ba yanda za
ai suce mai wai batasan shi
an Hassan bane, sam baisan me take cewa ba saboda tunanin daya tafi yi suna jiran isowarsu.
********
Uwaliya tayi nasarar saka Lami kurma zuba maganin da zai sa Ammi bacci kamar wancan karon, Danejo tajisu sanda suka ha
a makircin, cikin ikon Allah Danejo ta gani, suna fita ta canza mata abincin ta zubar da wancan, akan idon Ammi, amma sam bata nunawa Danejo ta gani ba, sai zargi da ya sake
arsuwa a ranta ko dai tsohuwar nan taimakon ta take yi, amma meyasa zata canza abincinta ta zubar da wancan idan ba wani abu taga an zuba ciki ba, cike da tunani kala kala ta bu
e kular bacci, ba wata alama da ta nuna an saka wani abu, sannan in ma da wani abin tana ganin yanzu ne daidai yanda zata gane me tsohuwar take shiryawa, duk abinda ya sameta bayan taci to fa zata bincike ta, nan taci tare da yin bismilla bayan ta kammala ci Alhaji Ja
afar ya kirata kan ta shirya gashi nan zuwa ya
au keta, karon farko a rayuwarta da ta masa
arya kenan tace
Kanta ne ke ciwo." Ba dan ya gamsu ba ya mata sannu da cewar zai tafi shi ka
ai, ta gwammace ya tafi shi ka
an akan taje taron wanda ta tabbatar a kansa ne take sake bak
in jini gun su, ko yau bata da haufi wani shirin aka mata, wancan ranar na sake dawo mata yadda Danejo tace taga wayar
ashin kujera da kuma fitar da tai taga Hajiya Zinnira kenan ta
auka ba zata fito ba shiyasa tai shirin zuwa ita, Ammi shiru tayi tana sake nazarin komai
A hankali ta mi
e ta shiga kitchen inda Danejo take gyarawa, tana shiga Danejo tace
Hajiya akwai abinda kike so ne?
Kallanta tai tace
a bana dai jin da
i ne.
Tai maganar cike da zargi da kallan Danejo, mamaki ne
arara ya bayyana a fuskar Danejo tace
Garin yaya bayan na canza abinci?
Karaf a kunnen Ammi ta kalleta tace
Kenan abincin da kika zubar akwai abinda akasa a ciki?
Yawun bakinta Danejo ta ha
iye ta ha
e hannuntace
Hajiya dan Allah ki taimakeni karki bari su sani, korata za
ai ni kuma wallahi in ba nan ba bansan inda zan zauna ba kafin na ga jikata.
Zatai magana sai ga Lami Kurma ta shigo, ido Danejo ta
an zare tai saurin cewa
Hajiya ki sha magani sai ki kwanta tunda bakyajin dadi.
Ammi kawai juyawa tai ta fita dan tanasan yin nazari akan abinda ke faruwa.
******
Jin sallamar su ne yasa wani abu ya sake tokare masa ma
oshinsa yana amsawa ya
aga kai abunda ya gani ya sake tarwatsa masa zuciya hannun Nuratu ne sa
ale da na Hassan wanda ganin Araab bai sa ya janye ba, Araab kansa ya kawar gefe yana ha
a ha
ora,
Shine yaron nawa ban ta
a ganin sa ba." Cewar Nuratu tana
arasowa, Maman Yussy da Babanta suma suka shigo tare, Araab dukkansu basu ishe shi kallo ba, kowa yana jiran yaji ya gaishe su amma shiru, Yussy ce tace
Bara acewa mai hoton ya shigo ko?"
"Dakata!" Muryar Araab ta
au falon wanda yayi ta cikin tsawa, ita kanta Yussy a razane ta waigo ta kalleshi, gaba
ayansu suka zuba masa ido da mamaki, a gadarance Araab ya tashi tsaye ya sa
ala hannun sa
aya cikin aljihu, yana bin dukansu da kallo, a hankali yai wani murmushi na gefen baki mai cike da ma
anoni daban-daban, Hassan ne ke kallanshi ya bu
e baki zaiyi magana yaji muryar Araab yana cewa
Well!
Da farko dai congratulations garemu dukanmu tunda kowa burinshi ya cika na wannan rana.
Yussy ta saki wani murmushin jin dadi,
Naji da
in da kuka ha
u duka nan gaba
aya yadda sa
on da zan isar zai isa cikin sauki da kwanciyar hankali.
Yai maganar cikin wata kakkausar murya, kallanshi Hassan yai shidai hankalinsa ya
i kwanciya, gudun kada Araab yai wani abun kunyar ya bayar dashi yayi saurin cewa
Me kake nufi da haka, bana son wata magana kaji ko, mai hoto ya shigo ai.
Araab nan danan fuskarsa ta canza haryanzu dai bazaka gane
acin ran da take ciki ba sai dai kana ganinta kasan akwai abinda ke yawo a kansa, kallan Hassan yai dan yana manta matsayin sa na mahaifinsa yace
Calm down mana, me kake jin tsoro, ba kana ta
ama ka isa dani ba, matarka zata saka ka kayi abunda ranta ke so, bai kamata kayi saurin karaya ba." Falon yai shiru kowa na bin Araab da kallo, yanzu kam kowa jikinshi yai sanyi tabbas akwai abinda ke faruwa, Nuratu kanta ta soma shan jinin jikinta, Yusrah ya kalla yace
Kinyi
arancin tunani na saurin yarda da cewa ni ARAAB na fa
a son ki, yau ina son tabbatar miki babu sonki ko
igo a raina na amincewa aurenki ne dan na nunawa wanda yake ganin ya isa dani bai isa
in ba.
Ya sau
e idanshi kan Hassan kafin ya sake kallan Yussy yace
Yussy kike ko?
Duk ta rikice saboda yanda yake magana tace
Eh Maryam Yusrah.
Ohh ashe kinada wani sunan, to Maryam ni Araab Hassan na sake ki saki
aya saki biyu saki uku.
Gaba
ayansu hankalinsu ne yai wani irin mugun tashi, nan danan Yussy kanta ya kulle, tana jin wani irin dummm, Nurratu ta saki hannun Hassan da sauri.
Wani irin ihu Yussy ta saki ta cakumo Araab da sauri tace
No wallahi baka isa ba bansaku ba ni matarka ce ko duniya zata ha
u bazan ta
a rabuwa dakai ba.
******************
(Hmm to fa kuna ganin Yussy da Hassan da su Nuraatu zasu yarda da wannan sakin?
Malam Hassan how market
GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Zee Yabour
Ayusher muhd
(MAI HAKURI.....)
AYUSHER MUHD
ZEE YABOUR
Araab ya kalli Nuratu wacce ta kafe shi da ido tana jin kamar zata rufeshi da duka, kafin ya maida kallon sa ga Yussy wacce hannun ta ke cakume da gefen rigara sa, cikin karaji da magana mai sauti tace
Wallahi ban saku ba, wallahi ni matarka ce har yanzu, ko sau nawa zaka sakeni wallahi ban saku ba.
Hannu yasa ya janye rigar sa da
arfi, ta zube a
asa mahaifiyarta ta taso da sauri ta ri
e ta tana cewa
Kai ashe baka da mutunci?
Saki ranar aure?
Ina aka ta
a wannan wulakancin?
Mahaifinta kuwa jiki a sanyaye yake cewa
Innalillahi wa inna ilaihi raji
Shi kawai yake maimaitawa kansa ya
aure da wannan lamari, lallai shima yayi gaggawar amincewa ba tare da tabbatar da yaron naso ba, me yafi wannan wula
anci saki ranar da aka
aura aure.
Nuratu ta gama kaiwa bango a fusace tace
Ashe baka da mutunci kuma baka da tausayi, ba zaka duba halin da yarinyar nan zata shiga ba ka yanke mata wannan
anye hukuncin?" Wani mugun kallo ya mata yace
Tausayi kikace?
Ban ta
a tunanin kalmar tausayi zata fito daga bakinki ba, idan kin san shi ba zaki raba mata da mijinta ba, bazaki raba mahaifi da yaransa ba har na tsawon shekaru goma sha bakwai, ni banga abunda kika fi Ummy dashi ba da har ma ya za
e ki a kanta, idan shi kina da iko dashi, ni Araab baki isa dani ba,
ar kuce banayi so sai kusan yanda zakuyi.
Yai maganar cikin takaici, furucin nasa sosai ya daki zuciyar Nuratu sai dai kwarjininsa yasa ta kasa cewa komai ranta na
una, Araab ya sake gyara tsayuwar sa yace
Dukkan ku yau ina so ku
ana kwatankwacin abunda Ummy taji, sannan abu na
arshe kada ku sake kutsin shigowa rayuwarmu shine kuskure na
arshe da zakuyi a rayuwar ku.
Ya juya kan Hassan wanda kamar ruwa ya cinye shi tsabar muzanta da yaji yayi yau Araab ya gama kunyata shi a bainar mutanen da yake darajawa, hankalin Araab a kwance yake kallon shi kafin yace
Ka jira kiran human right dan sai ta shiga tsakaninmu da kai na tsallakewa ka bar matarka da yaranka tsawon shekaru bata tare da wani
waran dalili ba, haka baka san ci, sha, sutura ko lafiyar su ba, kuma ba zan kai
arar ka bane dan muna bu
atar dawowarka cikin rayuwarmu ba, a'a sai dan ka gane kuskuren ka da kuma nuna maka mun shafe babinka a rayuwarmu.
Ya juya ya fice abun sa babu wanda ya iya tareshi sai Yussy da ke ihu tana cewa
ah Aunty ki tsaidashi wallahi bazan yarda ba, wallahi ban saku ba, ko zan mutu sai dai a
akin shi.
Mahaifin Yussy mamakin sa ne ya
aru tana kuka ya juya kanta yace
Yimun shiru ko na tattaki hakan da yayi shine daidai, tunda dukkanku baku san me kuke ba, kenan duk
arya kukemin?
Banda rashin imani ya share wannan shekarun sannan kusa yazo dan ya auri
ar ku?
To wallahi babu wani hukunci daya dace daku sama da wannan, yanzu sai kusan me zakuce wa mutane.
Ya juya ya fita a fusace, Nuratu ranta taji ya sake matu
aci ba wanda take ganin laifi sama da Hassan.