← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 161 OF 187

Sashe 161

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tunani nakeyi, in na dawo zan sanar miki.

Uhm hmm
Kawai tace, yace
Dama kira nai naji ya kikaji da missing
ina?

Idanunta ta runtse ta
ame wayar kawai ta kasa magana, murmushi yai yace
Zan kira anjima ina da meeting yanzu.

Bai jira amsarta ba ya kashe wayar, a
asan
akin ta kwanta tana jin gaba
aya komai na rayuwarta ya tashi daga fari yana neman komawa bak
****
A cikin gida kuwa Danejo ha
uri tana goge
walla tace
Ki yafewa Maccido tabbas yayi kuskure gashi baya duniyar bare ya warware mana abinda ya aikata.

Ammi ta girgiza kai cike da tausayinsu tace
Karki damu ba komai na yafe masa dan daba dan shi ba
ila da Haneefa ta shiga wani hali a lokacin ko ta bar duniyar itama, Allah ne ya turo mana shi.

Danejo ta sake godiya tare da mi
ewa ta kalli Ummy tace
Hajiya in Sani direba yanan ko zai maidani?
gaba
aya kunyar zama take ga tausayin Mun
o dake nu
usarta, tare suka fito da Ummyn sai da suka fito waje tace
Muje ku gaisa da Mun
o kafin ki wuce ba dadi in tasan kinzo baki le
o ba.

Batace komai ba sai bayan Ummy da tabi.
o tana kwance a
asan
aki idanunta har sun canza launi zuwa ja sun kumbura ta sama saboda kuka, jin knocking yasa ta gyara hijab
inta ta fito,
ofa ta bu
e idanunta suka sau
a kan Danejo da Ummy.

A hankali Ummy ke sake binta da kallo, tana sake tuno kamanin yayarta a da, ya take ganin idanun da hancin Mun
o irin na Ya Bilkisu ne?

Kai ta girgiza da sauri dan tasan tabbas dan taji abinda ya faru ne yasa ta tafi wannan tunanin, Mun
o tana
alo murmushi gudun karsu gane tace
Ummy ina wuni? ku shigo.

Danejo ce tazo to zata wuce shine ta le
o ta ganki amma meya samu idonki naga ya
ance kamar wacce taci kuka?

Murza idon tayi tana murmushin ya
e tace
a bacci nayi."
Zan wuce Mun
o sai a waya.

Cewar Danejo
Kai ta
aga mata, dan batajin inta dade tare da ita ba zatayi kukan da zata gane ba,
ofa ta maida bayan sun juya ta runtse idanunta tana jin wani abu na sake taso mata.

A waje kuwa Danejo ce ta kalli Ummy tace
Kuyi ha
uri ji nake kamar duk laifin daga wurin mu ne gashi munyi amfani da dukiyar da ba tata ba.

Kai Ummy ta girgiza tace
Babu komai sannan an zama
aya ko da anyi laifi yanzu an wanke laifin.

Haka Danejo ta shiga mota ta tafi zuciyarta ba da
i, Ummy ta koma
angaren ta nan tasamu Ammi a zaune tayi shiru tana tunani da alama itama har yanzu akwai abinda yake damunta.

Zama tai kusa da ita ta kalleta tace
Yaya!

Ammi ta
ago ta kalleta tace
Fatima bari na wuce gida jikina bana jin da
inshi.

Hannunta Ummy ta kamo tace
Karkisa damuwa a ranki.

Kai ta jinjina tace
Nasan tabbas Haneefa
a tace amma
asan raina inaji kamar
Sai kuma tai shiru dan batasan ma ta zarfafa tunani, Ummy ta fahimceta sosai hakan yasa tace
Kije gida daga baya ma sake magana in komai ya lafa.

Kai ta
aga, sallah kawai tai dan ko abinci bataci ba ta tafi.

Ummy ma zama tai a
aki tai shiru tana sake tunanin al
amarin nan da yanda tausayin Yayar ta ke sake damunta.
*******
Ammi ce zaune a
akin ta har Alhaji Jaafar ya shigo bataji motsinshi ba, gabanta ya tsuguna ya sa hannu ya
aga ta, kallansa tai cike da kunya tace
Sadaukina karfa su Haneefa su shigo.

Bai kulata ba sai daya kaita kan gado ya zaunar da ita sannan ya
auko abin gwada Bp ya sa mata cuf
in a hannunta ya fara pressing sannan yace
So kike ki tadamin hankali ko?

Kai ta girgiza tana kallon sa tace
Bansan meke damuna bane, zuciyata sai sake hangomin yarinyar nan take bayan nasan ba ita bace.

Tausayinta kikeji wanda ta cancanci hakan, sannan ko ba komai
awar Haneefa ce.

Ya
arasa maganar tare da
aure fuska sosai yace
Kalli!

Kallon result
in tai jininta yakai 168/103, ta
an zare abin a hannunta tana cewa
Wannan dai rashin baccin daban yi sosai bane daren jiya.

Nidai kinsan zan iya
aukan komai amma banda ciwonki kinsani sarai.

Tana murmushi tace
Sadaukina kayi hakuri na daina.
*****
Mun
arin danne dukkan damuwarta tai, da
har ta gama abincin rana kanta ke wani irin ciwo, vegetable soup tayi wanda yaji chicken breast da cuscus ta fito ta shiga
akin Araab ta kwanta akan pillow
inshi ta lumshe ido
amshin turaren shi da ya kama pillown na sake sanyaya zuciyarta, ji tai ana kwankwasa
ofa da sauri ta fito sanin Araab ne shi kawai take son gani, sai dai tana bu
ewa taga mai gadi, jiki a sanyaye ta kalleshi, kwalin hannunshi ya mi
a mata yace
Hajiya gashi ance in baki wai inji mai gidan.

Amsa tayi tace
Sannu
sannan ta koma ciki, kai ta girgiza yau kuma wani gift ne ya aiko mata tun kafin ya dawo.

Zama tai akan kujera ta bu
e kwallin, wani kwallin ta sake gani a ciki hakan yasa ta bu
e shi, ga mamakin ta hoton Araab ne an shata jan layi a jiki, a tsorace ta saki hoton cikin tsananin tashin hankali jikinta ya fara rawa tana tunanin menene hakan, wayarta ce tai
ara a tsorace ta kalli wayar, nan danan tsoro ya bayyana a fuskarta ganin number da ake kiranta a kulle take (wato private number), hannunta na rawa ta
aga ba tare da tace komai ba.

Ki gaggauta tattara kayanki ki bar Araab da gidan nan in har ba so kike rayuwarsa ta shiga garari ba.

Cikin wata ka
ausar murya akai magana kafin tai auni an kashe wayar.

Sauke wayar tai gaba
aya ta rasa tunanin me zatai, meke faruwa?

Dame ake so taji?

Kwallin ta shiga dubawa wasu hotunan ta gani na Araab da sanda ya shiga office da sanda ya fito, tabbas kayan dake jikinshi ne, kwashe kwallin tai ta shiga
aki tasa a drawer
inta dan tabbas tasan kila watace dake son Araab take neman rabata dashi, wanda a wannan lokacin takejin duk wanda zai nemi rabata dashi to lallai rayuwarta yake som
auka.

Alamun bu
ofa taji ta fita da sauri, a bakin
ofa ta ganshi ya juyo yana kallon ta, hannayensa ya ware mata wanda yasa ta tafi da sauri tana ha
awa da gudu ta
arasa ta rungumeshi kawai taji kwalla na neman zubo mata,
ago fuskarta yai ya
au ra goshinsa saman nata yace
I miss you!

Kissing
inshi tai sannan tace
Miss you too.

Kunnenta ya kai fuskarsa yace
I like that.
an kalleshi cikin wani yanayi tana tunanin tsatsonta, iska ya
an hura mata ka
an yace
Na fahimta.

Tai dariya tace
Dame?

Hannayensa yasa ya zagayo dashi ta
ugunta yace
Abinda kike sanar dani.

Nidai amun fassara dan bance komai ba
Kai ya jinjina yace
Okay na gane karki damu.

Tasan halinshi sarai hakan yasa ta fara tafiya ta baya yana biye da ita, yace
Wato dai neman maidani bita zaizai ake?

Ai ka riga ka zama Swt ba yanda zakai.

No!

Da saura dan yanzu kina wahalar dani zan rufemu a gida muyi sati bamu fita ba.

Shikenan sai muyi ta zamanmu ni indai dakai ne ai ban damu ba.

Jawota yai ta fa
irjinsa yace
Kin tabbatar?

Kai ta
aga tace
Ko ina ne indai kana gun to zan zauna.

Iska ya furzar yace
Hayati sorry kin riga kin fa
a dayawa.

Dariya tai tare da komawa gefenshi.

Tare sukaci abinci, suka zauna a falo bayan sunyi sallah, suka kashe wuta suka kunna kalo sunayi sunacin popcorn, kanta ta kwantar kan kafa
arsa dan sam kallan batasan me ake ba hankalinta nakan abinda ya faru yau, amma ya akai Baffa yaci ku
i yabar sar
ar gwal?

Sannan in yasan da haka meyasa yaba Danejo hoto bayan yasan zai iya jamai matsala a gane abinda ya
oye?

Sake gyara kwanciyarta tai tana tunanin tabbas Baffanta
ila saboda hankalinta ya kwanta yasa yaba Danejo hoton tunda yana tunanin
asar da girma bazasu ta
a ganin matar ba.

Wayarta dake gefe ce ta sake
ara, gabanta ne ya fa
i da sauri ta
au wayar ga mamakin Araab gani yai tayi ciki, sai dai tana shiga tana
agawa aka kashe wayar, sa
o ne ya biyo baya _In har kikai kuskuren sanar da Araab daga shi har zuri
arsa wallahi bazasu tsira ba, sannan ki gaggauta tattarawa ki tafi_
Fitowa tai ta dawo ta kwanta akan cinyarsa, shafar kanta yai yace
Wanene?

Shiru tai tana tunani kafin tace
Kawu ne dayake na
ira shi
azu akan ko suna bu
atar wani abin.

Murmushi yai yace
Kin kyauta haka akeso.

Tana nan a kwance kan kafa
ar sa har bacci ya
au keta, mi
ewa yai ya
auketa yai ciki da ita, akan gado ya kwantar da ita, ya
an kalleta tare da lakutar hancinta yana mamakin yanda sonta kenan daram a ranshi kamar yanzu ya fara sonta yanaji ko Hajj dayake so taje wannan shekarar sai dai ya bita dan bazai iya nisa da ita ba ko na kwana biyu ne.

Bargo ya gyara mata shima ya kwanta ya jawota jikinta ya rungume ya musu addu
a yana lumshe ido, duk abin nan da yake Mun
o na jinshi tunda ya d
aukota ta farka sai dai bata bud
e ido ba.
******
Uwaliya ce ta sanar da Hajiya Zinnira da Haji Suwaiba duk abinda Lami kurma ta sanar da ita, Suwaiba a kufule tace
Ko kunya bayaji ya dinga zubar da mutuncinshi agun matar can, banda haka yaushe ya ta
a kwana a
angaren wani in ba a nashi ba?

Amma yau dan kawai neman magana da ja mana raini shine ya wani baje ya kwana sashen ta.
Chapter 161 · 0% Book details