← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 129 OF 187

Sashe 129

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Ajiyar zuciya tai kafin tace
Shikenan Allah yayi maka jagora." Yace
Amin Ummy, ina Farouq yazo mu wuce lokaci ya kusa.

Ka duba amma kamar ya fita.

Murmushi yai ta sake bin sa da addu
i kana ya tashi ya fito, a harabar gidan ya sami Farouq shima ya shirya cikin shadda fara
inkin babbar riga yayi kyau sosai, zuciyar sam shima ba da
i shi haryanzu bai fahimci meyasa ma suke biyewa Hassan ba, akan me bazasusa hukuma ta musu iyaka ba?

Shifa in tashine wlh da tuni ya
au babban hukunci, amma gashi suna abinda ya sasu, haka yaja motar zuwa gidan su Yussy.
*******************
Gaban gidan nasu ma
il yake da jama
a mahaifinta babban mutum ne hakan yasa al
umma sun taro, Hassan shima ya hakimce gu
aya yasha shadda da babbar riga wanda za
in Nuratu ne ita ta bayar aka masa
inkin hatta hula da takalminsa zuwa agogo duk ita ce, yana ganinsu Araab ya fara washe baki yana jin kansa, yau zai cika burin Nuratu, Araab da Farouq ba wanda yaje gun sa sai ma
auke kai da sukayi kamar basu gansa ba, hakan ya
ular dashi amma bai nuna ba dan kar ya bada kansa a wurin taron mutanen da suka hallara, Maman Yussy da Nuratu sun gayyato mutanen da suka tsaya wai a lalai
angaren ango suke.

Kamar yadda addini ya tanadar an
au ra auren Araab da Yusrah kan sadaki mai tsoka, wanda Hassan ne ya bada, wani numfashi Hassan ya sauke yana jin natsuwa na ratsa shi a take ya
auki waya ya kira Nuratu tana
auka yace
Hajajju an
aura aure, yau burinki ya cika." Dariya ta saki tace
Ka gama mun komai masoyina, I love you
.

Shima ya mayar mata da
Ina sonki sosai Hajajju na.

Araab ya damtse idon sa gam yana jin zuciyarsa kamar zata fasa k
irjinsa ta fito duka wayar akan kunnen sa dan yana kusa da Hassan
in tunda za
aura aka bu
aci ya dawo kusa dashi, Yanzu ya fahimci dalilin shi na tirsasa masa ya auri Yusrah, akan wata ce kenan wadda yake kyautata zaton akanta ya tsallake ya bar Ummyn sa dasu, wani abu tamkar kibiya yaji ya soki zuciyarsa a take idonsa na ka
awa suyi jajir, Sai dai yayi
arin danne abunda yake ji tuna a ina yake, alama da hannu yai wa Farouq kan su tafi ko jira baiyi anyi hotona ba, Hassan nata kiransu alamar su tsaya Araab ko waige, sai ma Farouq ne ya sanar dashi kan Araab d
in ke ciwo, Hassan Allah ya sawwak
e kawai yace, shi dai muradinsa ya cika tunda an d
aura aure.
*********************
o numfashinta da taji yana mata sama-sama yasa ta
age ni
inta ka
an dan har lokacin malamin bai shigo ba da alama ma ba zuwa zai yi ba, Haneefa ce ta hango ta cike da jin da
i ta taso tazo gun ta,
Tun
azu nake ta zuba ido ko zan ganki ashe ni
af kika saka?" Ta fa
a tana zama gefen ta, Mun
o wacce kanta ke wani irin sara mata tayi murmushi ka
an tace
Allah sarki, ya kike?

"Lafiya lau, amma sai naga yanayin ki kamar bakya jin da
i." Kai ta
aga mata tace
Eh kaina ke ciwo."
Sannu Allah ya baki lafiya." Mun
o tace
Amin
Haneefa ta
an ja ta hira sai dai Mun
o ta kasa sake mata saboda kanta ke mata wani irin ciwo,
aya daga cikin
aliban ke sanar dasu malamin yace bazai samu zuwa ba, kowa ya mi
e yana fita, Mun
o tazo tashi taji jiri na di
arta Hanifa tayi saurin ri
eta tana mata sannu, har suka fito lecture hall
in,
arfe biyu tacewa direba yazo
aukarta dan yanzu ba lokacin zuwan su da tashin su
aya dasu Ikram ba, gashi yanzu sha biyu da rabi ne,
Mu samu wuri mu zauna ko, nasan sai mun kira a zo
aukar mu tunda lokacin baiyi ba." Mun
o kai ta
aga mata suka nufi
ashin wata bishiya suka zauna kan doguwar kujerar
arfe dake gun, a tare kowannen su ya fiddo waya ya kira kan azo
aukar sa.

Har akazo
aukar Mun
o, ba za
a zo
aukar Hanifa ba wanda Husna tasa
iri-kiri su biya wani gun dan sai a lokacin zata shiga makaranta lecture ta rana ce kawai so take ta musguwana Hanifa, Mun
o tai wa Hanifa sallama suka tafi.

Har suka kawo gida ranta a jagule ga ciwon kanta dake tsnaanta, ko gun Ummy bata shiga ba, ta wuce kai tsaye bangaren su ba,
akinta ta shiga tana ajiye jakarta kan gado ta hau ta kwanta, taja bargo ta rufa tana jin yadda jikinta ke
aukar zafi, ba zata iya tantance a wani yanayi take ba, ta dai san tabbas ta fa
a tarko so, son ma mai zafi wanda bata shirya kuma bata san a lokacin da yai ma zuciyarta kamu ba, idonta ta runtse gam a maimakon bacci ya
au keta kamar yadda take bu
ata sai duk wasu moments da sukai da Araab yana dawo mata, yayin da wani irin kishin sa ke cin ta tasan yanzu an
au ra auren sa wata
ila ma yana wurinta suna shan soyayyar su tunda yace ba yanzu zata tare ba, wasu hawaye masu zafi taji suna bin gefen kuncin ta, zuciyarta na amsar wani gashi mai zafi
(Ko ya zata kasance?

Gadai Araab an
aura, ga Mun
o na cikin zazzafan so, me Araab ke shiryawa?

Ga kuma Hassan)
GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Zee Yabour
Ayusher muhd
(MAI HAKURI.....)
ZEE YABOUR
AYUSHER MUHD
Araab tunda ya dawo
aurin auren ya cire kayan jikinsa ya sakar ma kansa ruwan shower dan rage
acin ran da yake ji, wata irin tsanar Hassan ke shiga ransa wanda bai ta
a jinta akan wata halitta ba, bai
ara shaida son kai da son zuciya irin nasa ba sai yau da kunnen sa suka jiye masa, kwance yake kan gadon
akin sa zuciyarsa cike da sa
e-sa
e kala-kala, hukuncin da yace zai
auka tun farko shine daidai ta hakan zaiyi maganinsu dukkan su, kai yana jin hakan ma bai isa ka
ai ba ya kamata ya
arawa Hassan
in da wani hukuncin dan ya gane kuskuren abunda ya aikata musu, idonsa ya bu
e a hankali yana duba lokaci uku saura mintuna,
Ta dawo." Ya fa
a dan timetable
inta yana da copy
in sa ajiye a wayar sa, tashi yayi yana son ganinta, gajeren wando da riga shirt ce a jikinsa, a haka ya fito ya shiga
akin nata, bata ji shigowar sa ba saboda zafin ciwon da takeji, mamakin ganinta kwance yayi, ya
arasa bakin gado ya hau kai, kawai yaji so yake ya sakata a jikinsa ko zai rage
acin ran da yake ji, ya janye bargon da ta rufa, wani hucin zafi yaji, yayi saurin kai dubansa kan fuskarta yai idonta lumshe, kuncinta shar
af da hawaye,
Baki da lafiya ne?

Ya furta a ru
e, jin muryarsa yasa zuciyarta wani harbawa sai ta kasa bu
e idonta, a hankali ya kai tafin hannun sa kan fuskarta ya share mata hawayen tattausan tafin hannun sa ba
aramin tasiri yai kan fatar jikin nata ba yace
Cry cry baby waya ce miki kuka ake idan ana ciwo?" Yana maganar cikin salon lallashi, sai ya jawota ya rungume tsam a jikinsa, sanyayyen
amshin turarenta na humra da ya kama jikinta ke ratsa hancinsa yana saukar masa wata kasala, itama sai tayi luf a jikin nasa, hucin zafin jikinta na shiga nasa, tsawon mintuna suna haka kowa da abunda ke gudana a zuciyar sa da gangar jikin sa, Araab a hankali ya kai bakinsa saitin kunnenta kamar mai ra
a yace
Ko zazza
in mijinki yayi aure kike?" Idonta da suka mata nauyi ta bu
e a hankali ta zube kansa tana son nuna masa ba hakan bane tace
Bansan sau nawa zan fa
a maka bana kishi ba Yaya Araab." Kallan bakinta yai ya
an sumbata ka
an sannan ya kalleta ya furzar da iskar bakinsa a hankali sai kuma ya sake kamota zuwa jikinsa sosai tamkar zata shige cikin jikinsa, Mun
o numfashi take saukewa a hankali, hannun sa ya kai saman goshinta yana karanta mata ayoyin ayatush shifa, bayan ya gama ya
in ga shafa kanta zuwa goshinta tamkar mai tafiyar tsutsa, a hankali taji ciwon kan na raguwa zazza
in ma yana sau
a, sosai jikin sa da abunda yake mata uwa uba addu
ar da ya mata sukai tasiri sai ta nemi ciwon kan ta rasa, Araab ganin alamun ta samu sau
i ya kai hannunsa kan wuyanta sam babu zafi, rankwafo da kansa yai satin fuskarta yace
Dama kula wata ce kike so, gashi ciwon ya sauka an samu abinda ake nema.
Chapter 129 · 0% Book details