← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 138 OF 187

Sashe 138

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cike da mamaki yace "Kai Sani ka tabbatar Araab ne ya turoka ko mahaifiyarsa?"
"Shine ya aiko ni."
Husaini cike da mamaki yake binshi da kallo har ya gama sa jakar a bayan mota, Hassan da har da zai ce a'a sai dai yanda yaga Husaini yayi yasa ya shiga motar , Sani driver yaja motar suka bar Hussain tsaye da takaici da mamaki.

Hassan shi kansa mamakin Araab yake bai zaci zai sa azo d'aukar sa ba,
Gidan hayar Araab irin apartments
in nan, apartment
aya Sani driver ya bu
ofa ya sa akwatin Hassan a ciki a ladabce yace "Nan ne masaukin naka." Ya masa sallama ya tafi, Hassan kasa magana yai ji yake kwakwalwarshi ta kasa ko kwakwaran tunani, falo ne da
aki
aya sai toilet da kitchen, zama yai akan wata kujera dake falan ya sake baza tagumi yama rasa ta inda zai
ulloma rayuwa, sai dai yasan abu
aya tabbas bazai
ara neman Nuratu ba ko zai rasa ransa, tunowa da yanda ta dinga janshi ya fara, farkon auransu sanda yaga ku
i sun zauna yace zai zo gun iyalansa, a ranar ta suma sai da aka
ara mata drip, haka ya ha
ura, bayan ta warke ya sake tunanin dawowa, haka ta shiga
aki taci kuka nan ma ya
ara ha
ura ganin yadda ta nuna damuwarta sosai, cikin satin ta
auke shi suka tafi
asar Egypt acan suka share shekara uku suna rayuwar jin da
i bayan sun dawo yaso zuwa ganinsu ta hanashi, da haka haka har tasa gaba
aya ya manta da iyalansa hankalinsa gaba
aya ya karkarta kanta , wata irin soyayya da kulawar take bashi wanda yaji ita ka
ai ta isheshi, amma yanzu ta tozartashi ta wula
antashi wulakanci mafi muni, hawaye ne suka sa ke zubowa, yana da tabbacin Ummy ba zata ta
a aikata haka gare shi ba, da bai tsallake ya barsu ba da yana nan suna rayuwarsu cikin jin da
i da yaranshi a hankali ya runtse idanunsa yana ji zuciyarsa na wani irin zafi, ba shakka yayi asarar shekaru masu yawa a abinda bazai
ulle masa ba.

Da kanshi ya kira Human Rights akan case
inshi sai dai aka sanar dashi Araab ya janye case
in wannan abu ba
aramin sake sanyayamai jiki yai ba, haka ya zauna shi ka
ai yana sake tuno rayuwa da irin gangancin daya aikata, kuka kam yayishi har ya gode Allah, ya kuma yi Allah wadai da wannan hallayar tashi da abinda ya aikata.
*****
Nuuratu bayan isar da Minna, waya ta
auka ta kira Mumy tana bata labarin uban
iran da Hassan ke mata, Mumy ta numfasa tace "Kedai Nurratu ina ganin ki daina fushin nan, ba'a wa namiji haka fa kada ya su
uce miki, yana binki kina wulakantashi in ya gaji shima tattaraki zaiyi ya ajiye."
Wata dariya ta saki tace "Wai Hassan? kamar dai baki san yadda ya shigo hannu na ba, bazai ta
a iya rayuwa babu ni ba, ni nasan da hakan, muna nan dake zance miki gashinan a
ofar gida yana ro
ona na dawo gareshi, na riga na mishi ri
on da babu wani abu da zai sauya son da yake min ko yayi mana shamaki."
Mumy tace "Namiji ne dai shi kada ki manta."
"Kawai ki zuba ido kiyi kallo, ni zanyi controlling
in Hassan sai Araab ya raina kansa wallahi."
"Ai magana ma ta
are Babanta yace shi zai nema mata miji yanzu."
Shiru tai kafin suyi sallama, ta kalli hotonsu ita da Hassan ta ta
e baki tace "Wai Hassan?

To ai ni nasan ko yanzu na kira shi a guje zai zo."
*****
Araab ya sanar da Ummy halin da ake ciki, ba
aramin dadi taji ba da yanda ya taimakeshi, tace "Tabbas Mun
o macece da kowane miji yake bukata, sannan kaima amsar shawarar data baka nuni ne na ka yarda da matarka."
Murmushi kawai yai ya fito daga
angaren, ko ba komai tasan hakan da Araab yai ya taimaka bai muzanta ba, dan a rayuwa babu abu mafi
anci a gunta sama da wani ya wulakanta saboda kai."
Yau Bilal ya gama cin alwashi ko za'a mutu sai ya kwashi hakkinsa, dan bashida ku
in da zaibi matan waje rabon shi da mace tun bayan auren su, yau bai ha giya dan bai so hankalinshi ya gushe ya kwashi gara sosai, tana kwance
aki tana bacci ya lalla
a ya shigo
akin, ta bayanta yaje ya kwanta.

Cikin baccinta kawai taji an
ameta ta baya, a zabure ta farka tana neman kwace kanta, Bilal yayi ta maza ya
ara rirri
eta, cikin kunar rai tace "Wai ba nace karka sake ta
ani ba?"
Yana
ame da ita yace "Baby dan Allah ki bani hakkina, yau ko taba bansha ba wlh ke ka
ai nake bu
atar ji kusa dani."
arfi ta sa kafa ta baya zata makeshi yai saurin hawa samanta yace "Wai ke sai dai in miki ta
arfi duk lala
akin da nake?"
Tsaki taja tace "Zancen banza kake wallahi ni bazan ba mashayi kaina ba."
"Amma yanzu a bige kika ganni?"
"Wannan kuma damuwarka ce amma ko jiya a bige ka dawo, ni a gurina dakai da mahaukaci duk
aya kuke wallahi."
Hannayenta ya danne ta sama ya fara
arin sumbatarta, ta kauda kai da sauri cikin takaici, taje gida takai karar shaye-shayenshi amma Mumy ta dawo da ita tace itace zata hanashi ba kowa ba.

Sake kaiwa bakinta cafka yai ta sake kauda kai da sauri, cikin huci ya ri
o fuskarta da
aya hannun yace "Wai ke ba yanda za'ai ki hakura ki saki jiki?"
"Dalla Malam
agani."
Zuciya ce ta
ebeshi ta
arfi ya fara rabata da kayanta itama tana
arin kwace kanta, kamar
an dambe haka sukai kaca-kaca da
akin dakyar ya cafkota yana haki itama tanayi, yace "Wai ke hala dai
ar dabba ce?"
Itama tana haki tace "Hauka nake wai zan yarda ka
i budurcina?
an shaye-shayen?"
Ajiyar zuciya yai yana maida numfashi yace "In nai al
awari na daina fa?"
Jikinta ne yai sanyi tace "Ai bazaka iya ba, ni sakeni."
"Wallahi zan iya, in har kin yarda dani."
Ta janye jikinta tace "In har kai wata guda baka dawo a buge ba zan yarda."
Ido ya zaro da sauri yace "Wata?

Wallahi ni ko kwana
aya bazan iya ba."
Kafa
a ta
aga tace "Wannan matsalarka ce, nidai na fa
a ma sannan Allah in ka kwanta da wata a waje shima ya ruguje."
Tana kainan ta ruga toilet tasa key, Bilal ji yake kamar ya zauce saboda kwa
ayinta, haka ya fito kamar maraya.
*******
Wata sha
uwa da soyayya ce ke
ara shiga tsakanin Araab da Mun
o wanda a ko da yaushe yake jin in bata kusa dashi ba wani abu da yake burgeshi, a kuma haka shakuwa mai
arfinta shiga tsakanin Mun
o da Haneefa.

Wasa-wasa gashi har zasu gama first semester, yau sun fito tare cikin farinciki saboda exams
in yau tayi da
i, gefe Mun
o taja tanawa Haneefa alama da tana zuwa.

Kai ta girgiza tana cewa "Nidai wannan soyayya da alama so ake inyi zuciya nai auren nan nima."
"Hello!

Ya Araab."
Shiru yai wanda hakan yasa ta kalli wayar kafin ta maidata tace "Hello?"
"Yau in kin dawo ki shirya kar
ar hukuncinki?"
Saman goshinta ta
an buga yatsunta biyu yace "Good!

Me nace miki?"
Cike da sakalci tace "Kuma da zafi nai gashinan gun har yai jaa."
"Da gaske?" Ya tambaya a
an rikice sai kuma yace "Wato dai sai an
ara zurmani ko?"
Ta guntse dariyarta tana cewa "Allah fitowarmu kenan naje zan kira naga kiranka."
Ajiyar zuciya yai yace "Okay, na yarda." Sun
an yi hira ka
an kafin suyi sallama, ta dawo gun Haneefa dake harararta tace "Ko kunya kudai wallahi abin naku."
o tana dariya ta gyara nikaf
in ta tace "Kedai yanzu muje."
"Yau birthday
in Haneef ne bansan me ya kamata na ms ba."
"Yanzu fisabillilahi kinsan birthday
inshine shine baki fad'a mun ba ko gift ban siyan mai ba."
Baki ta ta
e tace "Bayan haryau kin kasa zuwa ki gaida Ammi ai bakya kyautawa sam."
o ta
an ri
o hannunta tace "Kedai yanzu ba nace zanje ran Friday ba?

Allah zan tambayi Ya Araab."
Kafin ta bata amsa kawai ta kir Ammi tana
auka tasawa Mun
o a kunne.

"Ammi ina wuni?"
"Mun
o kunyi exams lafiya?"
"Alhamdulillah!"
"Haneefa tace zaki zo ko?"
Kallan Haneefa tai tana harararta tace "Eh insha Allahu ran Juma'a."
Cike da far'a tace "Allah ya kaimu, ga Haneef nan sai murna yake shima."
"Ammi agaisheshi dan Allah." Nan sukai sallama ta kalli Haneefa tace "Wato kin gama ha
ani da Ammi yanda dole nazo."
Tana dariya tace "Ah to nidai ba ruwana."
Haka sukai sallama tabi motarsu, yau su Ilham basuzo ba, Haneefa taso su wuce tare su sauke ta amma ta
i yarda dan tana kallon yanda Husna ke mata wani kallo.

Sai data jira Sani kafin yazo su tafi, tana isa gida tai wanka ta kunna turaren wuta na tsugunno tayi, sannan tasa na cikin gida, zama tai akan gado tana duba wani classes data shiga wai na matan aure, kunya ce duk ta cikata ganin yanda ake turo salon kwanciya da yanda ake yiwa miji texts na jan hankali, da sauri ta fita tana kunshe dariyarta tace "Tab wallahi hausawa basuda kunya, hmm kuma in ka turawa miji yace me?"
Ta mi
e da sauri ta fito kitchen, tana girki tana dariyar wani salo da taga an turo itadai bata tamba
e haka ba.
*******
Wayarta hannunta ta cilar wacce ta fa
asa, hannu tasa asaman kanta tana dannashi saboda zafin takaicin da yake mata, tabbas itace har Hassan zaiyi wata uku bai nema ba?

Idanunta duk sun shiga ciki ta rame ta canza, gidanta ta ko ina kaca-kaca, babu gyara ba alamar ma ana shareshi, ga robobin abinci nan na takeaway wanda da alama batama girki, ta ko ina ka kalli gidan sai kasan ba'a gyarashi.
Chapter 138 · 0% Book details