← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 85 OF 187

Sashe 85

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wacece ke tsaye kusa dashi, har yakai bakin gate zai shiga gidan sai yai parking ba tare da ya karasa ba ya fito kawai dan yanaji bazai iya dannewa ba.
o ya gani tana share hawaye gaban Bilal
Hmmmmm
GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Zee Yabour
Ayusher muhdMUN
(MAI HAKURI.....)
ZEE YABOUR
AYUSHER MUHD
Hajiya Zinnira ke ta faman safa da marwa a
akinta, rahoton da aka kawo mata na Mijinsu ya dawo kuma bangaren amarya ya fara shiga hadda sarka ya kawo mata ke cin ranta, wato ita matar so lallai sai ta nuna mata kuskuren ta.

Danejo yau tana zuwa gyara
angaren Amarya ta tarar da ita a falo tana sa turaren wuta, da sauri ta gaisheta tace
Nayi latti ko Hajiya?

Kai ta girgiza tana murmushi tace
Karki damu kije sai gobe, Sadauki da sassafe ya dawo to na gyara kafin isowar sa.

Kasa tayi dakai tana mamaki, jiya taji labarin zai dawo yau, data yi wa Uwaliya magana akan zataje ta gyara da wuri sai tace ta barshi ai sai yamma zai dawo, lallai akwai kulallen al
amarin a mutanen gidan nan wanda ga dukkan hasashenta Amarya ce basa so ake ma makirci, ita taga kaf matan ma ba wanda ya kai ta mutunci amma sun tsagwameta.

Maganar Ammi ce ta katseta da tace
Inna karki damu, in mun gama da abincin safe wajen sha biyu kizo ki kwashe kwanukan.

Cike da girmamawa tace
To nagode Hajiya.

Ta mike ta fito, yau da tayi kwalliya sosai sai taga ta mata masifar kyau.
******
Duk yanda Araab yaso yayi bacci yau ya kasa, sai faman juyi yake yana tsaki tare da jin takaicin kansa, Mikewa yayi zaune tare da shafar sumar kansa, akan me zai kasa bacci dan bata shigo ba?

Menene damuwarshi da sanda zata kwanta?

Takaicin kanshi ne ya kama shi.

Ya sauko daga kan gadon ya fito
akin, falo ya duba bai ganta ba, hanyar
akinta yayi cike da takaici dan ya mata kiss shine zata kaurace masa kenan.

Kofar
akin ya bu
e, tana zaune akan sallaya tana rubutu, books ne a gabanta na maths da Chemistry.

Daga wajen ya tsaya yana kallon ta, kanta ba
an kwali sai gashinta na fulani dake kwance akan kafa
arta, yasha gyara, yanda ta sunkuya tana rubutu yasa yana iya kallon saman kirjinta, fuskarta ya kalla wace ba kwalliya sai dai fatarta dake sake murjewa tana sake yin kyau.

Hankalinshi ne ya dawo jikinshi cike da takaicin kanshi yace
Araab me kake yi hakan?

Yana neman kauda kansa ta
ago idonta jin alamun idon mutum a kanta.

Ganin sa yasa ta marairaice ido tana kikkiftasu kamar zatayi kuka.

Kallon mamaki ya mata ya sa kanshi a jikin bangon kofar ya jingina, yace
Hajiya sorry anan na tsaya balle kice na miki wani abin, so karki fara min kuka.

Yayi maganar yana zuba mata manyan idanun sa,
Ya Araab please!" Ta fa
a tana
an langabar da kai a shagwabe wanda ita kanta bata san shagwabar take ba.

Yawun bakinsa ya ha
iya jin maganar da yanayinta har kan sa ya
an dake yace
Menene?

Ya tambaya, ta
ago littafin hannunta tace
Na kasa.

Karasowa yayi ciki tare da har
e hannunsa ta baya yana wata irin tafiya ta basarwa, ya zauna a bakin gado tare da kallon ta yace
Mu gani.

Da sauri ta dawo gabanshi ta mi
e masa littafin, dubawa yayi ya
aga book
in kamar zai maka a saman kanta hakan yasa ta runtse ido tare da sa hannayenta a sama, jin shiru yasa ta bu
e ido ga mamakinta murmushi taga yanayi.

Kallansa take cike da mamaki, waigowa yayi yaga yanda take kallon shi, hakan yasa ya tsuke fuska yayi gyaran murya yace
Wannan daidai ne wannan kuma kinyi missing abu
aya, ki sake dubawa zaki gani mistake
inki.

Murmushi tayi tace
Dama kana fara
Bayan wuyansa ya sosa yace
Me kike nufi?

Kai ta girgiza cike da jindadi tace
Bakomai kawai ya maka kyau ne.

Fara karki
ata mana lokaci gobe akwai aiki.

Ya fa
a cikin basarwa, ta dauki biro tayi tana murmushi, shima haka kawai ya samu kansa da binta da ido yana daga kan gadon ta, yana kallon murmushin ta wanda ke nuni tana jin dadi ne, labarin data bashi ke sake dawo mishi.

Kasan le
enshi ya ciza dole ya taimaki yarinyar nan, ya dade baiji labarin daya tsaya a ranshi sama da wannan ba, amma gashi duk yanda ta taso fuskarta na
auke da farin ciki da alama tana da hakuri.

Kamar daga sama taji yace
Me kikeso ki zama dan ki fara planning na course da zakiyi a uni.
agowa tayi ta kalleshi, gira ya
aga mata alamar da ita yake, murmushi tayi ta fara wasa da yatsun hannunta, tsintar kansa yayi da kai hannunsa kan nata ta
ago ido ta zuba mishi, ba dai abinda yayi mata
azu yake son sake yi ba?

Hannunta ta fara neman janyewa ya saketa da sauri hakan yasa tai
an baya, mikewa yayi tsaye ya kalli book
in daga inda yake yace
Good hakane yanzu.
yayi cikin son basarwa, ganin haka ta gyara zamanta tana murmushi najin tayi daidai.

Oya kwashe littafan ki ajiye ki wuce ki kwanta."
Ina?

Ta tambaya tana kallon shi.

Bacci, ko bakiga 11 ta wuce ba.

Ido ta zaro tare da mikewa ta kwashe littafan ta ajiye, ta biyo bayan sa wanda ya juyo sai ji tayi kanta ya daki kirjin sa, ya juyo ya tabbatar ta biyo sa, ashe ita ta taho.

A hankali ta fara ja baya, hannu yasa ya riko kugunta ya sake jawota kusa dashi idanunsa cikin nata yace
Tsorona kike ko tsoron na matso kusa dake?

Zata maida kanta kasa ya sake
agota yace
Ba nace ki dinga fa
ar abinda ke ranki ba?

Idanunsa ta kalla tare da maidasu gefe har ya
auka bazatayi magana ba ysji tace
Kace zaka rabu dani sannan sai ka dinga min abubuwa daban-daban, wanda ni nasan ba wai dan so kake yi ba
sai kuma tayi shiru.

Kalamanta yaji su har cikin ranshi, tabbas ba dan so yake mata ba shi kansa yasan tsananin sha
awa ce da Allah ya halicce sa, hakan kesa yana son kusantar ta, kenan ta soma fahimta?Hannu yasa ya dawo da fuskarta saitinshi yace
Meyasa kike barina to in inayi?

Ko ke dan so kike tsayawa?
agowa tayi kallon da yake mata yasa take jin wani abu na ratsa ta shi kanshi ji yai kamar akwai wani abu a kwayar idanunta, ha
arta da ya rike ya saki, ya fara takawa, bayanshi tabi,
Yana shiga
aki yaga wayarsa na haske, yana
auka ya duba yaga text message ne kamar haka
Duk yanda kaso ka zauna da Mun
o a matsayin matar aure bazaka ta
a iyawa ba dan har yanzu bata daina bibiyar wanda take so ba.

Goge sakon yayi niyar yi amma shigowarta yasa ya manta, kallanta yai har ta shigo ta kwanta, shima ya kwanta cike da tunani kala-kala a ransa, wake turo masa sakonni kuma wa take so?

Ko mahaukacin nan? ranshi yaji ya fara
aci, ya kalli gefenta da take kwance yaga ta fara bacci, ko shine dalilin dayasa take ture shi bata son shi kusa da ita?

Kai ya girgiza da sauri yace
Tasan ba so kake mata ba sha
awa ce
Yacewa kansa yana tuna maganarta ta dazu, wata ajiyar zuciyar yayi yace
Idan kuma salon yaudararsu na mata ne tana son canza maka tunani kar ka dago ta fah?

Wani irin numfashi yaja, da wa
annan tunanin yai bacci.
***********
Farouq ya siyan ma Meenal ticket wanda yau ta sauka a garin Kano, ba tare da sanin kowa ba cikin ahalin ta, tana fitowa farfajiyar airport din ta saki murmushin mugunta tace
Hajiya Manda sai a koma inda ba gishiri dan ni nawa mijin zam yake.

Tayi kwafa tace
Kila fa ta riga ta bashi kanta ya riga ya
ana yanda akeji.

Tsaki taja a fili tace
Wannan kwailar har me ma take dashi da zai mora?

Sai dai yayi ya gaji ya tashi amma ba wani shauki da zaiji.

Wayar Bilal ta kira, yana zaune a gidan abokinsa dan tun jiya bai koma ba saboda Salame sai kiranshi take tana mai masifa akan ya kawo mata dubu
ayanta.

Yana ganin kira da number Nigeria yaki
auka, tana katsewa aka sake kira, yanzun ma kamar bazai
auka ba sai kuma ya
aga a kufule yace
Waye?

Au hutawa ma kake bayan masoyiyarka na hannun Araab?

Jin muryar ta yasa yai wani kundunbala ya diro yace
Haba ke bayan kinki miko komai sai neman a miki aiki bakya biya?

Cike da kulewa tace
Naga kaima kana son Mun
o ko ba duka muke san kwatosu ba?

Dariya ya sheke dashi yace
a dan Allah Malama tsaya, ina dai son na huce haushi amma ba so na kauna ba, kece kike wannan dan haka dole ki biya ko a hakura.

Jin da gaske yake yasa tace
Naji zan biya yanzu kanada mota?

Na dawo Nigeria ne bana son zuwa gida ne sai na fara maka wani aiki da zamuyi.

Ni ina naga wata mota sai dai ko na tsoho tunda ita nake ja.

Cike da jin dadi tace
Kazo mu ha
u airport.

Kuma man motar fa?

Ke zaki zuba?

A ranta tace wannan mayen ku
i ne, a fili tace
Naji zan zuba yi sauri ka taho dan da alama ya kusa tashi.

Nan Bilal ya fito yana sa rigar sa a saman vest
insa ya musu sallama da hannu ya fito.
Chapter 85 · 0% Book details