Sashe 153
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A ranar muna tafiya muka ha
u da wani tashin hankali Fatima wanda har yanzu ya kasa barin
walwata, a ranar bansan tsananin bala
in da muka shiga ba a tsakiyar daji, nayi kuka Fatima, nayi ihu nayi ro
o amma duk a banza.
Saman kanta Ammi ta dafa cikin wani yanayi tace
Mun tsaya neman taimako sai dai daji ne, babu mai iya taimaka mana, haka muka koma mota muka cigaba da tafiya cikin tashin hankalin da muke gudun ceto rayuwarmu, a lokacin motar mu ta bugu da wata babbar mota, muka gangara daji,
ofar da nake ta
alle na gangara na bugi wani babban dutse, daga nan na sake buguwa da bishiya inda anan na suma, daga nan bansan abinda ya faru ba sai farkawa nai na ganni a asibitin
asar Singapore fuskata an gyarata saboda lalacewar datai ashe shekarata
aya da rabi bana cikin hayyacina, mijin da nake aure yanzu shine ya cecemu nida Haneefa sai dai Allah bai bashi ikon ceton Ali ba dan shi Allah ya kar
i ranshi, Fatima na shiga tashin hankali na nemi dawowa Nigeria dan na nemeki, sai dai na dawo kuma na tadda bakwa raye, a lokacin na tabbatar banida kowa sai Allah sai Haneefa, sai dai Allah ya dubi zuciyata ya bani mai sona, wanda ya
auke min rashinku sannan ya zamarwa Haneefa uba dan har yau batasan ba shine mahaifinta ba.
Da sauri Ummy ta rungume Ammi tanajin wani tsananin tausayinta, ta tuna sanda zuciyarta har ya fara zargin ko Ammi duniyace tai mata dadi a wata
asar harta manta da ita haka, ashe rayuwace ta mata wahala itama, Ammi ta kalli Ummy tai murmushi na dauriya tace
Fatima na shiga
unci da ka
aici dan kishiyoyina basa sona, banida kowa banda Haneefa da Haneef akoda yaushe sai ki fa
omin ince da kina raye da banyi wannan ka
aicin ba.
Ummy ta kamo hanayenta tace
Laifinane Yaya da ace na dage da nemanki da
ila mun ha
u da da
ewa.
Kallanta tai tace
Haka Allah ya tsara mana, nasan yau Jaafar sai yafini jin da
in ganinki, wallahi Fatima har masallaci yasa aka bu
e da sunanku.
Nan Ammi ta mai text akan in yana free zatamai magana, kai tsaye ya kirata yace
Hajiya Amarya ta!
Kallan Ummy tai wacce ke murmushi ita yaushe rabon ta ma da miji wanda ta cireshi daga babin rayuwarta, har tunani ma take wani sa
in wai ya akeji in kana da miji.
Ammi ce ta katse mata tunani tace
Gani ga Fatima!
Cikin tsananin jin da
i yace
Haba?
Da gaske itance?
Tace
Itace Sadaukina, naga Fatima nama rasa meya kamata na fara yi.
Addu
a ya hau karantowa ta farin cikin kafin yace
Yau babbar rana ce a garemu, sai nakejin haushi da ban samu na zo ba, akwai wanda zamu gani ne, ko nai cancelling?
Dariya tayi tace
Saurin na menene Sadaukina?
Kai dai ka gama aikin ka, ai tunda dai yanzu an ha
u shikenan.
Cike da jin da
i yace
Mu gaisa yanzu ko sai nazo?
Gata.
Ummy ta amsa ta gaisheshi ya amsa cike da jin da
i wanda kana iya juyoshi a muryarshi yace
Fatima wai ashe kuna raye duk tsawon shekarun nan?
Tace
Wallahi kuwa mu kuma mun
auka bata dawo ba.
Jikinshi a sanyaye yace
Tunda yanzu Allah ya ha
amu sai mu gode ma Allah.
Nan sukai sallama ta mi
awa Ammi wayar tanajin yanda yake sake kwantar mata da hankali kafin sukai sallama.
Ammi tace
Fatima ya rayuwa ta kasancen muku?
Kai ta girgiza cike da takaicin abubuwa sannan tace
Ai da kina nan banga komai ba, bayan tafiyarki ban dade ba na haifi Farouq nan fa zaman mu ya fara lalacewa da Hassan
..ta sanar da ita yanda abubuwa suka kasance, nan danan ran Ammi ya
aci dan dama indai kana saon ganin
acin ranta to ka ta
a Fatima itama Ummy haka.
Tace
Kuma kuka kar
eshi?
Yayi nadama sannan su Ilham suna bukatar mahaifi.
Ajiyar zuciya tai tace
Sai dai haka, amma tsawon shekarun nan Fatima kema kinsha wahala, yara hu
u ba uba ba dangi?
Fuskarta ta shafa da hannayenta tace
Araab dai yasha wahala, dan ko rabin wahalar dayasha bansha ba, haka zaije makaranta ya dawo yaje kasuwa ya kuma dawo ya tayani aikin da nake neman ku
i dasu.
Allah sarki ai yaron albarka Allah ya dubi wahalarsa na son kyautatawa mahaifiyarsa da k
annensa ya
aukaka mana shi gashi ya bashi mace ta gari.
Ummy cike dajin da
i tace
Hakane, amma yasha gwamarmarya a da baya fara
a maganar arzi
i ma in ba dani bane ko Farouk bayayi, sai yanzu shigowar Mundo rayuwarsa abubuwa da dama sun sauya daga halayyarshi yana yawan far
Dariya tai tace
Kinsan dama mace ta kan canza namiji, Ni tana ian ma?
Ya kamata mu gaisa naga surukuta
Bari nasa a kira miki ita.
A tare sukai murmushin jin da
i, sun ci sun sha a
akin dan sun
i fita.
Ji suke kamar in suka rabu shikenan.
****
Araab na shiga
angarenshi ya zauna a falo yai shiru tare da sa hannunshi a bayan wuyan shi, daga
aki ta fito jin motsinshi, zama tai kusa dashi tasa kanta a saman kafa
arshi tace
Sweet battery low ne?
Kallanta yai yace
o yau muna cikin farin ciki mara misaltuwa.
Da mamaki take kallanshi dan bataga alamun farinciki a fuskarshi ba, sai na tausayi.
Ya cigaba
Ammi mahaifiyar Haneefa ashe itace yayar Ummy.
Da mamaki Mun
o tace
Naam?
Nan ya sanar da ita abinda ya faru, rungumeshi tai tace
Yaya bari naje ashe ha
uwar mu daga Allah ne.
Ya ri
eta yace
Mu koma tare dan Haneefa ma nacan.
Kai ta
aga suka fito tare, farin ciki ya kasa barin fuskarta.
******
Alhaji Ja
afar ya dawo gida cikin tsananin farin cikin da kana ganinshi saka gane, Zinnira yau kwananta ne, tun rana take a k
ufule tana ta cika tana batsewa ta
auka yau ma satan kwana aka mata suka fita tare da Ammi.
Kamar daga sama taji yaranta na gaishe shi, da
i ne ya kamata, ta
au turare ta sake fesawa sannan ta fito cikin takunta na isa da ta
ama, kallanta yai harta iso ta sa aka kawo mai kayan abinci yace
No sorry ba abinci zanci ba, nazo
aukan abu ne zan sake fita ne.
Nan danan ta murtuke fuska tace
Ina kuma zaka?
Bilkisu dai taga
ar uwarta Fatima wacce muke ta nema, Amarya tana gunta zanje na ganta mu gaisa sai mu taho gida tare."
Wani mugun kallo ta masa ta gefe dan tasan baya
aukan raini, tai ya
e tace
Amma Alhaji shine zakaje ranar kwana na?
In gaskiya ne ka bari sai kwananta kaje mana.
Ince miki taga
ar uwarta na sama da shekaru kina mun zancen kwana?
Meyasa kike da son kai?
In na zauna a gidan me zan miki da bazanje naga
ar uwarta ba?
In kece aka miki haka zakiji da
Kasan le
enta ta ciza tace
Shikenan, amma sai dai na bika.
Ki bini ina?
Bafa nasan shirme kin sani sarai.
Kai ta kauda tace
Shikenan, amma
Kallan daya mata ne yasata yin shiru a ranta ta fara tanadar rashin mutunci da zata sau
e wa Bilkisu in ta dawo.
Kallonta yayi
Haneef na islamiya ne?
Ta ta
e baki tace
Bansani ba kasan baya shigowa
angarena.
Wani mugun kallo ya watsa mata ya mi
e da sauri ya nufi
angaren Ammi, a zaune ya ganshi a harabar gidan yana wasa sanye yake da kayan makaranta.
Wani mugun takaici ne ya kamashi kanada mata uku amma in
aya batanan
aya bazata tausayawa
aya ba?
Nan ya bu
e suka shiga ciki Haneef yai wanka yasa aka kawomai abinci har a lokacin takaici bai barshi ba.
******
Salame ce ta
au mayafinta tace
Hmm zaman nan bazai yiwu ba, tunda su Jauro aka biya musu Umara nima dole nai shishigi a biyamin ko nima na huce ba
in ciki nan, ajiye girman kaina zanyi nai ta cusa kai ba kwarjini har su gaji su biyamin, nima tsinanen girman kai na yajamin yanzu gashi Raheenan da naci buri akanta banda
an shege ba abinda ta tsinanamin dashi.
Tai maganar tana jan tsaki dan ita dai wannan abu babu wani abu mafi muni daya wuce shi a gunta.
****
o na shigowa Ammi ta rungumeta tace
Allah ya miki albarka da alama ke albarkace cikin rayuwarmu shiyasa Allah ya ha
aki da Haneefa, Danejo ta sau
a a gidan mu sannan yanzu muka ha
u da jinina.
Cike da jin da
i ta kalli Araab wanda ya
aga mata gira a fakaice, kunya ta kamata, Ummy ta kallesu cike da jin da
i tabbas babu ranar datakai yau farinciki.
Falo suka fito sai yanzu Hassan ya daure ya fito, jiki a sanyaye yazo suka gaisa Ammi bata nunamai komai ba saboda gabansu Ilham ne kuma tana ganin abinda ya wuce bai dace a dawo dashi ba.
Yana gama gaisawa ya koma ciki, yana sake nanata labarin da Farouq ya bashi lallai ikon al
amarin ubangiji bashi da shamaki.
Ammi tabi kowa da kallo ji take ko yau ta fa
i ta mutu to tabbas tanaji batada damuwa.
Haneefa ce ta dawo kusa da ita tace
Ammi ko Haneef ya dawo?
Nan danan damuwa ta bayyana a fuskarta, ta
auko waya da sauri ta mi
e tai
aki, Ummy tabi bayanta.
Sai da suka gama waya da Alhaji Jaafar sannan ta sanar da Ummy abinda ya faru, mamaki ya kama Ummy tace
Wannan wasu irin mutane ne marasa imani?
Dan kishi wannan ba yaro bane?
Murmushi kawai Ammi tai dan a gunta wannan ba komai bane inda su Hajiya Zinnira ne.
(Wannan kenan!)
Zee Yabour Ce
Da Ayusher Ce
(MAI HAKURI.....)
ZEE YABOUR
AYUSHER MUHD
Salame tazo fita sukai kaci
us da wata ma
wabciyarsu wacce tayi tafiya da ta dawo take jin labarin haihuwar Raheena shine tazo ganin
wam, da yake mai ku
i ce Salame ta washe mata baki tace
Hajajju saukar yaushe?