← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 174 OF 187

Sashe 174

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Janye jikinta tai tana kallon Mun
o tace
Ina kika je?

Meyasa kika tafi kika bar Yaya Araab, ana ta nemanki?"
"Yanzu dai ba gani kin gani ba, mu bar maganar mu shiga class."
"Baki trusting
ina that much bane da ba zaki iya sharing damuwarki dani ba?" Mun
o ta kamo hannunta ta ri
e tace
Ba haka bane Haneefa, maganar ce kawai bana so ki fahimci kinji." Haneefa tace
I understand but please ki koma gidan Yaya Araab."
Tohm, yanzu mu shiga lecture hall ga malamin nan yana zuwa."
*****************
Araab sai da yai addu
i sannan ya fito daga motar sa, Ya shiga babbar ma
aikatar tasu Alhaji Ja
afar, sai da aka sanar da Alhaji Ja
afar zuwan sa wanda yai mamakin jin zuwan Araab
in dan baiyi making appointment ba, nan yace a masa iso, Araab ya shiga cikin natsuwa, Alhaji Ja
afar yace
Yau yaron namu ne a office
ina?

Araab wanda yai kamar yana gyara aljihun sa ya danna camera yadda zata fara aiki kana ya
an russuna yace
Eh ziyara na kawo maka." Ya gaisheshi ya a murmushi.

Alhaji Ja
afar ya washe baki yace
Ka kyauta sosai.

Araab yai murmushi yace
Uhmm Baba Dan Allah dama taimakon ka nake nema.

Alhaji Ja
afar hankalinsa ya tattaro kan Araab yace
Taimako kuma Araab?

Tame kenan?

Yace
Eh Baba kan zancen mahaifiyar Mun
o ne."
"To taya zan bada taimako ni kuma, ni da bani da masaniya kan mahaifiyartata?
ewa Araab yai yana bin wani hoton dake manne a office
in da kallo zanen Alhaji jafar
in akai, yana kallan hoton yace
Kai ke da masaniya kuwa Ranka ya da
Alhaji Ja
afar cike da rashin fahimta yace
Ni kuma?

Taya kenan?

Araab ne ya waigo ya kalleshi, Alhaji Jafar ya zauna akan kujera yace
Wacce magana kake Araab taya nake da ha
i da sanin inda mahaifiyarta take?

Araab kallonsa yake sosai yana ga mamakinsa babu alamun rashin gaskiya tare dashi, yai murmushi yana shafar sumar kansa shima ya zauna tare da sau
e ajiyar zuciya yace
Just joking, kasan sai anayi ana ta
a raha.

Bai jira yai magana ba yacigaba
Sai dai nikam ya akai ka kawo Haneefa?

Wani kallo Alhaji Jaafar yamai yace
Bangane ba.

Ohh bari na gyara hausar tawa nace ba kai bane mutumin nan ya kawowa Hanifa?

Ajiyar zuciya ya sauke yace
Kai dai Araab ka fiya shirme, ni ya kawowa da hannuna ya bani ita ya shaida mun kuma shi mutumin rugar jijji ne.

Araab yace
Hmmm Rigar Jiji, to kawai yanzu mutum na tafiya a hanya sai ya baka yarinya yace Dutse shikenan sai ta zama yarinyar da aka bada?

To nace nikam ya akai kai kasan daga ance rugar jijji ma ana nufin wannan yarinyar?

Amma bar wannan nace shikenan yana ce maka haka kawai ka yarda ba tare da ya bada wata shaida ba, ko tabbacin itace yarinyar ya kawo, ka yarda dashi bayan duniyar nan ba
a yarda da mutane?

Nan danan fuskar Alhaji Jaafar ta canza yace
Me kake san cewa?

Kana nufin Hanifa ba
ar ta bace kenan ko me?
ewa Araab yai yana
an zagaya office din yace
Shine abinda nake tambaya?

Itace
ar Ammi?

Banasan shirme inba ita bace wacece?

Kai kanka kasan
arta ce.

Ni?

A ina?

A iya sanina ba ita bace
ar ta, basu ha
a jinin komai ba." Yai maganar yana
an sa hannu cikin aljihu.

Alhaji Ja
afar bai san sanda yace
What, taya?

Waya gaya maka haka?

Meyasa kake san yin maganar da batada ma
ana ne?

Araab wanda hakan na cikin shirin sa yace
Shine issue
in ai, meyasa nake magana mara ma
ana?

Gashi kuma ba gaya mun akai ba DNA test ne ya tabbatar mun da cewa Haneefa ba
ar Ammi ba ce, wannan itace matsalar kacal, turawa sun kawo mana abinda bai kamata ba, kaga ko anyi
arya wannan sai ya lalata lissafin.

Alhaji Ja
afar wanda gaba
aya hankalinsa ya tashi yana kallon Araab yace
Kanasan kace nine na canza mata yarinyar kenan ko me?

Sannan kai meyasa ka kutsa kanka abunda bai shafe ka ba?

Saman goshinsa ya shafa yace
aya bayan
aya please!

Da farko dai kai ne kai maganar canzawa, ya akai hakan baiyi crossing mind
insa ba?

Aah sannan na biyu ya shafeni dan Ammi matsayin mahaifiyata ce, kuma Mun
o matata ce in bai shafeni ba wa zai shafa?

Alhaji Ja
afar yace
Kana nufin bincike kayi kome?

Araab ya
an sau
e ajiyar zuciya yace
Kai ka sakani ai sannan in ma bincike nai banyi laifi ba, shine abunda ya dace nayi, duk da ba
a son gaskiya ta bayyana shiyasa aka so rabani da Mun
o tai nisa damu, aka shigo da zancen company na da gidan mai, wannan move
in dakai sam yayi
aranta dayawa.

Ya
arasa maganar yana kallon cikin idon Alhaji Ja
afar, wanda gaba
aya hankalinsa ya tashi sai
arin
oye abinda ke zuciyarshi dan gaba
aya ya gama tunanin Araab ya gano ka
an daga shirin sa dole yai gaggawar maganin abun, Araab yace
Kana kallona kana mamaki ko nasan shirin da ba
auka zan sani ba?"
"Kai Araab how dare you kazo office
ina kai interrogating
ina kada ka
au ki sakewata da kai abunda zai sa raini ya shigo tsakanin mu, darajar matata kawai kake ci da tuni
Araab murmushi gefen baki yai wanda yasa shi yin shiru yace
Sai bango ya tsage
adangare ke samun shiga, bansan meyasa ba sai ka fara ban tausayi tun yanzu.

Alhaji Ja
afar take yanayinsa ya canza yana komawa wani irin mutum kamar bai ta
a fara
a a rayuwarsa ta duniya ba yace
Idan ka sake kayi kutsin shiga abunda babu ruwanka ina mai tabbatar maka sai nasa an
atar da kai cikin
asar nan, baka san waye Alhaji Ja
afar ba, kai
aramin
waro ne manyan da suka fi ka ma, nayi maganinsu ba, balle kai da cikin mintuna
alilan zan shafe tarihin ka a doron
asa.

Yanayin Araab ne ya canza idanunsa sukai jaa yana kallanshi yace
Bansan meyasa kalmar nan take maka da
i ba I feel like ka saba
atar da mutane ka halakasi ba tare da ansani ba.

Tsaki yaja yace
Just get lost ni nafi karfin magana dakai, dan in raina ya
aci bansan me zai biyo baya ba.

Badai kaine ka shafe Baba Ali daga doron
asa ba?

Wani irin kallo na
i ma da mamaki yai wa Araab yace
Mene?

A wani dalilin zanyi hakan?

Araab kallon sa yake yana girgiza kai yace
atar da Baba Ali, ka halakashi, sannan ka aure masa mata,
ar sa kuma ka rabata da mahaifiyarta?

Anya kanada imani kuwa?

Araab!

Ya
ira sunansa cikin wata irin murya ta tsananin fishi, sannan ya nuna masa hanyar
ofa yace
Out of my office!

Sannan yai ha
a yatsunsa alamun warning yace
Ina baka shawarar ka gaggauta janye kanka daga shiga rigimar da tafi
arfin ka ni Alhaji Ja
afar ba
a karawa dani.

Idanun Araab na kanshi yace
Sorry an samu matsala.

Da wani irin kallo Alhaji Jaafar ya bishi, Araab yana sosa girarsa yace
Matsalar itace duk wani tugu na abinda ka aikata ni Araab Hassan sai na binciko shi sannan wannan gadarar da kake da ta
amar ina tabbatar maka ta kusa zuwa
arshe.

Alhaji Ja
afar dariya ya bushe da ita yace
Kai kayi ka
an Araab, ni Alhaji Ja
afar duk wanda ya shigo rayuwata yace zaiyi kutse sai naga bayan sa, sannan rayuwata perfect take babu wani
aramin sauro daya isa ya illatani.

Dan rashin imani shine ka turo a kamasu Ammi kenan wanda hakan yai sanadiyar mutuwar Baba Ali?

Araab yai maganat idanunsa na sake canzawa,
Alhaji Ja
afar har
e kafafunsa yace
Ali baiyi kutsin shiga rayuwata kamar yadda kake yanzu ba, shiyasa ban kashe sa ba
an ta
adda kawai na aika masa wanda anan yai accident da ya rasa ransa so karka sake blaming
ina akan mutuwarshi.

Araab wani irin kallo yake ma Alhaji Ja
afar na mamaki, Yace
Lallai ka tabbata mai fuska biyu.

Ammi kawai yake tunowa yanda ta yada da mutumin nan ashe mugune a
ashin
asa?

Dariya Alhaji Ja
afar yai yace
Araab ina baka shawara ka cire kanka game
ina idan ba haka ba ita won
t end well with you, game kowa level
in da zai iya yakeyi kai haryanzu amature ne, so just go for the easy route.

The game has just started, badai kana tsammani naji wannan mummunar ta
asar da ka aikata na bar ka?

Alhaji Ja
afar yai murmushi gefen baki yace
Da alama yarinta na
i banka amma baka da power
in da zaka iya breaking
ina down, haka kowa zaka sanarwa ba zai ta
a yarda ba, ciki hadda
anwar uwarka Bilkisu tamun yardarda idan ka kuskura kace zaka ce mata da zancen nan zaiyi silar rugujewar zumuncin ku." Ya shafi fuskar sa yana sakin wata dariya, Araab wani shegen kallo ya masa yai murmushin takaici yace
Then lets see ni da kai wa zaiyi winning kuma wa zaiyi losing.

Alhaji Ja
afar yace
You will definitely lose.

Araab yace
Time shall tell
Yana kaiwa nan ya fita tare da rufe
ofar da
arfi, kansa ne yaji yayi wani irin sarawa, yaje ne dan yaji ya akai ya canza Mun
o da Haneefa bai ta
a tunanin abinda zai ji yafi
arfin tunaninsa ba.

Hmmm kuna ganin Alhaji Ja
afar zai bari asirin sa ya tonu kuwa
Araab zaiyi nasarar kawo
arshen sa kuwa???

AYUSHER CE
DA ZEE YABOUR
MUN
(MAI HAKURI.....)
ZEE YABOUR
AYUSHER MUHD
Araab da kyar ya
arasa mota, saman goshinsa ya dan shafa yanajin zuciyarshi na wani irin zafi, kansa ya masifar
aurewa da halayyar Alhaji Ja'afar ya yarda da fa
in cewar MUGU BASHI DA KAMA, yafi minti uku a haka yana tunanin yanda mutane ke yabon shi, wani zab
e mai zuwa shi ake tunanin tsayarwa takarar Gomna jam'iyarsu saboda son da mutane ke mai, idanunsa ya lumshe ka
an tuna yayi recording komai, dan tabbas in ba fuskarshi aka gani ba ko za'a mutu wasu bazasu yarda shi bane.
Chapter 174 · 0% Book details