Sashe 123
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta sake jan tsaki cikin
una rai.
******
Alhaji Kabiru da Sunusi ne suka kalli Alhaji Husaini cikin fushi, kowanen su zakaga ba wargi a fuskarsa, Alhaji Kabiru yace
Gaskiya baka kyauta mana ba Yaya taya zaka sa wannan zunzurutun ku
in ba tare da amincewar mu ba?
Yanzu gashinan sai bi ake a nemi mutanen ma an rasa gashi dai yau kanaji police yace maybe scammers ne.
Shiru Alhaji Husaini yai wanda hakan yaba Alhaji Sunusi damar cewa
Ni ina ganin a siyar da conpany
in nan mu raba ku
in kowa yaji da kansa, dan yanzu gashinan wata hu
u kenan bamu biya ma
aikata albashinsu ba, babu wani cigaba da muke samu sai ci baya.
Ajiyar zuciya yai yace
Shikenan muyi hakan in hakan kuke tunani, ni yanzu bani da energy
in ma kula da company nan wani irin ciwon kai nakeyi ga k
irjinta da yake nauyi kwanan nan.
Takaici baisa ko tanka mai sunyi ba nan suka tsaida akan zasu siyar da company
A ranar suka ciro ragowar ku
i suka sallami ragowar ma
aikatan, sukai godiya suka tafi.
Bilal yana tashi ya fito ya nufi company
in Babanta dole yaje ya sanar dashi a bashi aiki tun kafin Meenal ta sa ya saketa ya tashi a tutar babu.
Ga mamakinshi gani yai anata fita da engines
in dake conpany
in ana zubasu a babbar mota, ciki ya shiga yana san sanin meke faruwa, sai dai mutane ne kawai ke ta kwashe kaya, da sauri ya
arasa gun wani yace
Meke faruwa ni sirikin Alhaji Husaini ne.
Oh Allah sarki!
Conpany
in za
a siyar ai.
Ido ya k
walalo yace
What?
Meyasa?
A wani dalilin?
Cigaba da aikinshi yai yace
Bansani ba mu kaya mukazo kwashewa.
Bilal baya yai ya fito yama rasa tunanin me zaiyi, aljihunsa ya duba wanda babu ko ficika, na shiga uku, karayar arziki ce ta samesu?
Yau nashiga uku.
*******
Meenal ta fito ganin ba Bilal yasa ta shiga kitchen ta dafa indomie da kwai ta zauna zata fara ci ta juyo sallama,
ofa ta bu
e, ga mamakinta matar jiya ce data kira kanta sirikarta.
A wulak
ance ta gaisheta tana kauda kai, Salame tana murmushi tace
a Amarya kin tashi?
Eh, menene?
Ta kalli kitchen tace
Dama kayan garar ne nake tunanin baku aiko mana dashi ba a matsayin mu na sirikai, shine nazo amsa da kaina, abinka da kusa da gida.
Wani k
antaccen kallo ta mata ta kalli hannunta harda wani leda tace
Ke naki mijin bai sai miki kayan abinci bane?
Ni mahaifinane ya siya sai ki bari sai
anki ya siyo sai kizo ki amsa.
Ido da baki Salame ta bu
e tace
Ke ni kikewa magana haka?
Meenal ta ja k
ofar kitchen ta rufe ta koma ta zauna tana cewa
Ni ba matar
anki bace dan wlh nafi k
arfin na aureshi kuma wlh kukamin ba daidai ba dai-dai nake da dukanki.
Yawun bakinta Salame ta ha
iye ta juya ta fita tana kama ha
arta, ta
wannan itace matar?
Ayusher Ce
Da Zee Yabour
(MAI HAKURI.....)
ZEE YABOUR
AYUSHER MUHD
o ranta baya mata da
i na jin cewar Araab ya amince da auren Yussy, baccin nata na daren jiya rabi rabi tayi sa tana ta faman juyi, Araab na jin dukkan motsin ta sai dai bai nuna mata idon sa bu
e ba, ya gama sawa zuciyarsa sai ta amsa tana son sa kuma tana kishin sa, zaiga iya inda taurin kan nan nata zai tsaya, yana mamakin ga soyayyarsa yana gani amma ta dage akan bata sanshi.
Washegari da safe da ya tashi sallar asuba yana kunna bedside lamp itama ta farka, kallon ta yai sai ta
an kawar da kanta, tana wani shan kamshi.
Murmushi kawai yayi ya tashi ya shiga ban
aki itama ta tashi ta fita
akin zuwa nata, bayan yayi brush da alwala da ya fito bai ganta ba ya zura jallabiyar sa ya fita zuwa masallaci.
Itama a cikin toilet tana brush tana kunkuni, a fili tace
Wato yanzu tashin nawa ma bazai yi ba?
Ta kalli kanta a madubi tace
Sai yaje yai tayi ai nima dabai tasheni ba na tashi da kaina.
************
o duk da yanzu ba makaranta take zuwa ba da wuri take yin ayyukan gidan, yau ma kafin ya dawo masallaci ta gama gyaran gidan ta ha
a breakfast, ta jera kan dining table, ta zuba turaren wuta a burner ta kunna gidan ya
uki
amshi kana ta shiga wanka, Araab sai kusan 7 ya dawo daga masallaci ya jima yana addu
i kan matsalar dawowar mahaifin nasu da al
amuransa na yau da kullum, sai da ya shiga gun Ummy ya gaisheta wacce a
akinta ya sameta tana lazimi gaisawa kawai sukayi basu tsaya wata magana ba, ya dawo
angaren sa, dan ita ta damu so take tasan plans
inshi gaba
aya, shi kuma yasan halinta tabbas taji tofa bazata ta
a barinshi ya aiwatar ba.
Tun daga ba
ofa ya soma jiyo
amshin turaren wuta, inama yana shiga ciki ta rugo da gudu ta rungumeshi?
Kai ya girgiza dan yasan ba abu mai yiwuwa bane, nan ya shiga cikin falon
amshin na saka shi wata natsuwa, dining table ya kalla yaga ta jera komai sai dai ba zai iya cin abincin ba sai tare da ita.
Har mamakin kansa yake yadda yanzu ya damuwa da al
amuranta sosai,
akinta ya nufa, ya mur
a handle na
ofar ya shiga, tana tsaye bakin madubi tana
arin
au ra
an kwali, ya zuba mata idanun sa, doguwar riga ce jikinta ta atamfa
inkin straight gown ce wanda aka zubawa duwatsu daga sama har
asa, ta baya kuma akwai
ar yanka ka
an, rigar ta kama jikinta
as ta fiddo mazaunanta da shape
inta wanda Allah ya bata hips masu kyau da
aukar hankali, Araab sai da ya lumshe ido ya bu
e yadda tayi kyau hakanan yake ji kamar yaje ya sakata a jikinsa, kallon kanta tayi a madubi tayi wani murmushi wanda ya saka Araab kusan mutuwar tsaye yana jin yadda jikinsa ke amsawa, Jewelries box
inta dake kan madubi gefe
aya ta bu
e ta
auko
an kunni da sar
a pendant, ta fara saka
an kunni, tana
arin saka sar
a Araab ya
araso cikin
akin ta bayanta kawai taji hannayen sa kan nata ya zare sar
ar, yana saitawa kan wuyanta ya saka mata, ta madubi ta kallesa shima ita yake kallo, sai ta sunkuyar da kanta
asa, hannun ya
au ra kan kafa
arta ya juyo da ita tana fuskantar sa, sannan yasa hannu ya
ago ha
arta, Yace
Kishi ne yasa kike bani attitude tun jiya?
Cikin sanyin murya tace
Ana kishi ne inda akwai so, nasan ba sona kake ba Yaya kishin me zan?
Araab mamaki da zafin furucinta nata yaji lokaci
aya yace
Ke kuma bakya so na ko balle kiyi kishina, abinda kike nufi kenan?
hannu ya sake kaiwa ta saman kugunta ya zagayo dashi ta cikinta yace
Bakya so na kike san cewa?
Kasan le
enta ta chiza tana tuno yanda yake abu da Yussy, wato tace tana sanshi ya samu damar fa
a wa budurwarshi su ha
u su dinga wulakantata.
Shiru tayi ta rasa amsar bashi, ya danne
acin ransa dan baya son bayar da kansa a gabanta taga yana son tace tana son sa ne, ya zare hannayensa sannan yace
Muje muyi breakfast.
Kai ta
aga masa tace
Toh.
Ya juya yana yin hanyar fita tabi sa a baya, yau ma a plate
aya ya bu
aci ta zuba musu, suna ci a natse, tea na gefen sa yana sipping, tea bai dameta ba hakan yasa bata ha
a ba.
*********************
Meenal sam ta
i sakewa Bilal, tun dare ta kulle
ofar
akinta sai dai ya kwana
ayan
akin shi kansa yana tsoron yaje ta chaka masa wu
a, dan jiya a tsorace yai bacci, abubuwan sun ha
e masa ga Meenal gashi company da yake sa ran samun wani abu an siyar, shi wannan ba auren jari yayi ba auren k
addara ne, yau idan bai ji sa high ba ba zai samu natsuwa ba, wai kamar shi yana matsayin ango sai dai ya shiga kitchen da kanshi, gashi ba girki ya iya ba ya iya ba shi fa gaskiya ba haka ya tsara rayuwarshi ba, sam bazai lamunci wannan iskancin ba.
Yana
akin sa yaji Meenal ta fito ta shiga kitchen, tashi yai ya sulala ya shige
akinta, jakarta dake kan madubi ya bu
e yana lalube, yaci sa
ar ganin
an dubu-dubu wanda Alhaji Hussain ne ya bata, ya
irga dubu biyar ya zara zasu ishe shi shan kwalba
aya yau, ya soka a aljihu yazo fitowa sukayi kaci
us bakin
ofa, wani mugun kallo ta masa cike da tsiwa ha
i da masifa tace
Me ka shigo yi
akina?
Bilal hannunta ya kalla ganin ba wu
a ya
aure fuska dan ba zai zauna ta raina sa ba tana
shin sa yanzu yace
Ni da gidana duk inda naga dama zan shiga babu mai yi mun iyaka dashi.
Meenal wani kallo ta masa tace
Gidanka ko gidan iyayena ai mahaifina ya bada ku
in da ka kama gidan kuma kayan cikin sa ma iyayena suka yi."
Gori zaki mun kenan?
Nayi
in ai gaskiya ce, shashasha kawai zaka san ka mun
arya, banza mai kama da tattabara.
Bilal zuciya yaji ta ciyo sa kamar zai kifa mata mari sai ya tuna garga
in Alhaji Hussain, hakan yasa ya danne
acin ransa kawai yasa hannu ya rungumeta jikin sa, Meenal fisgewa tayi da
arfi ta han
eshi tace
Kada ka sake kuskura ka
ara ta
ani wallahi.
Haba baby ni fa mijinki ne, ina da ha
in ta
a ki.
Harara ta watsa masa tace
Allah ya kiyayeni wallahi nafi
arfin ka, matsa bani hanya ni, useless kawai.