Sashe 177
Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Araab kam ansha soyayya dan wai cewa Danejo yai motarshi ta lalace, suka kule
aki suka ra
ashe abinda da anyi kewar juna, da safe ya fito akan daddare zai dawo.
Sunyi waya da Adnan gidan Alhaji Jafar yace yaje, Zainab ma tun dare tana wajen gidanshi tana kula.
Kai tsaye can yaje, ya sanar da mai gadi shine ya kira shi hakan yasa ya barshi ya shigo.
Alhaji Ja
afar nata zirga-zirga ya rasa mafita, jin anyi sallama yasa ya
auka mai gadi ne ya bashi izini, ga mamakinshi Araab ne, nan danan yayo kanshi kawai ya
aga hannu yana neman naushinsa, a kufule yace "Ni zaka sa a tsakiya?
Kace na kamaka bayan kaga nan da
afarka?"
Araab ya matsa baya yace "
arya nai?
Kadai sa an kamanin."
"Just keep quiet kai
in banza."
Hannu Araab yasa a aljihu yace "Gashi ni
in banzan gashi na hanaka sukuni, abu
aya nazo tambayarka, meyasa kaiwa su Baba Ali haka?"
Tsaki yaja yace "Alin banza Alin wofi?
Waye shi?
Kana son cemin zanyi ta zama duk abinda nakeso shi yayi ta samu?
Tun tasowar mu komai da nake so shi ke mallaka, sannan appointment da ni ya dace a ba aka bashi, Ku kuna tunanin Alin mutumin kirki ne?
Ko kana tunanin ita yayar taka taji da
in zama da Ali sama dani?"
Mamaki kalamansa suka ba Araab yace "Kana nufin akan abin duniya?"
Yatsa ya nunashi dashi yace "Karka sake
iran abin duniya dan ni ban kasheshi ba, nasa a kamashi ne ai threatening matarshi da
arshi asashi yasa hannu akan yabarmin dukiyar da gidajen shi kuma haukarshi yasa ya jawa kanshi hatsari wanda a dalilin haka na ceceshi yayar maman taka da kake ta
ama na cuta, daba dan ni ba da ta mutu."
Baki kawai Araab ya saki yana kallon shi gaba
aya kalamansa na sake bashi mamaki, Alhaji Ja
afar yana dariya yace "Ka kawo kanka dan yanda ka shigo da
afarka bazaka fita da
afarka ba."
Kai Araab ya jinjina yace "Amma meyasa ka bawa Ammi wata yarinyar kasan ba
arta bace?"
"Saboda na kula in bataga
ar ta ba zata iya mutuwa, tunda ta farka take ta damunmu da zancen Aisha (Haneefa) wannan laifinta ne da bata dameni ba da ban
auko yarinyar
an uwana da mahaifiyarta ta rasu na bata ba."
Rashin Imanin Alhaji Jaafar ya wuce tunanin Araab, "Kenan laifinta ne?
Sannan kasan Mun
arta ce amma ka
i bari su ha
u sannan kace so?"
Hannu ya
aga mai yace "Kai yimin shiru dalla!
Da nasan Mun
o a gidanku take ai da ko Fatima bazan bari su ha
u ba, bakasan sanda sukazo gida ba da sanina na ri
e Bilkisu bata samu ganinsu ba?
Sannan a airport bakasan nina turasu gida danaji yarinyar zatazo ba?
Amma duk da haka sai da kukamin cikas, shiyasa ni nasan ganinku ba abinda zai
ara ma rayuwarmu sai ba
in ciki, wannan dalilin yasa nace ace kun
one a gobara, rashin wayon maman taka ma ya taimakeni yadda lokaci d
aya ta yarda Haneefa yar
ta ce, dan nace rugar jijji".
Ya bushe da wata irin dariya ya cigaba "Ni abin ma daga baya ya dinga ban dariya, ashe Gwaska abinda ya juyo a dajin nan zaimin amfani haka."
Araab ji yai kafafunsa na neman kasa
aukansa wannan wani irin masifa ce?
Taya
an Adam zai aikata haka?
"In ma kana tunanin sake recording
ina kayi a banza dan daga nan sai dai ka
arasa lahira inka ha
u da Ali ka bashi labari."
Mu kanmu jikinmu ne yai sanyi wannan rashin imanin har ina?
AYUSHER CE
DA ZEE YABOUR
(MAI HAKURI.....)
ZEE YABOUR
AYUSHER MUHD
Alhaji Ja
afar cike da jin da
in yanda Araab yake kallon shi yace
Shine matsalar, yanzu gashi kasan komai amma zaka mutu da abin a zuciyarka.
Dakewa Araab yai yace
Matsalar har yanzu tunanin mutanen da ne dakai, kana tunanin zan shigo gidan nan da kaina bayan sanin what you are capable of banida plan?
Sannan ka manta kidnapping
ina akai?
Me kake tunani in police sukazo suka ganni a gidan nan?
Nan danan fuskar Alhaji Ja
afar ta riki
e yace
Me kake nufi?
Gira ya
aga yace
Kai zan tambaya ai.
A fusace Alhaji Ja
afar ya nufi window ya le
a, me zai gani?
an sanda ne zagaye da gidanshi, kallon Araab yai hankalinshi yayi tsananin tashi, da sauri ya wuce
aki ya rufo
ofa, Araab ya shafi sumar kansa cikin
una rai yace
Taya mutum zai zama mara imani haka?
Su Adnan ne suka shigo, ya kalleshi yace
Kai fa ka zama jan wuya, yanzu kawai ka amshi kayan police ka saka.
Saman kanshi ya shafa yace
Su Ummy fa?
Suna police station suna nemanka, sai nakejin duk ba da
Ajiyar zuciya yai ya tuna yasa Mun
o ta kashe wayarta ya tabbatar da sai Ummy ta kirata ta tambayeta,
akin da Alhaji Jaafar ya shiga suka nufa, sukai knocking bai bu
e ba, nan suka buga
ofar da
arfi, ga mamakinsu baya cikin
akin, da sauri Adnan ya nufi
ofar datai kama data toilet sai dai yana bu
e wa yaga ta sadashi da wajen harabar wani babban fili da ake kiwon kaji, cikin hanzari suka duba sai dai ba Alhaji Ja
afar ba alamar sa, ido Araab ya runtse yace
Wato mutumin nan ya wuce duk yanda muke tunani, yanzu ya zamuyi?
Shi kanshi Adnan tunani ya fara kafin Araab yace
Ku kaini police station a matsayin an ganni a gidanshi, inda hali ma musa a
au hotuna da videos yanda muka shirya tun farko, inyaso muce ya gudu.
Adnan ya jinjina kai sannan ya sake gyara Araab suka dau videos, sannan suka wuce dashi police station.
*****
Ammi tana zaune tana kallon Haneefa dake nuna mata wasu
inkuna da aka kawo mata, murmushi kawai take ganin yanda take murna da alama komai ya burgeta, Haneef ne yai dariya yace
Yaya Haneefa kodai biki zakuyi?
Kaidai bazaka gane ba yi wasanka ka kyaleni.
Wayarta ce tai
ara ganin Alhaji Ja
afar ne yasa ta mi
e da sauri ta shiga
aki cike da damuwa tace
Sadaukina ina ka shiga ne haka?
Nayi ta nemanka a waya.
Murmushi ya sakar mata yace
Kizo yanzu-yanzu ina jiranki akwai surprise da zan miki.
Da alama surprise ka fita yi shiyasa na nemeka na rasa.
To ya zanyi?
Kinsan ke
in ce kin zama jinin jikina.
Tana murmushin jin da
i tace
Kaidai ko?
To bari na shirya.
Da sauri yace
Ba sai kin shirya ba ina waje da kaina zamu fita, yauwa ki taho da passport
in mu akwai abinda zanyi dasu.
Mamakinta ne ya
aru sai dai tasan ita
in daban take a gurinsa, sannan
ila abin zaiyi da gaske.
Nan ta gyara fuskarta tasa mayafi ta fito tana sanar dasu Haneefa zataje ta dawo.
Sunsan fitar ta Babansu ce dan bata fita haka ba shiri idan ba nashi ba.
Alhaji Ja
afar kuwa yana kashe wayar ya kira wani yaron shi ya sanar dashi ya tabbatar yaje ya sanar da Gwaska akan karya kuskura ya ambato sunanshi, idan ba haka ba ya shirya abunda zai faru da iyalin shi, sannan duk yanda za
ai ya tabbatar yace Araab guduwa yai sannan su bawai sun kamashi bane saboda wani abun kawai ku
i suke so a turo musu kamar yanda suka saba.
Yana kashewa ya hangota, da sauri ya turawa yaron shi dayake aikin agency sa
o sannan ya kashe wayar.
Daga gefen gidan ka
an ta hango motarshi ta
arasa, tana isowa ya bu
e mata ta shiga ta zauna kallon sa tai taga gaba
aya yanayinsa ya canza kamar a
an firgice yake, da mamaki tace
Meya faru Sadaukina ?
Kai ya girgiza ya ri
o hannunta tare da amsar jakarta, wayarta ya cire ya kashe sannan yasa a gefensa ya amshi passports
in ya
au hoto sannan ya tura, yana gamawa ya tada mota suka bar gun, da mamaki take kallon sa tace
Sadauki ina zamu?
Hannunta
aya ya kamo yace
Kin manta nace miki surprise ne?
Ta guntse baki tana murmushi tace
Na manta.
Shiru yai a ranshi yana cewa
Indai ni zaku tozarta nima a shirye nake na nuna muku nafi
arfin ku, badai akan Bilkisu duk kuke wannan abin ba, to zan gani in zaku samu damar ganinta ma daga yanzu, idan da na kyaleku yanzu kun jawa kanku.
i kawai yake, Ammi kallonshi take tana mamakin yadda yake gudu gashi ko radio ya
i yadda ta kunna tayi jugum tana kallon yanayinsa.
Sai da suka kusa airport sannan ta tabbatar tafiya yake son suyi, to amma ina zata haka ba ko kaya?
Sannan bata sanar dasu Haneefa balle Fatima?
Jayai gefe ya
an yi parking saboda wayarsa datake ta
ara, fitowa yai sannan ya
aga, yaron dazai siyan musu ticket ne yake sanar dashi jirgin nan da awa
aya zai tashi.
Rai a
ace yace
Kai sauri ka siya ganinan zuwa.
Zai kashe ya tsaya yana sake tambayarsa details na abubuwan da suke bukata.
Ammi ganin ya fita, hankalinta ya
i kwanciya ta
au wayarta da sauri ta kunna, ga mamakinta kiran Araab ne yafi ashirin, bata son
atawa Sadauki rai tunda yace kar tyi amfani da wayar, da sauri ta kira Ummy tace
Fatima anga Araab
Jin muryar yayarta yasa Ummy ta rikice tace
Yaya kina ina?
Ina kike?
Muna hanya da alama Sadauki wani guri yake so muje,dan gamu a hanyar airport.
Ji tai an fizge wayar daga kunnenta da sauri, kallanshi tai mamakinta ya
aru zatai magana taga ya kashe wayar ya bu
e booth na mota ya cila wayar ciki, kana ya dawo ya zauna yana maida numfashi, cike da zargi tace
Sadauki menene hakan?
Da Fatima muke waya ina son naji ko anga Araab.
Rungumeta yai yace
Bawai bana son ki sanar da ita bane nace miki surprise ne banaso zance yaje gunsu Zinnira.
an janye jikinta tai tace
Sadauki hakan da mukeyi fa babu kyau, bai kamata ka dinga wariya haka
iri-
iri ba, dukanmu matanka ne yanzu yau kwanan Suwaiba ne me mukeyi hakan?
Hannayenta ya kamo yace
Na mata magana ta bar miki kwanan.