← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 162 OF 187

Sashe 162

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Tai
wafa
Uwaliya ta mi
e tabar gun, Hajiya Zinnira taja tsaki tare da dunkule hannu tanaji wani abu na sake taso mata, Husna ce ta fito daga
aki hannunta ri
e da waya, idanunta ta sauke kanta cike da takaici tace
Yau ba kince kinada lectures ba me kike a gida?

Baki ta turo tace
Kawai banasan fita ne yau.

Zaki wuce kin tafi ko sai ranki ya
aci?

Garin wannan shirmen da kikeyi shine har Haneefa ta fiki
ari ranar kina ji Alhaji na fa
a akan rashin maida hankalin ki.

Cike da sakalci ta juya ta
au jakarta dan dama ta shirya kawai taji bata son fita, tana sane Haneefa ma tanada lectures amma tai tafiyarta ta barta.

Haneefa na fitowa akace ta wuce, dawowa ciki tai kamar zatai kuka ta kalli Ammi dake duba abu cikn drawer tace
Ammi nidai kice Baba ya siyan min mota ko
arama ce ko kuma a barni na dinga hawa napep yanzu kalli Husna tayi tafiyarta ta barni.

Jiki a sanyaye tace
Kiyi hakuri bari na kira namu drivern ya kaiki.

Zan
ira Mun
o tazo mu wuce dan nasan yanzu kina
ira Hajiya Umma zata fara fa
Batace komai ba tana kallanta ta kira Mun
o ta sanar da ita wacce tace gatanan dama ta fito, batafi minti ashirin ba ta iso, waya tawa Haneefa wacce ta ro
eta akan ta shigo, sam batasan shiga saboda abinda ya faru tana tunanin da wani ido zata kalli Ammi.
inta ta
aga sannan ta shiga ciki a falo taga Haneefa, hannunta ta kama sukai cikin
akinta, da mamaki Mun
o ta kalli gadan da aka canza mata tace
Inyee yaushe akai canji haka?

Dariya tai tace
Bayan results ya fito Baba ya tambayeni abinda nake so.

Harararta Mun
o tai tace
Kuma ke gado kikeso?

Bayan gado yanzu a gidan Farouq ya kamata kiyi sabo?

Bakiga an canza
akin gaba
aya ba dama banasan wancan saboda Husna ta za
ar mana.

Dariya Mun
o tai tace
Kudai kunji da
i shiyasa nace kiyi aure ko kwa daina fa
Ajiyar zuciya tai tace
Nifa ba auren ba bana son rabuwa da Ammina.

Yanayin Mun
o ne ya canza ko ya akeji tsakanin
a da uwa?

Murmushi tai kawai tare suka fito, Ammi wacce ta fito falo tana zaune akan kujera, sanye take da atamfa an mata
inkin buba, tunda ta shigo falon Ammi ke binta da kallo har ta iso tana gaisheta.

Shiru tai hakan yasa Mun
agowa, idanunta ne suka ciciko da
walla itama Ammi sam ta
asa
auke idanta akan Mun
o, Haneefa ce tace
Ammi me kike tunani?

Kallan Mun
o tai ta
an yi
aramin murmushi tace
Lfy
alau zaku wuce?

Eh, sai anjima.

Mun
o ta fa
a tana mi
ewa, Haneefa ta rungumeta tace
Ammi mun wuce.

Idanun Mun
o nakansu nan ta juya tanaji Ammi na sanya mata albarka, fitowa tai tana maida
wallarta wacce batasan dalilin dayasa take ta neman zubowa ba.

A mota Haneefa sai hira take janta dashi, wanda hakan yasa ta ware, shiyasa takeji da Haneefa dan duk yanda take cikin damuwa tasan yanda zatai taga ta ware.

Karatu sukai kafin lokacin lectures
in su na rana ya
arasa.
*******
Meenal ce kwance akan gado tana wani juyi tana shafa cikinta, Bilal ya kalleta yace
Yanzu fisabillilahi
an Baba ya rasa me yakeso sai tuwon alkama?

Tace
To nidai ba laifina bane sai kasan yanda zakai.

Ajiyar zuciya yai ya
au alkamar daya siyo ta tsaba ba ni
iya ba ya nufi gida.

Lokacin Salame ana zaune anajin radio kwanan nan ba laifi rayuwa tana mata da
i tunda Raheena tabar gidan ga Jauro yana kawo kayan abinci, batada matsala dan in tanajin kwa
ayi gidan Danejo take zuwa taci tai nak.

Sallamar Bilal ce ta sata
agowa, cike da takaici tace
In ma abu kazo nema banda ko ficika.

Kedai wallahi Momcy bakida zance sai na ku
i, ki
an taimaka da tuwon alkama miyar ku
ewa
anya
an Baba ke so.

Wani mugun kallo ta watsa mai tace
an kaka ba
an Baba ba kai bana son iskanci fa ni baiwarka ce?

Haba Momcy meyasa kike haka ne?

Gashi.

Ya ajiye a gabanta yace
Zan dawo da yamma na
auka Dan Allah Momcy kiyi hakuri kiyi ko kuma na kira Popcy na sanar mai.

Takalmin dake kusa da ita ta wurga mai yai saurin matsawa yana cewa
Sai na dawo.
wafa tai tace
Wato nidai baza
a ta
a barin rayuwata tai haske ba, duk sanda nake jin da
i sai an samu mai ruguzashi.

Jauro ta tuna wanda yanzu duk sanda tai abin kirki yake bata ku
i, haka ta tashi ta hau aiki tana zabga masifa daba dan tanasan ku
i ba wallahi ko kallan tsabar bazatai ba, haka tasa aka ni
o tahau girki, takaici duk ya isheta.
*****
Kanta ta kama tasake
iran number da aka samo mata ta Hassan dan ya canza number saboda ita, yanzun ma duk yanda ta kira shi ta
i shiga, ihu ta saka ta sa hannunta cikin gashinta, tabbas bazata iya ba hakura da Hassan ba kuma Araab ya shirya fuskantar abubuwan data shirya akanshi na
aukan fansa.

Yussy ta turawa sa
o akan wannan number bata aiki a nemo mata wani, to kawai ta tura mata ta cigaba da shan shisha
inta idanunta na sake lumshewa wamda idan mijinta ya fita take shigewa can guest room tasha abun ta.
*****
o suna fitowa wayarta tai
ara,
auka tai saboda tasama ranta gwara ta daina
agawa
ila mai kiran ya gaji ya daina.
one ya shigo akan duk abinda ya faru tofa karta zargi kowa sai kanta, tunda sun mata warning bataji ba.

Wayarta ta kifa ta kalli Haneefa tace
Muje na sauke ki
a ki wuce nawa driver magana zaizo yanzu.

Hakan yasa Mun
o fitowa dan sauri take taje gida tanasan shirya wa Araab abinci, sannan akwai wani classes na jan ra
ayin miji data gani tanasan gwadawa
Tana tafe tana
iyasta yanda zaiyi, tana zuwa gida ta fara girki, kamshin abinci ya karad
e gidan, ta gyara kitchen tasa turaren wuta ta shiga wanka, har ta fito ta shirya Araab bai dawo ba, wayarta ta kalla tai murmushi sannan ta fesa turarenta ta fito daga
akin, ganin magrib tayi yasa ta kira shi, har tai ta katse bai
auka ba, sake
ira tai nan ma shiru, nan danan hankalinta ya fara tashi ta dinga
ira ba
auka, hannunta takai kan bakinta cikin tsananin tsoro tana tuno sa
azu, Kira ta sake, Sani ne ya
aga a rikice tace
Sani ina Ya Araab?

Muna asibiti ne mun
an yi
aramin accident ne.

Wayar ce ta fara neman sulalewa daga hannunta cikin tashin hankali, yace
Baiji ciwo sosai ba hannunshi ne ya
an......"
Kashe wayar tai a rikice ta
au key da hijab ta fito, tana shiga mota aka mata waya, cike da tsoro ta
auka
Wannan ka
an kika gani in har baki bar gidan nan daga yau zuwa gobe ba duk abinda ya biyo baya ke kikaja.

A fusace tace
Su waye ku?

Me na muku?

Me na tare muku
Wayar aka katse, hankalinta ne ya sake tashi da kyar tasa key
in mota ta nufi asibitin gaba daya ta rasa tunanin meya kamata tai.

Sani ta hango da Araab wanda ke neman shiga mota, parking tai da sauri ta fito tace
Ya Araab!

Tsayawa yai yana kallanta,
arasowa tai a rikice tace
Meya sameka?

Ina ne?

Tai maganar tana kallan jikinshi, murmushi yai yace
Hayati ya isa, is just a small bruise.

Kallan gefen goshinsa tai da akasa plaster, ta kalli motar da aka buga tanaji wani abu ma ratsata, hannunta yaja sukai motarta bayan ya cillawa Sani key
in motarshi.

Ya zatai?

Su waye wa
annan mutanen da basu tashi zuwa rayuwarta ba sai yanzu?

Me ta tare musu?

Me zasuwa Araab inhar ta
i rabuwa dashi?

Gaba
aya kallansa take tana zubar da kwalla wanda ya sashi sakin murmushi, wayarta yaga tana haske yaje zai
auka tai saurin sa hannu ta amsa tasa a gefenta, kallon mamaki ya mata, ji take kamar zuciyarta zata fashe wannan wani irin masifa ne?
(Menene kuma ke faruwa?

A
AYUSHER CE
DA ZEE YABOUR
(MAI HAKURI.....)
ZEE YABOUR
AYUSHER MUHD
Parking yai gefen titi dan bazai iya cigaba da tu
i ba saboda yadda jikinsa da ke rawa, wayar ma ya kashe ba tare da yacewa Manager sa komai ba, "Hasbunallahu wa ni'imal wakeel.
Chapter 162 · 0% Book details