← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 152 OF 187

Sashe 152

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Hannu Ummy ta warewa Haneefa wacce hakan yasa ta mi
e da sauri ta rungumeta sannan tasa kuka, wai ashe Ummy ce matar da Ammi ke basu labari a ko da yaushe wacce dukkansu sun
auka bata raye,
Ammi ta kalli twins itama ta musu alama da suzo, suka karaso ta rungumesu tana share kwalla, jikinsu duk yai sanyi dan dukkansu sun san labarin yayar Ummynsu wacce kullum take cikin kewa da begenta.

Ummy ta maida dubanta ga Ammi tace
Yaya Ali fa?

Murmushi ta mata mai ciki da wani launi na ban tausayi, ta goge fuskarta tace
Muje
aki.

Da sauri Ummy ta mi
e suka nufi
aki, Ammin tana
tafe tana kallan tsarin gidan, Alhamdulillah da Allah yasa Fatima ke zaune cikin jin da
Bakin gado Ammi ta zauna Ummy na zama gefenta tace
Naga Hassan a airport da
an lele na Araab.

Ummy ta kamo hannunta tace
Wai kin gane Araab?

Dariya tai tace
Tunda na ganshi kusa da Hassan jikina ya bani shine kuma har yanzu kamarku
aya dashi.

Ummy ta sau
e ajiyar zuciya tace
Yaya ina kika shiga?

Meya faru da kamaninki?

Shafar fuskarta tai tace
Labarin babu da
in ji sai dai kafin na baki inasan inga Araab hankalina ya tashi danaji mutuwarku duka, sai dana sake kwanciyar wata biyu a asibiti.

Tausayinta ya kama Ummy tace
Amma muma munyi ta nemanki sai dai na
auka tunda kuka tafi wata
asar da Yaya Ali ne baku dawo ba.

Kai ta girgiza cike da tuno abinda ya faru, Ummy ta k
wallawa Ilham kira ta sanar da ita ta kira Araab da Farouq, tana juyawa Ammi tace
Ali Allah ya masa rasuwa ai.

Nan danan yanayin fuskar Ummy suka canza, tashin hankali ne
arara ya bayyana a fuskarta,
tace
Ya rasu?

Yaushe?

Bayan kun dawo?

Innalillahi wa inna ilaihi raji
un Ya Ali Allah ya masa rahama.

Ummy tace
Ameen
Kai ta
ago ta kalli Ummy tace
Kefa?

Ya akai kuka bar gidan da kuke?

Na dawo sati
aya da haihuwar Haneefa sai dai akace kun tashi daga asalin inda kuke sannan da bayan na warke aka sake binciko mana inda kuka koma anan aka sanar damu mummunan labarin da ya tadamana hankali akan kunyi gobara.

Ummy jiki a sanyaye tace
Na farko bayan kin tafi rayuwa ta fara min wahala kinsan
an uwan Hassan basu damu da mu ba, gashi ba ku
in haya saboda motar bata kawomai kud
i sosai, ke da kike tallafa mana da Ya Ali bakwa nan, dole muka bar gidan sannan inda muka koma nan ne akai gobarar shima sai baya mun tashi akai wannan gobarar, dan mu kanmu bamu sani ba, akwai wata ma
ociyarmu Najah da mukai zaman mutunci a unguwar itace bayan mun sake ha
uwa take bamu labarin gobarar, mutanen da suka koma gidan ne suka rasu.

Shafa fatiha tai a fuskarta tace
Allah na gode maka, Fatima na
auka ni ka
ai ce a duniyar nan nai ragowa, na
auka su Haneefa haka zasu taso ba
an uwa, ba dangi.

Ummy ta kalleta jiki a sanyaye tace
Amma ya akai wayarki tunda kika tafi ban sake ji daga gare ki ba?

Kinsan lokacin ba waya ake amfani da ita sosai ba kamar yanzu, in har kanada waya mai tsada to adanata kake, lokacin da muka taho na sa a cikin jakata da tawa data Ali, abinka da wacce zatai tafiya na farko Fatima kawai sai na sa jakar a gefena, sai da muka
isa munata hidimar kammala shiga sai daga baya na ankara na bar jakar a can, wayata da tashi duka muka rasa su.

Ummy ta sau
e iskar bakinta tace
Haba ashe shiyasa.

To ga kuma ciwona na diabetes wanda bayan na samu cikin Haneefa haka nai ta fama har haihuwarta, kema Fatima kinsan bazan iya yadake ba a rayuwata kin manta ke ka
ai gareni a duniya?

Ummy ta goge kwallarta tace
Yaya ki yafemin dan har tunani nai kin yadamu ne dan muna ta neman taimako.

Kai ta girgiza tace
Haba Fatima uwa
a uba
a fah."
Ummy ta jinjina kai tuna irin k
aunar juna dake tsakanin su tabbas Yaya Bilkisu ba zata yadata ba.
******
Araab na zaune yana aiki akan table
insa, Mun
o ganin yanda ya natsu yasa ta fito daga
akin, ta kira Jauro sukai waya hadda Danejo, murmushi kawai take na jin da
i, knocking taji hakan yasa ta tashi ta bu
e tare da yi musu sallama.

Ganin Ilham yasa tace
Hajjaju yau anga dama an le
o ni.

To wai ke in muka fiya zuwa bakya tunanin Ya Araab korar mu zaiyi?

Yaushe yace miki haka?

Baki ta ta
e tace
Bayan dukan mu muna ganin abinda yakeyi, shifa in kin kula sam abinda zai sa wani tsakanin ku ma bayaso.

Dariya Mun
o tai ta
an ture kafa
arta tace
Kedai harda sharri.

Itama dariya tai tace
Allah rabamu kafin Yaya ya tarkata ya bar gidan saboda mu.

Shigowa tai tana cewa
Kicewa Yaya ya zo akwai bakuwar dake san ganinshi.

Bata tambayi waye ba dan gani take ba huruminta bane, kai tsaye
akin ta nufa, harta isa inda yake bai
ago ya kalleta ba, tana zuwa taji ya jawota ya sata saman cinyarsa yace
I need to charge myself .

Wutar nepa na zama?
aga kai hankali a kwance yace
Amma nawa ni ka
Murmushi tai tace
Ummy ce ta aiko a fa
a ma wai akwai wacce zaku gaisa.

Kai ya
aga alamar to sannan ya sake rungumeta yace
At least battery
in yakai 20%
Sumbatar kuncinsa tai yace "Hmm yanzu yakai 40
Ta sumbaci saman le
ensa, zata kwace ya sake jawota ya tsotsi
asan le
enta sannan ya saketa yace
ewa yai ya sa kaya dan riga ce shirt da gajeran wando a jikinshi, yana fitowa yaga Ilham, kallansa tai tace
Yaya!

Cikina
an canjin yanayi yace
Menene?

Tace
Kazo Ummy na nemanka.

Gaba yai tabi bayanshi, suka wuce ciki, a falo yaga Haneefa a zaune ita da Ikram tana ganinshi ta gaisheshi, yace
Haneefa kina nan shine
awarki batasan kin iso ba?

Murmushi kawai tai tace
Zanje.

Bai sake magana ba yai ciki, sallama yai Ummy ta amsa da sauri, Farouq na zaune kusa da Ammi, kallansa tai nan danan hawaye ya sake taruwar mata a ido tace
Araab kaine ka zama haka?

Kallon mamaki ya mata sannan ya rusuna ya gaisheta, alama ta masa da yazo kusa da ita, da mamaki ya mi
e yana son sanin wacece wannan, yana k
arin zama tace
Waye yasa a saka maka sunan Araab?

Kallon Ummy yai wacce ta kauda kai, yace
Mahaifiyata.

Kai ta girgiza tace
Ba ita bace.

Mahaifina?

Nan ma tace
a shima ba shi bane, ni na bada sunanka Araab ma
ana buri ko fata, na dad
e ina neman haihuwa Allah bai bani ba har kanwata tayi aure watan ta tare da aure ta haife ka, Hassaan mahaifinka ya bani matsayin za
a maka suna shine nasa maka Fatana ko Burina ina ro
on Allah yasa albarkacinka nima na samu rabo.

Tunda ta
ira kalmar kanwata yake binta da kallo, bakinsa na rawa yace
Kece Yaya Ummy da take bamu labari, wanda tun ina jariri bata sake ji daga gare ki ba?

Ta lumshe ido tare da
aga kai, hannu yasa ya rufe bakinsa ya kalli Ummy wacce ta jinjina mai kai tace
Itace Araab.

Amma ba itace muke gani a hoto ba.

Ammi murmushin gefen baki tai tace
kamanin ne suka canza.

Shiru kowa yai ta kalli Ummy tace
Matsala fuskata ta samu bayan hatsarin da mukai shine aka min gyara a
asar turai.

Kallanta sukai da sauri Araab yace
Hatsari?

Murmushi tai cikin tausayawa rayuwarta ta baya tace
Eh!

Kinsan nace miki na dawo, ga jaririya ya kamata
an uwa su ganta, ke ba waya ba lokacin dan dama da wayar Hassan ne kuma ga number na cikin wayata data fa
i.

Bayan nazo ne mukayi mummunan hatsari, wanda yasa na fita hayyacina na shiga comma, sai danai shekara
aya da rabi kafin na farfa
o, hankalin Ummy dasu Araab ya tashi.

Sun da
e suna jajanta abin kafin su fito, falo suka nufa zuciyarsu duk ba da
i, Haneefa na zaune tana nunawa Ilham abu a waya suka dawo falon, cike da mamaki Farouq yace
Itace yarinyar yayar Ummy?

Ajiyar zuciya Araab yai dan shi har yanzu mamaki ya kasa barin shi yanzu Haneefa ashe cousin
insu ce
awar Mun
o kuma a gidan Danejo ta zauna, lallai ikon Allah baya karewa,
agowa Haneefa tai suka ha
a ido da Farouq, kallon juna sukai ka
an ta sauke idanta tare da gaisheshi, tace
Ya Farouq ina wuni?

Dan duk tasan sunansu agun Mun
o, bayan kansa ya shafa yace
Lafiya kalau.

Bari naje na dawo, Ikram ku kaiwa su Ummy abinsha.

Farouq ya fa
Tace
Toh.

Ya juya ya fita
Araab shima ya fita a ransa yana jin wani sanyi Ummy ta ha
u d
ar uwarta, zata rage kewa sosai, ga
ar uwar ta abokiyar shawararta ta dawo rayuwarta.
***************
Ummy ce ta kalli Ammi ta nisa tace
Yaya nikam mamaki ya kasa barin raina.

Murmushi Ammi tai tace
Wannan ce dawowar da mukai, dan dama kinsan mun tafi da niyyar a can a dubata lafiya saboda haihuwar da banyi ba bayan jakarmu ta
ata yasa a nemi number Hassan sai dai akace kun tashi, da zamu zo mun taho da shirin mu sai dai duk inda muka nemeki babu ku ba labarinku, gidan Husaini ka
ai na sani shima lokacin sai cemin yai baisan ina kuke ba dan mai gadi ma ya fa
awa, raina ya
aci haka mukai ta nemanku ba labari har lokacin komawarmu, nayi kuka harna gaji Ali yamin al
awarin zamu dawo in ya gama ayyukan sa na can, ina ri
e da Haneefa zamu je airport na Kano a mota, munyi da driver
insa ya ha
u damu a airport sai ya dawo da motar, munje Gombe inda iyayen Ali suke sallama.
Chapter 152 · 0% Book details