← Book details Mundo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 187

Sashe 48

Mundo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tun kan ya
araso falan tasan ya shigo saboda kamshin turarensa, kallon tulin kayan da aka ha
a dasu abinci takeaway yayi, yana mamakin wannan lamari, kallon kayan yai yace "Wai duk na
aurin auren ne?"
"Eh da naso kuyi reception amma sanin halinka yasa nace kawai a rabawa kowa takeaway agun."
Cike da mamaki yace "Su waye zasuzo da kika ha
a abinci haka Ummy?"
Tana sake irgawa tace "Mazan company
inka duka zasuzo da kuma mutanen da zasuyi sallah a masallacin."
Yayi ajiyar zuciya kawai dan baisan me zaice ba.

"Nasamu Liman na sanar dashi na kuma bashi sadaki dan Allah karka je kana ha
e musu rai."
To kawai yace, driver ya shigo ya kwashe kaya yasa a motarsa, shi kuma ya shiga ha
iyar motarsa Audi e-tron fara kal, fita yayi cikin takunsa wanda ke nuni baya son raini kamar ko da yaushe.

Raheena suna tafe suna cin cingam ita da kawarta da suka sau
a a adaidaita zasuje gidansu Raheena dan akwai abinda ta manta, motar suka gani suka saki baki suna binta da kallo dan glass
in baki ne ba damar su hangoshi.

Ajiyar zuciya tai tana bin bayan motar da kallo tace "Kai jama'a Allah Ameen, in na shiga irin wannan motar ai daga Raheena sai na koma Rahna."
Dariya kawarta ta tuntsire dashi tace "Su Rahna anji jiki ni in na koma ma cilar da wayata zan dan bazanyi harka da irinku ba balle ku kashen aure."
A tare suka sa dariya, suna isa taga Salame tana girki a kitchen ba tare da damuwa ba tace "Umma abinci kike?

Abu muka manta nazo
auka." Ta fa
a tana shiga
aki, binta Salame tai tace "Me kika samo gun bikin?"
"Allah ni ba ku
i hanuna yaushe ma na fita?"
Tsaki tai tace "
azu kinga inda babanku yaje daya fita?"
"A'a ni bansan wannan ba."
Fitowa tai tana gyara zani, bafa zai yiwu ba ehe dole tasan me ake ciki.
*****
Jauro shima ya gayyato mutanen sa haka suka shiga liman yai walkilci aka
aura auren Mun
o Maccido da Araab Hassan akan sadaki 100k.

Araab na waje cikin abokansa sun hanashi sukuni da yin hoto, mamaki ne ya kamashi ganin Jauro dan ya tabbatar yagane mutumin sai dai yana tunanin meyasa ake taso suyi hoto tare?

Kuma wai yana jinshi yana cemai ga amana nan?

Bayasan dogon tunani cikin mutane shiyasa ya basar, haka aka gama hoto su Jauro na ta raban takeaway mamaki yake yanda mutumin ya za
e duk laifin Ummy ne ta sakewa mutanen nan dayawa.
*****
Alhaji Husaini a fusace ya kira Mumy dan yana hanyarsa ta zuwa kaduna, Cikin masifa yace "Mutanen can da yake tsinanune sunwa yaron nan aure, ita kuma shashasha tana nan tana ciwon rashinsa."
"Aure?

Araab
in?"
Meenal dake kwance ta mi
e a rikice ta fasa kuka tana cilar da
ankwalinta, tana dukan
irjinta tana cewa "Kun cuceni Mumy wallahi kun cuceni."
Yana juyota takaici ya sake rufeshi ya kashe wayar.

Kamar mai sabuwar hauka ta tashi zata fita Mumy tayi saurin tashi ta fita ta rufe
akin ta waje tare da kiran su Kubra ta sanar dasu.
******
Mundo itama farin lace mai adon golden Ummy ta bata ta saka
inkin ya mata kyau sosai aka mata kwalliya tayi masifar kyau har tafi na ranar kamun meenal, kamar ba Mun
o bace tamu ta gargajiya.

Ta fito dan Ummy tace ta sauko zasuyi hoto da ango ga
an walima sun fara zuwa.

Mayafi ta rufa saboda haka taga anayi a rugarsu, Ilham sai tsokanarta suke wai in ta koma skul
awayenta dariya zasu mata.

Baki ta ta
e tace "Oho dai nima ai dani za'a koma school
in."
A ranta tace "Ita dai Allah yasa ba
aton mutum bane wanda ganinshi ma zai tsorata ta."
Mutanen unguwa ne kawai wanda Ummy ke tallafawa sukazo, sai masu aiki.

Araab ne ya shigo nan wata ta saki gu
a tana mai kirari, sam kirarin ba dadi yake masa ba tamkar yace ta daina, ya karaso ciki yana san tambayar Ummy matar tanada ha
i da Jauro ne?

Mundo itama ta shigo tare dasu Ilham, kanta na sunkuye kasa, Tayi k
asa da murya tacewa Ilham
"In kinga mijin kimin alama daga
afa ma kila zan gane ko masifafe ne."
Ilham kasa amsawa tai saboda mamakin ganin Araab sanye da kayan ango kuma taji ana mai kirari.
o ta sake bugo ta da hannu tace "Ya kika ganshi?"
Cak Ilham ta tsaya haka Ikram dake bayansu ri
e da wayar Ummy tana pic ta tsaya cak.

Ummy ce tace "Ku
araso mana."
Kallon juna sukai kawai sukaci gaba da tafiya, har suka iso tana magana "Ilham!

Ikram kun hango mijin?

Babba ne?
an lukuti ne?"
Araab tunda ta iso kusa dashi ya dun
ule hannunsa yana fatan muryar da yakeji ta zama gizo a gareshi akan ba ita bace abinda yake zargi.

Ummy ce tace "Mun
o a haka za'ai hoton?"
Jin muryar Ummy yasa ta
aga tace "Ummy na........"
Muryarta ce ta ma
ale ganin Araab tsaye daf da ita, ya murtuke fuska gam yana bin Ummy da kallo.
uwa mai karfi ce ta kamata ta fara dukan
irjinta ta
ame kamar wace bata motsi.
o ruwa!

Muryar Ikram ce ta dawo da ita daga abinda ta gani, wata tace "Amarya duk zumu
in ganin angon ne?"
Ido ta zaro ango?

Wa?

Baya tayi da sauri ta auna a guje.

Araab ya kauda kai kawai dan bai masan ta ina zai fara tunanin abinda ke faruwa ba.
****
Su Mumy kam an
amarar rama wulakanci, Kubra har gida tazo ta
auketa.

GA MASU BUKATAR
AN TAGWAYE DUKA GUDA BIYAR 1500
GUDA HUDU 1300
GUDA UKU 1000
GUDA BIYU 700
GUDA
AYA 400
_*RAFEEQ*_ (Hajja Ce & Asmy B Aliyu)
_*MUN
O*_ (Ayusher Muh'd & Zee yabour)
_*FATHIYYA*_ (Billy s fari & Umm Asghar)
_*.ZAMANINMU A YAU*_ (Nana
iso & Jiddah Aliyu)
_*IYALINA (A'ilaty)*_ (Zainab Bawa & Sadiya Nasir Dan)
ACCOUNT NUMBER
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
KATIN WAYA
+234 706 528 3730
Zee Yabour
Ayusher muhd
(MAI HAKURI.....)
ZEE YABOUR
AYUSHER MUHD
Kowa bayanta yabi da kallo cike da mamaki mai ya bata tsoro, tana hawa sama kafafunta har neman kada ita suke, Ikram da Ilham dariya ta kwace musu suna kama bakinsu sanin gudun me take, So mamaki take basu yadda take tsoron Yaya Araab, amma fa suma yau mamaki ya kasa barinsu, Ya Araab da Mun
o ta yaya akai haka?

Araab hannunsa yasa ya dafa goshin sa shikenan Ummy ta kashe sa da ransa da ta hadashi da wannan.

Ai da ita ma gara Meenal dan tafi ta hankali, iyayenta ka
ai ne masu matsala, taya ma zai iya rayuwar aure da mai ta
in hankali, shin meke rufewa Ummy ido bata ganin haukar yarinyar nan da har ta aura masa, ko tsabar son ta fanshe abunda su Alhaji Hussain suka mana ne yasa ta aura masa yarinyar nan ba shiri?

Maganar Ummy ce ta katse masa tunani da take cewa Yan' biyu "Dariyar me kuke wa mutane?"
Ikram tace "Wai kunya ne fah taji, dama tace mana kunya take ji." Ummy murmushi tayi ta girgiza kai tace "Mun
o kenan." Suma sauran mutanen wurin dariya sukayi, suna cewa yarinta ne zuwa gaba zata rage kunya, Araab kam takaici ne fal aransa, Ikram da Ilham suka kalli juna su kansu mamaki ya kasa barinsu balle ita.

Ummy ce tace "Ina zuwa." Ta nufi hanyar sama?
akin su Ikram ta sameta ta takure wuri
aya, Ummy ta
arasa ciki tana murmushi tace "Mundo duk kunyar ce?"
Kanta ta sunkuyar
asa ba zata iya kallon Ummy tace mata bata son yaronta ba duk irin
aunar da take nuna mata, amma ita dai wallahi gara a aura mata Bilal akan dai Araab wanann da baya dariya sam, wannan ai garin tuwo zai maidata in sukai aure, itakam ta shiga uku.

"Taso muje kinji, ba komai ai aure abun so ne, muje a muku hotona."
Kallan Ummy tai ta shiga girgiza kai ta kasa magana, Ummy ta dafata tace "Kin manta kince kin amince?"
A ranta tace "Lokacin ai ma
auka ma'aikatan gidan ne."
"Taso mun bar mutane." Haka Mun
o ta tashi jiki sanyaye, idanunta sai kifkif suke, Ummy ta ri
e hannun ta suka fito tare.
******************
Jauro sauran takeaway biyar da suka rage ya taho dasu gida, fuskar sa washe na farin cikin ganin auren Mun
o yana jin ina ma Maccido yana raye yaga wannan rana, Salame na falo ta baje daga gani yau rigima take nema, ita ka
ai sai cika take tana batsewa.

Bilal na zaune
asan carpet zancen Mun
o yake son mata taki basa fuska, Raheena kuwa wayarta take latsa wa tana chatting da samarin ta, Jauro ya shigo da sallama, Raheena ka
ai ta amsa, Salame mugun kallo ta watsa masa tana bin ledar hannunsa da kallo, lemo da ruwa ta hango, "Bikin wa kuma kaje ka kwaso kaya haka, hala na wasu masu ku
in ne tunda mu kullum a yawon
iban ragowa ake so mu kare."
Gyaran murya yayi yana murmushi yace "Kwantar da hankalin ki wannan na auren Mun
o ne."
Wani kallo ta watsamai tace "Ka manta abinda yafi Mun
Ajiyewa yai yace "Wallahi da gaske yanzu aka
aura."
"Me auren Mundo?" Ta fa
a a zabure har zaninta na neman sa
ulewa, Bilal wani uban tsalle yayi ya tsaya yace "Matar tawa ce aka aurawa wani?

Sai dai ko in auren ba zata kuka mana ni da ita."
"Kai dalla shashasha rufewa mutane baki." Jauro ya daka masa tsawa, Bilal ya ha
e rai yana wani irin huci, wallahi bazai ta
a yarda Mun
o ta zauna da wani namiji in ba shi ba, tabb wani ya riga shi morewarta ai bazai yiyuwa bane, koma waye ya jira ya
ana tukun.
Chapter 48 · 0% Book details